← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 44

Sashe 33

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

""""""""""Yaja hannuna yy cikin parking lot dani" kallonsa kawai nake danganin inda yanufa dani daidai nan muka isa inda daya dagacikin motocinsa suke yabode marfin motar tareda yimin nunin da inshiga"kafada namake alamar a'a kan in ankara yadago cak yasakani ciki yamaida marfin yarufe"yazaga gefen drever yashiya yazauna sanna yywa matar ki yabar harabar gurin"horn yy aka bude masa get yasakai yafita munazuwa get din karshe yasa hannusa tagefensa yajayo wata gyale yasanyamin ita akaina yadan gyagyaramin yarufe kirjina sanna yacigaba da tukinsa,bin titi kawai nake da ido danganin sosai mukahau hanyar munyi tafiya maisan nisa saiya karyi kwana tun farkon hanyar nake tunani da nazartar kamar nasan hanyar harsaida muka iso bakin get nakuma gaskata kaina BAUCHI club to mekuma yakawomu nan?kan na idda tunanina har yashige ciki tareda daidaita parking yafito yazago gifendanake yabude zomuje yafada tareda riko hannuna"ahankali nazuro kafafuna waje dakansa yamaida marfin motar yarufe,ahankali muketafiya sai baza ido nake hakika BAUCHI club yatsaru tsaruwa namusamman "yanmata da samari matan aure da mazajensu sai sha katawa suke wasu naciye ciye wasu nazaune acin furanni anata kwasar love"yana rike dahannuna harmuka isa cikin wata kayatacciyar rumfa samanta kadai abun kalloce wasu koyayen kutane masukamada furanni sai kyalkyali suke daga saman jinkar gwanin bansha awa sai kujeru guda biyu acikinsa muka haura matattakarar rumfar"
Yasakarmin hannu sanna yagyara zaman kujerar yariko kafadata yazaunar dani sanna yazauna adayan"dukunkune hannayena nayi cikin mayafin kaina jin wani tsanyin dake busowa.munazaune dakamar 5min wani matashi yazo yadire babban tray abisa table in gabanmu.tareda gaidashi hannu kawai yadaga masa . sanna matashin ya rika sauke kayakin kan tray din yadau tray din ahannusa sanna yamaso dafda ***I'B yace wadanna sunyi ko anabukatar wani abun?yy maganar cikeda ladabi"cikeda kula yadubeni cikin silent voice insa yace duba kigani ko wadanna basuyimikiba kodawani abunda kk bukata"ido natsurawa kayan ciyeciye dana sha birjik abisa table din araina nace to wanna kayakin mutane nawane zasu iya cinyewa.amma yana maganar ko adado wasu.....
Yatsarsa yahadasu tareda kadasu sukabada sautin kat..kat..kat..adaidai saitin fuskata....firgigit nayi saikuma nagirgiza kaina dasauri alamar sun isa" hannusa yakada tareda fadin is OK ...."OK sir yacedashi tareda juyawa yatafi"
Oya sa hannu kici yafada yana gyara zamansa
Asannu yashiga cin yan abubuwan motsa bakin
Lumshe idona nayi jinkamshin hadeddiyar namar da BAUCHI club suke sarrafashi cikin kwarewa da iya girki irin nasu yabaibaye hancina"
Inabude idanuna sainaga yabarcin abincinsa ya tsuramin ido"cikin Sauri nashiga cin namar ahanka nake taunasa nadancikuwa da yawa dakansa yatsiyaye (drink)a cup yamikamin na amsa shima nashashi kusan rabin cup din.nan najanye hannuna nanadesa cikin mayafin kamar nadazu"cikin kulawa ya kallene dafadin ya kk cire hannuki?atakaice nace dashi nakoshi"baikumacewa komaiba sai mikewa tsaye da yy yazago inda nake tareda cusa hannunsa cikin mayafin yariko hannuna yamikar dani tsaye,
Asannu muke kusawa cikin furanninna masu matukar bansha awa dasanya nishadi ga hasken wuta kamarrana"
Duk inda mukagifta sai masoyan dake gewaye dagun sunyuyo sun kallemu"
Tacan baya mukaje inda babu kowa sai haske dakuma jerarrun Furanni masu kyan gaske"
Saman kujerunda kezagaye agurin muka zauna munazama wayarsa tafara tsuwa saiyayi picking na call di...
Tunshigowarmu idona yasauka kan wani fulawa mai matukar kyau da burgewa harnazauna ban dauke idona akansaba saikawai nasinci kaina damikewa tsaye nanufi inda furen yake"ahankali nasunkuya kasa nadaura hannuna jikin furen ina karkadashi cikeda sha awar yin hakan da murmushi shinfide akan fuskata sosai narika wasa dashi yanda nake karkada furen yana jujjuyawa kamar fanka sai hakan yabani dariya sainafashe da dariya narika dariya ina cigaba da kadashi...natsinke saman furen namike tsaye narika juyi ina kyalkyalewa da dariya yayinda iska ke juya furen yana fiffillewa...sosai nakejin dadin yanayin haka narika juye cikeda jindadi....walau... walau haske yarika haskani.asannu natsakaita juyin danake tareda kallon inda hasken kefita"ai bashiri nahadiye dariyar danake" tsaye yake rikeda waya ahannusa sai daukata a hoto yake sunkuyar dakaina nayi kasa tareda dunkule furen cikin hannuna ina wasa da yan yatsuna"
Ahankali yatako inda nake ya maso daf dani sosai harmuna gogar juna yasaka hannayensa dukabiyu yadago fuskata,cikin kwayar idona yadaura nashi wani zirr..zirr..naji acikin jinin jikina nayi nayi nacire idanuna cikin nasa nakasa dukdakuwa abunda nakejinsa acikin jikina"asannu ya daura bakinsa asaman goshina tareda bani zazzafan Sumba wanda yasanyani kankame jikina dan babu shakka yashigeni sosai.saikuma yajanyoni yarungumeni sosai yana shafa bayana yakawo bakinsa saitin kunnena ahankali yace muje gida yy maganar cikin voice insa daya gama cushewa ayan sakannin" saiya sakeni yajanyo hannuna mukafito direct mota muka nufa sanda yabudemin nashiga kafin shima yaje yashi yaja muka tafi"gudu sosai yake yan mintoti kadan yakaimu gida yana daidaita parking nayi Saurin mika hannuna dazummar zan bude marfin...saijinsa nayi arufe najuya danna sanar dashi yabudemin inajuyowa sai yy saurin rike fuskata yatallafosa sosai kallonnandai dayasabayimin shi shiyake kanyinmin shi yanzu"asannu yazare mayafin kaina yadaura hannusa sama wuyana yashafosa harzuwa saman nonuwana.saikuma yasakeni dasauri yabude marfin mota yafita numfashi nasauke tareda jan mayafi narufe jikina.yazago yabude gefendanake yariko hannuna nafita,munatafe yanarike da ni zatona part inmu zaije sainaga ya dau hanyar part insa ”sainaja natsaya tareda yanye hannuna.yajuyo yakalleni yace taho muje mana yafada tari dakuma riko hannuna"make kafadata nayi alamar bazaniba"yace taho mana kinga dare yy duba kigani koyanzu kinje ma anrigada ankulle kofar part din yazaro wayarsa yanunamin fuskar wayar "10:30pm kai narautsaya dannasan yanzukam anrufe kofar kamar yanda yafadan" yace oya muje danni barci nakeji,
Munashiga part insa direct bedroom yanufa harsaida mukashiga kafin yatsakarmin hannu"
Nan yashiga rage kayan jikinsa,yarage dagashi sai single da 3 qtr,yadubeni yace jeki kwanta mana "kai nagirgiza murya narawa nace banajin bacci"OK kawai yace saiyajuya yashige bathroom" har alokacin inatsaye jin kafafuna yagaji ga kuma barcin dake idona saina zauna saman doguwar kujerar dake fuskantar gadon sosai nakejin baccin na damuna saina gyara nakwanta.aiko batareda bata lokaciba bacci yy awon gaba dani...
Ahankali nashiga bude idanuna jin abun nake kamar amafarki"cikin hanzari naware idanuna akan fuskarsa nashiga uku nafada afili,lokacin da yy daidai da janye pant ina da yy cilli dashi gefe"nayi mugun jin mamakin ganina akan gado babu ko kaya ajikina.shimadin hakan take babu kayan ajikinsa "yunkurin mikewa nashiga yi inafadin dan ALLAH ya***I'B kayihakuri dan ALLAH wayyo nashiga uku na...cikin hanzari yahade bakinmu nan yashiga tsotsarsa kamar yasamu sweet" yarika shafani naya mammatseni jikinsa na bari yahaye kaina yymin runfa"ganin kirikiri nakokarin farmin saina juya kaina nazare bakina cikin kidima cikeda tsananin tsoron ganin amunda yake shirin aikatamin ga rambasheshen abar tasa tai gogar cinyata take "sai jinayi ya..............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE

[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿81👉🏻82
Chapter 33 · 0% Book details