← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 44

Sashe 22

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Mommy da hajja umma suna zaune a parlour"mommy takira Basma dayanzu tadawo saga school, koda Basma tazo mommy tace jikikaiwa RUMAINA abinci saiki fitoda wadanda akakaimata dasafe,tace toh"Basma taje kitchen tadibi abinci tanufi dakin RUMAINA,kodatashiga batagantaba saitayi tunanin tana bathroom ne"saita aje abincin "tadauki kwanukan abincin da aka kawomata dasafe,tana dauka saitaji danauyi,tabude taga abincin kotabasa ba ayiba" tafito parlour takaraso inda mommy suke tanafadin mommy kiga Anty RUMAINA ko breakfast batayiba"mommy tace ikon Allah wanna yarinyar kadafa wani ciwo yakamata,yanzu dakk kaimata kinga tafaraci?Mommy tayitanbayar tana mikewa saye,Basma tace batama dakin inaga tana bathroom ne"mommy tace OK bari naje watakilama batada lfyne,kodata shiga dakin saita zauna bakin gado tanajiran fitowarta...shuru bata fitoba,tabata sawon mintuna 30 azaune adakin.ganin shirun yy yawa harkuma abin yafara damunta saita mike ta isa jikin kofar bathroom in,tayi knocking tanafadin RUMAINA yimaza kifito mana "kinbata lokaci dayawafa kifito kici abinci kosokk ciwon yunwa takamaki,nan shiru taji takasa kunneta jikin kofar"ko alamar mosin ruwa batajiba"saita tura kofar.wayam babu kowa aciki,lelleka bathroom in'tarikayi tana kiran sunanta'saita fito tacigaba dakiran sunannata acikin dakin. taleka lungu da sako nadakin amma shiru"tafito dasauri " tanakiran Basma tace jeki kirawomin RUMAINA a sashinsu ummee,tace toh"kodataje part insu ummee, ummee keshaida mata tun jiya rabonsu da ita"tadawo tasanarwa Mommy...hajja umma tace to ina tashigane,koshi wanda yace mijintane haryadauketa yakaita gidannasane"mommy dai shiru tayi saisawa da tadada yi adudduba cikin gidan kotana wani gun"amma shiru"tafito dakanta akayi niman da ita"kaf ilahirin gidan sunduba amma batanan"cikin bacin rai mommy tadau waya takira number ***I'B "yana dagawa cikin sananin fushi tace duk abinda kake kabarikazo nabaka nanda minti20" tanakaiwa nan takashe wayar"tamike tashiga bedroom inta.....jinfurucin mommy yasashi jan mota dasauri,batareda bata lokaciba yazo gidan,ko daidaita parking baiyiba yafito dasaurinsa yashige part in" yashiga bedroom inta"asaye yasameta tanata zagaya cikin dakin"tanaganinsa tamaso inda yake dasauri"cikin tsawa tace ina RUMAINA!"kallonta yy cikin rashin fahimta yace mommy nikuma zakitanbaya Wacece RUMAINA kuma??kamar zatarufesa da duka tace au tanbayatama kk yarinyar dakace matarka shine zakayimin tanbayar iyashege"yace OH mommy yihakuri,UMMU RUMAINA"to ni mommy kudakuke tarekuma harnikuma za atanbaya"cikin hatsala tace kaf gidanna bb inda ba adubaba amma batanan,kuma alamu sunnuna bayau tabar gidannaba,tadubesa cikin kakkausar murya tace"wlh IBRAHIM har idan kayi sanadiyar salwantar rayuwar yarmutane"wlh zakahadu da mummunar fushina"kafadamin ina kakaita "duk abinda ka aikatanna bai ishekaba harsaika kaiga salwanta rayuwarta" duk halinda yarinyarna tashiga Kaine sila"fadamin INA kakaita takarasa maganar cikin karaji!"cikin tashin hankali shima yace wlh Mommy nibanada masaniya akan barin UMMU RUMAINA"gidanna"yazaro wayarsa dagacikin aljihu,yalasa tareda karawa akunnensa,haryana wani irin huci,ana daga kiran" cikin tsawa yace"kaf dinku kubar gidanna Dan wlh idan kuka sake nazo get inna inamai tabbatar muku kaf dinku saina harbeku"dan banga amfanin zamanku acikin gidannaba "kafinna nabaku nanda zuwa faduwarrana kujekuni momin matata har idan bahakaba" hhhmmmm!!!!!"sainakasheku dukanku"shiko sojan dake biyeda kiran saicewa yake"sorry sir OK sorry sir...gashin kansa yayamusa tareda naushin dayan hannusa"ganin yanda lokaci guda kamannisa yasauya"yasa Mommy sassautar da muryarta"tace IBRAHIM yaushe RUMAINA tazamo matarka daharni mahaifiyarka bansaniba"toma taya zata zamo matarka bayan agidanna kafara saninta"IBRAHIM meyasa kkson sauya halinka. wace rayuwa kkson fara ginawa kanka....?? Yajuyo yana kallon mommy yace,matatace ita...itace yarinyarda Alhaji Babba ya auramin ita...cikin firgici datashin hankali mommy kekallon sa,tanafadin Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un.tadafe kirji,takuma cewa lahaula'walakuwata'illabillah...dasauri yafiya daga dakin yaje part insa yashiga bedroom,yabude wardrobe.yarika wasar da kayakin ciki,yacusa hannusa canciki yazaro wani Envelope,dasauri yafita yakoma dakin mommy har alokacin saye take da kafafunta,yamikamata Envelope din,batareda yacemata komaiba" takarba tana juyashi ahannuta,saitashiga budewa tanafadin menene wanna kuma?daidai nan photo yabaiyana"saitadago dasauri tace"aiwanna RUMAINA ce....yace Alhaji Babba shiyabani wanna photo lokacinda naje kaimasa ziyara,nikuma tunda yabani na ajiyesa batareda nabude danganin wacce kecikin photo ba"ninama mance daya banin,harsai ranar daurin aurenmu"inaduba wasu file's anan nagansa"bayan naduba sainaga itace UMMU RUMAINA haka Alhaji Babba yafadamin sunanta,ai mommy sayuwa gagararta yy saikomawa tayi dabaya tazauna bakin gado...shiko juyawa yy yakuma fita adakin.......

Bokos...馃憥馃徎

Yau kwanana uku dagudowa gida.ayan kwanakinna nafiskanci mama nason fahimtar abinda kedamuna"dannaga tanayawan tanbayana,koyanzuma zaune nake adaki narafka uban tagumi.dama idan ina daki hafsat ce ketakuramin banasamun damar yin kukana yadda zanji zuciyata tayimin sanyi"idankuma tatafi makaranta sainaci kukana ma ishi" mama nadaga waje takirawoni, dasauri nashare hawayena nafito"nadurkusa kusada ita nace gani mama,kallona tasaya yi saikuma tace meyasa meki,nayi saurin cewa bakomai"tace wanna hawayen fuskar takifa?nashafo fuskata sainaji dumen hawaye,takuma kuramin ido"kai nashiga girgizawa inafadin bakomai..tace to jeki.namike dasauri nakoma daki,nafada saman bed nafashe da kuka"hum RUMAINA kenan nifa nahaifeki acikina babu wani yanayi kohalinda zakishiga nafarinciki ko akasin hakan nakasa fahimta"afirgice namike zaune ina kallon mama dake saye akaina..................

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙55馃憠馃徎56

""""""""Mama tazauna bakingado,tace RUMAINA tunranarda kksanyo kafarki cikin gidanna nafahimci akwai damuwa tattaredake" duk wani kokarin boye damuwarki kallonki kawai nake, RUMAINA ni mahaifiyarkice"bakida wacce tafiyemiki ni.aduk fadin duniyarna,har idan nacika uwatagari bazan taba zuba ido inakallonki cikin wani haliba batareda nayi kokarin fiddaki cikin halin dakkcikiba"RUMAINA meke damunki??tayi tanbayar tana kallona"hawaye nashare cikin sananin tsoron abinda zaije yadawo"narika girgiza matakai inajadaba"hannuna tariko tareda janyoni kusada ita,tabbas tafahimci koma meyasameni tokuwa babban abune,ahankali tafara ambatar innalillilahiwa'inna'ilaihirraji'un'tarika nanata kalmar"ahankali nima nashiga anbatar kalmar maisanya nutsuwa dakwanciyar hankali" harsaida naji zuciyata tafarayimin sanyi"mama tadubeni dataga nutsuwa yafara shigata tace,yata meyafaru dake?tafurta kalmar cikin nutsuwa dakwantar wa wanda akeyawa tanbaya hankali....nabudi bakina da yymin mugun nauyi sainafashe da kuka"cikin kuka nashiga labartamata abunda yafaru tas harda abinda naji ya***I'B yafada"inakaiwanan kukana yasananta"inafadin wlhy mama bansan komaiba wlhy mama komagana baitaba hadanida shiba"wlhy narantsemiki da Allah ban aikata zinaba"馃槶cikin masanancin tashin hankali mama ke kallona,tace RUMAINA idan baki aikata zinaba to ta ina kksami cikin,nidai zuwa yanzu bazan iyacewa komaiba Dan tashin hankalinda nakeciki bazai barni na iyafurta wani abuba Dan karekaina akan abinda ban aikata ba"mama tace haba RUMAINA meyasa zaki sakamana da irin wanna sakaiyar,RUMAINA duk wani tarbiyya irinwanda iyaye nagari sukebaiba yayansu RUMAINA wannene bamubakiba"tafada dakarfi tana share kwallardaya zubomata"tamike kamarzata rufeni da duka tanafada hawaye nazuba a idonta"tarikoni tana kifadamin wayeshi wanna ***I'B"nasandai badan hajiya bace karya kkyi"yihakuri mama wlhy bansan komai akaiba"asalin sunanshi IBRAHIM ne kuma yaron mommy ne.....muryar baba mukaji daga bakin kofa yana fadin.a'a karkitabata saketa,mama tasakeni tana huci cikin kunarrai,tanasakeni narakube jikin kujera ina kuka,baba yashigo cikin dakin yazauna saman kujera, yadubeni saiya girgiyaza kai,yace nayi mamakin yadda hakan tafaru,amma ninasan tarbiyyar danayiwa yata nakuma tabbata da yardar Allah bazata taba aikata sabon Allah ba,saidai idan fyade akayimata"yace UMMU RUMAINA wanene shi kuma yakikace sunansa ,bazan kyaleshiba saina dau mataki akansa"cikin rawan murya nace sunansa IBRAHIM"Mama tace bakaji waiharda cewa waishi mijintane harma yamaidata matarsa"Baba ya jijjiga kai.yace saina yi kararsa,yamike saye haryakai bakin kofa saikuma yaja yasaya"saiyajuyo yace wakkce sunansa,?nace IBRAHIM"ahankali baba yadawo yazauna.yananata sunan .IBRAHIM" yace lahaula'walakuwata'illabilla"kallon baba nayi jin abinda ya ambata,saikuma naga yacire hularkansa ya aje gefe"yakalli Mama yace" yazama dole yau mubude asirindake rufe sawon shekara 8 mama tayisaurin cewa a'a malam wanna zance baitasoba.mudaiyi abinda yadace tukun,baba yace yazama dole mubude dansabo da bukatar hakan yau tataso,nidai kallonsu nake cikin rashin fahimta"Baba yajuyo gareni tareda kiran sunana,yace yau zamu sanarmiki abinda bakisaniba akanki,kuma yau bukatar hakan tataso,yagyara zamansa yafara dafadin......
Chapter 22 · 0% Book details