← Book details Tsuntsu Me Wayo Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 29

Sashe 20

Tsuntsu Me Wayo Complete Hausa Novel · about 8 min read

kan gadon ta fad'a tayi ruf da ciki tana cigaba da kuka.

yayin da haydar yayi tsaye yana kallon ta, kasa tafiya yayi, zuciyar shi na saka mishi wasu abubuwa wanda bazai su faruwan su yanzon ba, ahankali ya sake zama abakin gadon yasa hannun shi ya riko kwankwason ta.

zabura tayi ta mike aguje tuni d'ankwalin ta ya zame gashin ta ya watse agadon bayanta saida ta kai bakin kofa sannan ta tsaya tace

Allah ya isa, d'an iska kawai.

da sauri haydar ya zaro ido fatima ni kk zagi?

eh anzageka d'in, in banda iskanci Ina ruwanka da kwankwaso na.

Mikewa yayi hannuwan shi na cikin aljihun shi yace dan na taba jikin ki ne kk cemin d'an isaka, toh wlh idan kk bari na rike ki saikin yabawa aya zakin ta.

saida ta bude kofar d'ankin sannan tace ai Nina ba kanwar lasa bace sai kace wata wawiya zan tsaya ka rikeni.

tahuwa ya farayi Dan haka fatima ta kwasa aguje, sai da taje gaban ummi ta tsaya tana haki.

ko da haydar ya iso gurin be tsaya ba zuwa yayi zai rike fatima.

muryan ummi yaji tana fadin taslim d'auko min mayafina kizo mubar musu gidan su karaci iskacin su

🕊🕊
Mmn Yazeed
🕊🕊🕊

07014197556
[3:02PM, 4/19/2017] Fadila Lamido: _©Exquisite Online Writers_

🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
*_Tsuntsu Me Wayo_*
🕊🕊🕊🕊🕊

_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*

73 - 75

Da sauri haydar ya Saki fatima ya dawo kusa da ummi ya tsaya yace ummi yi hakuri na bari.

taslim ta mikawa ummi gyalenta daidai lokacin da ummi ke fadin a,a aini sai nabar muku gidan bazan iya kallon wannan fitsaran ba.

da saurin sa yace bafah wani abu bane ummi taki tsayawa ne mgn kawai zamuyi.

daker haydar ya shayo kan ummi ta koma ta zauna.

fatima ko wucewa tayi sumi sumi ta shige daki.

idon haydar akanta har ta shige.

ummi ma shi tabi da kallo sannan ta Kira sunan shi .

zabura yayi yace na,am ummi.

ahankali ummi tace banga kana da niya bawa fatima takarda ba kamar yadda daddyn ku ya bukata.

wata guntuwar murmushi yayi sannan yace

kai ummi yanzon daga kan wannan yar karamar maganan sai ace na saketa, haba ummi ai koshi ma daddyn daya fad'a wasa yakeyi.

waye ya fad'a maka wasa yake Kai bakasan yadda ya dauki abin ba dan yadda yake son fatima ko Ku daya haifah baya sonku haka.

nan danan fuskar haydar ta sauya ya fara kokarin mikewa ummi ta kalleshi tace ina kuma zaka muna mgn?

cikin daure fuska yace ummi kaina ne yake min ciwo zanje na kwanta anjima idan daddy ya dawo zan bashi hakuri.

murmushin takaice ummi tayi sannan tace aidama nagane nufin ka kaje Allah ya baka sa,a tunda ban isa nabaka shawara kaji ba .

tsayawa yayi yai shiru zuwacen yayi mgn ahankali ummi bahaka bane amman bari naje nadawo sai muyi mgn.

toh kawai ta furta dan haka haydar ya fita da sauri.

be dawo gidan ba saida daddare guri karfe 9:30 lokacin daya tabbatar daddy yana gida

barayin su ya shiga yayi wanka ya feshe jikin shi da turare masu kamshi.

tsayawa yayi ya taje gashin dake kanshi sosai , kyau yayi ba kadan ba dumin kuwa Aliyu haydar namiji ne me cikar suffa da kyan kira duk wani abu da ake bukata awajen namiji Aliyu gadan ga kusar yaki ya had'a su, nima kaina tsayawa nayi na kare masa kallo gsky Allah yayi halitta anan gurin , take tunanin *hafsat* ya fado min ta cikin Fadeela Lamido novels group da tace wai haydar bayi da kyan kira, Hmmm wlh badan ina tsoron kar haydar ya hada miki jini da majina ba dana fad'a mishi😜 dan gsky haydar fa akwai zuciya.

fitowa yayi cikin kasaita amman zuciyar shi cike yake da fargaba ko daddy zai saurare shi?

sallam yayi abakin falon ya shiga

ummi na ganin shi ta daure fuska kasa yayi da kansa ya nemi guri ya zauna.

bayan ya gaida daddy be sake cewa kome ba , ummi da daddy hirar su suka ci gaba dayi .

zuwa cen daddy ya kalli agogo yace

" kai bazaka tashi kaje ka kwanta bane?

gyara zama yayi ya zauna akan gwuiwan sa yasa hannun shi daya yana sosa keyan sa.

daddy ya kara daure fuska yace ko akwai wani abu ne?

cikin sanyin murya yace daddy nazo na baka hakuri ne naga jiya fatima bata dawo d'aki ba, wlh daddy ni ban dake ta ba..... daddy ne ya katseshi ai dama baza kasan ka daketa ba tun da kasha ka koshi katashi maza kabani guri.

shiru yayi kuma yana nan a inda yake sai yau yasan fatima ta zama wani bangare na jikin sa domin ji yake yau idan daddy be bashi fatima ba , toh yau bazai iya bacci ba.

hawaye ne suka fara zubo mai daddy ya bishi da kallo take tausayin sa ya kamashi Amman sai ya dake yace wai haydar banace ka fita kabani guri bane.

Saida ya share hawayen sannan yace daddy wlh zan iya rantsewa da Qur,ani ban dake fatima ba.

shiru daddy yayi zuwa can yace jeka ka kiramin fatima.

zuwacen suka shigo yana gaba fatima na baya ummi ko tana zaune ta had'a fuska.

daddy ne yayi mgn cikin kausasassiyar murya fatima haydar yace wai be dake kiba, yace zaiyi rantsuwa ko kema zaki iya rantsuwa cewa ya mare ki?

shiru tayi tana wasa da yatsun hannun ta hankalin ta tashe.

daddy ma kallonta yake yana na zari zuwa cen ya sake cewa mamana yanaji kinyi shiru?

nan ma bata ce komi ba.

daddy ya danyi murmushi sannan yace

ga dukkan alamu mamana bata da gsky.

kuka ta fara duk suka bita da kallo, ahankali daddy yace fatima ki gayamin menene ya faru.

Cikin kuka tace ai shine yaje gurin mama ya kullamin sharri yasata ta dake ni, ta kwashe komai ta fad'a .

dariya daddy yayi sosai San nan yace toh ai baki yi lefi ba kinyi daidai ' san nan yace kai kuma kaSan bakaso me yasa ka bata kayan kace ta saka.

cikin sauri haydar yace daddy aini bance ma mama kome ba, nidai kawai nace ne abata hijjab.

fuskar daddy sake yace toh yanzon dai haydar kayi kuskure Saika kiyaye gaba, ya juya ya kalli ummi yace baki ce kome ba.

toh Alhj me zance aini yanzon haydar yafi karfi na.

nisawa yayi sannan yace nagama duku kutashi Ku tafi.

fatima ce ta fara mikewa tayi gaba tana kuka.

tana fita daga barayin su ummi kafin ta karasa nasu taga wata bakar mage, aguje ta juya tana ihu daidai lokacin haydar yafito , ji yayi kawai an cikuikuye shi duk da haka bata natsuba sai kara kwakume shi take.

rungumeta yayi sosai ajikin shi yana fidin fatima menene?

gani yayi bata da niyar mgn dan haka ya dauketa cek .

kan gadon shi ya ajeta amman sai taki kwanciya tana dad'a kamashi, tuni yanayin jikin shi ya fara cenzawa shima gadon ya hau ya jawota jikin shi sannan yace fatima menene ya baki tsoro ?

ahankali tace mage ce.

murmushi yayi sannan yace yanzo magen ce tasa kk rude haka?

bata ce kome ba ta Kara mannewa ajikin shi tana maida ajiyan zuciya.

ahankali ya fara buga bayanta ji yayi kamar tayi bacci dan haka ya fara shafata.

zabura tayi ta mike sakamakon hannu haydar da taji akirjin ta.

saida takai karshen gadon sannan ta tsaya.

shiru haydar yayi yana maida nunfashi gsky yau banzan iya hakuri ba dan tariga ta motsomin sha,awa ta ,tunanin da yayi kenan azuciyar shi , dan haka ya dauki wani filon shi me laushi ya jefeta dashi.

ihu ta kurma ta daka wini uban tsalle ta dire jikin haydar tana fadin yaya haydar dan Allah ka rakani gurin ummi

🕊🕊
Mmn Yazeed
🕊🕊🕊🕊
[7:59PM, 4/20/2017] Fadila Lamido: _©Exquisite Online Writers_

🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
*_Tsuntsu Me Wayo_*
🕊🕊🕊🕊🕊

_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*

76 - 78

Kara menneta yayi ajikin shi sannan yace ki kwanta kawai babu abinda zai same ki.

cikin kuka tad'an ture shi tace nidai gsky kazo karakani bazan iya kwana anan ba.

daure fuska yayi sannan yace ke babu inda zani idan zaki kwanta ki kwanta ni karki dame ni.

bata kara cewa komai ba ta lafe ajikin shi, zuwa cen taji ya ci gaba da taba ta , da sauri tasa hannunta tana tura nashi daga jikin ta.

cikin raunanan niyar muryar yace ki bari mana nifah mijin ki ne.

a,a bawani miji ni gaskiya ka bari bana so.

ahankali ya sake fadin nima ai ba cewa nayi kina so ba nine nake son hakkina.

tashi tayi tsam daga jikin shi tana kokarin sauka agadon.

da sauri ya jawota yace wlh idan baki daina ba zan fita na rufeki ad'akin nan bagen ta kashe ki.

cikin sauri ta tura kanta cikin kirjin shi tana fadin nabari

ai daga nan haydar ya samu abin da yake so domin kuwa kwanciya tayi kamar me bacci haka haydar yayita wasa da ita, jin da fatima tayi yana neman ya wuce iyaka yasa ta fara kuka domin har ya fara raba ta da kayan jikin

koda yaji tana kuka be saurara mata ba illah ma karfi daya fara gwada mata dan yaga kokarin guduwa take.

Nidai danaga haydar da gaske yakeyi tashi nayi suf suf nabar musu d'akin.

ina daga bakin kofah, zuwacen na fara jiyo ihun fatima tana kuka meban tausayi tana ma haydar magiya kayi hakuri dan Allah dan darajan annabi ka kyaleni, waiyo Allah na nashiga uku , haka fatin taita kuka saida aka kira sallahn subahi sannan haydar yabar fatima, idan me karatu be manta ba haydar dama ta wannan fannin ba daga nan ba.

********

wanka ya fito ya tsaya yana karewa fatima kallo kai gaskiya yau ya kwashi garan da be taba jin irin shiba Ashe duk tarin yan matan da yake dashi duk shirme ne, fatima da yake rainawa yake ganinta kamar wata yar kauye ta fisu gard'i kallonta yayi yaga ta kwanta kamar gawa azuciyar shi yace Allah sarki Fatima anya kuwa zaki iya daukan d'awai niya ta, da wannan tunanin ya wuce masallaci,
Chapter 20 · 0% Book details