Sashe 29
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
2week later
************
Tun ranarda abunna yafaru bansake sa Ya***I'B a idonaba,saidai labarin dana samu agun Basma waiyatafi Switzerland..naji dadin tafiyarsa dankuwa inyana gidan duk atakure nake..yanzu nadukufa badare ba rana kullom rokon ubangiji nake yayayemin son Ana's alhmdllh zuwa Dan lokacin kuma nadan samu sassauci azuciyata....
Yau Friday ,3:30pm ........ drever yadawo damu daga school "asannu nashiga bedroom natube Uniform naje nayi wanka tareda dauro alaula.adaddafe nayi sallah danyau tun safiya nakejin cikina yanayimin ciwo kadan kadan harkuma yanzu baifasaba" kodana idar da sallah mai kadai nashafa nazura doguwarriga saina haura gado waiko zanyi barci ko ciwon cikin zaiyimin sauki.haka narika juyi barcin baikuma daukeniba"namike nasauko daga gadon nafito nanufi part insu Ummee zaune nasameta tana chatting awayarta,nazauna gifenta ta aje wayar tajuyo tace yadai Bad'd'o naganki wani silent haka"wlhy cikina keyimin ciwo nafada tareda kwanciya gefen katifa"tace ciwo kuma?nagyada mata kai ammadai basosai yakeyimin ba kadan kadan ne"tace toh ALLAH yasawaka kinsan duk maiciki ba arabata da irin wadanna kananun ciwon"harararta nayi Dan nasan harda zolaya tayi maganar"dariya tayi tace ai gaskiya nafada.nace kekikaji gurin najuya nabata baya...hira mukadan rikayi har daf magrib kafin namata sallama nanufi part inmu..ahankali nake tafiya danjin ciwon nadada karuwa..cak naji kafata tarike nayi nayi nadaga kafar nakasa saina durkushe kasa tareda damke cikina dayayimin wani irin murda"sananin azaba jikina rawa yakamayi saijuya kai nake nan take zufa yashiga sassafomin ta ko ina...cak naji an dagani sama dukda inacikin wani hali hakan baihanani ganesa tadalilin kamshinsa ba"bedroom insa yanufa cikin sauri yana daukedani akirjinsa kamar yar Baby yadanna wayarsa dadayan hannusa yakara akunne cikin sauri yace pls Dr kazo yanzu dan ALLAH!"yana kaiwanan yakatse wayar"bedroom yashiga tareda shin fidani saman bed"juye nayi tareda mika cikin tsananin azaba na damke cikina taredayin salati hawaye yagama wanke min fuska"hayo gadon yy yadagoni yarun gumeni yana shafa bayana"idan cikin yamurda saina mimmike shiko saiya rirrikeni yana cigaba dashafamin baya tareda huramin iskar bakinsa akunne"zuwacan wayarsa yashiga tsuwa dasauri yagyaramin kwanciya yasauko a gadon yafita"can saigashi agaba Dr nabiye dashi"yahauro gadon tareda dagoni yanafadin sorry ga Dr yazo yanzu zai dubaki"Dr yamaso yace sannu ko,ban Iya amsasaba sai hawaye daya gangaro min"yace inane keyimiki ciwon?nanma ban Iya amsashiba danni kadai nakejin abunda nakeji"Ya***I'B yayi saurin cewa naga tana rike cikinta so inaga cikinne keyimata ciwon"yadago habata muna fuskantar juna yace cikine keyimiki ciwo?dakyar na Iya gyadamasa kai" yace OK sorry ko yafada yana bubbuga bayana"Dr ya aje first aid box bisakan table yabude yaciro allura yahar hada sanna yadago yace gyarata nayimata allurar"yace ata ina za ayi?Dr yace tabaya zamuyi,shiru yy yanakuma rike dani yana kallon kayan dake jikina aransa yace taya za ayi ayi allurar bayan doguwar rigace ajikinta"saikuma yadago yadubi Dr yace baza a Iya yimata akan kayan bane"murmushi Dr yy yace OK to gyarata sai nayimata"yajuyani tareda kifani akan cinyoyinsa" kankame cinyoyinsa nayi dakarfi jin allurar yashiga jikina... Dr nazarewa shiko yy saurin mulmulamin gurin yanayimin sannu yakwantar dani yabi bayan Dr suka fita"suna fita parlour Dr yamaso daf da ***I'B yy masa magana cikin rada"OK yace yamikewa Dr hannu tareda yimasa godiya yarakasa har gun motarsa sanna yadawo"niko yana gyaramin kwanciya barci wahala yy daukeni...kodaya dawo daga yiwa Dr rakiya yahaura gadon yalika fuskata ganin barci yadaukeni saiya janyo blanket yarufeni dashi yasauka yashiga bathroom yadauro alaula yazo yagabatar dasalla"yana idar da magrib yaji ana kiran isha saiya mike yagabatar sanna yy shafa'i da wuturi yakumayi dukkanin addu'o'insa sanna yamike ya isa gaban gadon yakuma leka fuskata ganin har alokacin barcin nake saijuya ya isa inda laptop insa yake...yabata tsawon lokuta yana danne dannensa duk bayan mintoti yakan dago yakalli saman gadon".....10:47pm yarufe laptop din.sanna yashiga bathroom yy wanka yafito yasanya kayan barci tareda fesa turaruka masu sanyin kamshi sanna yahaura gadon addu'ar barci yakaranto yashafamin sanna yashafa tareda shigewa cikin blanket yajanyoni yarungumeni sosai"ajikinsa. Shiru yy nantunani iri da kala sukarikayimasa yawo azuciya numfashi yasauke datunaninsa yazo kan maganarda Dr yafada masa"hannusa yacusa cikin gashin kansa yakuma sauke numfashi cak yadagoni yadaura saman kirjinsa.....
Baninafarkaba sai kusan azuba shimadin sanadin wani murdanda cikina yymin kankameshi nayi da Iya karfina narika goga fuskata cikin kirjinsa"cikin hanzari shima yabude idonsa yasaka hannayensa tabayana yazagaye yadan matseni ganin yadda nakeyin saiya janyoni sama yadaidaita fuskata da nashi asannu yadaura lips insa kannawa ahankali yacafke lips ina yafara tsotsa" bari jikina yake tako ina kankaceme zufa yashiga sassafomin.yadaura hannusa saman wuyana saiya zaro ido jin duk tulin sanyin da ake amma saigashi ni zufa nake cikin hanzari yamirgino dani nakoma kasa shikuma yahaye kaina"yacusa harshensa cikin bakina yaruko nawa harshen ahankali yarika tsotsarsa cikin salon kwantar da hankali ,kasayarikayi da hannusa yatattaro rigata sama harzuwa saman cikina yadaura hannusa kan marata yarika shafashi yanadan mammatsewa,cikin ikon ALLAH hakan dayakemin sainadan farajin sassaucin murdar da marata keyimin"yakai tsawon 20min yana shafa kan marata dakuma mammatsewa yayidan bakinsa kecikin nawa"mimmikewa nayi nakankameshi da karfi cikin tsananin wahala shima sai yarirrikeni dakyau daya hannusa kuma yadanna marata dadan karfi ahankali najiwani dumi nasauka daga kasana asannu narikajin ciwon na lafawa numfashin wahala narika saukewa akai akai....kodana dawo cikin haiyacina ido naware jin bakinmutun cikin nawa sainarika ture kerjinsa ina shishure kafafuna"asannu yazare bakinsa yamike zaune" zunbur namike zaune tareda danja dabaya kallon gundana tashin yy ganin yakurawa gurin ido yasani kallon inda yake kallan"wani irin zabura nayi tareda dafe kirjina nashiga uku nabatamasa gado nafada araina"saikuma wata zuciyar tace to mekuma yakawo wanna jinin bayan naji ance duk mace maiciki batayin period tokodai bari nayi neto? Ina dago kaina saina ni yake kallo cikin jin tsoro nashiga girgiza kaina inafadin dan ALLAH kayihakuri wlhy bansan....cak yadagani batareda yabari nakarasaba,yanufi hanyar bathroom yanafadin No ba bari kkyiba wa adin kwayar da kkshane yacika" tsabaragen firgici hadeda zallar mamaki yasanyani kusan sumewa..............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
ALFARMA
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
🅿73👉🏻74