← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 44

Sashe 16

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"""""""Nakalli Basma daga indanake saye Dan son kawarda maganar nace bakince mommy nakiranaba,tamike dasauri tace laa kinga namance kumafa tace nayisauri dan aikenmu zatayi" zomuje taruko hannuna mukafita,adaki mukatadda mommy.,mommy tace saiyanzu akatashi abarcin?nayi murmushi tareda gaidata, tace kudauwanna kukaiwa nazeerat kuje driver yakaiku yanzu,tanuna jaka dake gabanta,mukace toh nakaihannu nadauka mukafita. dama da hijjab ajikina"darect mukafita.nakalli Basma nace yanzu gidan gidansu can zamukena,tace a a bajiya ankawota gidan ya***I'B ba ,a unguwanna gidan yake banisa, nace OK muna saye munajiran fitowar driver"ya***I'B yashigo da mota bayan yadaidaita parking yafito yasaya jikin motar dawaya akunnensa,yakalli gefenda muke saiya kira Basma da hannu.tacedani inazu,nace to.taje inda yake,magana yy mata daga indanakedai banajin abinda yakefada,amma yanayin yadda yakemaganar zakafahimci dafada yakeyinsa,tadawo inda nake tace kawo jakar namikamata tajuyadasauri taje tamikamasa jakar" saitajuyo tazo tace zomukoma,munashiga parlour nasaya nace Basma meyasa kk kaimasa bayan mommy ce ta aikemu,tace. cewa yy waimukoma zaibaiwa driver yakaimata bakiji masifar dayytaminba dama nima basonzuwa gidan nakeba,
Araina nace bayaso muje mudamemasa matarsace"mukkma mukafadawa mommy,tace to shikena....
Bayan kwana biyar......
Tunlokacin banafita, sainaga kamar innafita zanhadu da mutuminna dannasan zai iya shigowa gidanna tunda gashi lokacinda yadawo dani gidama "sojojin gidan sunanan Dan haka yanxuma zai iya zuwa duk sanda yaso,idan natuna hakan saisoro yakamani , koda sashin su Ummee ne bana zuwa kasancewar yanzu hutu muke saidai ita ummeen tazo muyihira..
Zaune muke a parlour, ni basma mommy" nazeerat tafado cikin parlourn bbko sallama,tazube saman kujera tareda fashewa da kuka.mommy tace ,lfy meyafaru ina Ibrahim in yake?tajeromata tanbayar,nazeerat tadada kara sautin kukan,mommy tarikota tana girgizata kifadamin mana nazeerat,cikin kuka tace,ba ***I'B bane waiyau zaikoma Switzerland" kuma waibadani zaijeba"dannayimasa magana shinewai nayimasa rashinkunya shine yamareni"takarisa cikin sautin kukan,mommy tace marikuma akandan kince zakibisa shine zaimareki,to bari kiyi hakuri insha Allah tare zaku maza share hawayenki"daidai lokacin yashigo yashigo dasallama,fuskarnandai kamar kollom.yakaraso ciki yazauna kusada mommy,mommy tadubeshi raibace tace,dansaboda tace zata bika shine zaka mareta,to akanme zakahanata danan dacandin aiduk dayane,maza kasa ashiryamata biza tarezakutafi.har mommy tagama magananta baice komaiba"zuwacan saiyamike yafita....
adaren ranar sukabar kasar,abisa umurnin mommy....
(6 month later)
.....tuntafiyarsu ya***I'B haryanzu basu leko Nigeria ba...
_________________________________
karatu muke tukuru Dan munkusa final exam yanzu",yau Saturday. yamma lis mukabaro gidan kawar anty Asma'u ,tun amota mukewayada my nass . yake gayamin irin kewata dayayi dagajiya zuwa yau dabamuhaduba"nace nimahaka,gamu dawowa munkusa kana ina? Yace inagida zanjiraku kushigo,nace toh,muna isowa gida nafito daga motar nan muka sakarwa junarmu murmushin kauna" kamaryadda idan mukahadu mukeyiwa junanmu,nakarasa inda yake.su anty Asma'u kuma sukashige sunazolayarmu"
Nadubesa cikeda kulawa nace"yaukadawo dawuri kokanada wani aikine dazakayi agidan"yace babbar aikimakuwa"naceto wace irin aikine hakan"yace ganinki shinemafi girman aiki agareni"nayi murmushi cikedajin dd,inakare fuskata datafin hannuna"shima murmushi yy,yace RUMAINA"yanayin yadda yakira sunana yasani dagowa nakalleshi, dan bakasafai yake kiran sunanaba"jiya nasami mommy nayimata magana akan aurenmu.tace asatinna zataje tayiwa iyayenki magana,kafin iyayena suje"RUMAINA bazan boyemikiba inaso muyi aure nan badajimawaba"ayan kwanakinna, yawan faduwargaba yana damuna" kumahakan yanafaruwane aduksanda natuna haryanzu bamu mallaki junanmu nahar abadaba,jim nayi najin kalamansa tabbas abinda yakefada nima inafamadashi"amma bandauki abun dawani mahimmanciba"saiyanzu da yake fadarnan saikuma abin yatabamin zuciya"nace my nass nima inajin yadda kkjin inna,inaso muyi aure my nass inasonka sosai"yadago kai yakalleni sai yy saurin sauke kansa Dan haryanzu bayataba yarda muhada ido"ahankali yace zamuyi ansha allah. nan mukayi sallama dashi dan lokacin sallah yy...yawuce masallaci nikuma nayicingi"nasakai zanshiga saiganin mutum nayi abakin kofa,dasauri nayibaya.araina nace shikuma wanna yaushe yazo,zatona wucewa zaiyi sainaga akasin hakan,nadansaci kallonsa fuskarsa kamarkullum"ganin bayada niyyar wucewa"nadaure zuciyata ahankali nashiga.............

Comments and Share

MAMTN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙35馃憠馃徎36

IDAN KKYI HAKURI SAIKIGA KOMAI YASHIGE KARKI MANCE IDAN AKAZALINCEKA TOFA SAI ALLAH YABI MAKA KADINKA,KISA ARANKI KOMAI ZAISHIGE WATARANA KUMA SAILABARI,MAIHAKURI YANATARE DA ALLAH,UBANGIJI YABAKI LFY YAKUMA TONA ASIRIN SU"(MRS MUH'MD AISHA JIBIRIN)KIKASANCE MAIJURIYA ADUK INDA KKSINCI KANKI,ALLAH YABAKI LFY TAWAN馃げ馃徎

""""""" Nasakai nashiga harlokacin yana inda yake sayen"inazuwa dafdashi wayata tashiga ring, nadan gotashi kadan sanin konagaidashi ba amsawa zaiyiba,sainadau wayar"nakara akunnena inafadin,my nass bakatafi masallacinba?"yace inahanyarzuwa kena. muryarki,nace muryata tayime? Yace sonake naji muryarki kafin na isa masallacin nace"my nass bayanzu mukarabuba,yace,Eh amma saigani nake kamartunjiyace" nayi murmushi maisauti,nace hum my nass inakena. Allah yabarminkai"kakula dakanka"kajekayi sallah kada kamakara"kayimana addu'ar daurewar farincikinmu harkarshen rayuwarmu"yace insha Allah "nasauke wayar akunnena daidaina nashiga parlour" bedroom na nashige darect "bayan nagama duk wasu abubuwan danasaba,kamarsu wanka da sallah" sainafito parlour "mommy natadda saman dinning tanata shish shirya kayakinda suke kai" nayimata barkada dare sanna nashige kitchen"waishi wanna dukda yy aurenma amma bazaifasa cin abinci agidannaba"kamarwani bashida mata"nafada araina"nadau plate nashiga bode kulolinda suke jere agun masu dauke da nau ikan girki kalakala"kula maidauke da tuwan danyen shinkafa da miyar shuwaka nayi serveng"dan tunawa da mama tanason miyar shuwaka,soyayyarsu da shuwaka haryasata dasashi acikin gidanmu"tunbana iya ci harnakoya"nayi murmushi natunawa da mamana" nakomo parlour nazauna kusada Basma inaci munahira"nan shima yashigo yahaura dinning,kasancewar baya nabaiwa dinning din inaji mommy namasa magana yana amsata ciki ciki"araina nace waiharda mommy ma yanamata gadarar magana"natabe baki"nacigaba dacin abincina,Basma takalle plate din saitakuma kallona"tace anty RUMAINA to kirikayin azumi kawai mana"nace azumi kuma"tace Eh aigarakawai kiyi kisami lada"tunsafiyafa idan kkyi breakfast bazaki kumacin wani abuba sai dare" tobagara kirikayin azumiba kawai" azuminda balada,aiduk abinda bakayi niyyaba tofa bazaka samuladarsaba"sukasinkayo muryar mommy"tacigaba. yanzu dama RUMAINA wasa kkda kanki kinsan mahimmancin abinci kuwa ajikin Dan Adam" kedai Allah nema kawai yakekareki badunhakaba" saidai iska tarika yawo dake, Basma tace Allah mommy ranar inaji sunawaya da mama tana tanbayarta haryanzu tanakan zama bbcin abicinnako"saitace mata waitanaci,kuma Allah idan taci dasafe saidare takekumaci,mommy tace lallai kuwa ai bansani bane"nayi sauri cewa mommy inacifa"Basma tace bawaninna Allah bakyawani ci" mommy tace todai yanzu yimaza kici kikawo plate in nakaramiki" nace mommy ai yanzukam nakoshi saidai gobe kingamafa bancinyeba"Basma zatayi magana nayi saurin dungurinta,mommy tace dauko kizonan kusadani keci,acemutun tunsafe rabonsa da abinci sannakuma kid'antaba abinci banakirkiba kice kinkoshi"namike nazo indatake nazauna nace mommy kingafa saura kad'an narage kuma cikin plate inna nacika"tace to shikena gaskiya kirika kulawa dacin abinci kodun kiyaye lfyrki"nagyada matakai"namike nakai plt in kitchen "sanna nadawo ,sainaji kwata kwata zaman parlour in ya gundureni,sainamike nashiga daki....washegari nafito zani part insu ummee, tunfitowata nakejin wani irin wari haka,cigaba datafiyar nayi ahankali" inashakar iskardake busomin wanna warin"sonake natantance kalarsa dakuma inda yakefitowa" idanba hancina bace tayimimkarya. tofa warin sigari nakeji,juyowa nayi inda nafijin warin kefita,saina sincikaina dabin hanyar "ahankali narika kusawa cikin Flaw's" tarinarikaji dasauri nakuma kusa kaina"durkushe nagansa fuskarsa nakallon tacan, yadafe kirjinsa da hannu daya yana tari .daya hannun kuma rike da sigari" ido naware danganin halinda yakeciki,wa'iyazubillah"sigari yakesha"sainajuya dasauri tareda toshe hancina,nadaga kafata zantafi sainaji naharde da wata flw "saijina nayi tim akasa" sabar soro yasani mikewa batareda naji zafin faduwarba"dasauri yawaigo karaf mukahada ido"idanunsa sunrine sunyi jajirr kamar garwashi "jadabaya narikayi harnafita daga gun" shiko ido kawai yazubamin,harnabacewa ganinsa"kodanaje gun Ummee munahira amma hankalina gabadaya baya guna "sabar mmkinsa ce yagama cikani" yanzu dama nashan sigari"kai wa'iyazubillah....
Yau Monday tun a school nakejin jikina bayamin dadi,kamarwasa saidada karuwa yake"harcikin kashina nakejin zazzabin nagasani"bayan antasomu kukadawo gida,haka nakwana da zazzabinna"washegarikam ban iya tafiya makarantaba" mommy tabani maganin zazzabi waikodun zazzabin zaisauka amma ina "dukda inacikin blanket amma banfasa rawan sanyiba" ganin yanayin jikinnawa yasa mommy kiaran family Dr"awaya"yashaida mata gashinan zuwa yanxunna"tace tashi kijekidan wasa ruwa dankidanji karfinjikinki kafin ya'iso"nace to,tataimakamim nashiga bathroom "adaddafe nayi wankan nafito" kodanafita sainatadda bata dakin"dakyar na iya isa gaban wardrobe ,naciro doguwarriga mara nauyi nasaka,nakoma bakin gado nazauna"nan wayata tabada haske saiku tadauke alamun yankewar kira"kasancewar wayan tana silent ne" nadau wayar naduba sainaga missed call in my nass yacika wayar "inakokarin binkiran saigashi yakuma kiran'inadagawa yace" RUMAINA yajikinnaki" yanzu inayakeyimiki ciwo" kinci abinci kuwa kinkumasha magani???"gani zuwa barinazo mutafi asibiti"yanzunna"nayi murmushin karfinhali nace,dasaukifa my nass nasha magani kuma mommy ma takira Dr yace yanxu zaixo yadubani"yace Eh kodahakama sainazo naga yanayin jikinna naki " Kadaibari lokacin dawowarka tayi,danjikin dasauki bafayanda kknufin bane"yace anyakuwa?tace dagaske nake,yace toshikena,yace kikula dakanki"nace kaima haka"nakashe wayar"nan mommy tashigo tace tosomuje ga Dr yazu,namike dakyar muka nufi parlour"nazauna tareda gaida Dr"yace lfy lau yakin?nace dasauki" yace mekedamunki?nace zazzabine"yace bayan zazzaba sai inayakemiki ciwo? nace bb shikena"yace OK,yadanmaso kusadani"yadaura bayan hannusa agefen wuyana"OH "sannuko" kaikawai nagyada masa, yace gyara barinadau jininki sainakai lab ayi test,nace to,nagyara yaja jinina "yacewa mommy hajiya barinaje daga gun sainazo matada magani" mommy tace to badamuwa"yafita,nagyara kwanciyata aka asaman kujera,nan barci yadaukeni...maganar danaji akusadani yasani farkawa,sainaga mommy ce da Dr,sai Ummee dake zaune kusada kaina,Basma nagefe"da rukayya harda goggo larai "Dr yace Hajiya ga result in test in da akayimata" saiyabude takardan ,yace ciwonta baya bukatar magani " saidai abata nazafin jikinna saboda gudun illatasu"cikin rashin fahimta mommy takallesa ciwon bayabukatar maganikuma kamarya?yace inanufin tana dauke dajunabiyu" arazane namike saune,banikadaiba hatta wadanda sukecikin parlour in saida suka dago amatukar razane.............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙37馃憠馃徎38
Chapter 16 · 0% Book details