Sashe 43
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anya ba zan koma Bauchi na bar ku da mugun abu ba." Murmushi yayi kawai ya koma dakin ya gyara sannan ya fito, dakina ya wuce ya shiga ciro kayan baby yana shiryawa, jin shiru na tashi na nufi dakin na same shi yana saka pants.
"Me kake yi?" "Ina shirya kayan haihuwar ne!" "Nace maka haihuwar taxo ne?" "But ai an kusa!" Gyada kai nayi, na zauna ina nishi.
Ajiye kayan yayi yazo ta gyara min zama, ina murmushi nayi, ina son nayi magana amma ya hana ni, bayan ya gama ya riko ni zuwa parlourn.
Kitchen ya shiga ya ha
a min fruit ya kawo min parlourn Umma tana kallonmu, wayarshi ce tayi
ara ya
auka yana fa
in.
"Barka ds safiya Abba!" Kallonshi nayi ina murmushi.
Mika min wayar yayi, "Barka da safiya Abba!" "Yawwa ya kike?" "Lafiya lau!" Na fada ina jin shi, "Hafiz yana son baki hakuri amma baya samun number!" Kallon Turaki nayi gyad'a min kai yana murmushi."Abba duk abinda zai fada ya kafada maka, ina haka yafi saboda ba dad'i idan shi ya fahimci wani abu a tsakanina da Hafiz ko nice ba zan ji dadi."
"Eh haka ne shi yasa na fara kiranshi, don ina son ya san Hafiz Dan." Daga can naji Yadiko tana fa
in.
"Ba dai kashe mata aure zaka yi ba?
Dan uwa aiko mahaifa daya suka ha
a dole kowa ya kama gabanshi, idan don ta yafe mishi ne ta yafe a kyaleta ta ji da kanta." Daga haka muka yi sallama da shi, ina kallon yadda ya kafe ni da idanu.
"Waye ne shi?" Yadda yayi maganar sai ya bani dariya, jan kumatunsa nayi na ce mishi.
"Kai mana!" Na fada ina murmushi, jan kumatuna yayi haka muka cigaba da hira har na samu aka kira shi ya fita, wurin karfe daya bayan nayi sallah aka kira da wani number, ina dauka na ji muryan mace ce.
Nayi mamaki bayan nayi shiru can na ce mata." Ban gane ki ba." "Eh ba daki gane ni ba, dama nima na samu number ne a wani wuri." Kashe wayar nayi don zan iya dura mata zagi, can ta kuma kirana.
Dauka nayi ta ce min." Ban san ki da wulakanci ba, ki yi hakuri Jalilah ce."
" Kina lafiya?
" " Lafiya lau!
" Daga haka muka yi shiru baki
aya kowa ya rasa yadda zai ce, domin wani irin nauyin da muka yiwa juna, can ta ce min." Dama na kira na gaishe ki ne!" "Ok na gode!" Na kashe wayar, ba zan mata da abinda tayi min ba, duk abinda Hafiz yayi min Jalilah tana da kaso a cikinsa.
Wurin karfe biyar Daddah suka zo da Badr, sosai suka cika min gidan suna zuwa kowa kallon cikina ya
e.
Ko minti goma basu yi ba sai gashi.
Tunda ya shigo yake hararata, dariya ya bani haka ya zo ta zauna yana matsa min kafana suna Magana da Daddah jife-jife, har kusan awa guda kafin suka yi sallama, ni dai ban tab'a sanin mai ciki tana zama abin kallo ba sai a family kumo.
Shi kansa dariya yake min idan ya ga yadda nake nuna ina tsoron abinda da yake faruwa.
Ce min yake ba kome zasu dai ma don ba zai dauki renon hankali ba......
[1/6, 8:28
PM] Maman Walid: 35
Haka muka yi ta fama, ranar wata laraba da yamma muna hira muka ji ihun Falilah.
Sai da gabana ya fadi.
Ina zaune a wurin Umma ta fita ta duba ashe har sun kaita asibiti.
Haka ta dawo tana jajjanta abinda ya faru wai a bakin masu aikinta ta ji haka kawai ta fadi ba tare da kome ba.
Ni dai rabona da ita tun wani zuwana awo na hango ta tare da matar Uncle Auta, ban Kuma ganinta ba, karfe shida matar Uncle Auta ta shigo suka gaisa da Umma ina kan abin sallah, ina jiran a kira sallah kawai nayi sallah, ta shigo tana shigowa kuwa ana kiran sallah, tashi nayi na gabatar sallah, sannan na cigaba da azkar, bayan na idar muka kara jajjanta abinda ya faru na Falilah shiru tayi kafin ta ce min.
"Kwanaki da Turaki ya kwanta, ta zo min da wani magana ta ce min ai idan ka duba yadda turaki yake rawan jiki akanki ba hakan kika barshi ba." Kallonta nayi da kyau, kafin na ce mata.
"Ina ga kamar maganar nan bata da amfani anan ko?" "A'a yana da amfani dalilin da ya kawo ni kenan, ina son ki sani nayi kuskuren da na biye mata muka yi ne!" Sanin cewa zan iya samun kaina da bakin ciki idan naji labarin sai na ce mata.
"Kin san me?" Girgiza kai tayi, "ki bar labarin nan na yafe maku, ku je wallahi na yafe." Cike da mamaki take kallona.
"Baki san me muka yi miki ba amma kin yafe mana?" "Idan nasan me kuka min xan ta kallonku da shi har karshen rayuwarmu, amma idan na yafe ba tare da na sani ba zuciyata zata samu natsuwa babu wnada na rike ba wanda ya rike ni.
Kuma har gaban Ubangiji ban kwana da kowa a raina ba." Wannan maganar da bayi ta samar min da kwanciyar hankali.
Kasa magana tayi don na hanata ta, Umma ta zubo mata abinci, taki ci.
Bayan ta bar gidan na sauke ajiyar zuciya.
" Kada ki sake damuwarsu ya ta
a lafiyar cikinki."
" In sha Allah!
"
Hmmm ashe tana kasa tana dabo, ita dai Jalilah abu ya ki na asibiti, dole aka wuce da ita Gombe, a can ne aka yi ta wani irin rigima da gurmi fa, na farko aka ce kishiyarta tayi mata asiri, abin tausayi yarinyar nan haka suka d'agawa iyayenta hankali, dole ta shiga wani hali, aka yi ta fama.
Sati daya da mai da ita Gombe, na tashi da ciwon nakuda.
Cikin dare haka aka wuce da ni asibiti.
Tun karfe sha biyu muke abu daya har asuba gari ya waye.
Ban haihu ba.
Karfe tara na safe Umma tana waya da Mama ciwo ya taso gadan-gadan, dama ni da shi ne a dakin itama ta kawo min ruwan Lipton da sugar ne ta fita kenan tana fa
in.
"Wallahi har yanzu!" Kawai sai jin kukan jariri tayi ta leko, ganin yadda haihuwar tazo a dakin da aka kwantar da ni kiran Nurse tayi ai kuwa sai gasu nan a tare lokaci guda na sauke mishi
atuwar diyarshi, jajjur da ita.
Wani irin kallona yake domin bai zata zan haihu a yadda na ke din nan ba.
Komawa nayi na kwanta aka gyara Yarinyar tas, sannan nima suka duba ni ko na karu babu kome.
Karfe goma suka gyara dakin har yan gidansu sun fara zuwa kafin wani lokaci labarin ya kara
e ko ina, Ya Ado yana office aka gaya mishi ai kuwa sai gashi a asibitin.
Har da Aunty Nuratu Kafaya da yarta Nasiba.
Karfe biyar anan yayi musu.
Daga ni har Babyn muna cikin koshin lafiya.
Karfe shida na yamma aka sallame mu, muka dawo gidan duk da an yiwa yarinyar wanka acan muna shigowa Umma ta kwab'a lalle, tazargaje, ganyen magarya, ta mutsike yarinyar da shi.
Ta lullube ta.
Wurin karfe takwas bayan na fito wanka.
Ta shigo da kayan wanka tayiwa yarinyar wanka tas, a lokacin wata budurwa da ban santa ba, ta shigo dauke da tiren abincin.
"Sannu Aunty kin samu kai lafiya!" "Alhamdulillahi!" Matar Ubaid a bayan yarinyar suka shigo.
"Sannu Husnah!" "Sannu ashe kin sauka!" Murmushi nayi mata yarinyar bata da matsala kamar Falilah."Alhamdulillahi!" "Nur ajiye mata taci Aunty ga abincin nan nayi miki da kaina, Allah yasa ki ci!" Murmushi nayi na ce mata.
"Zanci kai!" Umma da take gyara baby ta ce mata.
"Me zai hana!" Bayan Umma ta gama kintsa Baby ta fitar da kome zuwa toilet sannan ta dawo da ta zuba min abinci, na fara ci a hankali.
Ina jin wani irin dad'i yanzu na gane dalilin da Ubaid ya makalewa Yarinyar na daya gwana ce a wurin girki, domin kakar yarinyar tayi sana'ar tuwo-tuwo a gadar Lagos, na biyu yar gayu ce tsaf-tsaf da ita.
Ga iya magana da salo.
Dole na miji ya tare wurinta.
Dama basu samu haka ba ma ya aka kare balle kuma sun samu ai magana ya
are, sai sha daya suka tafi tayi ta kallon Yarinyar.
Bayan tafiyarsu Umma ta ce min.
"Ba mamaki Mijinki ya zo nan domin na lura ba ruwansa da kunya idan yazo shi kenan idan bai zo ba ki kira ni!" Gyada mata kai nayi na kwanta.
Ina me addu'ar barci yarinyar nan sai barci take.
Wurin sha daya ya shigo da katon leda, sai da ya kaiwa Umma sannan ya kawo min dakina.
Kallona yayi lokacin da ya kunna wutar dakin.
"Sannu ko" murmushi nayi, ya fita ya dauko plat ya juye min namar.
"Uncle Auta ya ce ana son kici!" A hankali na fara ci shi kuma ya koma wurin Babyn.
"Kece kika haife ta?" Gyad'a kai nayi, ya dauke ta yana sumbatar goshinta.
"Wani suna kike so a saka mata!" "Mammy!" "Sai dai ko Mama!" "Mammy sunanta Ummuna Aisha!" Na fada ina kallon namar gabana.
Ajiye Babyn yayi ya zo ya zauna a gefena.
"Thank you!" Sai naji abin wani iri, a wani lokaci maza har wani isa suke nunawa akan Yaransu amma yau saboda nace ya saka sunan Mamanshi yake gode min, fita yayi ya hada min tea Mai kauri ya kawo min na fara sha a hankali, ina cin namar wurin sha biyu saura muka kwanta,.
Muka sakata a tsakiyarmu, karfe biyu yarinyar nan ta ce garinta ya waye, daga ni har shi aka rasa wanda zai yi wani abu, karshe saka min ita nayi na bata nono, sannan na koma na kwanta, bayan na kwanta shi ya cigaba da kula da ita, har ta koma barci.
Karfe hudu na asuba ta tashi, ya fita da ita zuwa dakin Umma itama ta daura da ita har zuwa hudu da rabi ta kawo ta na bata nono.
Na koma na kwanta ita kuma ta kwanta.