Sashe 20
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
""""""Yy tanbayar idonsa cikinnawa"Rufe idona nayi tareda fashewa da masanancin kuka"nadaura hannayena nakare nonuwana,yadagani kamar yar baby ya ajeni gefe,sanna yamike saye yafita batareda yakuma cewa komaiba" dasauri najanyo blanket nadukun kune ciki, inacigaba dakukan" nadau sawon awa guda ahaka,dakyar na Iya tashi nazauna"kaina yanayimin wani irin azabebben ciwo,nadau rigata nasaka.ahankali nazuro kafafuna kasa.namikesaye, naje nadau paracetamol"nasha.nakuma komawa nakwanta naja bargo narufe jikina' har alokacin idona baidaina siyayar hawayeba.ya***I'B Allah ya isa sakaninadakai bazan taba yafemakaba"kuma ai my nass ina badan iskabane shi dazai Iya aikata irin abinda kayiba" wani kukan nakuma fashewa dashi dan tuna irin wulakancin da yymin,cikin kukan nakefadin,natabbata bazakaso ayiwa kanwarka abinda kayiminba......
mommy da hajja umma nazaune a parlour saiganin sa sukayi ya yafito daga dakin.binsa sukayi da kallon mmk,ko inda suke baikallaba.yazo yawucesu "kafin mommy ta ankara haryabacewa ganinsu, hajja umma tace jimin ja irin yaro,wannada anya aljanu basushiga jikinsaba kuwa" yo duba kigani saikace maitafiya akan iska"yaushima yazo kasar"mommy tace hm wlh bbwani aljanu.nikaina bansan yazoba,dan siya bakigama wucemu yyba abinsa,tadau wayarta dake gefenta.tadanna number insa,yanadauka tace kazo yanzunna"yace OH mommy yanzu nahau hanyar abuja,tace ina yanzu kabar gidanna shinezaka cewai kana hanyar abuja"yace sorry mommy dagaske inahanyar tafiya idan nadawo zamu hadu"yana kaiwa nan yakashe wayar"binwayar tayi da ido ,tace hajja kiji waiyana hanyar abuja"hajja umma tace yo zairina ai mutun maitafiya da iska kina tantama ne akan abinda yafada"dagaske yake, hhmm.....
Barcine mainauyi yadaukeni cikedawasu irin mafarkai marasa dadi" washegari "bayan nayi salla nakuma komawa nakwanta sakamakon zazzabi maizafin dana kwanadashi"sai karfe 11 nafarka,zuwa lokacindai nadanji saukin zazzabin danakejin,wayata nadauka wacce tunjiya nakasheta dazan kwanta nakunna,inakunnawa saiga kiran my nass yashigo" nayi picking call in,nakara akunne.yace kinyi alkawarin bazaki kashe wayarki,nace yihakuri my nass banajin dadine jiya shiyasa nakashe wayar ayimin afwa"yace subhanallah bayan rabuwarmukena"nace Eh.yace inakeyimiki ciwon?saidana runsa idona"cikin takaicin tuna abinda ya***I'B yyminjiya"nace kaina keciwo"dasauri yace kinyasha magani kuwa? nace nasha"yace to amma yayanayin jikin yanzu dasauki kuwa?"nace dasauki my nass"numfashi yaja yasauke dakarfi yace "alhmdllh" sanna yace dama akwai maganarda nakeso muyi yau inna,yanzuma nagwada number kine naji kozaishiga nasanar miki da anjima inaso muhadu"
Nace lfy daiko my nass? Eh lfy,yanzudai ina hanyar tafiya dass'ne anjima zandawo,to inaso anjimar muhadu"nace to Allah yasaremin kai yakaremaka hamyarka yadawomin dakai lfy,yace ameen my RUMAINA, mukayi sallama na aje wayar" nakoma najinginu da jikin pillow na lumshe ido na,nan akayi kncking tareda turo kofa. Basma ta isa ta aje plate in dake hannuta, tace anty RUMAINA ga abinci inji mommy,nace toh,taturomin plate in gabana,tazauna gefena inaci munadan hira jifa jifa" nadanci dadan yawa ,naje nawanke bakina kodana dowo kwanciya nayi "ganin nakwanta yasa basma mikewa tafita.....
6:00pm
Kiranan my nass yashigo wayata,kodana dauka cemin yy nazo gashinan awaje amma dan allah nayi sauri" dasauri nadau hijjab nasaka sanna nafita, can nahangosa saye yanata duba agogon dake makale ahannusa.gawata katuwar jakka agefensa.dasauri nakaraso inda yake,nakallesa nace wanna jakkarfa?nanu jakkar dahannu,mumfashi yasauke yace tafiyazanyi,cikin hanzari nadago nakallesa,nace my nass banason irin wannan wasar" gyara sayuwarsa yy dakyau yafiskanceni,sanna yakira sunana cikin kulawa,yace RUMAINA"muryata narawa nace na am'yakuma kallon agogon hannusa,yace minti20 ce kacal yaragemun,RUMAINA yaudasafe takardar transfer ta iso gareni"yau inna anyimin transfer zuwa Lagos"zanjenayi sawon shekara biyu kafin nadawo"bb yanda na iya dan daga sama takardan ta iso ,yanzu haka saura 20min yarage jirginmu tadaga,RUMAINA narokeki ki adanamin kanki har lokacinda zandawo nasan lokacin dayardan Allah kinhaihu har abinda kkhaifaman yywayo,zandawo muyi aure mugina rayuwa namusamman"inasonki RUMAINA bazantaba dainasonkiba harkarshen rayuwata....tundaya fara maganar hawaye ke siyaya a idona,bansan sanda nadurkushi kasa da guiwoyinaba,nafashe da kuka.maisanani,cikin kukan nace.my nass tafiya zakayi kabarni tafiya zakayi kabarni my nass???"bazan Iya yure rashinkaba agareni" Dan Allah kada katafi"nan kuka yacikarfina,zamewa yy kasa kamar yanda nayi yasanya guiwarsa kasa yana fuskantata, yace kifarfafamin guiwa kadakisa guiwata tayi sanyi, inasonki RUMAINA kijirani zandawo muyi aure.yazaro zobenda ke sakale ayasarsa"yamikahannu yariko yasata tasakiya yasanyamin zoben"yace kirike wanna yazamo alkawarin auren mu dan allah kada kirika kashe wayarki kinji?"nagyada kaina tareda dunkule hannun dayasanya zoben akirjina,daidai nan wata mota tashigo damugun gudu....nace my nass inasonka zankuma jiraka harkadawo muyi aure, yy murmushi tareda share hawayenda ya zubo masa yamike saye yatafi jikin mota,inda mln sule yadau jakkar yasanya cikin mota,saikuma yajuyo yakalli inda nake har alokacin ina durkushe bankuma fasa kukandanake ba,da sauri yashige cikin motar ina kallo my nass INA yy nesa dani馃槶"sunkuyar da kainanayi inacigaba da kukan....jinayi anfincikoni saye,agigice naware idona wacce suka rine dan kuka.hayakin sigari daya zuko yafesamin afuska, yakai hannu zairikeni,nayi saurin jadabaya,naruga aguje naciki.inashiga kwanarda zaisadani da parlour najuyo saiganinsa nayi .kafin nayi wani yunkuri yamiko hannu yarikoni"ya yarda tabarda kehannusa yamurkushe da takallin kafarsa"yajanyoni dakarfi nagaruda jikinsa harsaida nayi yarkara"yajuyani dabaya yahada bayana dajikinsa hannusa kuma yazagayeni"yariko hannayena duka biyu yadagosu sama harzuwa saman kirjina"saiya sake daya hannun yarike wanda my nass yasanyamin zobbe.kiciniyar kwatan kaina nashigayi,amma nakasa koda mosawane acikin hannusa" yazare zoben yajefasa cikin aljuhunsa,sanna yagangaro dahannusa yajanye hijjab ina yakuma janye rigata sama,yadaura hannusa saman cikina yazaro waya wanda nasofata amarata"yanacirewa yy wurgi da ita tahaduda jikin garu,jikake tass yatawarwase"saiyasakeni"dagudu nayi inda wayar take nazube kasa nashiga tattarashi,na rungumeshi akirjina nakuma fashewa da kuka"takowa yy inda nake yadan rankwafo nadago kaina inaimasa kallon tsoro"yakafe idonsa tar cikin nawa, yamiko hannu alamar namika masa"kai nagirgiza nadada rungume wayar acikin kirjina"yakai hannu yajanye hannuna yakarbe fasashiyar wayar"dahannu yymin alama da in mike saye,inamikewa dagudu nashige cikin parlour " yabiyoni abaya,mommy da hajja umma nazaune saiganina sukai aguje,hajja umma tabudi baki zatai magana"saigashi yashigo" nashige daki nazube kasan carpet"nacigaba dakukana agun......
Ya isa cikin parlour yazauna"tareda fadin welcome mommy"hajja umma tace jimin ya irin yaro' yo dole kace wani wakom,dake kasan bakakulla gaskiyaba" shidai ko kulata baiyiba yi yayi kamarma badashi takeba,saima zaro wayarsa dayy yashiga lasawa"mommy tasaresa da ido batareda ta amsa gaisuwarsaba"tace' IBRAHIM"takira sunansa cikin kakkausar murya"yadago yakalleta saikuma yamaida idonsa kanwaya"tace 'meye hadinka da yarinyarna"yauwatanni nawa kullum acikin kuka take "kumakaine sanadi"akanme zaka tarwasamata farincikinta"mekuma kkso nasanarwa iyayenta"IBRAHIM kanka dayakuwa" kasan Girman laifinda ka aikata kuwa"meyasa zakadau hakkinta???" Magana nakeyimaka kayimin shiru!"yace,OH mommy waikina magana akan" (UMMU RUMAINA ce)" to mekuma nayi mommy?"har alokacin idonsa nakan waya,ahatsale mommy tace,au tanbayata kk akan ma bakasan abinda ka aikata bane"kaje kayiwa yarinya cikinshege.inayimaka magana kazauna kanayimin shirmen bamza"cikin gajiya dasurutun yamike saye"yana fadin'mommy akwai wani shamaki sakanina da UMMU RUMAINA ce matar aurena kkcewa nayiwa cikin shege..................
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙51馃憠馃徎52