Sashe 4
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Assalamualaikum Sir Turaki am sorry." Cike da mamaki wani ne ya dauki wayar a hankali na fahimci kamar wannan Ubaid din ne, "sorry for yourself, kada ki kara kiransa!"
Kashe wayar nayi ina jin wani irin tsoro, haka na fito, na ga sai kallona yayuna suke tare da kashe tv parlourn, nima jikina a mace na zauna na ci abinci.
Abinci kai ban wani ci ba, sallah ma da yake mun isha a hanya, sai naji na tsinka haka kawai.
Karshe na shige daki na kwanta.
Har wurin karfe biyu na dare idanuna biyu, kamar na fita waje yadda nake jin tsinkewar zuciya.
Haka na tashi nayi sallah nafilla sannan na kwanta addu'a nake domin na kasa barci.
Bayan sallah asuba na samu barci.
Kafin wani lokaci har na samu nutsuwa.
Karfe goma na safe muka bar Jos, wurin karfe sha biyu muka isa Ya Ado ya zo tay dauke mu, ba karamin gajiya nayi ba.
Tunda muka yi sallah, na kwanta ashe bani daya ba ne har Aunty Zakiyah haka muka fito wurin karfe hudu muka gyara kitchen aka daura abinci.
Sannan na ta
a ka
an bayan isha na kwanta da wuri domin ina son gobe na koma aiki, na ga sakon da Taj ya turo min ta Email.
Don ban tafi da laptop din ba.
Bayan na gama rabin aikin na kwanta.
Cikin dare haka na sake farkawa nayi sallah dare na gayawa Allah kuka na, washi gari da wuri na shirya na fita don Ya Ado ya ce ba zai fita da wuri ba, lokacin da na isa office sai naga kamar ana kus-kus, a hankali na wuce jikina a mace, na rasa meke min dad'i.
Ina haurawa na samu an cire karamin office din a wajen an mai da shi
aya dakin da yake gefen na shi, kofar shi kuwa an mai da shi na glass yadda duk wnada zai wuce sai ya ganshi, inda aka mai da ni.
Ina iya hango shi a cikin office din domin window dinsa yana cikin office
in, shima glass aka saka, an gyara kome gwanin ban sha'awa, fitowa nayi na shiga office
insa na gyara kome tare da tattara kayan da suke watse na kai kan table
insa, a hankali idanuna ya sauka a wani hoton da yake tables dinsa me dan fadi shi da family dinsa ne, yana cike da maraici.
Turo kofar office din aka yi garin ajiye hoton ya fadi.
Da sauri na durkusa, wato kofar na ciki zai ga na waje amma na waje na dai ta
a ganin na ciki ba, shi yasa ba a san ina cikin office ba, jin kamar ana waya da cewa.
"Eh gani nan a office
insa." Na kara shiga kasar table din nayi shiru, har wanda ya bude wani drower yayi ta bincike.
Ban san me aka dauka ba, can na ji an fita amma tabbas namiji ne kuma abu ya dauka.
Haka na fito na gyara wurin sannan na fita.
Zuwa office dina, wunin ranar ban sauko kasa ba, sai da aka tashi a hankali na fito ina tafiya a bakin gate na hadu da Khamis, dariya yayi yana kallona.
"Zo na rage miki hanya!" Banza nayi mishi na cigaba da tafiyata har inda zan hau motar gida, kusan tun Monday babu wnada ya bani labarin wani abu.
Sai a ranar juma'a ina aiki da yaki karewa kusan ni daya nake ta aikin ina tara mishi a office din, sai ga Ubaid.
Har office dina ya shigo ya samu ina aiki..
"Uban waye ya baki izinin zuwa kamfanin nan?" Kasa magana nayi ina kallonshi.
"Ba magana nake da ke ba." Banza na bawa ajiyar shi.
Na cigaba da aikin da nake, cikin fushi ya nufo ni, da wani irin fushi, Hafix ne ya fado min da karfi ya nufo ni, na dafe kaina tare da rintsa idanuna.
"Kul Ubaidullah, kul Ubaid kada ka saka mu kashe juna.
Lunah tafi
arfin kallon banza balle har ka d'aga hannu a kanta." Ajiyar zuciya na sauke na ga kanshi ya sha dauri sai sanda da yake rike da shi.
Na rufe bakina da hannuna biyu na tashi da sauri zuwa gabanshi.
"Sir yaushe haka ya faru?" Wani irin bugu nake jin zuciyata tana yi na fashe da kuka tare da zubewa akan gwiwata, na shiga rera kuka.
Jan kujera ya ajiye sandar yana fa
in.
"Ai na zo lagos lafiya kafin na isa gida nayi hatsarin!" Ya shiga rarrashina yana fa
in.
"Ba kome ba gashi na warke ba!" D'ago kai nayi ina fa
in.
"Me yasa baka min sallama ba?
Ai ko Addu'a na maka Allah zai kare maka hanya." "Gaskiya nayi laifi tow gani nan ai na ji sauki taso muje!
" Na mike da sauri na dauki sandar na mika mishi.
Muna fito ashe a motar asibiti aka kawo shi, koda muka fito wani ha
e rai yayi yana fa
in.."Rigunan nan dole sai anyi musu shap ne?" Haka muka shiga motar asibitin ya kwanta.." Bilal Haris Kumo, ka rabu da yarinyar nan bata dace da kai ba, yarinyar." " Idan ka sake kayi wani magana akan rayuwata sai na kashe ka!" Ya nuna mishi sandar hannunsa, kwace sandar nayi ina fa
in.." ba kyau cewa da a kashe Muslimi idan ya zo da karar kwana ai sai ka kwan ciki;"
Asibitin da yake muka je, tunda muka shiga bawan Allah ba sai ya narke ba kamar an jika takarda.
Baki
aya kakaninsa suka kara shiga damuwa.
"Wannan taurin kan naki Turaki ita ka
ai ma zata kashe ki, ina ke ina tafiya kamfani don kin ji Ubaid ta samu Yaron nan Lubnah!
Sannu ina bata yi mishi kome ba?" " Daddah gata nazo da ita." " Allah sarki sannu Lubnah Allah yasa Ubaid bata maka kome ba!, murmushi nayi domin na fahimci ni ce take nufin girgiza mata kai nayi, haka tayi ta jana da hira har nurse ta shigo tare da Alhaji ELYakub Kumo, kallona cikin fara'a yayi ya ce min..
"kin dawo daga Bauchi lafiya?" Gyada kai nayi, ya kalli Mr Turaki da yake nishin kafad'arshi tana ciwo.
"Ai ya auna arziki, shi ya ce kada a gaya miki don ko jiya Adamu yana nan!" Kallonshi nayi cike da mamaki.
To akan me zai ce kada a gaya min........
[12/8/2025, 11:21
AM] Maman Walid: 4
Ban me yake kokarin boye min ba, amma ni har ga Allah bana nufin kome da shi, kallo daya nayi mishi ban kara kallonshi ba, ba mamaki abinda ya faru a Bauchi.
Na ji a raina ya kullace ni, don haka nayi ta kallon kasa, a haka suka tafi sallah
juma'a amma, Kakarshi mace ta ha
a mishi ruwan zafi, ya shiga yayi wanka ajiye mishi kayan tayi muka fito waje.
"Kana da kyau!"
Ta fada min murmushi nayi ban iya bata ba amsa ba.
"Turaki tana da kirki, kuma yana da mutunci ita ba mutumin banza ba ne, amma haka suka yi mata sharri wai tana bin maza." Sai naji maganar tayi min wani irin girma, lokacin da ya fito sanye da Jallabiya ta maza, tayi mishi kyau.
"Mamanta baturiya ce babanta Yarona na farko, tana da shekaru kusan arba'in amma taki aure, idan kin samu wani me hankali ki mata hanya tayi aure na san da iyayenta tana raye ba zasu barta tana gantali ba.
" " Daddah don Allah ki bar tona min asiri" ya fada yana satar kallona, nima kallonshi nake, saboda yadda yake shafa mai a jikinshi turare a jikinshi ina ga ko mai dai ban ga ya shafa ba, sai body spray da asalin oil perfume, abin har mamaki yake bani daga can ya dauko blue seal ya shafa tare da taje kasumbarshi.
Wannan mutumin anya ba dan daudu ba ne, mutum ya bata lokaci yana kashewa jikinsa kudi kamar mace, kamar yasan me nake fada ya ce min." Kina da matsala ne da ni?" Ya fadi haka daidai Daddah ta shiga cikin dakin.
Zama yayi a kujeran da yake kusa da ni.
" Kina ta kallona!" Ya ajiye comb din Yana gyara link din hannun rigarshi.
" Bar kallona!" Dauke idanuna nayi kamar nayi kuka na tura baki nan, ji nayi ya saka comb din ya zungure bakina.
" Kada ki kara tura min wannan bakin domin ina iya hakuri da tuzarancina, amma ba zan iya hakuri da tsokanata da ake yi ba." Kamar mai kunnen maciji a hankali ya mike ya koma can tare da tura min table tap ya ce.
" Oya fara aiki!" Ba musu na fara aiki har Alhaji Mudansir tare da Alhaji Abbas kumo suka shigo dakin ina aiki tare da gaya mishi abinda yake a ciki, mikewa nayi na gaishe su, a wulakance suka amsa, na koma na cigaba da aiki.
Magana suke mishi amma yadda yake latsa wayarshi kamar bai san suna wurin ba ya ce min.
"Bani hot tea!" "Ok sir!" Na mike na shiga ha
a mishi, Daddah ta fito daga ban daki, cikin harshen fulatanci Alhaji Mudansir ya fara fa
a.
Zuwa tayi ta shafa kanshi Daddah tayi cikin kulawa ta ce mishi.
"Turaki wai baki amsawa kawunanki ba?" Sai da ya gama shan kamshi kamar ba zai magana ba, kafin ya ce mata.
"Ni yaushe suka min magana?" Yadda yayi maganar sai da nayi kamar an goge min zero plus, sake bude baki nayi ina kallon shi bakina cike da mamaki.
"Lubnah kin ji sun gaishe ni da jiki?" Kasa magana nayi sai na kalle su, sai kuma na kalle shi, me yasa yake son involved dina cikin maganarsu?
Jin nayi shiru Daddah kuwa ta rufe su da fada, yadda take shiga ba nan take fita ba, wani magana da ya fada na ga baki
ayansu sun razana.
Ban san me ya fada musu ba.
Amma baki
ayansu har Ita Daddah sai da na ga ta nime wuri ta zauna tare da fashewa da kuka.
Baki
aya suka yi ta rantse rantse, ni kaina sai nayi na tsargu balle su.
Shigowar Alhaji ELYakub da Uncle Auta, suka samu rigimar Daddah ya gaya musu dalilin kukanta, fulatanci suka juya Uncle Auta ya ce min.