← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 44

Sashe 9

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"""""yace gakinan yar karamadake amma sai iya magana,to tundadai nibanada dann saike kihaifamin' namasa bayakada,nayimasa kallon sama dakasa nace.kajecan kanimi maihaifamaka amma banibakam"danni...dankeme?yasareni da ido nayi saurin sunkuyarda kaina kasa'yayi murmushi tareda shafa 茩ansa yace jekiyi barci amma kitabbata kinyi mafarkina yau.nace allah yasawaka nayi mafarkinka najuya nashige ciki.yayi karamar dariya tareda shafa gefen fuskarsa.tunranarda sukayi karo da ita tun lokacin ta gwari zuciyarsa"yajuya cikeda nishadi..
Tundana kwanta idan narufe idona sainarika ganinsa da sautin muryarsa,naja tsaki haka narika narika juye da kyar barci yadaukeni"washegari"koda mukafito dan tafiya school, shima lokacin yafito "basma da ummee sukagaidashi,niko nakawar dakaina gefe,yakalli gefendanake saiyayi murmushi,yawuce parking lot"muko munasaye munajirar diraiba"yafito damotarsa yazo yasaya inda muke"yace ummee haryanzu idin baizobane?tace Eh wlhy baizoba,yace kushigo nasaukeku school in,dasauri ummee tace to mungode,tace kuzomuje.basma tabi bayanta niko ko kallon inda sukema banyiba,ganin inasaye yasa ummee komowa inda nake tariko hannuna.zomutafi mana ba'd'do zamuyi letti fa,nace kudai kuje nidai bazan shiga motarba,ummee tace haba RUMAINA sokkmu makara kinsan yaushe idi zaidawo daga inda yatafin,basma tace haba anty RUMAINA kizo mutafi mana...nacuno baki gaba nace wlhy badun gudun kada naje nasha bulalaba da ba'abunda zaisa nashiga motarna.basma tashiga gaba nida ummee muka shiga baya,yy wa motar key muka fita "yauma kamar kullum haka narufe fuskata harsaida muka bargurin sojojinna.kafin nabude ido.
Abakin get in makarantar yasaya su ummee sukafita namika hannuna naciro school bag ina dayashige kasan sit namika hannuna jikin murfin sainajita rufe,nadago kaina nasaci kallonsa sainaga niyake kalla tacikin mirro nayi hanzarin komawa tadayan gefen.harna zura kafata zanfita.yace dana sani dabandaukokiba nabari yau azanemin ke"nace saikasa azanenin ai"nafice abina,yadaga murya yace magananniya"nidai shigewa nayi batareda nakuma kulashiba"karfe 4 akatashemu" mukafito bakin get,tundaga can nahangi motar binsa nayi dakallo kamar nagane motar"harya iso yafaka agefenmu"ummee tayi murmushi tace 'ba'd'do allah yataimakemu,dahaka zamuyita sayuwa bamusan ranar zuwan idi'ba"ga Anas yazo zaimaidamu gida"kawarda kai nayi nayikamar banji abinda tafadaba"basma tace aikam,gashima yana magana kuzo muje"ummee tariko hannuna "najanye"tace kizo mutafi mana kinfasan idi bazuwa zaiyiba,kuma munabata masa lokacine"yanzuhaka daga gun ai kinsa yake yazo dan yamaidamu gida.nace bazan shishigaba"tace to jiran idin"zakiyi?nace Eh kuje xanzo daga baya"ina juyowa muka hada ido'dashi nayi saurin kawarda kaina.ummee tabudi baki zatakuma magana"saiga jiniyar sojoji" zasuwuce,ai dasauri nariko hannuta najanyota mukayi jikin motar.dasauri nashige cikin motar.ummee datasan abinda kefaruwa saitayi dari.tace mutum sai uban tsoro amma yace zaiyi kafiya"tunda nakafa kaina jikin sit bandagaba harsaida ya daidaita parking a parking lot kafin nadago kaina"
Nayi saurin fita daga motar banko jira basma ba nawuce abina"yakalli yadda nake sauri sai yy murmushi"inashiga natube uniform nafada bathroom"nayi wanka rareda dauro alaula.nazo nagabatar da sallah" ina'idarwa "naciro daya dagacikin kayanda baba yasayamin lokacin musabaqa damukayi"atamface rigada zani dinkin fisis"
Bakaramin daukar jikina yy ba, simple mekeup nayi,sanna nafito parlor"asaye nasami mommy tana ganina tace "yauwa RUMAINA dama yanzu nakecewa basma takirawoki,to maza jeki dauko mayafinki mutafi shopping"nace to nakoma nadauko hijjab ina,koda nafito natar daharsun tafi gurin mota nayi saurin fita"sule driver mommy yaja"muka nufi jippato" shopping sosai mukayi"mommy tace nadauki duk abinda yamin,bawani kaya nadibaba"duk kayanda basba tagani saitace zaidace dani"saita saka cikin basket inda kerike ahanuna"haka tarika jida min kaya..muka fito bayan mommy tabiya,muka komo gida..
Sule driver yajudo kayan yakawo parlor,nadauki na mommy nakaimata bedroom inta,sanna nazo nadibi nawa nakai bedroom ina "nashirya kayakin cikin wardrobe "nashiga
Bathroom nadauro alaula..bayan nayi sallah nadau wani dogon riga acikin shopping ina"nafito nanufi part insu ummee,
Saiwaige waige nake"gani nake kamar zan yi karo da kare"saijinayi ance
Bakiganni bane kike dubani ko "to ganinan dan nasan ni kk tawaige"
Najuyo dasauri, nakallesa saikuma najuya" yy saurin shan gabana tareda nade hannusa akirjinsa,yace Eh mana ni kk dubawa dangashinan kintabbatarmin"nahade rai nace wayafada maka akanmekuma zan dubaka kayimin me"
Yace "akan zuciyarki takasa hakuri darashin ganina" "kamar yadda nawa zuciyar takasa jurehakan"RUMAINA yakira sunana,ya ilahi,
yanayin yadda yakira ni saida yataba zuciyata, sainaji kamar shikadai ya iya kiran sunana dakyau"
yace tunranarda nafara saki a idona,nakamu da sonki da kaunarki"inafata kema kisoni' mugina sabuwar rayuwa mai kyau dasafta...zaikuma magana nayi saurin cewa.dan allah malam bani hanya nawuce.bamusu yakauce gefe "niko najuya madadin natafi inda zani saikawai nasinci kaina dakomawa inda nafito"
kodana shiga daki,nazube akan gado tareda rintsa idona"ranar banyi wani barcin kirkiba"washegari bayan nayi sallah sai asanna nasamu barci mai nauyi yadaukeni"kasancewar yau Thursday ne,bani nafarkaba sai wajen 10 nayi mamakin barcin danayi"harkuma alokacin banbarjin abinda zuciyata takeba tunjiya"haka nalallaba nashiga bathroom nayi wanka nafito" nashirya cikin bakar doguwar riga acikin shopping inmu najiya" nafito parlor nahaura dinning table" duk tulin kayan karyawa dake atare agun haka nakasacin komai sai tea kawai na iya sha"nakoma daki nadau rigar ummee natafi part insu"adaki natadda ummee kwance"nahaura kan bed in' tamike zaune tana fadin,ba'd'do,yadai naganki silent haka kobakyajin dadine?nace lfyta lau,namika mata laidar kayan.takarba tanacewa menene wanna nace kiduba kigani,tsarabarkice,taciro rigar tanadubawa tace gaskiya ngd wanna tsarabar tayi matukar yimin kyau"nidai kwanciya nayi inabinta dakallo yadda tasaka rigar yymata kyau"tacire rigar taninke ta aje gefe"tazauna kusa dani,tace RUMAINA mekedamunki?danni bahaka nasaba ganinkiba"shiru nayi banbata amsaba"takafeni da ido,RUMAINA har idan kindaukeni kawa aminiya kuma yar'uwa kamar yadda nadaukeki"to inaga dankinfadamin masalarki bawani abu bane,dannima nafada miki damuwata bawata masalabace danni nadaukeki yar uwata...natashi zaune nace ummee Anas ne..tace Anas to meyafaru dashidin?waicewa yy yanasona ummee bantaba jin wani yanayinda aduk sanda wani namiji yace yanasonaba,amma tunda Anas yafurtamin wanna kalmar nakasa samun sukuni arayuwata"ummee inajin damuwa mai sanani azuciyata,nakasa fasra kalardamuwar danakeji araina"tace kema kina sonshine shiyasa kkjin wanna yanayin"nace nima bansaniba................

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

馃吙 15馃憠馃徎16

""""""Ummee tace,hakika Anas bayada wata ai bu,munyi shekara dashekaru dashi agidanna bantabagani kojin Anas ya ai kata wani mummunar abuba"kikarbi soyayyarshi dannasan itacema kedamunki azuciyarki"naja nummfashi tareda komawa nakwanta"ummee tarika bani baki harnaji suciyata tadan samu nusuwa amma damuwakam nanan kamarjiya"nadanjima kadan adakin daga bisani nakoma part inmu"inashiga parlor natadda anty suraiya matar uncle ali" kanin mommy wadda sukeda zama acikin garinna unguwar fadamarmada"na isa inda take,nagaidata tareda daukar yarta ameera" dasakin fuska ta amsa gaisuwar,nan nazauna anata hira nidai murmushin karfin hali kadai nakeyi...muna nan zaune uncle ali yashigo,dasallama duka muka amsa masa sallamar"yasamu daya daga cikin jeren kujerunna yazauna"suka shiga gaisawa da mommy,basma tagaidashi.nima nagaidashi"ameera tunda taganshi tashi zillewa ahanuna,mommy tace ji yarna dan kinga dadynki shine zakirika zillewa"mommy tace dani mikata wa babanta"nadagota nazo namika masa ita"dama ala'ala nake nabar parlorn dan irin kallan dayakemin kullum idan yazo gidan shiyake kanmin yanzu"inajuyowa muka hada ido da anty suraiya sainaga tacanzafuska,nayi saurin barin parlor din"nashege bedroom"yau adaki nawuni nakasa gane abinda kedamuna"hargarin allah yawaye"
Tunda gariyawaye ban ko leka wajeba adaki nawuni harwani daren"
Kwance nake akan bed saijuye nake' ummee ta turo kofa dasallama"tatako inda nake tareda hayowa gadon"numfashi nasauke nayi kokarin boye damuwata,dafadin" yanzu nake cewa zanje muyi hira saigaki"ummee tace,uhm kamar dagaske wato RUMAINA bazaki yarda son Anas ce kedawainiya dakeba"tome abin damuwarma ni inaga wanna bawani abun damuwa bace" dan yace yanasonki hakan bayana nufin jefaki cikin wani hali bace"murmushin yake nayi,nace ninace miki damuwa da tunaninsa nake'kawai banajin dadin jikinane"tace to kinsha magani?"nace Eh nasha"nan mukarika hira jifa jifa"can tamike tace,
Barinatafi barci nakeji"namike narakota iyakata bakin kofar part nayimata saida safe danbanason muhadu da Anas...
Yau Monday dasauri nafito dan su ummee nisuke jira"ajikin mota nataddasu mukashiga"ina gyara zamata nadago kaina saimuka hada ido dashi"yasakarmin wani lallausan murmushi harraina najita,bansansanda murmushi yasubuceminba"saikuma nayi saurin sunkuyar dakaina dan banyi zaton hakanba"harcikin ransa yaji dadin hakan danyasan yasamu karbuwa"yanasaye har motar mu tabar parking lot....
Abin mamaki saigashi ina tunaninsa"abu kamar wasa aiko saizamowa gaske yy"nidai ina zaunene kawai a class amma hankalina bayana"har aka tashemu,kodana fito natadda su ummee basufitoba"sai nanufi kofar get dannajirasu agun"nasamu guri nazauna gefe da get"nabude school bag ina naciro wani bok"nakafa idona akai bawaidan ina karatuba hankalina gabadaya baya taredani"tunanin shi hadeda damuwar dake zaune cikin zuciyata shine kadai kan idona harkuma cikin xuciyata"
Hucin mutum naji kusadani bashiri nadago karaf muka hada ido nayi saurin sunkuyar dakaina"wani dadi naji araina ganin shine"sunkuyowa kusadani yy" yace kidaina tunanina gani nazo dan banaso kirika wahalarmin da zuciya" to banyardaba kar akuma wahalarmin da zuciya"tunda yafara maganar nalumshe idona inajin wanna dadda dar muryar"banso yasaida maganarba" nadago nayimasa kallon gefe "sanna nace wayafadamaka tunaninka nake"kasameni ina karatu kacewai tunaninka nake" yy murmushi tareda fadin kwaraikuwa tunanina kk dan gashi kintabbatar daha yamiko hannu yakarbi bok inda kehannuna"ya juyata sanna yamikamin yana fadin "waike maiwayo shine zaki tasa bok gaba dan ayi tunanin karatun kk alhalin sabar tunanin Anas kk"allah yasoki danazo dawuri da wata kawarki tarigani zuwa saidai taimiki dariya"duba kiga yadda kk juya bok waike adole karatu kk" kunya yagama rufeni"kwata kwata ban lura bok din juyata nayi kasa asamaba"..saina wayance dacewa oho tayi dariyar mana aida sanina nayi hakan"
Daidaina su ummee sukafito,ganinsu yasani mikewa saye"shikuma yanufi inda ya faka motarsa"suka karaso inda nake"ashe kinanan mukarika dubaki aciki"cewar basma,Eh inanan jiranku nake ai tun dazu"ummee takalleni saitayi dariya kasakasa"jiranmu kk kokuma soyayyarki kk"nadalla mata harara"basma tace kuzo mutafi allah yunwa nakeji"tayi gaba muka bita abaya"ummee tamaso dafdani"yau kuma motar abokin fadarnaki zakishiga kodayake yanzu yadawo rabin rai"tayi maganar cikin salon zolaya"naturo baki sanna nace ai yafi rabinraima gudan rannema shi gaba daya...
Dagaske kk naji maganarsa dafdani.....................

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: .
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

馃吙 17馃憠馃徎18
Chapter 9 · 0% Book details