Sashe 31
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka je ka kwanta ka huta gajiya akwai gajiya a tare da kai."
Murmushi yayi ya biyo ni gadon yana fa
in.
"Ai a wurinki zan huce gajiyar Matar Turaki tana fushi da Turaki na shiga uku na!" Ban kula shi ba, haka ya haura gadon daga nan kuma sai da ya tabbatar da fushin da nake ya kare duk wani rigimar da nake ji ya tafi kamar kura akan iska, muka dulmiya juna cikin duniyar kaunar juna.
Daga ranar bai kara yayi tafiya ya dawo ya nuna min ya gaji yayi ta barci ba, yana dawowa zai huce gajiyarshi da ni, ni kaina lokacin zamana da Hafiz nasan ba haka nake ba, amma a yanzu na zama wata yar iska irin dai matar da basu gajiya da tattaunawa cikin dare nan, kuma ai maganar gaskiya ni bazawara ce, ta wannan wurin ai ina da hadda har da tartil taya ga katon mutum a gidana za a ce nayi hakuri da shi, ko shi ba mutum ba ne.
A bangaren family
insu ba karamin uzurawa suka yi akan ya auri Badriyyah ba.
Shi kuma da yake dan duniya ne ya ce ba zai aure ta ba, ko yanka namar shi ake ana gasawa ba zai aure ta ba.
Badriyyah tana da wanda yake sonta amma bakar jaraba ta hana kanta hango haka.
Hafiz
Tun baya da Turaki ya mishi shegen duka, ya bar Lagos ya dawo ya shirya da kyau, sai dai Me yana isowa Jama'are, ya samu labarin Karima ta zo ta kwashe Yaranta, wani abin tashin hankalin Yaran da yake ta zargin na shine ta ce a gaya masa Yaran ba nashi ba ne, Yaran da ta haifa na tsohon saurayin ta ne, sannan kada ya ce zai nime ta domin ba zai same ta ba.
Kusan hauka ne Hafiz ne bai yi ba domin sai da aka daura shi a gadon asibiti, daga karshe aka tura su asibitin Bauchi domin abin kamar zai saka shi hauka, kafin aka shawo kan matsalar, tun da ya dawo hayacinsa ya tuna ya kashewa Lubnah bata mahaifarta bayan shine baya haihuwa, ya wulakanta Lubnah akan Yaran kai duk abinda yayi na mugunta sai gashi yana dawo mishi, haka zai zauna yayi ta kuka.
Domin yasan yanzu kan Lubnah ta mishi nisa,Ita kanta Jalilah da ta fahimci Hafiz din da ta sani ba shi ne yanzu, sai ta fara niman hanyar da zata rabu da shi, ranar wata Alhamis bayan isha yana zaune ya zubawa tv idanu.
Ta zo ta zauna da takarda da biro ta mika mishi.
"Ina son ka sake ni, domin kaima kasan naka haihu ana aure don a hayayyafa ne kai kuwa baka da wannan damar." Murmushi yayi sannan ya ce mata."lokacin da nake tare da Lubnah kina daga cikin mutanen da suka yi ta zuga ni na rabu da ita?
Na kara mata kishiya, nayi yadda nake so amma yau an wayi gari don bana haihuwa ki ce zaki rabu da ni?
Ina soyayyar da kike min Wanda yasa kika gagara zama da mazankina baya?
Yanzu bani da amfani zaki guje ni.
Ai ba zan iya rabuwa da ke ba domin sai na fanshe sadakina sai na rabu da ke."
"A'a Hafiz ni bance ka rabu da Lubnah ba!" Murmushi yayi ya bai kara magana ba, yana kallonta tare da nazarin abinda zai mata yadda zasu yi balance.
Haka ta bar parlourn yayi ta nazarin, ya rasa Lubnah har abada, ya sani kashedin da Mijinta ya mata ka
ai ya razana shi amma ya zai yi?
Yana son Lubnah ko wani hali yana son ya rabata da kwanciyar hankalin gidanta.
Yana son ta fuskanci halin da yake ciki, amma yasan ko me zai yi ba zata tab'a dawowa gare shi ba.
Amma kuma yana da hanyar da zai dawo da ita gare shi ko bata dawo ba itama ta fuskanci yadda yake ji.
(Labarin Hafiz ko ba zance muku kai tsaye gaskiya ba ne, amma kuma akwai maza ire-irensu da suke ganin idan b
asu sami yadda suke so ba, gara ayi ragas kowa ya rasa, sannan idan suka ga mace ta samu nasara a Rayuwarta bayan rabuwa da su, sai su fara jin ciwo da bakin ciki burinsu su ga ta wulakanta.
Allah yasa mu dace!) Amma kafin ya zo ga Lubnah sai ya fara ta kan Jalilah.
Allah ya gani ta kowani fuska Ni da mijina muna samun zaman lafiya.
Sai dai kuma yadda wasu abubuwan suke faruwa da barazanar da nake fuskanta yasa na gayawa Mama, murmushi tayi tana fa
in.
"Ai ko na kwantar da hankalina, miji mata hudu ne shi, ba xai yiwu ki ce ba zai kara aure ba, idan kika ga haka shine maslaha ki kwantar da hankalinki, idan kuma kika fara fuskantar matsala ki min magana nazo na dauke ki." Sai na samu nutsuwa ko ba kome Mahaifyata tana tare da ni, ko sun yi magana da ita ne naga ya dan damu da zuba mishi idanu da nayi, har ya kai ni gidan Ya Ado na wuni sannan ya dawo da ni gida.
Sannan wani abu da na kara fahimta, mutum ne da ba zai yiwu ya boye maka kome ba, amma dan zaman da nayi da shi sai na hango mutane biyu da suke tare da shi, kusan kamar shine yake kulawa da su.
Akwai wani abu da na kara yarda cewa mutum ne shi mai matu
ar kishi, hana Ubaidullah shigowa gidansa.
Haka idan ka ga Uncle Auta a cikin gidan nan, tow abu me muhimmanci ne ko tare suke, tsakaninsa da Ubaidullah parlourn baki ni kuwa bana tab'a shiga domin kai tsaye ya gaya min, Ubaid da Uncle Auta, suna da tsalle shi kuma yana da kishi, idan ya wuce gaisuwa don Allah bai yarda na sake da su ba.
Sannan idan baya gari duk abinda zasu kawo min iya waje zasu tsaya su bada a kawo min cikin gidan.
Wannan yasa ko gidajensu ban cika zuwa mazan nan ba.
A watan da muka cika wata uku da aure ne, wata makociyar mu ta haihu.
Suka gaya min da yake yar arewa ce.
Matar Uncle Auta ta gaya min ta waya, yana dawowa daga Office bayan ya ci abinci na gaya mishi.
Murmushi yayi ya ce min.
"Ok sai kin dawo!" "Na gode sosai!
Ai sai gobe zamu shiga gidan!" "Tow Allah ya kai mu!" "Amin Ya Allah!" Bayan ya gama cin abinci muka dawo parlourn ina jikinshi aka buga kofar gidan, kallon juna muka yi ya mike ya fita can sai gashi da Matar Ubaid, Maman Nihla.
Zama tayi na tashi na kawo mata ruwa na ajiye mata.
Sannan na koma dakina.
Ban san me ya faru ba amma yadda take kuka da mishi bayani da fulatancin yasa na fahimci rigima ce.
Kwanciya nayi na cigaba da abinda nake yi da nake da Aunty Hindatu.
Muryan Ubaid na ji sama-sama, fada kamar zasu daku.
Har sai da na fita don na ji maganar da hausa Mr Turaki yana fa
in.
"Ai gaskiya ne akan me xan barka ka shigo min gida, bayan nasan waye kai, na san halinka matarka baka tsaya a kanta ba, baka Musulmi baka Kirista, me kake son cimma?
Idan ba rashin mutunci da rashin arziki ba." Fitowa nayi suka juyawa zuwa gare ni.
Allah yasa da hijab har kasa, "Me kika fito yi?" Ya daka min tsawa, juyawa nayi na koma dakin.
"Ai na gaya maka ni matata sirrina ce, har abada ba zaka tab'a samun damar kare mata kallo na, kayi focus din matsalarka.
Idan ka rungume matarka zaka fahimci nimar da Allah ya maka, ita Lubnah da kake cewa matarka tayi koyi da ita ka manta yadda muka yi da kai ne?
Don Allah kada ka lalata min aurena domin ni ban shiga rayuwar gidajenku ba."
Da haka na fahimci idan matar shi tayi mishi wani abu yake huce haushinsa akanta bata iya kome ba, ga Lubnah nan tana yin abinda ya dace a gidanta, dama ba shiri muke da ita ba, ashe Mijinta ya kara a abubuwan da zai kara dagula lissafin kome.
Kawai sai naji zuciyata bata min dad'i ba......
[12/23/2025, 12:47
PM] Maman Walid: 25
Don haka suka gama rigimarsu, ya shigo zai min masifa na saka mishi kuka.
Ganin yadda nake kukan da gaske sai ya rungume ni yana shafa baya har nayi shiru.
"Dayawan mutanen da suke kusa da ni idanunsu akanki yake ni kuma kishi ne da ni kamar na cire zuciyata na fitar da shi waje.
Ina sonki dayawa don da na kasa boye shi, sorry idan nayi kuskure ki yi hakuri kin ji!" A hankali na janye kaina daga jikinshi, zuwa yanzu na fara jin tausayinsa be mess with everyone domin ni.
"Kin yi shiru?"
"Tsoro nake ji, tsoron kada kishi ya cigaba da ruguza zamanmu!" Na fa
a ina shashekar kuka.
Murmusa min yayi tare da rike hannuna, ya ce min.
"Tabbas ina kishinki, ina kishin wasu mazan su kalle ki.
Ina kishin idan na tuna duk tarin ni'imar da Allah ya miki kafin ni wani ya fara
anawa ina ji kamar na mutu, a duk lokacin da na tuna Hafiz ya fara samun kusanci da ke kafin ni sai na ji ban cancanci haka daga kowacce fuska.
Look ina da zafin kishi wallahi ina ji kamar ni
aya Allah ya halitta da kishinki." Ya d'ago kai yana kallona idanunsa sun jajjur murmushin karfin hali yayi kafin ya ce min.
"Ina da kishi sosai!."
A hankali na janye a jikinshi, na cigaba da kuka, zama yayi a kusa da ni yana fa
in.
"Amma ba ina bin abinda zuciyata, ta saka ni ba ne,.
Kawai abu daya na san ina yi shi ne kaurace miki, dole na ke saka kaina a tare da ke, nayi
arin danne haka amma ina."
Aure wata uku zuwa hudu yau Turaki yake gaya min yana kishina, kishin da yake yasa shi kaurace min?
Kallon kasa nayi ta yi ina jin kamar zuciyata zata buga.
A hankali na matsa daga kusa da shi na koma can gefe.
Nayi shiru na rasa me zan yi na huce idan nace ya sake ni ma ba zai sake ni ba.