← Book details A Rubuce Take Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 111

Sashe 84

A Rubuce Take Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sannu uncle,ko na qaro maka ruwan?" A tausashe ya dubeta,wani kimarta da mahaukaciyar soyayyarta tana ratsashi,he never thought that she would care about him so much duba da qananun shekarunta da kuma yadda wadda ta girme mata ta ninka shekarunta ma ba haka take masa ba.

He wonders how she shows concern for him,ko yaya yayi dare ko ya gaggara cin abinci duka sai tabi ta damu kanta,bare taga alamun bashi da lafiya,saita zauna ta dasa masa kuka har sai yayi da gaske wajen qarfafa jikinsa da nuna mata ya warke,ko iya wannan kulawar ya samu alhamdulillah,ko iya haka ya fuskanci manufar hajiya akan yarinyar.....ko haka aka tsaya ya samu tarin abubuwa da yawa daya rasa daga wacce suka debi shekaru tare,ko a iya wannan ya samu abubuwan da ada baisan namiji yana samu daga wajen matarsa ba,saidai yana buqatar qari.....zuwa lokacin ya fara gano muhimmancinta me girma cikin rayuwarsa,yana son ya maidata tashi.....halak malak......yanason su sake zama.abu daya,yana son dandana mata soyayya mai zaqin da dandanonta bazai iya fita daga halshenta ba,yanason ta zama tasa ta har abada.

Sai data tabbatar ya nutsu sannan ta debe kayan abincin,ta kuma gyara wajen tas yana daga zaune cikin mutuwar jiki yana kallonta,daya daga cikin abinda yake burgeshi da ita,bata yarda tabar waje a hargitse ba.

Dab dashi ta zauna har cinyarta tana gogar tasa,cikin jikinsa ta aike masa da wani saqo me nauyi ba tare data san tayi ba,a kwanakin nan da sabo ke sake shiga tsakaninsu haka take masa,ko meye zatayi tana maqale da jikinsa kamar mage,ya fuskanci ta saba ne tun a gida,tana da son jiki,kuma hakanan dama takewa ummu.

Saman cinyarsa ta dora littafin da hannunta duka,sannan a shagwabe tace

"Uncle..... assignment fa" jikinsa gaba daya ya dauki rawa,yasa hannu cikin zafin nama ya janye hannayen nata duka biyu daga jikinsa,tsoro yadan shigeta ganin yadda ya sauya lokaci daya, muryarta a narke kamar zata saki kuka tace

"Uncle bazaka yimin ba?"kai ya girgiza muryarsa na dan rawa

"No"

"Amma shine ka ture ni?" Ta sake fada hawaye na cika mata idanu,zuba mata ido yayi wani abu na zaga jininsa,tana sake shiga rayuwarsa da wani mugun gudu da kuma gaggawa,bayason tana shige masa a irin wannan situation din da yake ciki,idan taci gaba kuwa bashi da tabbacin abinda zai iya biyo baya

"Banaso kina hawa jikina" kunya ta saukar mata,itace ma ke hawa jikinsa?,sai ta miqe da sauri har tana zubar da litattafan cikin borin kunya tana hawaye ta shige daki.

Da kallo ya bita har ta bace,sai.ya dawo da dubansa nan inda ta tashi yana sauke wawiyar ajiyar zuciya hadi da rufe idanunsa,bazai bita ba don kusancinsu da ita zai iya haifar da komai,ya miqe a hankali ya wuce dakinsa yana jin yadda komai na jikinsa ya daddaure.

Saman pillow ta kifa fuskarta kunya na cikata,me yasa take yawan zama a jikinsa?,itama bata sani ba, yawancin lokuta ma batasan tayi ba banda yanzu daya fada,ta jima a haka tana jin kunyar kanta da kanta kafin ta miqe ta shige toilet,tayi brush ta dawo gaban madubi ta fara shirin kwanciya.

Haka kawai ta zauna ta bata lokaci tana duba duka turarukanta,na gefen kunne na gabobi na matse matsi da sauransu,tana karantawa tana shafawa

"Bari dai na gwada naga da gaske da qamshi" ta fada a sakalce,ita kanta da kanta sai data dinga bin jikinta tana shanshanawa ta lumshe ido

"Hmmmm,aikuwa kullum saina shafa,ashe dai da gaske da qamshi" duka ta gama wannan,saita wuce cupboard dinta ta bude tana 'yan waqenta,leda ce ta biyota ta fado,a dan tsorace taja baya ta zubawa ledar ido,saita tuna ledar da matar gidan da suke ciki ta bata kyauta ce ranar data fara shiga,ta dauka ledar ta bude tana zazzage kayan ciki.

Murmushi ya subuce mata sanda ta tuna abinda ta cewa abbas randa aka bata kayan,ya zuwa yanzu ta karanta amfani da muhimmancin kayan

"Bari dai na gwada mu gani" ta furta tana dauko daya daga ciki,wine color ce mai wani matsiyacin ado na fararen furanni a jikinta,ta net ce mai wani irin sulbi kamar silk net,ta zura rigar harda pant dinta,sannan ta isa gaban madubi tana canza tafiya.

Dan ihu ta saki tana fidda ido ganin komai nata ya bayyana muraran,ta rufe bakinta za hannayenta tana sake kallon kanta da kanta tare da jin kunyar kanta,saidai ta dade bataga abinda yayi mata maqurar kyau irin rigar ba.

Wani abu ya darsu a ranta,gata gaban uncle abbas,saita fara jujjuyawa yadda ta taba gani a wani littafi tana gwada shine a gabanta.

Kamar jira maqalalliyar magen gidan takeyi ta soma kuka tana kusur kusur jikin window glass dinta,mummunan faduwa gabanta yayi,ji tayi kamar ma ta shigo dakin saboda daya side na window din a bude yake,sai net kawai,ai bata tsaya tunani karo na biyu ba ta kwasa da gudu ta fita a dakin,bata kuma nufi ko ina ba sai dakin abbas cikin mugun tsoro.

*H U G U M A*

*_A RUBUCE TAKE_*
(K'addarata)
*Arewabooks:Huguma*

Page 77

Bedroom slippers dinsa ya zura a hankali ya sauko daga gadon da nufin zuw kitchen ya samo lemon tsami ya matse yasha ko zai samu relief,ya isa bakin qofar ya dora hannunsa kenan da nufin bude qofar yaji an rigashi.

Kamar wadda aka jefo haka ta fado jikinsa ta koma qanqameshi sosai tana sakin kuka.

Cak komai na jikinsa ya tsaya ya daina aiki na wucin gadi kafin qwaqwalwarsa ta koma bakin aiki

"Mage ce ta shig uncle,ni Allah a koreta daga gidan nan" ta fada cikin kukan shagwabar daya qarasa qwace dukka wani saiti da yayi saura tattare dashi,numfashinsa ya fara wani irin kai komo,babu abinda yake ji a tasa lallausar fatar sai tudun jikinta tako ina,tare da dumi da santsin tata fatar kasancewar jikinsa babu riga saboda wani mugun zafi da yake ji duk da akwai cikin dakin,hancinsa cike da wani tattausan qamshi mai tafi da hankali,irin scent din da bai taba jin irinsa ba,yayi mutuwar tsaye,ya zama kamar wani zane,hatta da gashin kanta daya maqale a habarsa yake isar da saqon qamshin hair mist dinta ya kasa cireshi.

Shige masa ta sakeyi jin kukan kamar dakin yake matsowa,abinda ya sanya gaba daya jikinsa daukan rawa kamar wanda ake kadawa gangi,dukka wani sanin kamata nashi ya gushe,abu daya kwanyarsa ke karanta masa,ya kasance da ita,saiya zareta a hankali daga jikinsa ya sulale ya duqa saman gwiwoyinsa yana qare mata kallo.

Komai na jikinta ya bayyana kansa,komai yana tsaye yadda zai dauki hankali fiye da kima,wata irin sura mai matuqar fusgar hankali da gusar da tunanin me tunani,wata irin halitta da idanuwansa basu taba ganin irinta ba.

A lokacin gaba daha tsoron magen ya rufe mata ido,matsawar da yayi daga jikinta saita dinga jin she's not secure,magen zata iya shigo ne kawai ta haye jikinta,don haka hawaye ya balle mata,tana ganin kamar guduwa yayi

"Uncle" kafin ta qarasa fada ya bude hannayensa,bata bata lokaci ba ta isa jikinsa ta fada,yayi mata wata wawiyar runguma kamar zai maidata cikinsa,ya tattaro dukka qarfinsa ya miqe saman qafafunsa,ya dauketa cak cikin jikinsa ya azata saman gadon dakin.

Ko ina na jikinsa rawa yakeyi,da qyar ya laluba makunnin ac dana fitilar dakin ya kashesu,duhu ya mamaye dakin,babu abinda yayi saura sai siririn hasken dake ratso labule daga wajen farfajiyar gidan,ya kuma sassauta kaifin duhun dake dakin.

Cikin jikinsa yayi mata kyakkyawan masauki ya fara sansana kowanne loko da saqo na jikinta yana jin kamar ya zuqe dukka qamshin,duk inda yakai hancinsa scent na daban yake bayarwa,irin wannan yanayin......irin wannan abun ya jima yana mafarki yaji daga jikin hafsat,amma tun satin farko na amarci bai sake jin hakan ba.

Sosai ya haukace ya hautsine,ya koma real abbas dinsa dake bawa hafsat tsoro especially a lokaci irin wannan,widad dake da qarancin shekaru kuma batasan komai ba sai abun ya girmi tunaninta da kuma iyawarta,tun tana daukae ya lullubeta ne yana rarrashinta har ta gane wani karatu na daban yake mata,tashin hankalin da bata taba jin kamarsa ba ya sauko mata,ta kasa koda motsi bare ta zare jikinta,saboda ya cukukikuyeta tako ina,ya mata wani irin namijin riqo mai wahalar qwacewa,kiran sunansa ta dinga ji a jejjere,amma ko alamun muryarta baiji ba bare ya fuskanci magana takeyi,kansa da jikinta da yake sarrafawa kawai yake iya fahimta cikin duniyar daya shiga.

Tako ina yayi mata riqon tsaurin da ba zata iya qwacewa ba,yayin da shi kuma yake jinsa a wata duniyar da baisan yadda zai kirata ba.

Kuka sosai widad din keyi,irin kukan da ake kira na neman agaji da ceton rai,ceton da babu mai iya yi mata shi,tun tana ihu da iya muryarta har sautinta ya fara dakushewa.

Duk da yanayin da yake ciki hakan bai hanashi karanto addu'ar nan da ma'aiki ya hori ma'aurata da karantata ba,sai yaji wata nutsuwa tana saukarwa qwaqwalwarsa,ya riqe fuskarta cikin tafukan hannayensa yana duban qwayar idanunta da suka bayyana tsoro da tashin hankali

"Am sorry.....i love you" ya fada da wata shaqaqqiyar murya,daga haka ya fara neman hanyarsa zuwa maida widad din cikakkiyar mace kuma mallakinsa tahar abada,kamar yadda ya jima yana buri.

Batasan yadda zata musalta azabar data ziyarceta ba

"Ummmuuuuuuu......."ta kirayi sunanta da wata shaqaqqiyar murya,wanda daga sannan ta fara daina gane komai.

Sanda yazo gangara kuka ne ya subuce masa,ya qanqameta sosai kamar zai tsagata gida biyu,tabbas banda hankalinta ya gushe sai tayi matuqar ji a jikinta,ya kifa fuskarsa cikin gashinta,idanuwansa na fitar da wani hawaye yana sake riqeta sosai cikin jikinsa,a lokacin wani abu mai girma da qarfi ya sake dasuwa a tsakaninsu,a lokacin ya dinga jin a shirye yake ya tunkari kowa da komai a kanta,ta wafce wani tsagi mai girma a rayuwarsa.

Kusan mintuna hudu sannan ya dawo hayyacinsa ya fara qoqarin rabata jikinsa da ita,yadda jikinta ya saki gaba daya a hannunsa yasa ya fahimci babu numfashi a gangar jikinta.

Sosai zuciyarsa ta kada ganin irin yadda wajen ya baci da jini,ya zare ido qirjinsa yana harbawa,kada dai ace ya kashe musu yarinya ne?,la haula wala quwwata illa billa.
Chapter 84 · 0% Book details