Sashe 42
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
ALFARMA
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
🅿95👉🏻96
""""""""""Yayita tsarrafani tahanyarda bazansha wahalaba, nadaure sosai nayita kokarin farantamasa danganin yasami nutsuwa dani,saidai zuwayanzu nafara gajiya saina sakijikina nakwanta jikinsa nace Ya***I'B nagaji,cikin zafin nama yajuyani nadawo kasa shiyahaye kaina,yacigaba da bani darasi,yanayi yanasambatu,saidaf magrib yasami nutsuwa yajawoni jikinsa ya rungume yanasauke numfashi yayita kissing dina tareda sanyamin albarka, niko sai numshe idanu nake danyau bakaramar jarumta nayiba dauriya iya dauriya nayita dan bakarya nagurzu,yakawo bakinsa daf da kunnena yace yau Mommy zatasami albishir maikyau dankuwa yau diyarta tazamo jaruma,barinasanar mata tunyanzu yajawo wayarsa,dasauri narike hannunsa nayimagana cikin galabaitacciyar murya ALLAH Ya***I'B idan kafada mata ko banasake baka dagayau kuma dauriyar nafasa yinta,dasauri yace oh sorry madam afuwan bazan fada mataba Dan ALLAH akara dauriyarna sau goma akan nayau,ido nawaro nace sau goma akai?yace yes dan anjima kwanazanyi ina kashe arna,nace ALLAH Ya***I'B fa akwai zafi,dadi dai, yafa tareda dagoni lokacin akafara kiran sallar magri.bathroom mukanufa bayan munyi wanka yanufi masallaci baidawoba saibayan sallar isha,
Koda yadawo gida ina bedroom yashigo daukeda tray maidaukeda kayan abinci asakiyar carpet yadire tran,lokacin na idar da sallah ina nade sallayar inda nake tsaye yaje yariko hannuna mukazo tsakiyar dakin yazaunar dani nan mukashiga cin abincin" muna gamawa nakwashi kayakin nakaisu dinning kodanadawo dakin saman bed nahangosa kwance yana waya nazauna bakin gadon dan nesa dashi koda yasauke wayar saiyajuyo inda nake hannu yamikomin alamar inzo,kafada namake,yace taho kiyimin danna kafata ciwo takeyimin,nace naki wayon,zokiji wani magana mai dadi yafada tareda janyoni yakwantar dani,
Nace a'a Ya***I'B nibanason jin maganar,hayewa kaina yy yahade fuskarmu yanagoga fuskarsa anawa yace maidadi zan fada miki,nace kabarshi kawai,yazuro harshensa yalashi lip dina cikin fizgar numfashi yace ai bazan iya rike maganar tawaba,nabude baki zankuma magana saiya cafke harshena nan salon zancen tasauya,
Washegari agida yy sallah Dan banikadai yagajiyarba hardashi kansa,bayan munyi sallah mukafara ramukon barcin da bamuyiba jiya
BAYAN WATA UKU....
Shakuwa maisanani yashiga sakaninmu da Ya***I'B sosai muke kula da junanmu kowa na nandanan da dan uwansa bama kaunar ganin bacin ran junanmu,yayinda nake zubamasa shagwaba son raina nazamo kamar Baby yar 7 years, shiko sosai yake biyemin duk wata yarinta da shirmen dazan tafkamasa hakazaita biyemin,Ya***I'B akwai son harka sosai dan har idan munatare arana zai nemeni sau uku niko ina iya bakin kokarina dan ganin nasama masa nutsuwa ahaka harya maidani irinsa,wani lokaciki idan zaifita nacefa sam sainabisa idan indazaije din dole shikadai zashi saiyayita lallabina harsaiyaga nahakura kafin yatafi nakuma gindaya masa lokacinda zaidawo hakakuma bazai wuce lokacinba zai dawo, yanzu badana damuwar komai Ya***I'B yashayardani duk wani kishi da diya mace take famadashi,
Nigeria
Ummee nahango tafito dashirinta nazuwa gidan kawarta tayiwa Umma sallama tafita daga part insu,da mamaki takalli hanyar part insa fitowarsa kenan gadukkan alamu fita zaiyi nan take abubuwa da dama sukafado mata ALLAH sarki Anas koyaushe yadawo?tayiwa kanta tanbayar,saitaja tatsaya shiko ganinta yasashi yakaraso inda take,murmushi tayi tace yaushe agari Anas?yace darenjiya nashigo,tace toh lallai barka da zuwa ya hanya?lfy lau yace da ita"tace toh barka barinaje unguwa tafada tareda juyawa tafara tafiya,Ummee yakira sunanta,cak taja tatsaya tareda juyowa, ahankali yatako inda take kallonsa tayi da alamar amsa kiransa,yace Ummee ya kawarki tana lfy daiko?murmushi tayi tace Anas kenan ashedai haryanzu tana ranka ninadauka zuwa wanna lokacin komai yawuce toh lfyrta lau.shima murmushin yy sanna yace wlh Ummee komai yawuce harcikin raina nifa musulmine kingako yazama dole nayarda da kaddara maikyau ko marakyau inayimata fatan dauwamar farinciki arayuwar aurenta,kai tajijjina cikeda jin tautsayinsa tace haka akasan musulmi nakwarai kaima ALLAH yabaka mata nakwarai,Ameen ngd da addu'arki dan dagayinta ubangiji ya'amsa, dariya tayi tace Anas kenan akwaika da zolaya yace bazolaya bace gaskiya nafada,Hmm kawai tace,tsayuwarsa yagyara yace Ummee inaso muyi magana mai muhimmanci dake,tace toh inajinka,numfashi yaja sanna yace Ummee inaneman AL'FARMA agurinki inaso kimaye gurbin kawarki mugina sabuwar nayuwa,kallonsa tayi tace banfahimcekaba,yace inanufin rayuwar aure idan ALLAH yaso,ido tawaro cikin firgici tace Anas kananufin wai nidakai muyi aure?yace hakanake nufi Ummee, kaitashiga girgizawa tanafadin ina bazaiyuwuba Anas bazan iya aurenkaba bazantaba cin amanar Bad'd'o naba kaharamta agareni,yace haba Ummee yakike fadar haka karfa kimanta ayanzu bama tareda RUMAINA tanacan gidan mijinta kuma koda'ace munyi aure da'ita tofa ke baki haramta agareniba bare yanzu datana gidan mijinta Ummee kije kiyi tunani nikuma zan jiraki,cikin zubda kwalla tajuya aguje tashige part dinsu.
direct Bedroom tashige tafada saman bed saita fashe da kuka tanafadin kiyi hakuri Bad'd'o wlh bazan tabacin amanarkiba kiyarda dani,kuka sosai tadage takeyinsa zuwacan kuma saitamike tajanyo wayarta tanacigaba dafadin nibazan munafurcekiba zansanarmiki da duk'abunda kefaruwa,tayi dialling number ta.....
Switzerland
saye nake gaban mirro ina tsane gashina dayake ajike yayinda shima ke share ruwan jikinsa da karamar towel dake rike ahannusa idan muka hada ido dagacin madube saiya dagamin gira yafidda harshensa yalaso lips dimsa nasama saiya lankwasa harshen yacafke nakasan yatsotsa haryanawani numshe ido, niko saina turo baki gaba nace ALLAH Ya***I'B bakataba koshi da abunna idan kwana zakayi kana abuguda bashizai hana kanatashi kanimi kariba,asannu yamaso inda nake ya'aje karamar towel din dake hannunsa yarungumeni tabaya yadaura hannunsa dukabiyu akirjina yacusa fuskarsa gefen wuyana yana shinshinawa yakunce daurin towel din yazareshi ajikina yy wurgidashi gefe,yy kasada hannunsa daya yadaurashi akan cikina dayankuma yanawasa da kirjina,yace taya zankoshi da abincina maicikeda kayan dadi koyanzu naci nakoshi anjima kadan zanji inabukatar kari saboda dadinsa.nadago hannuna nacusa cikin gashin kansa muka kurawa junanmu ido ta cikin madube nayi kasa da idona nakalli cikina dayaketa aikin shafawa,nace ALLAH Ya***I'B yau bazanci abinciba saigobe kaduba kaga yanda cikina yafara kato ni banason tunbinna kai kake bani abinci dayawa gashi harnafara yin tunbi zannimi belt nadaure cikin ko tunbin zaikoma dan..wani irin juyi yayi dayasanyani hadiye sauran maganar yadawo ta gabana yarike kafadata da karfi tareda fadin what!! kidaure cikin da belt?kai nagyada masa cikeda fargabar ganin yadda lokaci guda fuskarsa tasauya,yace kinsan mekikefada kuwa?OK so kike kikasheni ko?ai idan kika kashe abin cikinna ni kika kashe,cikin rashin fahimtar abunda yakenufi nace nifa bance zan kashekaba,asannu yasassauta rikon dayayimin yadaura hannu kan cikin daidai lokacin wani abu ya wulga yayita kasan marata, wani sassanyan murmushi yayi mai sauti yayi kasa da hannunsa zuwa kasan marata inda abun yasamu masaukinsa anan yarika shafawa yanacigaba da murmushi.kallonsa nayi cikin waro ido jin idan yadan danna yatsarsa kan gudar sai ta zille tayi gefe shiko saiyamaida hakan wasa saiyacigaba dayin hakan,dasauri narike hannunsa nace Ya***I'B ciwone agun?inkataba yanamin zafi.yace baciwo bane danane yake sanarmin yanacikin koshin lfy,nace danka kuma wani dan kenan??gashinan acikinki yafada tareda kuma danna yatsarsa acikina yace bakiji saimurna yake dan yanawasa da Dad dinshiba.dasauri nace Ya***I'B waikananufin kace ciki gareni?yace oh Babyna abu ajikinki amma kikasa sani,nace to Ya***I'B tayazansani bayan ba period nakeyiba bakai kabani kwayaba,rungumoni yy yayimagana cikin kasa damurya yace ai'tun wancan lokacin danabaki nawata hudu bankuma karamikiba kokin mance kinyi period last month dinda wa'adin kwayar tacika, harkika yitamin kuka waisainayi miki cikin gaskiya harfa Mommy kikahadani da'ita,shiyasa tashin farko nayi zuciya kwallona na farko danabugata ta'isa cikin raga dan banyi mata bugun wasaba, cusa fuskata nayi akirjinsa dan natuna lokacinda yaketonemun asirin zuciyarsa akan dalilinsa nacewa inada ciki awancan lokacin tasanadiyar kwayar hana period dayasa abani, nace nidai bance kayimin cikiba kuma banhadaka da Mommy ba,dariya yy yacironi akirjinsa yaleko fuskata yace um fada gaskiyadai,nace gaskiya nafada,yace Baby ina son gudan jinina ki adanamin shi dakyau,ido nalumshi ganin da'iya gaskiyarsa yafadi maganar,zame jikina nayi jin anakiran wayana naje nadauki wayar ganin Ummee ce kekiran yasani saurin daukar kiran nakara wayar akunne nace hello Ummee jin muryarta narawa yatadamin hankali cikin kidima nace meyafaru Ummee??kuka tafashe dashi tanafadin Bad'd'o bazan tabacin amanarkiba kiyarda dani wlh ni ban amince masaba,cikin sanancin tashin hankali nace Ummee kifadamin menene?cikin kuka tace RUMAINA Anas ne Anas waishizaice.saikuma tayi shiru tareda jan'ajiyarzuciya irin wanda yaci kuka yakoshinna,nace meyayi me Anas din yayi?kifadamin Ummee, tace Bad'd'o wai Anas ne zaice yanasona harcewa yayi wai namaye gurbinki wlh RUMAINA ban amsamasaba bazan ci amanarkiba danni ba butulu bace.ya isa Ummee na dakatar da ita tahanyar daga mata hannu kamar wacce take gabana,nace Ummee ashe bakisona ashe fadar ni aminiyarki dakike duk karyace nan muryata tafara rawa hawaye yashiga gangaromin a'ido nacigaba dafadin Ummee kada kimance agidan aurena nake yanzu wace amanace tarage sakanina da Anas dahar kike ikirarin cewa bazakici amanataba har idan sonda kikeyimin nagaskiyace to kikarbi soyayyarsa Ummee zanyi farin ciki dahakan dan natabbata bazaitaba cutarmin da aminiyataba,har idan bakikarbi soyayyarsa to kada kikara kirata sanna kuma kicire aranki kintaba sanin wata RUMAINA, inakaiwanan nakashe wayar nayi saurin toshe bakina jin kuka nakokarin kwacemin,jinayi ya rungumeni tabaya asannu yajuyoni munafuskantar juna yayinda hawaye kecigaba da zubowa a'idona,yace wanna kukan namene duk nason nasane haka?saikuma yayi murmushi maicike da takaici yace UMMU RUMAINA hakika nayi babban kuskure arayuwata harkamarni GENERAL IBRAHIM BASHIR NAKOWA nakasa samun so da kauna agurin matata ta'aure wacce nake zaune da ita nake rayuwar aure da ita, matsayi.daukaka.dukiya kyau.cikarhaiba daduk sauransu.gabadayansu ubangiji yamallakamin su amma saigashi abu guda daya wanda nakeyiwa kallon karamar abu wanda yammata tundaga kan nagida Nigeria har izu nakasashen waje sukebinadashi suna fadamin shi cikin sauki kamar ruwansha,saigashi anwayi gari matar danake aure bana gabanta bare harnasami damar jin wata kalma irinta so agareta,ashedai haukan banzana nake ita da wanda takeso haryanzu acikin ranta.kai nashiga girgiza masa muryata narawa nace dan ALLAH Ya***I'B karufamin asiri kadakasa nashiga fushin ubangiji wlh kukan danake nafarin cikin kasancewar Ummee da Anas ne,saikuma namaso daf dashi nasanya hannuna nazagaye kugunsa nadago idanuna nasanyasa cikin kwayar idonsa,nace Ya***I'B kaduba cikin kwayar idona zaifadamaka gaskiyar duk wata amsar dakakeson samu agurina, akanme zanci gaba da son wani wanda bamijinaba alhalin mijina yacika duk watacika da mace kemafarkin samu, babu wata mace dazata kalleka batakwana da tunaninka acikin rantaba,Ya***I'B kwayar idona shaidace.wlh inasonka bantaba yiwa wani irin sonda nakeyimaka.nannauyar ajiyar zuciya yasauke yarungumoni tareda hade bakinmu guri guda ,nan yajanyo hannuna mukazube saman bed akunne yaradamin barinakarawa Babynciki kwari nan yashiga mantar dani duk wata damuwa dake cikin raina nima zage dan ganin namantar dashi komai.
bayan komai yalafa munakwance sai maida numfashi muke.........