← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 44

Sashe 15

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

""""""Tun bayan daurin auren ***I'B dayafita baikuma lekowa gidanba.nazeerat tayi kiran duniyarna wayarsa akashe"saita nimi sadiq tatanbayeshi kosuna tare"shima yace rabonsu dashi tunlokacin da aka daura auren" tace sadiq dan allah kataimakamin kadanaji kunya agun kawayena"kaga lokacinda aka sara natafiya reception inna yakusa yakamata ace zuwa yanzu munataredashi"dan allah kataimakeni sadiq,yace to karkidamu barinaje gidan nadubashi koyanacan"tace to ngd"takatse wayar,sadiq yashiga motarsa yanufi G.R.A yana isa gidan motar ***I'B nashiga yafito daga cikin motar yana kallon sadiq yasakai zaishige,dasauri sadiq ya'isoshi,yanafadin haba nakowa"kafasan lokacinda akasara natafiya gurinna,saurafa mintuna kadanne yarage"yakamata ace zuwa yanzu komai yakammala" dan allah kashirya yanzu danmuje gidansu nazeerat mudaukota" kada mubatawa mutane lokaci"tsaki yaja yajuya zaishige"sadiq yakumacewa dan allah kayiwa allah kashirya yanzu" mutane bazasuji dadiba zasuyi zaton angaiyacesune dan awulakantasu"pls ***I'B muje natayaka"shidai baicemasa kalaba yygaba sadiq yabibayansa"yanata rokonsa,dansanin halin abokinnasa"ba asashi kuma ba ahanashi idan yy niyyar abu tofa bbwanda ya isa yahanashi aiwatar da abun"ko mommy ma saitayi dagaske take iya tinkararsa dawani abun"yanada wani irin kwarjini ne naban mmk"wanda inbakayi dagaskeba bazaka iya iya tinkararsaba"sanna baifiye son surutuba.maganakuma sada takeyi agaresa"dankuwa saika jima kanamasa magana inbaiyi ninyaba kotankawa bazaiyiba"saidai kagaji kayishiru.yana mugun son mahaifiyarsa Dan baya hada sonta dakomai.bayason bacin rants kokadan...... yanashiga direct bedroom insa yashiga.sadiq yazauna a parlour yanacigaba da rokonsa"koda yashiga kayan jikinsa yashiga tubewa"ainahin kirar jikinsa yabaiyana"ya ilahi"allah yaworemasa kirar jiki namusamman"yadaura towel agugunsa,yashiga bathroom"yabata sawon lokuta kafin yafito"yanafita wani kamshi yagarwaye dakin,gaban Miro yaje yaja kujera yazauna,nan yashiga shafa mayuka masu sanyin kamshi,yataje gashin kansa yashafa masa mai.nantake gashin yashiga sheki da kyalle"yamike ya isa gaban wardrobe yaciro"wani garnennen yadi,dakagansa kasan sai wane dawane nekadai zasu Iya saka irinsa,yasaka yadau hula irinsa yasa,yafeshe jikinsa da turaruka" sanna yasa takalmi yadibi wayoyinsa,yanufi kofa har ya isa kofa, saikuma yajuyo yakomo cikin dakin,ya isa gaban drw yabude yaciro wani katon files yabude yarika dudduba abubuwanda keciki,yadaura hannusa kanwani rubutu da akaja masa layi takasa.yaciro wayarsa daga aljuhu,yy copy in rubutun awayan"sanna yarufe yadaga zaimaidashi cikin drw in saiwani Envelope yafadi daga ciki ,yabi Envelope in dakallo ,saiya sunkuya yadauka,yarika juyashi ahannusa yana tunanin inda akayi yashigo cikin file in, yawurgashi cikin drw yarufe yamikesaye,komeyatuna saiyaku sunkuyawa yaciro Envelope in,ahankali yabude,nan wash hotuna sukabaiyana guda biyu,yacirosu dukabiyun yana karemusu kallo duka biyun mutun dayace aciki"yaware idonsa dakyau yanamaicigaba da kallon hoton,baya yarikayi harya isa bakin gado har alokacin idonsa nakan hoton ,dasauri yamike yaje yadau glass yasaka a idonsa ,dan tantance gaskiyar abinda idonsa yanunamasa,tabbas gaskiya idonsa yanunamasa baimasa karyaba"saimai lura da fahimta zaigane sansanr damuwa dafirgicinda yashiga ayan mintunan na"kasancewar jarumin namijineshi, bakasafai ake iyagane damuwa ko firgici ataredashiba .....
Jinshuru baifitoba yasa Sadiq shigowa dakin.haba ***I'B kaduba agoga kagani mana,cewar Sadiq dasauri yamaida hoton cikin Envelope yabude wardrobe yacusashi cancikin karkashin kaya, yakulle yacire key in,yajuya yafita batareda yywa Sadiq maganaba,Sadiq yagirgiza kai yabi bayanshi....Sadiq shiyaja motar sukaje gidansu nazeerat,shidai yana zaune amma hankalinsa baya gun gaba daya...har nazeerat sukafito dakawayenta,hartashiga cikin motar tazauna kusadashi baisaniba ,tayitamasa magana baitankataba,harsaida tatabashi kafin yadawo cikin hayyacinsa"yajoyo yanakallonta,itakuwa ganin yana kallontan yasata yimasa kalamai tanawani kwantowa jikinsa"azahiri ita yake kallo abadini kuwa hankalinsa bayatare dashi,yynisan kiwo ......

Anty asma'u tace to kuzo mutafi,munafitowa"daidai lokacin motar ya***I'B" yakebarin gidan,nakalli ummee nace to yar rurutawa to inagashima shi angon saiyanzu zaitafi amma kinbi kin dami mutun yysauri yysauri,ummee tace todai nasan badani kkba kinayine da anty asma'u data hanaki waya da Anas,nace laa allah nibada anty asma'u nakeba dakenake,anty asma'u tace todai kuzo mutafi kubari idan mukadawo sai kuyi...mukashiga mota driver yakaimu"tundaga bakin get in hall in kakejin sautin kida, munashiga ciki kallo yadawo kanmu,nidai sai kakkame jikina nake saigani nake kamar bakaya ajikina"kasancewar bansaba sa gyaleba" nabi hall in da kallo,kai gurin yahadu ankawatashi da kyalekyale namusamman gurin tamkarrana"namaida dubana kan ango da amarya,sunyi matukar kyau sosai amarya nazeerat saiwage baki take"shiko angon ranna ahade tamau kamar kururci"wayata naciro daga cikin jaka. nadanna no in my nass ina,yanadagawa nace gamu mun iso kana ina"yace kikalli gefenki,najuyo batareda nacire wayar akunniba,canna hangosa tadayan bangaren,najuyo inda su anty asma'u duke sainaga basanan"ashe harsun isa sunzauna"sunbarni nidaya saye"gashikuma gefenda sukazaunan bbgurin zama duk mutane suncike,hlm my nass yyminda hannu inzo"nakalli gefe dagefena kaf idon jama'a nakaina,dakyarna iya daga kafata nafara tafiya"ina zuwa sakiyar filin sai aka sauya waka,nantake jama arda kegurin suka kaureda tafi hadeda hele.sainaji kafata tadaure agun" nakasa koda mosawane"nan akarika tasowa sukazo sukarikayimin liki nayan 1k"nidai inasaye kamar fafeffeya"saiji nayi an rukoni tabaya"zanjuya sainaji hannu sakale akuguna,daf kunnena naji ance" Hii baby" arazane najuyo " saiganin wani nayi saye dakagansa kaga dan tasha sailasar baki yake yanawani kanne ido" baya nayi dan mutane suncikegun bb wanda yalura da abunda kefaruwa... dasauri"***I'B"yamike saye daga inda sukezaune da amaryarsa" "nantake wutan gurin yadauke" nan guri yakacame dahayaniya,sojojin dake gewaye dagun sukashigo cikin filin,tareda kunna torch in wayoyinsu" hannuna akakuma rukowa nantake nafasa kara"jikina narawa,janyoni yy harbakin get batareda nagafuskar kowaneneba.saidai nasan komai akayi wanna saurayinne" yabude mota yana kokarin turani ciki,nayi yunkurin kwace hannuna amma nakasa. Inaji inagani yaturani cikin motar yarufe,sanna yashiga yaje motar.ihu narikayi inabubbuga jikin marfin motar"gudu yake kamar zaitashi sama, bawani tafiya mainisa yyba yasaida motar"ga mmkna inakai hannuna jikin marfin sainaji yabudu,cikin sauri nafito daga cikin motar"sainanaganni agida , najuya gefe dagefena gidane nan gida aka kawoni,najuyo dasauri jinkarar tadamotar kafin nayiwani aune har motar tafita"dagudu nayi ciki inashiga nashige bedroom namaida kofa narufe tareda murda key ,nahaye gado nadunkule guriguda.jikina nacirawa,soro maisanani yafufene,to wanene wanna,dazai taba jikina mekuma yasashi maidoni gida"toko yy hakanne danyaji dadin aiwatar danufinsa akaina "nan nakumajin wani tsoron naJanyo blanket narufe kaina.....
Karfe dayana dare naji ana buga kofa anakiran sunana muryar basma naji amma naki koda mosawa dan ganinake kamar kunnenane kawai yakemin karya,nadada dunkulewa..ahaka harbarci yadaukeni,
Washegari harwajen 11:am kofar narufe dukda inajin hayaniyar mutane amma nakasa zuwa nabude kofar" Basma tazo tarika buga kofar tanafadin anty RUMAINA kibude mana mommy tanakiranki,namike naje tace kai anty RUMAINA komu damukayi rawama jiya bamuyi irinwanna barcinba,takaraso ciki tazauna bakin gado,tace jiya mukarika nimanki bamugankiba,saida mukadawo gida nagajakarki a parlour nace ashema kinrigamu dawowa,aijiya naji haushin daukewar wutanna harfa namike zanje nafara kwashe kudaden da aketayimiki liki saikawai wuta tadauke"hm bakiga kyanda kkyiba afilin kamar kece amaryar,nidai murmushi kawai nayi batareda nacemata komaiba dannasan Basma dasurutu, saikuma abunda yafaru jiya yafadomin..katsemin tunani tayidafadin.ai jiya naji soron yadda ya***I'B yanaushi mutuminna kigafa naushi daya yamasa yafadi kasa,kamar yamutu"ashewai daukewar wutanna saboda kama mutuminne"bakiga sanda sojojinna suka zo suka daukeshi Allah komosi bayayi,nayi dariyar wata akusadani tashi tayi zatagudu saida tayi MC yymaga akan jama a sukwantarda hankalinsu mailaifine akakama kada suji soron komai kafin saita koma tazauna...mailaifi? nafada araina,race Eh mutumin jiyannan da ya***I'B yanaushesana kebakiji ance mailaifi bane,lokacinda wutarnan yadauke ai alokacin ya***I'B yakamashi,dasauri nakalleta danbanyi zaton maganar tafitoba................

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙33馃憠馃徎34

ZAINAB COMMISSIONER YANZU BAKIDARIYA馃槀馃憤馃徎_UMMATY _ FAUZIYYA_UMMU AISHA _ZAINAB MUHD KANFANI _ SWEET SIS PEREETTY AEESHERT馃槝 _ ANTY FATY MMN YUSIF馃馃徎 _
inajin dadin comments inku nasadaukar muku dawanna page in kuji dadinku kuhuta馃憤馃徎馃槝
Chapter 15 · 0% Book details