Sashe 2
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasancewar dare ne kiran Aunty Innah aka yi bayan minti ashirin sai ga ta a lokacin wani Doctor Bature ne yake ganina, ban san yadda aka yi ba sai gani nayi yana bin Mr Turaki kamar zai kwanta ya bi ta kanshi, shi kuma sai wani dauke kai yake, kafin wani lokaci an saka min ruwa da oxgyne, barci yayi gaba da ni.
Fita yayi Aunty Innah tana tsaye da su Ya Umar sai bata labarin yadda ya rude ya dawo yana fa
in.
" Please ku bani motar nan na fita yanzu zan dawo!" Mika mishi key Aunty Innah tayi, ya shiga motar ya bar asibitin.
Kasuwar wunti ya shiga anan ya sayo abubuwan da ya ga take bukata, daga dangin kayan tea, bargo asalin bargo safa wanda har ya wuce ya dawo saboda ganin yadda jan lallen da aka mata yana daukar idanu, sai wata
atuwar rigar sanyi da ya hango don ya ji inda suke akwai sanyi, takalmin roba domin da na adonta tazo, yasan bata ci abinci ba, a hankali ya gangara skycrown ya saya mata gasashen kaza, yana komawa kuwa mai da ita vip za ayi ta kwanta, sai fruit da ya shako a ledar, lokacin da ya iso asibitin bai cire kayan ba, samun likitan yayi ya ce mishi." Sam Please a tura ta vip nan akwai sanyi!" " Ok sir!" Ya nufi office dinsu can kuwa aka tura gadon aka daura a wata yar mashin suka wuce da ita Amenity, sai da aka bata babban daki, ya koma waje ya shigo da kayan da ya zo da shi, ba ruwansa da wnai yan uwanta suna kallonshi bude jakar bargon yayi ya lullube ta da shi, ya dauki Safar ya gama kallonsu kamar ya basu kawai wata zuciyar ta saka shi sai da ya saka mata sannan wata munafukar kunya ta kama shi, amma sai ya wani waske kamar bashi ba, ya mike tare da cewa.
"Tow ni zan koma ma sauki.
Idan ta farka ta ci abinci Please idan sun shigo zasu bukaci a sayo magani gashi nan!" Ya ajiye wani katinshi, sannan ya fita daga dakin yadda ya daure su sai aka rasa me ce mishi.
An gode, da gudu Aunty Innah ta fito ta ce mishi.."sir ga key
in motar ka je da shi........
[12/8/2025, 11:21
AM] Maman Walid: 2
Dama yana tunanin yadda zai hau mashin, amma tana kawo mishi sai ya kasa amsa ya ce mata.
" Tow ke fa?" " Zan kwana da ita?" Ta fada, amsar key
in yayi yana fa
in.
"Thank you!" Ya juya har zai tafi ya ce mata.
"Please ki kula da ita!" Daga haka ya bar asibitin, zuciyarshi cike da nutsuwa domin yanzu hankalinsa ya kwanta.
Lokacin da ya isa hotel wanka yayi ya sallaci sallah isha, sannan ya kwanta.
Barci yayi cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
Har ya so ya makara.
Yunwa na farka da shi tun karfe shida na safe na farka na sha tea da Aunty Innah ta ha
a min, na ce mata.
"Yaushe aka dawo da ni nan?" Tana azkar bata kula ni ba, sai da ta idar lokacin ta cire min ruwan da aka kara sakawa karfe biyu na dare.
"Sannu kin ji, Allah gayen nan yana sonki." "Hmm!" Na ce mata, sannan na sauka na je nayi alwala na zo na gabatar da sallah isha da na asuba, ina idarwa ta ha
a min tea da kazar jiya naci ka
an, kafin na koma na kwanta, ina mamakin yadda aka yi be bar garin nan ba, barci ya kara gaba da ni, wuraren tara na bude idanu saboda likitoci sun zo duba ni, haka suka yi ta min yan tambayoyi ina basu amsa karshe sai da aka binciko tsohon file dina, shine basu hada mana tea kamar ina dauke da cutar kansa.
Bayan sun gama suka kara rubuta min magana daya ya cewa Aunty Innah gobe in sha Allah za a sallame ni.
Bayan sun fita ta ha
a min ruwan wanka, na shiga nayi na fito tare da gyara jikina.
"Ina su Aunty Hindatu basu zo ba ne?" "Tazo kina barci duk sun zo ai!" Gyada kai nayi ina mai zama sai ga Yadiko ta shigo Ya Sani yana bayanta, "Gawa taki rami!" "Yadiko ki ce ya bari." "Ai bashi da girma sai na jikinsa" ta fada tana hararanshi, abinci aka ajiye min na fara murmushi.
Aka zuba min na fara ci a hankali, ina jin wani dad'i.
Kafin karfe sha biyu dakin ya shiga, duk da haka sai naji ina son ganinsa ko ya tafi ne?
Domin Sani ya kai Aunty Inna gida, wurin karfe daya da rabi dakin su Aunty Hindatu an cika ya turo kofar daidai na dauki farfesun kayan ciki ina ci ya turo kofar, ji nayi kamar zuciyata zata faso daga kirjina, na kasa saka tsokar a bakina.
Jikina yana wani irin kerma ta ciki, a tausashe ya yi sallama, da cikakken muryanshi ta asalin jarumin namiji, aka amsa mishi a hankali na mai da cokalin na ajiye tare da janyo hijab dina da ya zame a kaina, gyararren gashin kaina yadiko ta tufke min shi a baya.
Gaida shi suke amma idanunsa yana kaina, duk yadda nayi motsi ina jin idanunshi a kaina.
A hankali na d'ago kai sakamakon tambayar da yake min na ya jiki.
Muka yi ido hudu da shi, shi dai Allah ya mishi baiwar wanka idan ya saka kaya cikin ikon Allah sai ka ga kamar a jikinsa kayan aka yi su.
"Da sauki" na furta ina jin kamar amsar bata kai zuci na gaya mishi ba.
"Turaki ka karya kuwa?" Sosa kai yayi yana kallona.
"Umma ai ina sitta shawal!" Ya fada idanunsa har lokacin yana kaina.
Ban san yadda aka yi ba nake ji kamar wani abu a tsakanin kirjina yana motsi ba, jinin jikina kamar ana zagaye min shi da wani abu, hatta kaina wani irin motsi yake wanda ban tab'a jin haka ba sai a yau.
"Ke Hashiya bashi kujera don gidanku, zauna turaki." Bashi kujeran da yake kallon gadon Hashiya tayi ya zauna yana mai daura kafa daya akan
aya, wannan kamar halayyarsa ce, wannan zaman.
Kaina a kasa..
"Yadiko me suka ce?" Ya tambaye ta, "Ga Hindatu nan ni basu gaya mana kome ba." Juyawa yayi wurin Aunty Hindatu.
"Jininta ne ya hau dama tana da shi, amma wai damuwar da ta shiga ya saka ya hau." Ta fada tana wani dauke kai ita fa yanzu gani yake kamar yana haka ne don yana da kudi.
"Allah ya bata lafiya!" Kallon agogon hannunsa yayi ya kuma kalle ni.
Mikewa Yadiko tayi tana fa
in..
"Kuzo ku raka ni duba jikin jikar amaza!" Ba musu suka taso, "Nima yanzu zan tafi fa!" Da sauri na d'ago kai ina kallonshi, "a'a muma yanzu zamu dawo!" Inji Yadiko, suna fita ya janyo kujerar zuwa jikin gadon ya zuba min idanu.
Yana kallon kafana, ganin safar da rigan sanyin da ya kawo jiya ne a jikina yasa shi cewa..
"yanzu ya kike ji?" Ya tambaye ni yana kallon hannuna da nake ta wasa da cokalin, daukar bowl din yayi ya fara sha a hankali.
Sake baki nayi ina kallonshi.
"Yunwa nake ji, kuma da kunya na bude cikina na ci!" Abin mamaki ya bani, a hankali na dan motsa kadan na sauko da kafana kasa, na dauko kofi na shiga ha
a tea.
" Lipton is ok!
" Na saka mishi suga zan kara ya ce min.." idan kika kara sai nayi gudun awa biyu kafin ya fita a jikina!" A hankali na mika mishi na janyo daya kular na zuba mishi dankalin turawa da agada, ya fara ci yana kallona.
Kara mishi farfesun nayi ya ci sosai.. sannan ya ajiye kofin ya cigaba da sauke numfashi, tissue ya dauka ya goge bakinsa.
Kome nashi abin burgewa ne, idan ya yi ado kamar wata macen.
" Nayi miki kyau ko?" Ya tambaye ni, murmushi nayi na dauke kai.
Shafa sajenshi yayi da yake dauke da yan furfura.
"Ina ta tsufa!" Ya mike, yana hamma.
Kallonshi nayi a hankali na ce mishi.
" Ba dai tafiya ba?" Kaina a kasa, a hankali ya
an rankwafo ya kai
aya hannunsa jikin karfen gadon daya kuma saman gadon bar ina jin hucinsa ya ce min.
"Na zauna ne?" Wani irin diriricewa nayi tare da dan matsawa baya na ce mishi.
"A'a ka je abinka!" A hankali yayi kasa da kanshi daidai kunnena ya ce min.
"Zan tafi gaida Mama ne!" Da sauri nayi baya sai da gadon ya motsa, na kasa hada idanu da shi, murmushi yayi yana fa
in.
"Ni ba mutumin banza bane." Ya fada yana barin dakin, a raina nace dan renin hankali kawai, waye mutumin banza.
Ashe da ya fita motar Aunty Innah ya jira su Yadiko suka zo ya mika mata key
in yana ta bata hakuri ya fasa mata motar, murmushi tayi ta ce mishi.
"Kada ka damu zata gyara." Har ya tafi inda motarshi yake Malam Hamza ya kawo mishi, ban san me ya sani nake murmushi ba, amma har suka shigo sun samu ina murmushi, hannuna biyu a kumatuna, kawai abinda ya faru ne yake dan mintsini kawai sai naji wata irin kunya da ta rufe ni, kasa magana nayi Aunty Zakiyah sai dariya take tana fa
in.
"Yarinya gaya min gaskiya." ni dai banza na mata, can Yadiko dasu Aunty Zakiyah suka tafi.
Aunty Hindatu ta kalle ni a hankali, tana fa
in.
"Yana da kirki ko?" Ban iya bata amsa ba, nayi shiru ina wasa da hannuna.." Kina sonshi har haka ne?
" Zare idanun nayi nace mata.
" So kuma?
Ni ban ce ba, sannan ai oga na ne a wurin aiki!" "Ina jin tsoron kada ya cutar dake kamar Hafiz?" A hankali naji zuciyata tana motsi tare da jin kamar magana ta gaya min.
Amma sai na danne na ce mata.
"Shi din zaki ne, duk inda ya tsaya sai ya nuna gaskiyarshi.
Mun tafi Japan tare da ko rike hannuna bai ta
a ba, tunda Mama ta iya bude mishi zuciyarta bana tunanin zai iya cutar dani, sannan batun soyayya ni har ga Allah babu shi a cikin tsarina.