Sashe 25
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
""""""""Mommy tanisa tace cikin rauni Alhaji Babba munzo neman gafarace akan abinda yafaru wlhy narasa yadda akayi namance kwatakwata dacewa IBRAHIM nada mata" dan ALLAH ayimana afwa agafarceni"Mommy takarashe maganar muryarta narawa "shuru Alhaji Babba yy nadan wani lokaci,sanna yace Alhmdllh da ubangiji yatunasar daku tunkan lokaci yakure" yakuma jannumfashi yadaura dafadin to dazunna mahaifin ita yarinyar yabarnan yakuma shaidamin duk wasu abubuwan dasuke faru.sanna yabani tabbacin idan Allah yakaimu tasauka lfy to za'a damkamuku abinda tahaifa dan aure zatayi"Alhmdllh nibanga laifin abinda yafadaba Dan kuwa alkaridai yarigada yacikasa ALLAH kuma yashaida Dan haka nima nabasa goyon baya akan abinda yafada....wani irin zabura ***I'B yy yace "what da auren nawa akan ta kkcewa kabada goyon baya tayi aure?Alhaji Babba yy saurin cewa au ashedama kasan tanada aurenka akanta eye yaushekara nawa dayin auren kataba tako kafarka dan tunacewa kanada wata mata" shine yanzu zakakawowa mutane iyashege to barikaji aure zatakumayi tana haihuwa nafada maka kena"nantake ***I'B yafara wani irin huci yana kallon Alhaji Babba ganin haka yasa Mommy saurin cewa ayihakuri Alhaji insha ALLAH komai zaiyi daidai zakuma mugyara kuskurenmu"Alhaji Babba yace to nidai yanzu banada wani abincewa duk abinda iyayen yarinya suka yanke tofa yaci yasha"Mommy tamike tsaye tanafadin babu damu barimuje can gidan nasu din tajanyo hannuna ***I'B da idonsa yagama rinewa yy jajur"mota sukashiga sukanufi gidan su RUMAINA "suna isa kofar gidan Mommy tadubi ***I'B tace gagidanna barinashiga shidai bingidan yy dakallo batareda yacewa Mommy komaiba" tanafitowa acikin motar shima yafito yajingina dajikin motar,da sallama Mommy tashiga gidan"Mama dake sakargida tana yan aikace aikace ta amsa mata sallamar tareda juyowa tanaganin Mommy ce saita yalwata fuskarta da murmushi "tanafadin lale marhaban sannu dazu Hajiya barka kene tafe dayamma cinna haka?damamaki Mommy take amsa tarban da Mama keyimata Dan batayi zaton hakabanba" Mama tadau taburma tashinfida mata bismillah gagurin zama,Mommy tazauna nan sukashiga gaisawa...
Baba dayanzu yadawo daga kasuwa yanatafe akan mashin insa tunkan yakaraso kofar gida yahangi wata jibgegiyar mota akofar gidannasa,yana isowa saiyaga bobu hanyar dazaibi yashige da abin hawarsa dan motar tatare masa hanya saiya faka agefe yasauka yanadada karewa motar kallo"***I'B daketsaye jikin motar yanata latsa wayarsa,Baba yazo daf dashi zai wuce.***I'B yy saurin gaidashi Dan koba afada masaba yasan wannanne mahaifin UMMU RUMAINA"cikin sakin fuska Baba ya amsa gaisuwar tasa "Baba yace ba'i mukayine?***I'B yasunkuyar dakansa katsa yana shafa sajen fuskarsa,murmushi Baba yy ya isa jikin kofar dakinda ke cikin zaure yasanya mabude wacce suke ahade dana abin hawansa yabude dakin" ashare yake saf babbar taburmace shinfide acikin dan madai daicin dakin saikuma katifa agefe wacce tasha shinfida kamar dame kwana cikinta dakine wanda Baba kesaukar ba insa maza idan sunzo,ba ataba barin dakin da datti safsaf yake Dan kullum sai anshare shi harda sanyamasa turaren wuta"Baba yajuyo yakalli ***I'B wanda har alokacin kansa nakasa yace dashi bismilla hadida nunamasa cikindaki" ***I'B yatako yashiga dakin yasami gefe saman tabarman yazauna"Baba ma yazauna cikin girmamawa ***I'B yashiga gaida Baba,Baba ya amsa dafadin ya hanya?yace lfy lau.shiru yaziyarci gurin saidaga bisani Baba yace bawan Allah daga ina Dan banganekaba?shiru yy batare da yabada am sar tanbayar ba zuwa can saiyace sunana IBRAHIM Bashir. dasauri Baba yakalleshi"nantake fuskar Baba yasauya yamike tsaye yace.am bari akawo maka aruwa,baijira amsarsaba yafice.shiko ***I'B cikin rashin damuwa yazaro wayarsa yarika latsawa....
Baba yashiga gidan yatadda Mommy zaune nan ya isa yazauna tareda kokarin boye bacin rantsa Dan yatabbata bako rahamace.cikeda fargaba Mommy tashiga gaisawa da Baba....Mommy tadago kamarzata durkusawa su Baba tashiga basuhakuri.tadaura dafadin hakika mun aikata babban laifi mafi girma arayuwa amma nakasa fahimtar abinda yasa hakan tafaru saidai nafi tunanin shaidan ne wanna bayason ganin anraya sunnar annabinmu MUHAMMAD sallalahu alaihiwasallam"Dan ALLAH! dangirmansa da zatinsa!kugafarceni tahada hannayenta alamar ban hakuri鈥滲aba yaja numfashi yasauke danya tabbata gaskiya takefada Dan gashi fuskarta yanuna" .yakuma san cewa ita bakaramar mutun bace dahar zatabata lokacinta hartakusa durkusa goiwarta kasa Dan bada hakuri"Baba yace hakika ranmu yabaci matuka abaya Dan kuwa bb wani wanda za ayimasa hakan baiji badadiba amma tunda komai yafaru kuma yawuce.sanna kuma har an gane cewa anyi kuskure to babu komai ALLAH kuma yasa mudace"Mommy da Mama suka amsa da Ameen" Mommy bakaramin dadi tajiba ganin yadda suka karbeta hadeda fahimtarta.tarikayimusu godiya,har abin yabaiwa Mama kunya danganin yadda Mommy keta basu hakuri dakuma yimusu godiya kamar zata duka katsa" Mommy tanisa tace muna tareda shi IBRAHIM inma...Baba yace Eh mungaisa dashi awaje.....nan Baba yamike yashiga daki Dan magrib tagabato,,yarage saura Mama da Mommy.
Ina diyata?cewar Mommy.Mama tace dazunna taje gidan babana wato kakarta kenan amma nasan yanzu hakatana hanya Dan ga magrib tagabato" Mommy tace ALLAH sarki.nan sukadan rikataba hira.Baba yafito yaceda Hafsat dayanzu adawo daga makaranta"takaiwa bako ruwa awaje nasha Dana alaula,Mama dakanta tamike taje tabude dan madaidaicin friji insu tadau kunun aya wadda yaji madarar ruwa da kayakin kamshi na musamman" tadaura kan tray hadeda cup dakuma buta tabaiwa Hafsat takaimasa wajen.tadauko wani takawowa Mommy....
Dasauri nafito daga gidan baffa wato mahaifin Mama gani anata kan kiraye kirayen sallar magrib yasa duk nabi nadamu Dan banfiye son yindare a unguwaba.dasauri nakaryo kwanar shiga gida tundaga nesa nake hango mota tsaye akofar gidanmu harnakoroso dafda motar tunanin inda nataba ganin motar nake"nawuce nashiga zauren dasallama dauke abakina"kara saurina nayi Dan zauren yayi duhu sosai kotafina bana iyagani,wani irin fizgoni akayi cikin tsananin tsoro nabude baki zan kwalla kara,naji anrufemin baki dawani tattausar tafin hannu"ido naware jikina narwa kadan yarage nasaki fisari ajikina" baya akarikayi dani dukda duhundake cikin zauren baihanani fahimtar dakin cikin zauren akashiga daniba,zuwa yanzu tsorona yatsananta "innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un shi kadai nake Iya nanatawa acikin araina,muna shiga sai akasakeni bayanayi cikin kidima kosanin inda najefa kafata banayi. dakarfi nafurta Innalillahi'wa'inna'ilaiyirraju'unnnnnn!janyo akakumayi saijina nayi acikin kirjin mutun tareda turamin yatsa cikin bakina tsabar tsoro yasanyani cafke yasar da harshena nadan zukoshi.saikuma naturoshi waje.nashiga kiciniyar kwatan kaina" sosai yarungumeni ajikinsa yahade kaina dakirjinsa"yasanya hannusa cikin aljuhu yazo wayarsa yakunna torch in wayar nan haske yagarwaye dakin.nayisaurin dago kaina nakalli fuskarsa cikin kidima hadeda matsanan cin tsoro da iya karfina nake janye jikina amma ko mosin kirki banyiba ..............
Comments and share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*ALFARMA*
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
*By*鉁嶐煆�
*Rasheeda S' Director*
*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________
*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
馃吙63馃憠馃徎64