Sashe 26
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Balle kai son da take yiwa mahaifinka ya shafe ka, shafar da takai har ta rufe idanun ta ki yarda da shi ta baka dukar yarda.
Kaf duniya ita ta san waye danta.
Wadanda bayin Allah ba iya tausayin dansu suke ba kai ne abin tausayi domin kai ne kake raye kaine kake bukatar kome shi na shi ya
are yana can amma addu'ar iyayensa dukka biyu yana riskanshi kai fa?
Baka da wanda ka ajiye zai maka baka da wanda zai maka addu'a kana fushi da shi!
Bayanshi ya kama dahir wani lokaci ba kukan mutuwa muke ba, kukan namu ya zai riske mu muke kuka.
Duk wanda ya rasa iyaye shine abin tausayi ba su iyayen da suka tafi ba!
" Ina kai nan na mike na bar shi a wurin, tabbas rayuwarshi a juye take yana bukatar wanda zai d'aga mishi rayuwarsa.
Ban daki na shiga nayi kuka nayi kuka wannan shine abinda ba zan manta a rayuwata ba.
Ganin har lokacin ban fito ba, Daddah ta ce mishi."Matarka yaki fitowa, kizo ki san yadda zaki yi da shi!" Jiki a mace ya zo ya buga kofar.
" Lunah kada ki kirkiro mana wani scenes please ki fito muje gida!" Haka na bude kofar ina kallonshi.
Yayi wani iri, bude mishi hannu nayi ya shiga cikin hannun, na rungume shi.
" Sorry ba zan kara maka magana ba ka ji, amma be a good boy!" Gyada min kai yayi na shiga shafa bayanshi, ina jin wani irin tausayinsa a raina.
Mijina ne dole na taya shi yaki da zuciyarsa ya san darajar iyayensa.
Wucewa Daddah tayi ta bar parlourn.
Sai da na ji yadda yake jin zafi na janye jikina na saka mayafina muka koma gidan mu, aka yi sallah la'asar.
Ina dakin ya shigo ya same ni.
Kallonshi nayi murmushi nayi mishi tare da bude mishi hannu.
A hankali ya tako, wani lokaci namiji ya maka lakar shagwaba wani cinyewa ne, yana zuwa ya durkusa a gabana na rungume shi, ina shafa kanshi.
"Kayi hakuri ka ji!" Zagayawa yayi da hannunsa bayana ya rungume ni.
"Thank you, Moon!" Shafa bayanshi nayi a karo na biyu.
"Is ok, ka godewa Allah da sauran lokaci bai kure ba." D'ago yayi yana kallon yadda nake kallonshi, murmushi yayi a hankali ya d'ago fuskarshi ya ha
a da nawa, akwai wani lokaci da zaka yi mafarki a zahiri amma kuma irinshi bai cika tabbata ba, but today My Man ya cika min mafarkin fiye da yadda ban zata ba, domin ni dai nasan nayi aure amma ban san cewa akwai wani tafiyar da iya yarda da abokan arziki mijin na gari, sai dai kuma yadda labarin zai kasance ne aka samu matsala.
Domin ana ta buga kofar gidan.
Janye jikinshi yayi yana kallon yadda na lumshe idanuna.
"Ina ga su Auntynki ne ko?" Ban iya amsa mishi ba, amma kuma na gyada mishi kai wani irin kunya da girmansa suka cika min idanu.
Sai da ya fita ka sauka da gudu na bude kayana na dauko riga da skirt na saka sannan na yafa mayafi.
Daurin dankwalin a parlourn na karasa shi, shine ma kayansa yayi wani irin squeezing, shigowa suka yi ya musu barka da zuwa sannan ya fita.
Ganin yadda yake raba idanu Aunty Zakiyah ta ce min.
"Auta ba dai mun katse muku!" Wucewa kitchen nayi kunya ya gama lullube ni.
Dakina suka shiga yadda suka ga gadon a yamutse Aunty Hindatu ta shigo kitchen din ganin yadda na tsaya a gaban sink ina murmushi, wannan shine first time da aka yi kissing dina.
Sai nake ji kamar ina yawo a sama ne ko a iska ne, abin akwai armashi wanda a da can Ya Hafiz bai yarda da kiss ba wai shi baya son kazamta, amma yau abubuwa dayawa sai suka sani jin kamar bani ba, yatsuna na kai bakina.
"He kiss You ko?" Kallonta nayi a razane domin ta razana ni.
"Wallahi kin bani tsoro!" Zungure min goshi tayi tana fa
in.
"Kina imagination na abinda ya faru, ki sani babu amfanin hasashe domin kuwa shi naki ne." Aunty Hindatu kenan bata san yadda na sha mafarkin irin wannan ranar da rayuwar ba, daukar tire din da na saka drinks din nayi na wuce na kai musu na dawo na duba firj na ga namar jiya kasancewar yayi sanyi sakawa nayi a microwave nayi na dumama, sannan na kawo musu yadda nake dan dingishi yasa suka fara min tsiya wai tun shigowarsu nake raba kafa.
"Innalillahi wainnalihir rajoun, gocewa nayi fa jiya!
Allah ku tambaye shi!" Na fada musu kamar xan yi kuka.
"Au don mune yan iska sai muce mishi wai da gaske gocewa tayi?" Shiru nayi ina share zancen, daga gidan Daddah aka kawo mana manya kulolin abinci, har da fura da nono.
Ai kuwa sun ci abinci sosai.
Aunty Zakiyah ta ture tare da miko min wata jaka wai muje daki Aunty Innah ta ce.
" Bana son bakin munafunci gaya mata anan!" Kayan Mata ne na Maman Hidaya da Khairat ne, hadi na musamman ta ajiye min ga turaren tsuguno da na humra, duk kunya ta kama ni tsuminta ta sa nayi ta sha har bayan Magariba suka tafi, bayan fitarsu na gyara gidan na saka turaren wuta, na shiga ban daki nayi wanka na gyara jikina da kyau.
Sannan na fito a hankali, na shiga turare jikina ta ko'ina sannan na nufi wurin kayana, na dauki kayan barci masu kyau.
Na saka na kara gyara jikina sannan na nufi ban wurin abin sallah na daura sallah isha da shafa'i da wutir, ina cikin addu'a ya shigo gaba yayi ya tare da tadda kabbara, sallah da ma'aurata suke na sunnah shi ya ja mu.
Sannan ya dafa kaina yayi ta zuba addu'a kafin muka shafa.
Janyo hannuna yayi muka fita parlourn, zaunar da ni yayi sannan ya nufi kitchen, wayata da take hannun kujeran yayi kara,
auka nayi. *Kina ta rawan jiki!
Tow in sha Allah wannan daren da kike gani shine na bakin cikinki...........*
[12/18/2025, 7:27
PM] Maman Walid: 21
Sake wayar nayi ya fadi kasa, daidai isowarshi parlourn ganin yadda na razana tare da zubawa wayar idanu cike da tsoro.
Ajiye tiren yayi ya zauna tare da
aukar wayar ya kalli rubutun, kallona yayi ya ga yadda duk na firgita.
Kashe wayar yayi tare da cewa.
"Oya muci babu abinda zai faru." Ya fada yana mika min hannunsa na rike tare da saukowa daga gadon, a hankali na mika mishi hannuna.
Ya riko ni sannan ya zaunar da ni a gefenshi muka ci abincin wanda ni kaina nasan ba wani abin arziki na ci ba, amma shi ya ci kai.
Kallonshi nake na ga shi ko a jikinsa.
Bayan ya gama ya ce min.
"Taya ni kai kayan kitchen," haka muka kai kitchen, sannan ya ce min.
"Mu wanke!" Ya fada yana me kallona, ganin nayi shiru ya dafa ni a dan razane na kalle shi.
"Tunani kike?" Girgiza miishi kai nayi, ya janyo ni gefenshi ya shiga bani labarin da ya mantar da ni abinda ya faru, ba a gama wanke wanken , ma samu sauki daga tunanin da nake.
Muka gyara kitchen din sannan muka dawo parlourn muka yi ta hira.
Sai goma saura na wuce dakina na wanke baki na cire hijab din na kwanta sannan can sai gashi ya shigo, ya zo dakin kunna wutar dakin yayi ga yadda na rungume pillow, kashe wutar yayi ya nufi gadon ya zauna yana kallon yadda nake kwance lumo.
Kwanciya yayi a gefena.
"Ya ce min yau ko bani labarin da na jima ina son sani da bakinki!" Bude idanu nayi a hankali na zuba mishi kafin na lumshe idanuna, na fara bashi labarin irin zaman da muka yi da Ya Hafiz, sai da na gama bashi tas kafin ja gyara kwanciyar da nayi na sauke ajiyar zuciya janyo ni yayi jikinshi yana fa
in.
"Sorry ban san irin rayuwar da kika yi ba kenan, amma me yasa kika manta da ni?" "Saboda ban tab'a tsayawa na duba waye kai ba, sannan ban tsaya na kalli fuskarka ba, balle har na san cewa kana tare da adalci.
Duk lokacin da na tuna na kwari kaina sai na ga kamar ban yiwa kaina adalci ba, sai dai ni fa mahaifata ya lalace bai zama dole na haihu da kai ba, amma kofa a bude take idan zaka kara aure Allah ya baka zuriar dayyiba." Hannu ya saka bakina yana fa
in.
"Shiiiiii!
Nima ban damu da lallai sai na haihu ba, shekaru sun ja!" Ya janyo ni karo na biyu ya rungume ni da kyau, a hankali yake shafa bayana yana rarrashina.
Har barci yayi gaba da ni.
A hankali muka yi wani irin sabo da shi har na tsawon kwanaki uku cib, duk da bai tab'a niman wani abu ba amma na ga alama kamar shiri yake yiwa kansa.
Sai dai ranar da na cika sati da yake su Aunty Hindatu sun tafi washi garin ranar da suka zo.
Ranar da na cika kwanaki bakwai a ranar ya shirya min gagarumar tarbar na musamman, don tun safe yake nuna min tsaf y shirya min, da yamma da ya fita ma haka ya kawo kayan lambu da duk wani abu na zabe fruit na hada mata hadi na musamman, da yake ya hana a kawo mana abinci da kaina nake girki, hidimar da nayi ranar y saka min gajiya haka ya sa ina gamawa na jera a table na wuce dakina nayi wanka da alwalan isha, bayan na yi sallah na fito parlourn don ina ta jin kamar maganar mutane.
Abin ya bani mamaki taya ya dawo na san zai shigo.
Haka na fito na samu yan matan family din ne a kan table sun saka abincin da nayi mishi suna ci, murmushi nayi na wuce kitchen na tsaya sai na ji raina yayi azabar
aci, koda na fito na samu ba iya cin abincin suka yi ba wulakanta abincin suka yi, kallona Badr tayi tana fa
in.
"Gidan dan uwanmu ne kuma mijina ni nan ni ce kishiyarki da kika danne aurena ya auro ki."
"Sannu da kokari!" Na ce mata sannan wuce dakina.