Sashe 32
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Don haka nayi shiru ban kara magana ba, sai dai shi a lissafinshi ai ya fada min abinda yake ranshi ne, don na daina jin zafinsa, ni kuwa sai nake ganin gara mu rabu kowa ya kama gabanshi.
Idan ba haka ba, a banza zan ta cuta da sunan kishin da yake ji da shi.
Duk yadda yaso ya rarrashe ni, zan ture hannunsa ina murmushi.
" Na fahimce ka ai!
" Daga haka na datse duk wani abin da yake tsakaninmu, daren ranar ban shiga dakinshi ba da ya zo yana tambayar ko abinda ya fada ne ya saka ni ware kaina daga gare shi na girgixa kai nace mishi, ga "period nake bana son Magana!" Kuma nayi dace period din ya zo, don na samu sauki na bar shi, haka yayi hakuri ya koma dakinsa, na kyale shi ya zauna shi
aya.
Washi gari, ban tashi nayi abin karyawa da wuri ba, ina tashi na hada mishi tea da bread da egg, na koma na kwanta.
Lokacin da ya shigo dakin ina juyin ciwon ciki, "ko za mu tafi asibiti ne?" Girgiza mishi nayi tare da cewa.
"Ba damuwa ka je ai ba kome." Haka ya bar gidan da kyar shima sai da ya makara.
Wurin karfe biyu na gama abincin dare da na rana, don ya ce zai zo duba ni.
Haka na gama kome nayi wanka, da ya tashi zuwa sai gashi tare da Airah.
Yadda take wasu abubuwan yasa na kai zuciya nesa.
Murmusa mata kawai nake, har ya ci abincin ya kalle ni cikin kulawa ya ce min..
"Ya jikin naki?" Murmushi nayi kawai na cigaba da cin apple.
"Da sauki ko?" Lumshe idanuna nayi ina gyad'a mishi kai.
"Allah ya baki lafiya." Tura mishi sako aka yi ta wayar ya duba, tare yanayinsa ya sauya.
Ya kalle ni da kyau sai ya cire hannunsa a cikin abincin yana fa
in.
"Na koshi!" Ya fada yana ture plat din, murmushi nayi na tashi na hada juye wanda ya ci na gyara wurin, ya ce min."mu koma!" "Allah ya kiyayye hanya!" Na shige kitchen a bisa ka'ida raka shi nake, amma na barshi ya fita shi kanshi sai da ya juyo ya kalle ni, sannan ya bar gidan.
Sai da na shiga kitchen hawaye yayi ta zubo min.
Haka na sha kuka na ban gayawa kowa ba, shima kuma ban san dalilinsa nayi haka ba,
Wurin karfe hudu da rabi, na fita gidan Uncle Auta, muka tafi gidan barka a can muka hadu da Matar Ubaid, kamar yadda ta yi kamar bata ganni ba, haka nayi kamar ban santa ba, na cigaba da danna wayar ita kanta mai jegon da yake kawarta ce da kyar ta amsa min, ban yi karambanin a bani yaro ba, daga kan cinyar Matar Uncle Auta na kalle shi, daga nan na cigaba da uzurina.
Ba zaka fahimci yadda abin yake ba, kusan kowa a gidan sai na fahimci kamar baya maraba da ni, har muka fita daga cikin gida, bayan mun dauko hanya ne matar Uncle Auta take tambayata.
"Wani abu ya ha
a ki da Maman Nihla ce?" Girgiza kai nayi ina kallon kasa.
Na d'ago na ce mata.
"A'a." "Tow shi kenan!" Daga haka muka isa gidanta na zauna kadan sannan na wuce gida, ina shiga na same shi yana aiki, "sannu da dawowa!" Ya ce min, murmushi nayi na yi nace mishi.
"Yawwa!" Na wuce dakina na barshi a parlourn yana aiki, kiran sallah Magariba yasa shi lekowa ya samu ina tattara wasu takardun, zuba min idanu yayi kafin ya ce min.
"Me zaki yi da su?" Murmushi nayi mishi, na ce mishi.
"Ina shiri ne in case." Daga haka na cigaba da aikina.
Kai wasa wasa sai da muka shafe sati uku zuwa wata guda hala har ya manta ya gaya min bakar magana, tafiya ta kama shi Russia, mutumin nan na zata zai ce min na shirya mu tafi amma ya wani hada kayansa yayi gaba, ni kuwa na hada nawa kayan na wuce Bauchi don tsabar masifa mota na bi, balle har ya bincika ya ji labarin inda naje, zuwa yanzu watanmu hudu da sati biyu, a cikin watannin nan bai wuce a kirga hada shimfidar da muka yi, haka na shanye duk wani b'acin rai.
Kwana biyu me kyau muka yi a hanya, muka iso Bauchi kafafuna sun kumbura.
Sai da na wuta sannan na dauki keke napap, zuwa gidana da yake G.
R.
A.
Ya samu me kula da gidan yana waje, na isa cikin farin ciki ya amshi jakata yana tambayar ya hanya?
Na ce Alhamdulillahi, na shiga bayan ya bude min, sannan na shiga cikin gidan.
Kasancewar isowar safiya ce mika mishi atm nayi na ce mishi.
"Don Allah ayi min cefane, sannan ka ha
a min da dankalin turawa, kome dai ka kawo min and ina niman alfarma kada wani ya tambaye ka, nazo kace na zo don Allah!" "In sha Allah Hajiya."
Daga haka na wuce cikin gidan na shiga aiki, nayi wanka na gabatar da Sallah da ban samu ba asuba, kwanciya nayi wurin minti arba'in ya dawo da kayan abinci, na amsa na kai kitchen ya ce min.
"Hajiya nayi karambanin saya miki nama gasu nan!" Na ce mishi.
"Na gode sosai!" Daga haka na y fita na duba kayan na kai kitchen na duba kudin da ya cire na ciro 5k na kira shi na bashi, sannan na koma na kwanta, wani sabon aiki na ga ba gas haka na kira shi ya fita ya sayo min gas sannan na yi abinci na saka mishi, da daren na kwanta nayi barcin gajiya, wayata a kashe babu yadda zaa same ni.
Lagos.
Kwana biyu me kyau Mai kula da gidan yayi ya ga bana ko fitowa, haka yasa shi zuwa gidan Ubaid don ya ga fitar Uncle Auta, da yake ya san gidan ya shiga ya samu yana shirin tafiya aiki.
Bayan ya gaishe shi ya ce mishi.
"Oga Iyawo yau kwana biyu bana jin motsinta, ban san me ya faru ba, ko zaka zo la ga jiran ne?" "Kuma lafiya?" "Ni dai kwana biyu kenan bana jin motsin ko karatun da take sakawa bana ji." Gyada kai yayi kafin ya ce mishi.
"Jeka ina zuwa!" Ya koma cikin gidan, ya samu Matarshi tana bawa Nihla abinci..
"kin san inda Matar Turaki ta tafi ne?" Wani shewa ta saka tana fa
in.
"Ni kuma zaka tambaya?
Waye ya san inda take bayan kai tunda abokiyar harkallanka ce." Bai kulata ba, ya fita zuwa gidan Uncle Auta, ya tambayi Matarshi, ta ce mishi.
"A'a bata zo!" Kanshi ya shiga duhu sosai.
Don haka ya zo gidan ya duba bana nan babu alamar inda nake, kasan kiran Turaki yayi ya kira Uncle Auta suka shiga tattaunawa.
" Haka kawai Lubnah ba zata tafi haka ba, akwai abinda shegen ya mata wallahi ba zata tafi ba.
"
Haka suka yi ta jajjantawa, kai karshe Uncle Auta ya kira Alhaji ELYakub ya gaya mishi amma ya ce kada ya gayawa Turaki.
Haka dattijon yaji abin kamar saukar aradu, kwanakin da suka biyo baya.
Abin ba dad'i Uncle Auta ya je gidan Ya Ado ya tambaye shi ko na zo ya ce mishi a'a.
Bai yi saurin fitar da maganar ba, zuwa gida abu daya Ya Ado ya gaya masa.." Lubnah ba yarinyar ba ce, sannan tunda ta bar gidan Turaki da kafarta imma tayi haka don ta fahimtar damu cewa tana zaune amma bata jin dadi, ko kuma an je har gida anyi mata abu ta ji haushi ta fita.
Idan baka manta ba, da aka bashi ita mun gaya masa idan ba zai iya ba ya dawo mana da ita, idan har gazawar tashi ce tow tabbas Turaki yayi abinda ba xamu iya yafe masa ba, idan kuma ita tayi kuskuren zamu hukutatta daidai da laifinta."
Uncle Auta ya shiga tashin hankali, domin zarginsa akan family
insu ne, don haka yasa hukuma cikin lamarin, a wannan lokacin zuriar KUMO suka fahimci girma da darajar Turaki baya nan amma yadda Mahaifinsu yake barazanar tsine musu albarka.
Suka yi ta rantse rantse.
Al'amarin da ya janyo suka ji a ransu lokaci yayi da zasu bar Turaki tunda na da zinari aka halicce shi ba, gwanin har kwashe sati daya ba labari kawai aka kira shi aka gaya mishi.
Duk abinda yake ya dawo gida fa, lubnah ba a san inda take ba, wani abin yafi kome tsaya mishi a raina.
Cikin abinda bai wuce 10hrs ba, sai ga Turaki a lagos, kamar wani zarrare.
Haka ya zauce aka yi ta nimana, Ya Ado ya hura mishi wuta ya nimo ni, shi kuwa ya rasa inda zai saka kanshi.
Haka ya je Airport ds taimakon shugaban airport
in ba a samu wani labari ba.
The next abinda yayi shi ne fara binciken ta ina zai samo ni.
Ya kira Mama yayi shiru kafin ya gaya mata gaskiyar abinda ya faru, shi a tunaninsa ya fadi haka ne don ya rage wani wage da yake tsakiyarmu, amma ina abinda ya fada a wannan lokacin Mama ta ce mishi.
"Idan ka samo min ita ka ha
a da takardar shaidar saki ka kawo min, na zata kai me hankali ne ashe sakarai ne, ok idan ka samo ta ka dawo min da ita don ta gama aure da kai."
A lokacin da ya tafi gidan Kakanshi ya gaya mishi, abinda ya faru.
Kifa mishi mari yayi har sau biyu.
"Mutumin banza kawai gata hauka ne, a shekarunka idan baka yi hankali ba yaushe zaka yi hankali ga matar Kanin Ubanka, matar Ubanka ya aura har da albarka a aurensu, kai kuma mara kunya kana kishin jahilci, Iyayenta sun kira suna bukatar yarsu da takardar shaidar saki."
Hankalinta ne yayi mugun tashi tare da jin kamar yayi gagarumin kuskure amma taya zai gyara?
Idan har ya ce zai gyara taya kenan?
Kiran Granny yayi ya gaya mata halin da yake ciki itama ta ce mishi..
"amma baka da kunya, Allah yasa su kar
e yarsu tunda baka da mutumcin mutumin banza kawai."
Cin mutuncin sosai dattijon nan yayi mishi, shi kanshi ya rasa ta ina zai fara.