← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 44

Sashe 37

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

""""""""""Duka suka maida kallonsu kaina Mommy tace jin ciwo kuma garin yaya?harara yadallawa Basma ai bashiri tabar gurin.kunya yagama rufeni kamar katsa tatsage nashige ciki haka naji,ahankali na isa cikin parlour Mommy datunda nafara tafiyar takuramin ido harsaida nazauna kafin tajuya dakallonta ga ya***I'B ,shiko fuska yamurtuke saiwani muzurai yake,Mommy tadubeni tace meyasameki akafa?sunkuyar dakainayi inawasa da yan yasuna..Hajja Umma tace yoh tayuwu wanna mijin nata maikamada kububuwa shi yahangizota daga saman bene tafado tabuga kafar yoh inbahakaba atanbayeki kiyishiru,Goggo Larai tace kaihaba Hajja Umma ai idan aka turo mutum daga saman bene saidai karyewa ba buguwaba watakiladai kotayi tuntubene, mikewa Mommy tayi tariko hannuna tanafadin zomuje nashafamiki magani akafar zata warwareki,namike tsaye muka nufi bedroom dinta.kodamukashiga saita nunamin bakin gado tace zauna inazuwa,toh nace da ita, saitashige bathroom jim kadan tafito tadubeni tace rage kayan jikinki kishiga bayi nahadamiki ruwa saiki shigaciki kinji inazuwa tafada tana fita daga dakin,tunda tafara maganar kaina kesunkuye saijinayi kamar nasanya hannu akai nayita zandara ihu,shikenan Mommy tasan abunda yafarukenan sainaji hawaye yacikamin ido,ahankali namike narage kayan jikina nashige bayin ruwa nagani cikin bath din saina cire ragowar kayanda kejikina nashige cikin ruwan,maidauke dasinadaren kishiri aciki,sosai ruwan yarika ratsani dukda zafin danakeji hakanadaure najima sosai aciki harsaida naji ruwan yawuce kafin nafita,abin mamaki sainaji zafin yaragu sosai bakamar dazuba,nadaura zanina nafito namaida kayana inazaune Mommy tashigo daukeda tray tadire bisakan table dindake gefen bed in.tazauna tareda turomin plt maidake da parpesun kayan ciki mairuwa ruwa wanda yaji yaji da kayan kamshi saitashi dakamshin kayan yaji yake gefekuma cup ne maidaukeda kunun gyada shimadin sai tururi dakamshin kayan yaji yake,nidai kaina nasunkuye dan gabadaya kunyanta nakeji,tace cimaza saikisha wanna kunun tadada matsomin da plt din gabana"asannu nafarashan perpesun aiko kankace me zufa yashiga sassafamin bashiri na aje cokalin,ina waige kozanga ruwa nasha ganin babu ruwa kusadani saina dauki cup din kunun nakafa abakina shanruwa nashiga yimasa aishi ma a70 na'aje ina jan yaji"tace yimaza kicinye aizafi shike cire zafi..haka bayanda na iya nacigaba daci harsaida nacinye duka tadau cup din tamikamin shima tace nashanye duka haka nasha kamar kaina zaibude, sai nishi nake dankuwa cikina yacika sosai,takwashe yakin tafita..ahanka nakwanta gefen bed din nalumshe idona....
Mommy nafita Rukayya tayi saurin karbar tray din hannuta takaisa kitchen kodatadawo dakinta tawuce,Goggo laraima tatafi nata dakin,Hajja Umma kam tundazu tawuce daki acewarta waibatason ganin sa dayakeyimata muzurai kada yacinyeta danye ....
Mommy ta isa tazauna bisa kujerarda tatashi,tadubi ***I'B daketa latsar wayarsa tace tun dazu akakawo maka abinci amma bakaciba,ya'aje wayar gefensa sanna yace Mommy ina UMMU RUMAINA take ita bazataci abincin bane?harararsa tayi tace itataci nata kaidai kaci naka kawai,yace au Mommy abunma wariyace shine zaki kaita daki kibata maidadi toni meyasa bakibani irin natanba"masacan kabani guri dakagamayimata mugunta shine zakace wani nabaku abinci iridaya, ai wlh kakuma yimata mugunta irin haka zan dauki diyata kajecan kakarata badunma yarinyar maidauriyabace aidako tabuka komai bazata iyaba..
Kai yasunkuyar tareda sosa keyarsa saiyanzu yafahimci inda zancen Mommy yadosa aransa yace wai maidauriya inajaruman anan yardatayi tamin ihu kamar wanda yankata nake,saikuma yadago yanacewa ayi hakuri barinaci wanna din haka,tace dadai yafi akasan rantakuma farincikine falciki tanabin yaran da addu'ar dauwamar farinciki arayuwar aurensu,saidai taji tausayi RUMAINA kasancewarta yarinya dan tasan tasha wuya sosai..nan yafaracin abimcin sunadan taba hira nan yake sanarmata gobe zaitafi Switzerland,tayimasa fatan alkhairi.kodayadagama cin abincin yayita zuba ido kozaiga fitowarta amma shiru saiyamike yacewa Mommy bariyaje wani guri yadawo.tace toh adawo lfy...
2:00pm nafarka daga barcinda yadaukeni,alaula najenayi sanna nagabatar da salla,inabisa sallaya Ummee da Basma suka shigo sosai nayi murnan ganin Ummee amma saina bata rai namike naninke sallayar na aje sanna nazauna saman doguwar kijeranda ke gaban gado nabasu baya ,murmushi Ummee tayi tazauna kusadani tareda dafa kafadata tace Bad'd'o banza nayimata, tace haba tawan dadai kintsaya kinji uzurina tukun saikiji dadin yin fushin,nace bubu wani uzurinda zaki kawominshi dan kare kanki nayarda ai daman nasan abunda zakice kenan nidan ALLAH rabudani,kai Bad'd'o kedai kisayakiji ranna nashirya zanje gidanki nazo Basma tarakani shine tace wai ita bazataba kada taje ya***I'B yakuma koranta koma yabigeta shine nima naji tsoro kada naje yakoreni,nace dake kunmaidashi mahaukaciba dole kuce haka, haka kawai bakuyiwa mutum komaiba saiyakama dukanku,hada ido sukayi sanna suka fashe da dariya harda tafawa, Ummee tace hmm kaji masu miji. Basma tace aikam harwani kareshi take saikace batasan halinsaba, nace kudai kukasani duk wani abunda zakufadamin bazanyarda dashiba.toshikenan tunda bakiyardaba mudai gaskiya mukafada miki cewar Ummee"tasunkuyo tanafadin garin yy kikaji ciwo akafarki Basma ce kefadamin.kallon kafar nayi saikuma nace jiyane nazame bathroom buguwace kawai,tace to ALLAH yasawaka.ameen nace, nan muka bude shafin hira koda la'asar tayi adakin mukayi salla muka kuma cigaba dahirar...har lokacin sallar magrib yy Mommy tashigo tace kutashi kujekuyi sallah toh mukace... bayan mun idar.Ummee tace baritaje part insu tadawo kafin lokacin tafiyarmu gida yy,Basma itama tace baritaje tayi wanka,duk sukafita,Mommy dayanzu fitowarta daga bathroom tace dani jekikuma gaza jikinki dan kidadajin karfin jikinki sosai"na'amsa cikedajin kunya ,kodanashiga bayin sosai nagasa jikina.nakumaji dadi fiyedana dazu nayi wanka sanna nafito..zaune nataddashi shida Mommy ahankali namaida kofar narufe yadago aiko karaf mukahada ido sainayi saurin sunkuyar dakaina kasa,ahanki natako na isa bakin gado nadau hijjab dinda dazu nayi salla dashi nasaka,yisauri kishirya mutafi dare yy yayimaganar idonsa akaina,Mommy tace a'a ita ai anan zatakwana harsaitaji sauki kafin"ido yawaro Mommy saitaji sauki kuma ay lfyrta kalau, kuma ay Mommy saikuma yy shiru ,Eh dole kace lfyarta lau to barikaji anan zatakwana kaidai katafi abinka"bakaramin dadi najiba dajin abunda Mommy tafada,saina zauna bakin gadon nakishin gide harda yar murmushi na.shiko cewa yake gobefa zamuwuce to idan yanzu bamuje munyishiriba gaben yaushe zamu samudamar yin shirin cikin nutsuwa?,tace nidai nafada maka katafi kawai abunka saita mike tsaye tanafadin tonidai barinaje nayi alauna tafada tareda shigewa bathroom, binbayan Mommy yy dakallo hartashige saiya mike dasauri yazo indanake,cikin hanzari namike zaune ganinyanda ya iso kamarzai fadomin akai.fincikoni yy yamikardani tsaye yahadani dajikinsa yayinda yasanya idanunsa cikin nawa,cikin kasadamurya yace harkina murna dan tace anan zakikwana,saiyadaura yasar hannusa akan Lip dina yana zagayishi asannu yatura yasar cikin bakina saiya lumshe ido tareda sake waresu akaina,yace har barcin yau zaiyimiki dadi bayan bakitareda mijinki?yayi tanbayar yanamaicigaba da juya yatsar cikin bakina,yadaura dafadin zanbarki yau kadai kozuwa gobe zakizamo jaruma kikwana dashirinki dan gobe hmm,saiya zare yatsar cikeda wani irin salo,yayi kasa da hannunsa yadaga hijjab din jikina sama saiya kunce daurin kirjin danayi yy kasada zanin yasunkuyo dakansa yamanna bakinsa kan nonona saiya zuko saiyakuma sakewa yakama dayan shima yazukoshi,sanna yabi kowanne da kyakyawar kiss,saiyadago asannu yadaura bakinsa kan Lip dina yacafke yarika tsotsa,kokarin kwatar kaina nashigayi jin motsin ruwanda Mommy ke alaula dashi yatsaya.dakyar nakwace kaina nayi saurin jadaba,aiko lokacin Mommy tabude kupar numfashi nasauke taredayin hamdala araina,takaraso ciki tanafadin bakatafiba haryanzu,yanzu zantafi yafada tareda shafa sajen faskarsa,yayimata saida safe saiya kalli gefendanake sainayi saurin kawar dakaina gefe,saiyafita numfashi nasauke tareda komawa nakwanta............

Comments and Share

MOMMYN TWINS CE
[10:03am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

ALFARMA

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

🅿87👉🏻88
Chapter 37 · 0% Book details