← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 44

Sashe 43

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿97👉🏻98

"Yarungumoni sosai yanata sanyamin albarka kamar kullum.

Rayuwa kena inji masu iya magana sukace rayuwa tsirri,kwanta tashi asarar mairai,
Kwanaki sunja watanni sun shude cikina natagirma kula da tarairaya gurin Ya IB ba'a magana ko Mommy da bama tare da ita bakaramin kulawa take nunaminba Dan kullum saita kirani awaya.

Yanzu cikina watansa takwas abun mamaki cikin yafini girma ,kafin kaganni saikaga cikin,kuma dukda girmasa baihanani kula da mijinaba duk wata bukatarsa ina iya daukemasashi babu abunda yaragu .

" shirye shiryen bikin Anas da Ummee yakankama za'ahada bikin dana Khadija kanwar Ya IB,

"Khadija yanzu tazamo Dr tana aiki a Teaching Hospital a Bauchi

Mommy tamasa sam saidai mudawo Nigeria nahaihu acan, dukda batasan watannin cikinba, dan yaki fada mata gaskiyar watannin wai acewarsa idan tasani zata masa dole saimunkoma gida, shikuma bayason mukoma yanzu sai watan haihuwar takama dan yasan Mommy zata kwace masa ni,shikuma yanabukatar harka.

"Agurguje pls.

**********

Yau saura kwana uku bikin, shirye-shirye sosai muke nakomawagida shiri mukayi mukashiga kasuwa sosai mukasayi tsaraba yamma lis mukadawo gida,

"Washegari karfe 8 jirginmu tadaga zuwa Nigeria, bakina yaki rufuwa ina alla-alla naganni acikin kasata Ya IB yalura dahakan saiya janyoni jikinsa yanashafa katon cikina,

"yace Baby
wai duka wanna murnan nakomawa gidane?

Murmushi nayi tareda shafo gefen fuskarsa,

"Nace Ya IB
kai baka murnan zuwa kaga yan'uwa da abokan arziki kenan?

Asannu yatura hannunsa cikin rigata yadiresa kan nonona yashiga wasa dashi,gyara zamata nayi nadada kwantowa jikinsa yanda zaiji dad'in wasa da su,

"Yace
Inayimana,. ammani banso zuwa yanzuba, dannasan yammacin yau hakazatawuce batareda narayata yadda yakamataba,kekuma harwani murna kike, badun inason halartar aurennaba dabayanzu zamu komaba,

" Nace
Kaida kankafa dazu kace ya'isheka abincinka na rana da yamma duk nahada nabakasu dasafenna,

Yace wayafadamiki aishi wanna abun yanzu zanci nakoshi anjima zankuma niman kari kedai kisan yanda zakiyi dani tunkan mu'isa,

"Murmushi nayi bankuma cewa komaiba dan naga alama rigima yakenima..

6:00pm
Jirginmu tasauka ababban airport dake cikin barnin Bauchin Yakubu,saukarta dakamar minti 15 jama'a sukafara saukowa,yanarike dahannuna asannu narika daga kafafuna dasuka kunbura saboda zama mukafara sauka daga matattakalar jirgin Alhmdllh nafurta acikin raina,jinayi kamar nayita tuma tsalla dan murnan ganina akasata,

Motocine guda 15 sukazo taranmu bakacin komai sai jiniya,yanzu narage jin tsoron soja, dan haka banwani damu daganin jerin dasukayi sunata uban tsaramasa ba,mota mukashige sukaja mukanufi GRA,

Muna isagida driver nadaidaita parking mukafito jama'a ne tam gidan kaf yangidan kuma sunatsaye a parking lot,kallo daya zakayiwa Mommy kagane tsantsar farinciki shinfide akan fuskarta,su Basma da Ummee dagudu sukanufoni nima cikin hanzari najuya zanyi indasuke,dasauri "Ya IB yaruko hannuna yanayimin kallon kasan ido,
" Yace ke kinutsufa kadakije kifadi kijima yaro ciwo,dan bayarda zanyiba saikin biya.

Zame hannuna nayi dasauri ganin duk hankalin jama'argun yadawo kanmu,

suka rungumeni cikin matukar farin ciki, dasauri Hajja Umma tamaso tanafadin ah lallai tafiya tayi gyau ashe dasaidai musami labarin haihuwa,yoh niko babu abinda zaikaini kasar wadanna masu jajayen kunnuwan,ja'iri dasokake harsaita haihu acandin kafin kadawo da ita?fuska yamurtuke yanafadin kekikasani kuma, mutum yazo kena duk kibi kifitineshi da surutu, tace nayidin kozaka gindigeni da bindigane,tajanyesu Ummee ajikina tanafadin, bakuda hankaline kuduba kuga yanda kuketa matseta harsai kuntada mata nakudan dole ja'iran yara kawai,Basma tace kajimin Hajja Umma kawai Dan munamurnan ganin junanmu shine zakice wai zamutada mata nakuda,hannu Hajja Umma tad'aga zatakai mata bugu saitaja baya dasauri aiko saitabigi cikina, dasauri nadaura hannu saman cikin dan naji zafin bugun"
Cikin zafin nama "Ya IB yamaso inda nake, yad'aura hannunsa kancikin yanakokarin janye rigata sama, nayisaurin rike hannunsa,

Dasauri shima yadauke hannunsa saiyajuyo yadallawa Basma harara"yace zanyi maganin ki,

Mommy takaraso tariko hannuna tace zomuje tsayuwa banaki bane,parlou Mommy nasama mukanufo inda babu kowa acikinsa,kasan carpet tace nazauna namike kafafuna,dakyar nazauna namimmike kafafun Wanda kamar ankaramusu kunburinne, sannu Mommy tarikayimin,tazauna kusadani tadubeni

tace
Amma wanna kunburin tuntune kinatare dashine kokuma zaman dakikayine yakawoshi?

Kai nagirgiza mata cikin jin kunya "nace dama akwai amma kadan dana zaunakuma saiya karu.

" shiru tayi saikuma tamike tanafadin inazuwa,

Magana naji hadeda dariya, sainadago inakallon kofar shigowa parlour,ido nakuma warewa cikin sananin mamaki lokaci guda naji zuciyata tayimin mugun nauyi,wani irin kututuwar kishi tataso tatokaremin zuciya,dakyar nake jan numfashi,

"Ya IB nagani rikeda hannun wata sai dariya suke,itako sai buge kafadarsa da nata take tana kyalkyale dariya, suka karaso cikin parlour saiya saki hannunta yamasa kujerar dana jinginu ajikinsa yazauna itakuma tazauna agefensa,

Yadubeta "yace gaskiya abubuwa suna kaimiki duba kiga yanda kikayi yarlukuta,yafada tareda jan kumatunta,dariya takumayi tace ALLAH kaima kayi luti kallekafa kagani,itama taja kumatunshi,

" wayyo ALLAH na!sainaji numfashi natsarkewa,lallai wadanna cin fuskarsu yakai cinfuska,agaban idanuna Ya IB yake musgunamin, da duka yanadamin dayafimin wulakancin dayake shinfid'amin ita yanzu"nadafa hannayena ajikin kujera inakokarin mikewa dazummar barin parlour, Mommy tashigo,

Saina koma nazauna,tace yauwa RUMAINA taso kije kiyi wanka danjikinki yadan warware,kai kawai na iya gad'amata nayunkura zan mike,sai naji muryar yarinyar dasuka shigo da Ya IB tana fadin "oh Good meyakawa wanna kunburin kuma,saita sauko kasa tariko kafata tasa yatsarta tadan danna saman kafar,janye kafata nayi tareda watsamata wani mugun kallo,

" tace
Sorry ko,yakukabar haka takasance bakuziyarci asibiti mafi kusa dakuba?ba'ason mace maiciki tafiye kunburi dayawa saboda samun matsaloli agurin haihuwa,

Yace toh Dr munajinki sai akafadamiki bama zuwa asibitin kenan?

"Tace
A'a nidai banceba, amma dai akwai masala yakamata adubata me by jinine batadashi kokuma tanacin d'anyen gishiri, wadanna abubuwan suna kawo masala sosai gurin haihuwa,

Mommy tace toh nimadai tunanin danayi kenan,ALLAH dai yatakaita idan tayi wanka anjima saiki dubata dakuma shawarwarin abunda yakamata,

" Toh tace.

Shiko cewa yy Mommy wacece zata dubatan?
Dariya tayi tace nimana brother,aikaima sainadubaka dannaga kakara haske dayawa harfa yanzu kafini haske,kaima inakokonton jininka,

"Yace ai barikiji ni duk bayan wata uku inazuwa asibiti aja jinina idan bahakaba narika ciwo kenan saboda jinin yawa yakeyimin ajiki,itamad'in dai cikine badun hakaba ia da tare zamurika zuwa anajan jininmu munabada fisabilillahi,

Mommy tace taso RUMAINA kije kiwasa ruwa inkinbi nasu saiki kwana anan,

Y'ardanaji yaketa kiranta da Dr "tace Aunty RUMAINA jekiyi wankan munajiranki anan kitaho muyi hira,

Sai alokacin nad'ago nakalleta jin takirani da Aunty, ALLAH maigirma nafurta azuciyata tunda nake bantaba ganin kamanni irin nasuba ko ba'a fadaminba wanna itace Khadija,sunamugun kama da "Ya IB"

Sainaji zuciyata tayimin sanyi,kai kishi musiface lokaci guda yatoshemin duk wata farin cikina,murmushi nayimata nace toh Aunty Khadija,itama murmushin tayi tareda fadin no ai ALLAH yabaki girman kirike kawai matar beg Brother..

Bayan nayi wanka nasanya riga T-shirt da fallen zani, dan yanzu sukadai sukeyimin duk kayakina sunkasamin saidai wasu manyan dogayen riguna da "Ya IB yasiyamin,

"Ahankali nake daga kafata tunkan nakaraso cikin parlour nahangosu sai hira suke gwanin sha'awa,lallai Ya IB sun shaku da Khadija sosai,akasin Basma da basashiri kwata-kwata.na isa nazauna agundana tashi adazu,abinci Mommy takawo mana,Khadija tamike tace baritaje waje gurin kawayenta tafita tabarmu ni dashi,yasauko mukafaracin abincin,yayinda hannusa guda yake daure kan cikina yana aikin shafawa,

" bayan mungama,
Saiya janyoni yakwantar dani ajikinsa yajanye rigata sama nayi saurin rike hannunsa "nace Ya IB Mommy zatazofa,yashafa nonuwan tareda fadin Baby zomuje mana kitayani wanka,

" Nace
Ya IB katafi zanzo anjima,

"Yace
Toh inajiranki.

" Nace
Toh.

Natashi ajikinsa shima yamike yafita.
Natashi dakyar nashige bedroom in Mommy nahaye gado bajimawako barci yadaukeni.

Kodana farka natadda miscall dinsa yacika wayar,gakuma jama'a tam parlour sama saikawai nakashe wayar gabadaya...

************
"Yau juma'a 6 march

Yau akashaida daurin auren Ana's da amaryarsa Ummee " saikuma Khadija da angonta Ahmad "
Saimuce ALLAH yabasu zaman lfy,

Taro yayi taro gida yacika makil,jama'a saikaiwa dakomowa suke,

Zaune muke a bedroom in Mommy, nida Basma da amarya Ummee,sai kawayenmu yanmakaranta dasukazo,nasha kwalliyata cikin doguwar riga nayikyau bakadanba,sukatasani gaba sunata zolayata,waidama jira nake mutafi Switzerland nadauko ciki acan,

Wayata najanyo jin tana tsuwa,kodana duba sainaga Ya IB ne kekiran,cikin hanzari nadau kiran dan nayi missing nasa daga jiya zuwa yau,

"Yace
Baby yisauri kizo kikarbi sakonki sauri nake zanfita,kannace wani'abu yakatse kiran.

Mikewa nayi nacedasu inazuwa,nafito asannu nake rasa cikin jama'a duk inda nashige sai inji anafadin itace matar tasa, harnafahimce dani suke wasukamma kasa hakuri sukayi sukataso sukazo inda nake sukamin munzo lfy ya hanya?lfy lau nace dasu sainasakai nawuce.

Direct part in sa nanufa, kodanashiga parlour na iske bayanan sainawuce bedroom, dasallama natura kofar,yanazaune abakin bed dawaya rike a hannunsa ,ya'amsa sallamar tareda aje wayar agefe,

tsayuwa nayi abakin kofar inakallonsa shidayace fita zaiyi saikuma nataddashi zaune kuma jallabiyace a jikinsa ,

"Yace
taho mana kikarb'i sakon,

Ahankali natako inda yake, saiyariko hannuna yazaunar dani gefensa,kallon dayake bina dashi yasani fahimtar abinda yake nufi,

"Nace
Ya IB" bani sakon natafi,

"Yace
yanzumakuwa,yamike tsaye yacire jallabiyar jikinsa, sanna yahaye gadon yajanyoni jikinsa yacire doguwar rigar jikina,yakwantar dani dabaya,

" Yace
Baby dakyar nayi bacci jiya kekuma kotunanin halinda zanshiga bakiyiba,

Nace
"Ya IB bakaga akwai mutane agidanba kawai kabari awatse tukun,

"Yace
ALLAH idan bakibari nayi yanzunba, inamai tabbatar mikikuwa zanyi barna,dan har idan nafita zan danne yaran mutane waje,
Ido nawaro nace karufamin asiri akan kaje waje ka'aikata barna gara yau kawuni kakwana akaina,dariya yy" sanna yayi magana cikin kasa da murya

"yace kai wanna tafiye jaraba wuni da kwana kuma saikace tamaidani irinta,

Ido nawaro cikeda mamaki nace mekace au hakama zakace,sainamike zaune najanyo rigata inakokarin sakawa,yayi saurin rike rigar.

" yace
Nifa bance komaiba kawaidai bakiji da kyau bane,

Nace
nice ma jarabebbeyar ko?toh shikenan nayarda, kai karike rashin jarabarka,nikuma zan rike jarabata,nazuro kafafuna inakokarin sauka agadon,
Saiya rungumoni tabaya
yanadariya,

"Yace
Ke kitsaya kiji nima narama kenan kinmance randa kike gulmata aranki a bathroom muna Switzerland,shine narama yanzu,

Nace
Nidai banyardaba kawai kyaleni natafi,kaje kayita danne yaran mutanen,

Yace
Na'isa inadake mezai sani kallon matan waje bare harnakaiga dannesu,ked'in dai kece filin tsukuwata nayita gudu ba'adadi.
Daga nan yahade bakinmu.

Bayan komai yalafa mukaje mukayi wanka,namaida kayana,dakyar nasamu nazille masa nakoma part din Mommy...

Amare suntare agidajensu,yayinda Anas kezaune da amaryarsa Ummee agidanda "Ya IB" yamallaka masa amasayin gudumawarsa.
Chapter 43 · 0% Book details