Sashe 29
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dazun na ga posting din wata arewa dairy wai Yan Bauchi suna da rowa, basu iya baka kyauta daga ruwa sai ruwa." Murmushi nayi na wuce kitchen, na hado musu snacks da nayi na karban baki na fito musu da shi, sai lokacin juna suke.
Na koma na hada abinci a kula guda, sannan na kawo musu na ce musu.
"Don Allah ku yi serve kanku, bari na sauya kaya." Na koma dakina na watsa ruwa na sauya kayan jikina, ina kasa kunnena ko zanji dirin motarshi, amma ina sai ji nayi yana gaisawa da matan, kafin ya shigo dakin..
"ina ta son na maka oyoyo!" Zungure min goshi yayi yana fa
in.
"Kin san dai da baki zan zo!" Na dauko wata hijab dina har kasa na daura akan riga da zanin da yake jikina.
"Kina kyau da riga da zani." Haka ya riko hannuna ya ce min.
"Waye dai taya ni shiryawa?" "Muje na gaishe su sai na raka ka, ka sauya kayan ko?" Haka muka yi na fito na gaishe su, sannan na cewa Matar Uncle Auta da Ubaid.
"Kuci abinci!" Na raka shi dakinsa, ya watsa ruwa ina tsaye na fito mishi da wasu kananun kaya, ya saka sannan ya saka turare na riko hannunshi,.
Muka fito a lokacin da su Uncle Auta da Ubaid suka shigo gidan, ashe matan biyun nan mazajensu ne da Yaransu, haka mazan suka koma dinner table, su kuma matan suka zauna a parlourn na koma kitchen na yi ta fito da kayan abinci, shi kuma yana karba idan na kawo sai ya sumbaci hannuna, ko ya ce min.
"Sannu da
ari!" Ina kawowa zai sumbaci goshina.
"Allah ya miki sakayya da gidan Aljanna!" "Amarya ko Falisha zata taya ki ne?" Inji daya matar.
"A'a mu yan Bauchi, mun iya aiki da kanmu ko Malam?" Gyada min kai yayi bayan mun gama na wuce kitchen, sai gashi ya biyo ni da abincinsa.
Ajiye min abincin yayi.
Ya saba muci tare don haka na wanke hannu ya zauna a kan wani kujeran kitchen din nima haka, muka shiga ci tare.
"Wani abu ya faru ne?" Ya tambaye ni bayan na tura mishi loma.
"A'a babu abinda ya faru!" "Akwai mana baby gaya min." Murmushi nayi nace mishi.
"Zance ne irin namu na mata." Gyada min kai yayi yana kallon yadda nayi ta tura mishi abinci, sai da muka gama ya wanke hannu ya taya ni wanke kwanon, muka fito ina cewa.
"Dauko tissue please!
" Wurin cin abincin ya nufa Uncle Auta ya ce masa.
" Sai ka gaya mana matarka ce ta baka abinci a baki!"
"Kai dai da baka iya romantic ba, a barwa newly couples kayansu!" Ya tawo lokacin har na shigo parlourn, yana zuwa ya mika min.
Na amsa tare da goge mishi ina fa
in..
"Malam gashin baki da kasumbar nan suna bukatar gyara fa." Na fa
a kasa kasa.
"Tow idan suka tafi ba sai ki gaya min ba, ai tun jiya nake bin ki, amma kika share ni."
"Ok bari mu sallami baki!" Na fada ya koma wurin mazan.
"Duk wannan soyayyar kafin a haihu ne idan aka haihu shi kenan sai ya zama tarihi." Murmushi matar Uncle Auta tayi ta ce mata .
"Da don haihuwa ne, da tuni ya tara goma na yara.
Kauna ce dai da bata tsufa ba, sannan bana jin idan zasu cika gidan nan da Yara zai fasa wannan halin shi ba bafulatani ziryan bane kuma ba bahaushe ba ne da mace na fara haihuwa zai zuba mata yaran ta ji dasu shi ruwa biyu ne.......
[12/19/2025, 8:05
PM] Maman Walid: 23
"Mu kanmu mun yarda
abilar uwarsa tayi tasiri akanshi.
Yadda ya iya jiranta ta dawo gare shi." Sai duk suka yi shiru, kasancewarta Babba a tsakaninmu sannan muna bata girmanta daidai gwargwado.
Tun da fadi haka bata kara magana ba, sai ta yi shiru,sai dai na fahimci wani abu a nan shine matar Ubaid kamar ban mata ba, da farko na zata matar Uncle Auta ne take min kallon gani gani amma daga bayan zuwan wa
anan matan sai ja lura da yadda Matar Ubaid take bina da idanu.
Bayan tafiyarsu na gyara parlourn na tattara wanke-wanke, ya rungume ni ta baya yana me taya ni wanke -wanke.
"Maza biyu da suka zo nan Alhaji Ahmed da Alhaji Mohammed, abokan kasuwancin Papa ne, Alhaji Mohammed yana Cotonou da iyalinsa, shi kuma Alhaji Ahmed yana abuja, tagwaye ne su." Gyada kai nayi na juya ina fuskarshi.
"Su ma wadancan tsalla tsalla yan mata da suka zo da su dama an shirya proposal ne ban sani ba?" "Ni waye ya gaya miki an shirya haka?" "Amma ai a bakinsu naji ana cewa yana Bauchi na da rowa!" "Wallahi ni ban fadi haka ba sai dai ko su." Dan dagalgala nayi tare da sumbatar goshinsa ya saka hannu ya dauke ni cak, na sumbaci goshin sannan ya sauke ni na ce mishi.
"Ina ga sai na fara saka maka abu domin na lura family dinka basu da buri da ya wuce su ga an yi min karin wata mace!"na juya na na zabga mishi mintsini.
" Na gaya maka wannan shine kashedina da kai wata mace sai na fille maka kai!" " Tow ranki shi dade!" Haka ya fada yana dariya, a tare muka gama wanke kayan muka gyara kitchen din tas sannan ya riko hannuna zuwa parlourn nan ma muka gyara wannan na fito na samu yana jirana.
Bude min hannu nayi na shiga da sauri ina sauke ajiyar zuciya.
"Ina sonka dayawa!" " Ok bani labarin ranar kika fara sona!" Biye mishi nayi muka yi ta hira shi kuma ya zuba min idanun ina bashi labari ina dariya ko ina farin ciki.
Haka muka gina kanmu, kuma muka gina rayuwarmu.
Zan iya cewa tunda na fahimci tarin alkhairin da yake tattare da mijina, tafiya ta kama shi ina hada mishi kaya ya zauna yana goge kanshi ya ce min.
" Ko zaki raka ni ne?" " Ka manta ina son zuwa gidan Ya Ado ne?" Shiru yayi kafin ya ce min.
" Zaki iya min alfarman na dawo sai mu tafi tare?" Kallonshi nayi sai nace mishi.
" Allah ya dawo da kai lafiya." Na fada ina murmushi, bana son ta ha kamar raina bai so ba, haka na shirya mishi kayansa, har na taimaka mishi ya sa kaya amma ina son zuwa na ga yan uwana, amma yadda ya nuna baya ra'ayi na share ban kuma magana ba.
Bayan na gama shirya shi ya ce min.
"Me zan saya miki?" "Kome ma ina so!" Daga haka muka fito ya shiga motar, bayan tafiyarshi ne nayi baki duk da ya hana su zuwa amma Amma saboda masifa sai sun zo.
Na musu iso suka shigo parlourn.
Na kawo musu abinda ya dace sannan muka kara gaisawa na ga sai dariya suke yan matan idan suka kalle ni, sanin zasu iya saka ni a damuwa yasa na barsu na wuce dakina.
Kiran Aunty Zakiyah ta shigo ta ce min zasu zo in sha Allah gobe ita da Yaranta.
Nayi murna sosai nace su zo da niyyar kwana yaran tunda basu gari.
Ina gamawa na fito parlourn.
Matar Uncle Auta ce ta shigo tana fa
in."ku wasu irin jakuna ne?
Ku wasu irin jahilai ne?
Kun dauka tafiyar da yayi Da badr wani abin arziki ne, shegu yan marasa kunya da mutunci." Tayi musu tas, "wai don Mijinki yayi tafiya Da badr shine zasu mai da shi babban al'amari."
"Sune da wahala na yarda da Mijina sannan ni ba mahaukaciya ba ce bana saka karfi akan kome idan ya ce zai kara aure yayi wallahi bani da case da shi sai dai duk wacce zata aure shi ni ce na bude shi a leda babu Macen da zata gaya min waye shi." Tunda na fadi haka na ga sun yi wani firgita.
Murmushi nayi na ce musu.
"Ni saka kishi ne, ba ji kishi ba ce.
Turaki da yana da buri da ra'ayin tara mata hala da nazo a ta hudu, idan kun iya ku kama kanku idan baku iya ba, ku cigaba ni bani da energy da zan yi fada akan namiji domin mijina mijin mace daya ce, idan kuka ga kaddaran wata mace ta ratsa to in sha Allah rabo ce ta kira ta, daga yau kada na
ara ganin kafar kowacce yar iska s gidana idan ba haka ba, between ni da lu xa a damu matsala." " Ai ki kyale su sai na gayawa Turakin!" " Akan me zaki gaya mishi, sun yi na farko yayi musu fada na biyu ya dake su da yake jakuna ne, na uku na shiga cikin lamarin, kun zo ku hada mu fada tow ta Allah ba taku ba, wallahi kun yi karya ku shirya da kyau domin Allah ya bada sai dai ku yi Hakuri sai na kona fuskar yarinya idan ta kara shigo min gida idan kuna ganin wasa ne Allah ya dawo da ku gidana zaku gane baku da hankali!" Yadda na musu tass suka fita kamar munafukai.
Wannan yasa na samu sauki amma na dan shiga rud'ani da naji labarin yana tare da Badriyyah, har dare bai kira ni ba haka na kwanta zuciyata babu dad'i, gaskiya kishi masifa ce haka nayi ta juyi har sha biyu na dare, karshe na tashi nayi sallah nafilla ina addu'a na fara jin barci haka yasa na tattara na koma gado.
Kafin barci yayi gaba da ni, karfe shida na safe kiransa ne ya tashe ni don kiran sallah asuba ban ji ba, haka na tashi ina mai amsa mishi bayan mun gaisa nace mishi." Ya hanya?" Ya amsa min da " lafiya lau!" " Nayi ta jiran kiranka jiya amma baka kira ba!" Na fada a shagwab'e.
" Kin san Allah kada ki d'aga min hankali, kin san yadda na bar garin nan!" Tab'e baki nayi na ce mishi."Sallah zan yi!" Na katse kiran, haka kawai sai shaidan yana min wata huxubar tsiya, haka nayi sallah na yi azkar ya kara kirana.
Dauka nayi ya ce min.
"Please muyi video call;" kashe kiran nayi na bude datana.