← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 44

Sashe 19

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"""""" Tabiyoni dasauri tanafadin RUMAINA kadafa kiyi yunkurin aikata abinda kkson aikata wanna"kinjifa abinda yafada jiya,akan dukwanda yy yunkurin zubarmasa daciki,shine kedakanki zaki aikata hakan" kosauraranta banyiba nayi gaba abina.inafitowa,nahangi driver yana goge motoci"na isa nagaidashi"nace mlm sule unguwa zakane?,yace a'a ba inda zani kawaidai inagogesune saboda kodamasu bukatar fita yanzu,nace yauwa tomuje kakaini unguwa,yacetoh,yabude marfin motar, nashiga,shima yazaga yashiga, muna zuwa Gert infarko yy Horn madadin Gert tabude saiganin wani katon soja yadunfaromu" yana zuwa yace ya sule inazuwa haka" mln sule yace unguwa zankaita" sojan yace cikin hausarsa dabata zaunaba,yau munada doka bafita akoma,akoma,yabuga jikin motar yana daga hannu alamar koma,ganindai zahiri babari zaiyi mufitanba,natattaro jarumtata nayi karfin halin cewa.mommy ce ta aikemu"yace No bafita akoma"mln sule yajuya zaikoma,araina nace katon banza abinda ka iyafada kena akoma akoma"hausarma kodadi batayimasaba"sai kuma sojan yajuyo,yysaurin zuwa jikin motar yaleko ni yace kince hajiya,kainagyda masa dasauri"saiyabuga jikin motar,OK kuje kuje,yafada yana daga mana hannu...munafita mlm sule yace inazamune? Shiuro nayi inatunanin wacce asibiti zanje wanda yanzu munazuwa za acire min cikin sainayi tunanin komai akace babba to babbanne danhaka nayanke hukunci gara naje babban asibiti"sainace masa, teaching hospital,yace to, yajuya akalar tafiyar izuwa T.H hospital, muna isa naceda mln sule yajirani yanzu zandawo"yaceto ,bin asibitin nayi dakallo, danganin girmansa kokarshensa bana gani"nazari nafarayi dan narasa ta inazanfara"sainafarabin komai akarance inayi inalurada jama'a yanda sukeyi ahaka harnakammala komai inazaune alayi duk nagaji kunsan yanayin babban asibiti bakamar karaba bace dole saikasha wanna wahalar" nazauna baifi da 10min ba naji anfara kiran sunana,nayi hamdala tareda mikewa saye,jama'ar dakegun sukafara mita sunafadin yaza ayi yanxu nazo kuma ace har file ina ina yashiga offece in Dr"nidai gaba nayi abina,nashiga offece in dasallama,Dr ya amsa tareda nunamin gurin zama"nazauna batareda nace komaiba"ganin nayishiru yasashi dagowa yakalleni, saiyace meke damunki"nasunkuyar dakaina kasa nantake naji hawaye yacika min ido"yakumace kenake sauraro"baki narawa nace" um..um..um..dama dama.nakuma yinshiru,namarasa ta ina zanfara"ya***I'B kacuceni yanzu taya zansanarwa likitanna abinda ketafe dani"nasan kallon yar iska zaiyimin,nafada araina. saikawai nafashe dakuka, barin rubutun dayake yy yasaya yana kallona,saikuma ya jinjina kai,yace ya isa mekikeso amiki?"cikin kukan nace sone aciremin ciki.yace OK badamuwa, yakalli wata datake zaune daga cangefe yace,maryam kuje ayimata aiki"tace OK sir,tamike tace dani zomuje ko"da dan mmk nakallesu dan banyi zaton haka dawuriba,namike asanyaye muka fita da ita,tafiya maidannisa mukayi,kafin muka isa kofar wani offece tasanya makulli tabude tashiga niko sayuwa nayi tajuyo tace shigo mana,nashiga tace hauna kafinna kicire hijjab inki, tanunamin Dan madaidaicin gado,nacire hajjab ina sanna nahaura gadon,nan tashiga jona na urori,tana gamawa tace to barinayimiki scanning dannaga ta inazamu fara,nace to asanyaye,nantafara yimin scanning,idanta akan "computer tace kash menake gani haka,saitakashe na uwar,tace tace tashi kizauna,namike nazauna,itama tazauna bakin gadon,tace bincikenda nayi yanzu,bazai yuwu acire cikinba,saboda akwai masala,har idan kuwa akace za aciren tokuwa za ayi biyu babu,inanufin zaki iya rasa ranki" kuma duk inda kkje sukacemiki zasu iyaciremiki tokuwa inamai tabbatar miki,rankice sukenufi zaibar jikinki"sai tamike saye tace amma idan kinada ja zaki Iya zuwa wani asibitin"takashe na urorin"asanyaye namike saye.soro duk yagama rufeni.nadau hijjab ina nasaka nafita batareda naceda ita kalaba...........

馃憜馃徎Gawanna bazadai kuce ban bakuba illa iyaka kuce yykadan馃憣馃徎馃槀

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙47馃憠馃徎48

""""""Harnakai bakin kofa saita kirani nadawociki,tabude jakarta taciro wani kwaya kwallibiyu acikin gidansa takalleni tace gataimakonda zan iyamiki dannaga kinabukatar taimako, nikuma amasayina nayar uwarki mace.yadace nataimakamiki,idan kk koma gida kishanyesa dukabiyun" kinga wanna kwayar nabarar dacikine,nakarba nace ngd,nafita zuciyata na radadi dan bakinciki"mln sule naganina yatada mota,nashiga inazama najiwani kuka yatasomin saikawai nafashe da kuka, mln sule yace subhanalla Allah dai yasa lfy, yaja mukatafi"muna isagida nafito dagacikin motar hannuna akan fuskata dagudu nashige ciki"kodana shiga parlour nataddasu mommy nawucesu dagudu nashiga bedroom" hajja umma tace ikon Allah dama yarinyarna bata gidanna to inatafito"mommy tace dazu nashiga dakinta dabangantaba sainayi zaton tashi bathroom ne, ashe kingama bata gidan,hajja ni lamarin yaronna yadameni jiya nakirasa awaya akan yazo inanimansa"yace min to gashinan yanazu,shiru baizoba harwayewan garinyau. dazunna nakuma kiransa saijin wayarsa nayi akashe"saina nimi layinsa dayake amfani dashi acan kasar saima'aikatansa ce sukadaga.sunasanarmin waiyanzu yafita yakumabar wayar agida.hajja umma tace yanzu dan iyashege kasar yabari gabadaya" maza kirawomin shi awaya duk abinda yake yabaro yazu.jibi yanda yasa yarmutane cikin tashin hankali shiyatafi can yanaharkarsa"mommy tace hajja konakira yanzuma baza asameshi agidaba.saidai kozuwa anjima,hajja umma tarika fada tana cigaba dafadin,yanzun meza afadawa mahaifan yarinyarna,suce sunbamu yarsu munbar namu dan yalalatata kome"? Mommy tace uhm ninama rasa ta indazanfara. hajja barina dubatama komeyasa tashigo da kuka haka. tamike tashiga dakin"kwance tasameni nakifu daciki inata rusar kuka,ta isa tazauna bakin gado"tadafa kafadata"tace RUMAINA inakkfito?nidai kukana nacigaba dayi batareda nabata amsaba.tace to dai kiyi hakuri kidaina kukannahaka kinji"tamike tanafadin barinasa akowo miki abinci amma narokeki kisaida kukanha, tafita,namike nazauna tareda share hawayena ,nasauko nashiga bathroom,wanka nayi sanna nafito,natadda plate in abinci bisakan table kobudewa banyiba,nawuce gaban wardrobe nadau dogon riga nasaka.sanna nadau kwayanda nurse dinna tabani "nadau ruwa nasha "sanna nahaye saman bed batareda bata lokaciba barci yadaukeni.....
Yaukwana biyar kena dashan kwayarda akabani a asibiti,kullum zuba ido nake kozanga wani alama nafitar ciki amma shuru,yau natashi dason jin muryar my nass tun sawon lokacinna daurewa kawai nake darashin jin muryarsa" nadau wayar nakunnata, nakira number insa bugu biyu yadaga"dasaurinsa yace RUMAINA kece?cikin sanyin murya nace nice my nass kamance daniko?yace harkarshen rayuwata bazan taba mancewa dakeba,RUMAINA kullum bana iya barci tunaninki da halinda mukeciki sunhani sukuni"gashi kekuma kinkashe wayarki,RUMAINA kindaina sonane?kainagirgiza dasauri kamar inagabansa.nace my nass nima bazantaba dainasonkaba harkarshen rayuwata"nan muryata tafara rawa inaniman yin kuka,yace pls RUMAINA kada kiyi kuka Dan Allah kifito yaunaganki ko lamurata zasu daidaita" bari nadawo gida yanzunna,nace to tareda kashe wayar"bayan sallar magrib,yakirani yace gani a inda mukasaba haduwa,nace to nasa hijjab nafito"bbkowa a parlour nafice"cannahangosa saye yaharde hanna yensa akirji,yanaganina kannakaraso shima yanufoni"ganin nazuwa saina saya ya iso inda nake, yace natabbata ko iya wanna hanin nayimiki yauzanyi barci maidadi"dan Allah kada kikara kauracewa ganina idan kk kuma natabbata sonki zai hallakani, yafada tarida hada hannayensa biyu,raurau nayi da ido nalankwasar dakaina gefe"nace my nass haryanzu kana sona"dasauri yace kullum sonki karuwa yake araina"nayi murmushi maiciwo.nantake hawaye yashiga zubomin afuska"yace haba RUMAINA menene kuma na kukan ,kicire komai aranki inasonki aduk inda kk,yaciro handkerchief "a aljihunsa ahankali yadaura kanfuskata yashiga sharemin hawaye,yana cigaba da lallashina, harsaida yaga nayi shiru.harda yar dariyata,kafin yace kiyimin alkawari bazaki sake kashe wayarkiba" nace nayimaka bazan sakeba" yy murmushi,nace to barina koma kaga lokacin salla yy kaima kaje masallaci kada karasa salla, yace toh,mukayi sallama nakoma ciki,kodana koma harlokacin bbkowa a parlour"nashiga bedroom nacire hijjab injikina na aje nazauna bakin gado,inajin wani barin zuciyata yanamin sanyi danganin my nass ina danayi" saijinayi anbanko kofa,dasauri nadago afirgice namike saye danganin wanda yashigo din.yatako yazo inda nake fuskarsa adaure tamau, baya nayi saijinayi gado yatokareni"wani irin kallo yakemin wanda yasani ji kamar nakwalla kara.yadada masowa daf dani harmuna gogarjuna,zamewa nayi kasa kafinna isa yysaurin riko kafadata yamaidoni saye"kwayar idonsa yadaura cikin nawa yanayimin wani irinkallo bbko kiftawa.nayi saurin maida nawa idon narufe"danganin wasu irin abubuwa acikin kwayar idonsa"harkuma alokacin yana rikeda kafadata"cikin muryarsa mai ni ima"yace,akanme zaidaura hannu akan fuskarki" mekuma yasa kk sayarda fuskar ki harya daura hannusa akai why did you do that?!soyayyace ko iskanci?...nanata kalamansa narikayi acikin zuciyata,wato yananufin my nass in kena,sainaji raina yabaci dukdakuwa dinbin soronda ke taredani.amma bazan Iya hakuri akan duk abinda yashafi my nass ina ba..saime idan yadaura hannusa akan fuskata inyaso yarike jikinama b...nayi saurin rufe bakina dan banyi zaton maganar zaifitoba,naware ido akan fuskarsa,jikina narawa.nashiga girgiza kai,hawaye yacika idona FAM" shima niyake kalla,saikuma yace OK...yadan jadabaya zatona fita zaiyi,saigani nayi yasauna on the bed"juyawa nayi daninyar barin dakin,saiya fizgoni nafado saman cin yarsa,ido na ware cikeda mmk da dinbin soro,yakifani dabaya,yajanye rigata tabaya yahaurar sama"yunkurin mikewa nake cikin sananin tashin hankali,yakuma maidani dahannusa guda yamirginoni tagaba yajanye rigar gabadaya yacireta ajikina nan kirjina yabayyana nonuwana suka bayyana danko bra babo ajikina "jinayi numfashina nakokarin barin jikina,yadagoni gabadaya yasanyani cikin kirjinsa yarungumeni" atake agun nanimi hankalina narasa zan iyacewa yar gajeruwar suma nayi"zuwa wasu lokuta yacironi daga cikin kirjinnasa.yanakallon kwayar idona,wacce nagagara nagagara tantancewa shin abude suke ko arufe"ahankali yace har hakama zai iyaye?.............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙49馃憠馃徎50
Chapter 19 · 0% Book details