← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 44

Sashe 30

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

""""""""""Yace lokacinda kk shigo Hall in duk wani motsinki akan idona yake har lokacinda jama'a zuka taso danyimiki liki alokacin hankalina yadawo kan jama'ar . sosai namaida hankalina kan wani danaga sai kusawa cikin jama'a yake harkuma ya iso inda kk saikawai naga yarikemiki kugu"shiru yakumayi tareda kuma matsemin nonuwana zafindanaji haryafi nadazu" wayyo ALLAH na nafada ina janye hannusa"ahankale yace kinji zafine?hannu nashiga yarfewa batareda nabashi amsaba"yaciga dafadin kinsan yadda najikuwa araina lokacinda yarikekinna wlhy na rantse da ALLAH saidanaji zuciyata tayimin wani irin nauyi nagama tunanin cewa bugawa yayi"dakyar na iya control in kaina nabada umurni atake akashe wutan gurin gaba daya sanna nazo najanyeki daga gurin nadawo dake gida sanna nakoma nayanke masa hukunci"haryau yana nan atsare ana hukuntaminshi akan laifinda ya aikata mafi girma arayuwata"numfashi yasauke sanna yace nadauka komaina ya daidaita dan fahimtar ke matatace saikuma naga akatsin hakan dukdakuwa cewa kedin bakisan dahakanba amma zuciyata taki yarda darashin sanin dabakinyinba duk sanda naganki da Ana's sainaji kamar nahallakashi"nan nafara tunanin hanyarda zanbi narabaki kedashi har abada Dan naga halama rabuwanku ba abubane maisauke"kwatsam saina sami labari bakida lfy nan tunaninda najima inayinta akanyi na itace kadai mafita agareni dazai iya zabaku da Ana's yafadomin"lokacinda Mommy takira Dr dazai dubaki kan yakaroso gidan mukayi magana dashi nakuma shirya matsa duk abunda nake bukata nakuma gargadeshi da jan kunne har idan akasamu matsala tofa yy kuku dakanshi"dannasan duk abunda yafada za ayarda dan yajima yana kula da family ba ataba samun matasala dashiba"yanda natsara masa kuwa hakan ya aiwatar yabada tabbacin result din test din dayayimiki yanuna cewa kinada dauke da ciki "sanna yabada wani tablet yace abaki kisha zai daukemiki zafin jiki "to wanna kwayar naha period ne natsawon kimanin wata biyu" duk abunda natsara daidai yake tafiyamin dankuwa alokacin kundanyi netsa dajuna.lokacinda Mommy tadaukeki takaiki hospital kafin ku isa hospital in mukayi waya da Dr dan kafin kutafi tafadamin hospital inda zata kaiki"shima nafada masa bukatata nakumacemasa yatsara yadda abun zaitafi daidai banaso asamu matsala"hakan kuwa akayi yanda nabukata hakan ya aiwatar"... ..shiru yadanyi saikuma yayi murmushin gefen baki sanna yace OH kinso ruguzamin shirina saidai abunda bakisaninba duk bugun numfashinki daya akan idona yake"so duk wani motsinki babu wanda bansaniba lokacin kikayi shirinki nazuwa zubda ciki a T'H hospital nanma kafin ki isa nagama duk wani abunda yakamata"shiyasa dakk isa duk wani cuku cuku yazomiki cikin sauki batareda batalokaciba aka kiraki adakin ganin likita sanna Dr Mahfus yahadaki da Maryam idan baki manceba lokacin lissafin cikin watansa biyu so wa adin kwayar nadaf da cikawa sainasa akuma baki nawani wata biyun shine Maryam tabaki amadadin kwayar zubarda ciki"sanna nasa ayiwa Ana's transfer zuwa Lagos "asannu yazare hannusa daya daga cikin rigata yadaurashi kan marata yace sorry Dr yymin bayani abunda yakawo ciwon maranna saboda period inda bakiyi natsawon wata hudunna yasanyamiki wanna ciwon"so kishirya karbar Baby nanda 4 days ........kumatuna yaja tareda girgizashi" firgigit nafarka daga duniyar dana lula"cikin hanzari najanye hannayensa cikin rigata namike zaune inakallonsa cikin tsantsar firgicin abunda yake fada"kai yagyada alamar gaskata zancensa"yamiko hannu yazaikuma rikoni nayi hanzarin janye jikina tareda mikewa tsaye"baya narikaja ina girgiza kaina mikewa yy yana kokarin rikoni dagudu nafita adakin saida nabar part insa gaba daya kafin natsaya tareda waigawa bayana danganin koyana biye dani"ganin baibiyoniba saina sauke ajiyar zuciya dasauri nashari kwanar dazai sadani da part inmu inashi direct bedroom ina nanufa nafada saman bed narasa gane mekemin dadi saikawai naji kuka yazomin sosai narika kukan yayinda fuskata ke kife ajikin pillow, narasa gane kukan na menene"Ummee ce taturo kofa ganin nadage sai rusar kuka nake cikin hanzari ta iso gareni tadago kaina tana fadan bad'd'o meyasameki? meyafaru fadamin waya rasu?ban iya bata amsaba saikukan dana dada karawa cikin tashin hankali tarikoni daidai lokacin Basma tashigo itama cikin sauri takaraso ciki ganin yanda nake kuka kamarraina zaifita"sunyimin tanbayar duniyarna nakasa basu amsa"dasauri Basma tamike tafita...ganin banada niyyar yinshiru sai kawai itama tafashe da kukan tana fadin RUMAINA bazaki fadamin damuwarkiba meyasameki????tagirgizani"ganin hankalinta yatashi sosai cikin kuka nace Ummee kiyi shiru zanfada miki..nan nashiga fada mata duk abunda Ya***I'B yafadamin inafada kuma ina kukan"jinayi an dafani cikin hanzari nado kaina Mommy nagani tsaye murmushi tayi tareda zama gefena tace akan wanna kiketa da hankalinki tomeye abun tada hankali akan wanna ai murnama zakiyi dajin hakan,danhaka share hawayenki kidaina kukan kinji.haka Mommy tarika lallashina harsaida taga nayi shiru kafin tafita adakin" bedroom inta takoma tadau wayarta takira ***I'B yana dagawa tace kazo yanzu ina nimanka tana kaiwa nan takashe wayar"batare da bata lokaciba yashigo part din direct bedroom din Mommy yashiga dasallama dauke abakinsa" tanazaune abakin bed yakaratsa yazauna saman kujerar dake fuskantar bed din yace gani Mommy..kallonsa tayi rai abace tace to me ka aikata kenan?kamaidamu abokan wasankane dazaka rikayimana yawo da hankali?dubanta yy cikin rashin damuwa yace Mommy to menayi kuma"tace oh bakamasan kayiba ko?jiyajiyanna mukayi waya da mahaifiyar yarinyarna harmuna lissafin watanni haihuwanta ashe rainama hankali kawai kk irinma kasami sa anninkanna,yar karamar dariya yy nikaina (RASHEEDA S' DIRECTOR sanda nakusa kifewa kasa Dan mamaki ban taba ganin ***I'B yy koda murmushi haka kawaiba bari akaiga babban wato dariya)
Yace oh Mommy sorry kada kiga laifina ita tajawo kuma zan iyayin komai Dan kare martabar aurena dake kanta indankuma jikace kukeso kada kudamu insha ALLAH zaku samu, tafican Mommy tace dashi kullum kai burinka kaga kasa yarinyarna kuka yanzu gatacan abun tausa sai kuka take cikin rashin damuwa yace toni Mommy ninasata kukan?bari naji akanme take kukan yafada tareda mikewa tsaye"Mommy dai fatan shiriya tabi dannata dashi....ahankali yatura kofar su Ummee dake zaune haryanzu adakin sukamike cikin sauri suka fita"niko har alokacin ban fasa kukan danakeba takowa yy inda nake yazauna bakin gadon yajanye pillow dake kafata hannuna "cikin hanzari naja dabaya riko hannuna yy tareda janyoni jikinsa idonsa yadaura cikin nawa nayi saurin sunkuyar dakaina" rankofo da fuskarsa yy daidai saitin fuskata ahankali yace share hawayenki indai ciki kkso toki kwantar dahankalinki zan baki ciki kamar yanzu yana kaiwa nan yadaura bakinsa kan lips ina tareda cusa hannusa cikin rigata nan yashiga tsotsar bakina yanakuma mammatsa nunuwana dakarfi nashiga turesa saijina ya............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿71👉🏻72
Chapter 30 · 0% Book details