Sashe 19
Tsuntsu Me Wayo Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna cikin haka haydar ya shigo daga ganin shi kasan yana cikin damuwa dan kuzarin shi ya ragu.
har kasa ya tsuguna ya gaida mama, cikin sakin fuska ta amsa.
.
kallon shi mama tayi sosai sannan tace.
Aliyu yau kuwa lfy kake?
kanshi akasa yace kaina ke min ciwo.
mama tace toh kuma ban da abin ku kai na ciwo bazaku zauna agida ba sai ku kamo hanya sai kace dole, juyawa tayi ta kalli fatima tace
maza tashi ku koma gida mun gode da gai suwan.
kuka fatima ta fara matso wa tana fadin wlh mama lfyr sa lau yanzo....... mamace ta dakatar da fatima da fadin kinga fah banason mgnr banza ki tashi maza ku wuce gida
atare suka mike da haydar fuskar shi ayamutse har ya fara tafiya yaja ya tsaya fatima ko tuni tayi waje.
da mamaki mama ke kallon shi zuwacen tace haydar kanaso wani abune?
ahankali yace mama daman cewa zanyi idan akwai wani hijjab abawa fatima ta saka.
shiru mama tayi nad'an wani lokaci sannan tace toh bari na dauko mata.
mama na shiga d'aki haydar ya fita amota ya samo fatima dan anas barin musu motar yayi .
bayan ya zauna ya kalli fatima yace kije mama na kiran ki.
cikin haushi ta bude motar ta fita har d'akin mama ta shi tace mama gani.
wasu zafafan mari taji saukan su har guda uku akan fuskarta, sabo da azaba saida takai kasa.
tuni idanuwan ta suka rine sukayi jawu hijjab taga mama ta wirgu mata akan cinyar ta dauri ta kalli mama.
hararan ta mama tayi sannan tace maza ki dau ki hijjabin kisan ya idan ba haka ba ko saina jimi ki ciwo wawiya mara wayo yaro dan karami dashi kina neman kisamai hawanjini
ni bansan yadda akayi kika cenza hali daga mutuniyar kirki kika koma ta banza ba
kara matso wa mama ta fara dan haka fatima ta mike da gudu ta saka hijjabin tayi waje.
bayan motar ta shiga ta zauna haydar na jiyo sautin kukan ta, bece mata kome ba dan ya zaci saka hijjabin takewa kuka.
itako fatima wani irin haushin haydar ne damfare azuciyar dan haka taitama zuciyar ta alkawari itama saita kullamai sharri da har ya mutu bazai manta ba.
*kuyi hakuri da wannan*😘
🕊🕊
Mmn yazeed
🕊🕊🕊
07014197556
[7:33PM, 4/17/2017] Fadila Lamido: _©Exquisite Online Writers_
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
*_Tsuntsu Me Wayo_*
🕊🕊🕊🕊🕊
_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*
*Godiya Ta Mussamman ga wad'annan group's*
*Fadeela Lamido novels*👈🏻
*Faty Afreen's novel*👈🏻
*Billy Galadanci's novel*👈🏻
*Firstclass woman's*👈🏻
*Matan Muminai*👈🏻
*Zee & Hussy novel's*👈🏻
*Big Girl Hausa*
*novels*👈🏻
*HAMA🀠GEE'S NOVEL CHAMBER*👈🏻
*Aisha Hanwa novels*👈🏻
*MF &J Hausa novels*👈🏻
❤❤❤
70 - 72
Har suka isa gida babu wanda yacewa kowa komai tun haydar najin kukan fatima har ya dai naji.
bude motar tayi ta fita fuuuu haydar ya bita da kallo cike da damowa sannan ya shiga tunani a fili yace waini meke damuna ne akan yariyar nan sau nawa ina yayo da mata wayayyu wad'an da had'uwar su ta zarce ta fatima kuma da shigar da tafi wannan lalacewa dan an kallemu baya damu na, amman me yasa na fatima ya dame ni haka, tsaki yaja sannan ya juya ya fita agidan
itako fatima tana shiga d'akinta cire hajjab d'in tayi taje gaban mudubi ta tsaya tana kallon fuskar ta wasu hawaye ne suka sake zubu mata masu dumi saka makon ganin fuskarta da tayi yayi suntum idon ta ko guda daya har jini ya kwanta sabo da marin da mama ta mata.
tsayawa tayi tai shiru zuwa cen kuma kamar an tsunguleta ta fara tafiya tana fadin wlh bazan yadda ba dan yaga ina mai shiru saiya dinga kullami sharri , da yasan yana da kishin ya dauko kayan da kanshi ya bani, bata cenza kaya ba ahaka ta fita tana shiga barin su ummi ta fashe da kuka kai tsaye ta wuce falon daddy, tana shiga ummi ma ta shigo arude tana fadin fatima lfy?
Shima daddy arude ya mike yace mamana meya sameki waye ya tabaki?
cire hannuwanta tayi akan fuskarta cikin kuka tace yaya haydar ne yamare ni.
da sauri daddy ya taho ya kama fatima arude yace
" yanzon haydar d'in ne ya miki wannan duka har gurin ya tashi haka, yasha wani abu ne? , dasauri ya sake hannun fatima ya fara neman no haydar, bugu 2 ya dauka cikin fad'a daddy yace kazo yanzon nan inason ganin ka.
ummi ko tana zaune tayi tagumi agefe fuskar ta daure
daddy komawa yayi kan kujera ya zauna sannan yacewa fatima mamana yi hakuri kizo ki zauna idan haydar yazo zai rubuta min sakin ki dan bazan laminci auren duka ba, ai nazaci ya gyara halinsa ne shi yasa har na bari aka had'aki dashi .......
ummi ce ta katse daddy alhj me kk nufi da wannan mgnr ai yazon tsaka ninsu baza,asan waye me gsky ba sai haydar yazo, kuma ma alhj da kk wannan mgnr ai duk abin da namiji yayi adone ita ka manta cewa rufah mata asiri yayi, dan naga kana nunawa kamar fatima ce kadai taka kuma idan gsky ne ai hannun ka baya taba rubewa ka yanke ka yar.
cike da mamaki daddy ke kallon ummi, juyawa yayi gafen fatima hawaye ne ke zubuwa kamar anbude fanfo, bece komai ba ya maida hankalin shi gurin ummi
yace naji duk abin da kk fad'a Amman inason ki sani ni agurina da haydar da fatima dukka daya ne, inko har kikaga nafison d'aya acikin su toh shine yafi kyautata min, kuma da kk ce idan hannun ka ya rube baka yankewa ka yar, toh saidai idan kace bazaki iya ba amman ni tuni yaushe zan yanke shi nayar dashi har abada, koko dan haydar yana dan da kk hayfa shikenan baza,a fadi lefin shi ba, kuma bari kiji, Zan baki last warning duk ranar kk kara cewa haydar rufawa fatima asiri yayi abakin auren ki.
" cikin sauri ummi ta dafah kirjin ta tace alhaji abin har yakai haka ?
" mikewa yayi tare da fadin ai yama wuce hak . .....
turo kofar da akayi shine ya dakatar dasu, haydar ne yayi sallama ya shigo jikin shi asanyaye kallon su yayi yaga kowa fuska bace gakuma Fatima agefe tana rusa kuka.
cike da mamaki ya karasa tsakiyan falon , ganin daddy yayi ya fara takowa gare shi be ankara ba yaji saukan wasu zafafan mari har guda 2, ji yayi kamar antsintsika masa jijiyoyin kan shi, muryan daddy yaji yana fadin Marin da kayiwa fatima ne na rama mata, kuma na baka nan da kwana uku ka kawomin takardan ta, juyawa yayi barayin fatima sanan yace mamana tashi muje na kaiki asibiti
suna fita ummi ta mike tana share hawaye ta rikewa haydar hannun tace tashi muje.
ba musu ya mike dakinta takaishi sannan tace
" haydar meta maka ka mareta?
kwanciya yayi akan gadon ummi
sannan yace ummi wlh ban daketa ba nifah na sauke ta sannan na wuce.
toh ai kuma haydar akwai shedan duka ajikin ta
bece komai ba gyara kwaciyar shi yayi jefi jefi kuma yana share hawaye babu abin da yafi daga mai hankali kamar maganan daddy na karshe.
ummi ko tana kula haydar kuka yake dan haka tace
" haydar wai kukan me kakeyi , zafin marin ne koko sakin da akace kamata ne?
bece komai ba yaci gaba da share hawayen sa
gajiya ummi tayi da mgn dan haka ta fita ta barshi
washegari 10:00am haydar ne ke zagaye afalon shi sai kaiwa yake yana dawo wa, saka mokon yau fatima a barayin su ummi ta kwana wai daddy yana nufin dgsk yakeyi toh wai ma ita fatima da tace na mareta meye ribar ta, koda yake ai dama yariyar bakar muguwa ce, tunanin da yayi tayi kenan azuciyar shi, shiru yayi zuwacen ya nufi barayin su ummi.
ummi na zaune afalo haydar ya shigo tare da sallama
ko kallon inda ummi take be yi ba, kai tsaye ya nufi d'akin taslim.
ummi ta bishi da kallo azuciyarta tace kar dai haydar ya kamu da son yariyar nan tun jiya na kula baya cikin hankalin shi.
shi kuwa haydar yana isa bakin kofar turawa yayi ya shiga dai dai lokacin da fatima ke kokarin saka riga dan haka ya sauke jajayen idon sa akan ta.
cikin sauri ta karasa saka rigar sannan ta d' auki d'an kwali tana daurawa tana hararan haydar.
bakin gadon yaje ya zauna taslim ko tana daga gefe tana duba wasu ta kardu
cikin sanyin jiki yasa hannu ya jawo fatima jikin shi, bata ankara ba saijin ta tayi zaune akan ciyar shi, wannan shine karo na farko da ta haujikin haidar dan haka ta firgita sosai tana ciki cikin tashi amman ina yayi mata irin rokon da bazata iya kwatan kanta ba.
tun taslim na kauda ido har ta gaji ta mike ta nufi kofah
haydar yace taslim dawo in dan nine kiyi zamanki, yanzon zan fita
komawa tayi tazauna har yanzon fatima kokarin kwace kanta take.
haydar ya maida hankalin shi gareta yace meyasa baki dawo d'aki ba kk kwana anan?
ban sani ba.
murmushi yayi sannan ya sake cewa
" dame kika dake fuskar ki kk ce ma daddy nina dake ki?
cikin rashin kunya ta sake cewa ban sani ba.
nan ma murmushi ya sakeyi sannan yace
" fatima dan Allah kiyi hakuri kije ki fad'awa daddy gsky kinga jiya yayi fushi dani sosai, duk abin da kk ji ni kiyi min bana son sharri.
Kan fatima akasa yake dan batasan me yasaba sam bata son had'a ido da haydar kuka ta fara tana fadin wlh idan baka sakini ba saina had'aka da daddy
turo kofar akayi ummi ce tsaye gaba daya dakin suka d'ago suka kalli ummi nan danan fatima ta kara rikecewa tana tura hannun haydar
shiko haydar kara rukuta yake yana kokarin mannata akirjin shi.
ummi ta kallesu ta tabe baki sannan ta juyar da kallonta ga taslim tace ke taslim tashi kibasu guri.
har ummi da taslima suka fita haydar na ciki ciki da fatima sai da yaga ta fashe da kuka sannan ya saketa.