Sashe 31
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
""""""""""Mamakin abunda yafadane yasanyani kusan sumewa, nawai wa adin kwayar danashane yacika wacce kwayar nasha kuma?nayiwa kaina tanbayar" shiko cikin bath yadireni janye rigar jikina yashigayi dasauri narike hannusa dago kansa yy saimuka hada ido saurin janye hannuna nayi bisa nasa"saf yatubeni "dukun kune jikina nayi cikin matsananancin jin kunya saikuma nafara hawaye harda dajan majina"habata yadago yana kallon cinkin kwayar idona saiyace is OK ahankali yasakarmin haba yamike yafita"numfashi nasauke tareda saurin mikewa tsaye nadau soso da sabulu nashiga wanke jikina lumshe idanuna nayi jin kamshin sabulun yabaibaye hancina da ilahirin bathroom in saf nawanke jikina nafito daga cikin bath in ido nashiga rabawa ganin bb wani abunda zan sakaye jikina dashi,nan nakumajin wani hawayen yazubomin bayanayi inajujjuyawa kozanga towel amma ko alamarsa banganiba cikin damuwa nayarfe hannuna gum yabugu dajikin garu aiko saijikake bayen yakaure dawani irin kara maibada sautin dit..dit..dit saurin jadabaya nayi araina nace shikenan mutuwata tazo ahankali durowa yakefitowa daga jikin bangon wasu jerarrun fararen towels suka baiyana ido nakura musu ina nazari saikuma namasa daf dasu cikin jin tsoro namika hannu nayanyo guda daya ahankali durowar yashiga komawa dakansa,ajiyar zuciya nasauke tareda karasa daura towel din akirjina wanda tsawonsa dudu yatsayamin Iya cinyata" kallon kaina nayi tacikin mirro dake gabana ido nawaro ganin Iya inda towel din yatsayamin"nakai kusan 10min ina tsaye inatunanin fita ahakan gakuma jini haryafa gangaromin tasakankanin cinyoyina komawa nayi nakuma wankewa sanna ahankali nabude kofar "karaf mukayi yana ganina yataho tareda mikamin pant da audugan mata kai nasunkuyar cikeda jin kunya asannu nakoma cikin bathroom in nasanya audugar tareda pant din sanna nafito" kodana fito bantaddashi adakinba sai kaya danaga ya aje agefen bed yakuma sauya zanin gadon dana batashi da jini jin sautin salla amasallacin cikin gidan nasan cewa masallaci yatafi,sauri sauri nayi nasaka kayan inatunanin yadda akayi yasamo wadanna kayan.inagamawa naje jikin kofa kodana murda handle sainaji kofar gam da mamaki natsaya ina kallon kofar saikuma nakoma nazauna bakin gadon narafka uban tagumi "nan nalula duniyar tunani sosai natafi cikin tunanin.nadago hannuna nashafa cikina waishin wanna jinin menene kuma yacemin ba bari nayiba to meyakawo wanna sosai natafi cikin tunanin har banji shigowarsaba saijinayi yaruko hannuna zabura nayi tareda dago kaina cikin sauri"dayan hannusa yacusa cikin rigata tareda shafa cikina cikin kasa damurya kamar maiyin rada yace da ace dagaskene dasaura 5 month babyna yazo duniya saikuma yy murmushi wanda tunda nake gidan bantaba ganin yy murmushiba yadaura dafadin amma insha ALLAH wata tara maizuwa da babyna watan zaikama" dasauri nadago nakallesa danson fahimtar inda maganar tasa tadosa"karaf kuwa muka hada ido saiya dagamin gira tareda dafadin kishirya nanda 4 days zanbaki rainon babyna anan yanuna cikina dayaketa aikin shafashi"kallonsa nakumayi datanbayoyi fal cikin raina sonake nagane abunda yakenufin akaramin tunanina zan iyacewa yananufin banada ciki kenan kokuma nayi bari cikin son gaskata zancen zucin danake hadeda zallar murna da farin ciki nace"babu cikin kenan?nayi tanbayar cikin kasa da murya"wani lallausar murmushi yy wanda yadada kawata kyakyawar fuskarsa,yajanyoni jikinsa yasanyani cikin kirjinsa tareda zagayeni da hannayensa..... cikin voice insa mai taushi yace oh tunda kin matsa saikinsani to barinasanar dake"numfashi yadanja sanna yace...tun ranar dana fara saki a idona naji wani abu yadarsu araina bantaba tunanin so bace harsai lokacinda nagane soyayya kuke da Anas alokacinda nafahimci hakan aranar ban iya bacci ba, ba wani abu yahanani baccinba illa zallar kishi wanda nikaina bansan inadashiba...nayi iya bakin kokarina nadanne zuciyata akan sonki dakuma azabben kishinki amma nakasa duk sanda naganki dashi saina ji kamar nashakesa yabar duniyar"danaga zuciyata nadafda illata saina yankewa kaina hukuncin tattara nakoma Switzerland inaga zan samu sassaucin abunda nakeji"kodana koma ranar narasa mekeyimin dadi aduniya dakyar na iya daurewa nayi 2 week adaddafe nakuma dawowa.dukdaha zuciyata bata hutaba sainaga shakuwarku kamar dada karuwa take sai nakuma tattarawa nakoma.kullom cikin kunci da bakin ciki nake watarana wani abokina yakawomin ziyara bayan mungama hirarmu kamar yadda mukasaba duk kuma hirardamuke cikin dauriya nake yinsa narakoshi har bakin motarshi nan yaciro taba cikin aljuhunsa tareda kunna sanin halina sam banason ganinshi yana mu amala dashan tabar sai yysaurin shigewa motar nan take fadar dana tabayimasa watarana dakuma amsar dayabani yafadomin sainayi saurin zagayowa gifensa namika hannuna tareda karbe tabar abakinsa"dasauri yacemin pls kada kajefarmin da abuna ita daya taragemin ajikina...ido yawaro ganin nasanya tabar abakina yace mezangani haka ***I'B kaida kk hanawa saigashi yaukuma zaka aikata cikin matsanancin damuwa nace bakace yana maganin damuwaba?kai yagyadamin alamar Eh..nace OK saina juya natafi banjira abunda zaikuma fadaba,kodana koma ciki haka narika jan hayakinna kamar raina zaifita narika tari harda amai..bayan nashanye wanda nakarba agunsa saina fito nadau mota naje na sayo dayawa nadawo gida narika sha ina shakewa"ahakadai harnafara sabawa dashan dukkuma sanda natuna dake saina nasha saboda tsananin damuwa kuma idan nashadin sai inji zuciyata tasamu sassauci .......anahaka akasanya aurenmu da Nazeerat...lokacinda nazo auren.ranarda aka daura aure inashirin zuwa gurin party sainaje duba wasu files bayan nagama duddubawa nazo zan mayar
..saikuma yy shiru tareda kuma janyoni sosai yadada rungumeni tsam"niko saijin maganar nake kamar amafarki.shiru yayi saikuma yasassauta rikon da yymin yacusa hannusa cikin rigata bazato naji yariko nonuwana yadan matsasu ahankali cikin wani irin salo mai wuyar fassara"wani irin yarrrrr naji tundaga sakiyar kaina harzuwa babban yatsar kafata"cigaba yy da maganar yynda hannayensa kekan nonuwana yanata luguiguitasu"yace lokacinda zan maida files in ma ajinsa nan wani Envelope yafado harnajuya zan tafi saikuma nadawo nadau Envelope din tareda budeshi inatunanin yadda akayi yazogun"bakaramin firgita nayiba lokacinda idona yy tozali da wacce take cikin hoton bashiri nanimi guri nazauna tareda sanya medical glass a idona Dan tabbatarwa ganina" abun mamaki kece acikin hoton kuma amatsayin matata"nayi matukar farin ciki hadeda zullumi dankuwa nasan nayi babban laifi ace tun tsawon shekarun aurenmu kosau daya bantaba zuwa inda kkba"haka naje gurin party dinna cikin shauki kwatsam wani jaki yaruguzamin jin dadina"matso nonuwana yy dadan karfi danko naji dan zafin matsar da yymin harsaida nayi kokarin mikewa yakuma maidani"sanna yace...............
PLS KUNSAN ANA SANYI KUYIMIN UZURI
Comments.and Share
MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
ALFARMA
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
🅿75👉🏻76
..saikuma yy shiru tareda kuma janyoni sosai yadada rungumeni tsam"niko saijin maganar nake kamar amafarki.shiru yayi saikuma yasassauta rikon da yymin yacusa hannusa cikin rigata bazato naji yariko nonuwana yadan matsasu ahankali cikin wani irin salo mai wuyar fassara"wani irin yarrrrr naji tundaga sakiyar kaina harzuwa babban yatsar kafata"cigaba yy da maganar yynda hannayensa kekan nonuwana yanata luguiguitasu"yace lokacinda zan maida files in ma ajinsa nan wani Envelope yafado harnajuya zan tafi saikuma nadawo nadau Envelope din tareda budeshi inatunanin yadda akayi yazogun"bakaramin firgita nayiba lokacinda idona yy tozali da wacce take cikin hoton bashiri nanimi guri nazauna tareda sanya medical glass a idona Dan tabbatarwa ganina" abun mamaki kece acikin hoton kuma amatsayin matata"nayi matukar farin ciki hadeda zullumi dankuwa nasan nayi babban laifi ace tun tsawon shekarun aurenmu kosau daya bantaba zuwa inda kkba"haka naje gurin party dinna cikin shauki kwatsam wani jaki yaruguzamin jin dadina"matso nonuwana yy dadan karfi danko naji dan zafin matsar da yymin harsaida nayi kokarin mikewa yakuma maidani"sanna yace...............
PLS KUNSAN ANA SANYI KUYIMIN UZURI
Comments.and Share
MAMYN TWINS CE
[9:59am, 11/03/2020] Rashida: 🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
ALFARMA
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
🅿75👉🏻76