← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 44

Sashe 39

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

""""""""""Tunda nakife fuskata ajikinsa ban dagoba harsaida naji karar tsayuwan mota nanma Dan dagowa kadan nayi danaji nafadin zomusauka,kodana dago kainaduka saina waro ido ganin yanda suka zagaye jikin motar dasauri wani sojoji gudabiyu daya yazaga gendanake yabude dayankuma yabude gefendayake,saiyasauka,niko saidada batsawa cikinayi,yazago gefen na saiya yamiko hannunsa yariko nawa asannu nazuro kafata kasa har alokacin amatukar razane nake rufe idanuna nayi dakarfi harsaida mukashige cikin gidan kafin nabude idon,parlour ne dan madaidaici maidaukeda 2 bedroom sai kitchen dakuma dinning table"kayan more rayuwakam masha ALLAH gasunan birjik cikin parlour, asannu nazauna adaya dagacin lafiyayyun kujerun sairaba idanu nake cikin tsoro,shima zama yayi agefena.dawaya kare akunnensa yana magana.knocking akayi saidaya sauke wayar akunnensa kafin yace ashigo, wasu soja ne subiyu sukashigo rikeda akwatinmu suka wuce cikin bedroom suka aje kafin sukafito sunafita wasuma sukashigo daukeda kayan abinci suma dinning suka haura sukajere sanna sukafita,bayan sungama zubamasa uban girmamawa,
Dasauri namike tsaye nacire hula da rigarda yasanyamin nawurgasu gefen kujera,kallona yatsayayi saikuma yajanyoni nafado jikinsa yadaura idonsa cikin nawa yanayimin wani irin kallo saiya zare dankwalen dake kaina gashina dake atsefe yazubo harjikinsa yarufemin fuska.yatattare gashin yamaidashi tabaya nayi saurin kawarda idanuna daga kallon dayake yimin,saiya cusa hannunsa cikin rigata yashiga wasa da nonona,yace kingajiko taso muje kiyi wanka,kannace wani abu yamikedani akirjinsa daya dagacikin bedroom in yanufa asaman lafiyayyen bed dakecin room din yadireni saiya zauna gefena asannu yazuge zip din rigata yacireta ajikina yarage saura bra saurin kare kirjina nayi da hannu,baikulaniba sai mikewa tsaye dayayi yashiga cire kayan jikinshi kaf yatube boxer kadai yarage ajikinsa" ido narufe dakarfi dan ganin surar jikinsa afili surarsa nazaratan maza yabayyana sainaji tsoro yarufeni.mikardani tsaye yy tareda janye sket din kasa zillewa nayi inakokarin komawa saman bed saiya rikoni yasanyani cikin kirjinsa yadaura hannunsa abayana yaballe maballin bra yacire ajikina saiyacironi akirjinnasa yana karemin kallo" dada kankame idanuna nayi dakarfi saijin bakinsa nayi kan nonona yacafke yana tsosarsa,wani irin yarrrrr naji tundaga tsakiyar kaina harzuwa babbar yatsar kafata,lokacinda yadaura bakinsa akirjina dasauri naware idanuna akan kwantaccen sumar kansa,ture kansa nashigayi inafadin ya***I'B kadaina nidai kadaina baikulaniba saima dada cigaba da tsotsar nashanuna yake yacire bakinsa kan dayan cikin wani irin salo dayasanyani kusan shidewa,bashiri nacusa hannuna dukabiyu cikin gashin kansa yakuma maida bakinsa yamaidashi kan dayan,yalailaya kansa da harshensa, bansan sanda nafiddawata sauti wacce nikaina bansan nayi hakanba ahhhyyyshiii ya***I'Byyyyy sainakuma cusa hannuna cikin sumarkansa kafafuna sukafara rawa jikina yayiwa kafafuna nauyi saina sulalekasa kanna isa yadagoni.yace oh sorry taho muje muyiwankan ko,nayi saurin cewa a'a kai kaje kayi sai anjima zanyi,zubamin idanunsa dasukafara rinewa yy yace toh ai nizanmiki wankan taho muje kawai,a'a nidai nidakaina zanyi kumasai anjima zanyi..cak yadagoni yashige bathroom yadireni cikin bath shima yashiga yasakarmana ruwa mai dumi nidai idona narufe saidayagama jagulani son ransa kafin yayimin wankan kamaryadda yafada sanna shima yayinasa yadauko towel yadauramin bayan shima yadauran"bude idanunki kiyi alaula"najimuryarsa daf kunnena,nace nidai a'a kasa kaya tukun,yace nasa ay kibude kigani,saida nabude idon kadan nagadai tabbas yadaura towel akugunsa kafin nabude idon duka aiko karaf mukahada ido dashi saiya kashemin ido daya sainayi saurin kawar dakaina gefe,araina nace kai ya***I'B bashida kunya kokadan idan kakalleshi zakarantse bazai iya abinda yakeyinnanba gashi shiru shiru kamar ustaz amma jibi yanda yazage yayita tsotsata kamar yasami sweet abinnashi hartsoro yakebani duk saiyabi yakeshemaka jiki da salonsa"
Mikewa yy yana yarfe ruwan hannunsa bayan ya idar da alaula yace idan kingama gulmata azuciyarki saikiyi alaulan mutafi"dasauri nawaigo shi saiyadagamin gira dafadin yes dannasan gulmata kike"naturo baki gaba nace nidai banyi gulmarkaba,yamaso dafdani yadaura hannunsa agefen wuyana yatsar hannunsa yashiga yimin tafiyar tsutsa ,kinyi gulmata mana toyazanyi saidai kawai nima nasan zan rama wataran "saurin riko hannunsa nayi danjin yanda yakeson cusa hannun nasa sainamasa gefe nayi saurin farayin alaulan danganin soyake yakarya nashi alaulan,yanatsaye harna idar mukafito"jakar kayanmu yabude yaciromin katuwar hijjab da wata ficiciyar riga maigidan bra yazuramin rigar wacce tatsayamin iya cinya sanna yasanyamin hijjab din shiko haryana sharar kasa" ya isa jikin wardrobe yaciro farar jallabiya acikin tarin kayakin dasuke birjik acikin wardrobe din,nashinfida sallayar danagansa agefe dani yazo yashige gabana yajamu sallah"bayan mun idar yarika wararomana addu'o'i wanda yakeyinsu abayyane nikuma ina amsawa da Amin,koda mukashafa addu'ar sainarigashi mikewa danna sauya kayandaya samin,na isa inda akwatin yake nabude naciro doguwarriga,inadaga sunkuye yataho yarungumeni tabaya yace mekuma zakiyi.nace kaya zansa.yace bayan wanda yake jikinki?saiya mike tareda juyoni yacire hijjab din ya aje gefe yakuramin ido haryana leka gaban rigar saiya fidda harshensa yalashi Lips dinsa nasama tareda lankwasashi yacafke nakasan saiya tsotsa kamar maishan sweet"saiyayi mika cikin mikar yake kokarin rikoni dasauri najadabaya,saiya saida mikar yace zomuje muci abincinci yunwa nakeji.kafada namake nace nidai nakoshi,yace what tareda zaro idanunshi saiya kalli agogunda ke makale ajikin garun dakin saiya cafko hannuna yajanyoni batareda yace komaiba,mukafito parlour,atsakiyar parlour yanunamin kasan carpet yace zauna anan,nazauna shikuma yawuce dinning yayi serving din abinci acikin plt yadauko tareda kwalayen drink da cup yaxo yadiresu agabana shima yasauna yalankwasa kafafunsa yace oya muci.asannu mukafaracin abincin duk sanda nadago sainakamashi yana satar kallona duk nabinatakura ga uwa ubawa kayan dakejikina kasancewar rigar mai tsamtsice saiyabi yakoma can kusan karshen cinyata,ga uban kallona dayake fitinata dashi danhaka duk nabi natakure sainaji namakoshi,tsuwar wayarsa yasanyani kallon gefe inda wayar ke ajiye ganin wayar nata ring baidagaba saina kalleshi dasauri nakuma kallon inda yatsurawa ido saurin jan rigar nayi narufe cinyata inda korabi bairufesaba.cikin kasala yamika hannu yadau wayar yakara akunne shiru yy zuwacan saiyace OK tareda sauke wayar "yakalleni saiyace inazuwa yamike tsaye yashiga bedroom jim kadan yafito sanyeda wasu kayan nadaban yanagyara daurin agogon hannunsa ya iso indanake lokacin wanikira yakumashigowa wayarsa baidaukaba sai sunkuyawa dayayi yasunbaci goshina yadago yana fadin ananimanane a government house cikin gaggawa yanzu zandawo so kici abincin kinji,kai nagyadamasa,saiya mikomin waya yanafadin gawayarki nasan zai iya debemiki kewa kafin nadawo. namika hannu nakarba, ahankali nace ALLAH yatsare adawo lfy,ameen yace dan harcikin ransa yajidadin addu'ar,dasauri yafita yanafita sojoji sukax maramasa baya yayinda wadanda suke tsaye jikin mota sukabude masa yashiga sauran sojojin sukadale motocinsu suka sanya motarsa atsakiya sukabar gidan,inajin fitarsu namike nakwashi plt da drink nakaisu saman dinning sanna nawuce bedroom nakwanta saman bed nakunna wayar asannu narika latsa wayar nakusa cikinta narika bincike acikinta yasaita komai har WhatsApp yabudemin gajerin numbers din mutanen gida harda nasu Mama da Baba" bakaramin dadi najiba sosai ganin number din,sainayi dialling din number Mommy bugu biyu tadauka tace RUMAINA kamarkinsan tunaninki nakekanyi,dariya nayi nace Mommy harkinsan nice,?tace ai tundanaga bakuwar number da darenna kuma bana Nigeria ba nasan kece"la Mommy yanzu darene acan?tace Eh darene,nace toh nanfa karfe 6 ne yanzu tace hakeni ai sakaninmu awa biyune ai,kun isa lfy daiko tun dazu nake kiran IBRAHIM dinma bayadaga wayar,nace bayagidane baijima dafitaba.tace dagazuwa saifita, nace Eh kiran gaggawane yacemin yanzu zaidawo bazaijimaba,tace toh ALLAH yasa,ammadai bobukomaiko idan akwaifa kifadamin,nace babukomai Mommy,tace toh madalla,nace Mommy Hajja Umma fa?tace ai hartashige daki, muka Dan tabahira kadan dagabisani mukayi sallama,number Mama nakuma kira haryakusa sinkewa kan tadaga dasallama" nace Mama harnayi tunanin bazaki dagaba"tace aiko nayi niyyar kindagawar danganin wani irin number daban saba ganiba kun isa lfy?lfy lau Mama damakinsan munyi tafiyane?"tace Hajiya tafadamin tunjiya kumashima maigidan naki yafadamin.bayan mungaisa sai tashigayimin nasiha tanata jaddadamin kalmar hakuri dakuma biyayya wamijina.nayimata godiya nacekuma insha ALLAH zanyi amfani da duk abunda ta umurceni dashi mukayisallama cikeda kewar junarmu.su Ummee da Basma dasu Aunty Asma'u duk nakirasu mukagaggaisa,munsha hira da Ummee sosai harsaida naji anakiran sallah sanna nayimata sallama nakashe wayar,nashamamakin jin kiran salla dan banyizaton akwai musulmai anan kusaba, kodanaji sautin kiran sallar yana isowa gidan sosai hakan yatabbatarmin da masallacin bashida nisa dagidan, namike nashiga bathroom nadauro alaula nafito nagabatar da sallah.kodana idar bantashi akan sallayarba harsaida namaida isha bayan na idar dadukkanin addu'o'ina sainamike nashiga bathroom danyin wanka inatube kayan jikina nafarajin haushin karnuka bakaramin razana nayiba dankuwa kurkusa nakejin haushin nasu da sauri-sauri nayiwankan nafito har alokacin basudaina haushinba,cikin tsananin tsoro nahaura saman bed dagudu najanyo bargo nadukunkune ciki,sosai karnukan kehaushi harjinake tamkar acikin dakin suke nafashe dakuka jikinana narawa nakuma dukunkunewa guri guda...
Abangaren ***I'B kuwa tundayaga magrib yayi saiyaji hankalinsa gabadaya yakoma gareta,duk dakuwa yasancewa babu wani abu nacutarwa daxai iya riskarta dan gabadaya gidan zagaye yake da jami'an tsaro amma saiyakejin hankalinsa yakasa kwanciya,cikin hanzari sukabaro government house kodasuka hauro titi cinkoson ababen hakawa yasaidasu agunsuka batalokaci saiwajen karfe 8 kafin sukasami damar wucewa,suna isa gida kojiran abude masa kopa baiyiba yabude yafita dasauri yanufi ciki yanashiga parlour yaji sautin kukanta dasauri haryana hadawa dagudu yashiga cikin bedroom can kuryar gado yahangota dukunkune tanata sharbar kuka dasauri yahaura gadon yadagota,meyasameki menene meyafarudake kifadamin mana??yafada tarida girgizata"rungumesa tayi saitakuma fashewa da wani kukan sosai,hankalinsa yayi mugun tashi yadada rungumota sosai acikin jikinshi yanatanbayata abunda yasameni,dakyar nabudibaki cikin sheshekar kuka nace tsoro nakeji kuma akwai kare adakinna nidai kamaidani gidakawai nakarashi maganar tareda karasautin kukana.numfashi yasauke wanda saida naji sautinsa asannu yarikashafa sumarkaina yanacusa yasunsa cikin gashin tareda danrika yamusasu cikin nutsuwa"
Ahankali yafurta kare baishigo dakinnaba kirage wanna tsoron naki pls kinji yanda naji acikin zuciyata dana taddaki ahaka kuwa?saiyaruro hannuna dadaya hannusa yacusa cikin rigarsa yadaurashi kan tsakiyar kirjinsa,shirunayi inajin yadda kirjinsa kebugawa da sauri-sauri,shima shirun yayi yana cigaba da shafa kaina,ahankali narika sauke numfashi nayi lup ajikinsa zuwa yanwasu mintuna saiyaleko fuskata jin nadada shigewa jikinsa,ganin nalumshe ido alamun sonyin barci saiyadan jadabaya yakwanta jikin pillow saiyagyaramin kwanciyata ajikinsa,niko nadada yin lup a jikinsa asannu barci yadaukeni..saida yatabbata barcinta yayinisa saiyamirgina gefe yamaidata saman katifa ahankali yazare jikinsa yamike yasauko agadon,bathroom yashiga yayi wanka tareda dauro alaula yafito ,yagabatar da sallan da akebinshi kodaya idar dadukkanin addu'o'insa saiya fita parlour ya isa saman dinning yajakujera yazauna,asannu yashiga bude kulolin dake jere saman dinning in gamakikinsa saiyaga babu alamar inda akadibi abinci acikin jerin kalokin abincin dasuke jibge agurin,hakannanufin batamaci abinci bakena tunbayan wanda mukaci dazu yafurta afili,saiyamike tsaye dazummar zuwa tadata saikuma yayitunani dajin tsoro tayi barci tofa idan haryatadata toyasan yatasarwa kansa rikicine saita iya hanasa barci adaran yau,saiyakoma yazauna yadibi abincin a plt yaci,bayan yagamaci yamike yakashe wutar parlour yashige bedroom yashige bathroom yawanko bakinsa yafito yahaye gadon yayimusu addu'a yajanyota jikinsa yarungume asannu yarika shafa jikinta kasancewar towel ne kadai daure ajikinta hakanko yataimaka wajen tadamasa hankali matuka amma tuno halin datakeciki dakyar yadaure zuciyarsa yajamusu blanket zuwacan barci yasureshi....
Washegari da'asuba ahankali yazarejikinsa yanufi bathroom dasauri danlokacin ankusa tada ikama yadauro alaula yafito yabude wardrobe yaciro jallabiya farasol yasaka dasauri yanufi kopa yanadaura hannunsa kan handle tacalla kara tareda mikewa zaune tanajujjuya kanta dai-dai lokacin karnuka sukafara haushi,dasauri yajuyo yanufeta,jin haushin karnukan yasanyata mikewa kan ya isota tayisalle daga saman gadon kadan yarage tafado kasa cikin hanzari yarukota tafado jikinsa dakarfi yarirriketa kamar yanda itama tarikeshin,nacusa fuskata cikin kirjinsa nakankameshi dakarfi tareda fashewa da kuka,hankali tashe yadada mannani dajikinsa yayinda yaketa kokarin ganin yasamarmin nutsuwa,kuka sosai nadage nake,asannu yamasa baya yazauna bakin gado yadagoni yadaura saman cinyarsa ya dai-dai ta fuskarmu yatallafo kaina asannu yadaura lips insa kannawa yazura harshensa ciki anutse yarika tsotsar nawa harshen yayinda daya hannusa kesakiyar bayana yana shafawa,ahankali narika sauke numfashi yayinda hankalina yafara dawowa jikina, sainashiga kokarin janye kaina dagarukon dayayimin,asannu yazare bakinsa yadago yanakallona sainayi saurin tsunkuyar dakaina,yadago habata taredafadin mekedamunki?.nayi raurau da ido muryata narawa nace ba..ba..bakarnukannani sukebinaba,ido yawaro wasu karnukanne kebinki bayan kwance kike asaman bed kina bacci ,turo baki gaba nayi nace bamafarki nayiba karnukan sunabina,murmushi yayi yace toh yanzu kikayimagana kinkwanadasu aranki mezaihanaki yin mafarkinsu,kinga ihun dakikayi kinsasu ihun suma,sudasuke can baya babu ta inda zasu iya shigowa nan,taso kije kiyi alaula kizomuyi sallah kinga har'anfita asallah bansamu naje masallacinba.nasauko asaman kafarsa ahankali naketafiya cikin sanda dan gani nake kamarzanga karnukan kamaryanda nagansu acikin mafarki,kodanashiga bathroom da sauri-sauri nayi alaula nafito yajamu sallah.yaudai taredashi mukawuni duk indayazauna tonima nan zanzauna dan mugun tsorace nake mafarkin danayi yakibarimin zuciya,shiko nafuskanci hakan bakaramin dadi yayimasaba dankuwa yasami kopar yin abindayaso ajikina abun baidameniba sanda naga dare yayi sainaga salon nasa yafara sauyawa,kwance nake asaman bed bayan fitowarmu daga wanka..................
Chapter 39 · 0% Book details