Sashe 9
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin
anin lo
aci ta isa bedroom nata kasancewan bibbiyu ta dinga ha
ewa wajen taka stairs
in,kai tsaye kayan jikinta ta zare tana
aura babban lallausan fari
all
in towel nata tana nufar toilet. Ruwa ta tara cikin bathtube tana kwanciyarta ciki
umi da
amshin shower gel
in data zuba na gama ratsa ilahirin jikinta. Ta jima ciki kafin ta aro jatumtar salle jikin nata fessss tana fitowa bathrobe Sanye a jikinta me kalan blue tattausa. Wani mini towel ne ri
e a hannunta tana tsane gashin kanta me tsaho da sul
in da ya baje saman lallausar farar fatar jikinta,hakan se ya wani irin bala'i balain
arama fuskarnta wani irin shegen kyau da haiba bana wasa ba. Yanda
irar jiki da kuma halittar ta yake da kuma yanayin clean dogon wuyanta se sakk kamannin ta suka fito fessss da Wannan shararriyar actress
in Film
in Indian wato (Deepika padukune)
Idanunta a lumshe tana sha
ar dadda
amshin shower gel
in da jikinta ke faman fiddawa a natse mai matu
ar kyau da tsada, zaune takai kan sofar dake gaban mirror'n daya kusan cinye bango guda na
akin. Ajje mini towel
in tay gefenta bayan ta fusar da kan ta shiga shafe jikinta da tsadaddun natural care nata masu shegen kyau da tsada. Cikin riga da wando cibbon Dior ta shirya kanta tana fara yin Sallah'r Isha'i kafin lokacin dinner nasu ya
arasa... Bawai kuma dan jikin nata ta jishi Normal
ba Se dai taji da
insa sosai dan haka koda zata fito ma lafayayyar jacket sweater ta
oro kan kayan baccin dake cikinta. Gaba
aya katafanin ahalin suna a dining room
in ne kusan ita ka
in ce dama babu ta. Tun da ta sanyo sawayenta take jin yadda idanu ke binta wanda inda sabo yaci ace ta saba da ire-iren hakan sedai har yanzun ta gaza sabawar da kallon mayta da
urillar da suke jifarta dashi a koda yaushe. Akan Fawaz idanunta suka fara sau
a kafin Omer wanda ganin fitowarta ya saka basma wani sake shige masa tana nani
e masa ko kunyar surukuwarta bata ji. Shi kuma tun daga kan takun sawaye da
amshinta da yake daban dana kowa daya jiwo ya sanya komi nashi kusan tsayawa chakkk ciki kuwa harda abincin da da yake ci. Fawaz da kallo
aya ya mata kai tsaye ya gane cewan ba daidai
in ta take bane tsamm ya mi
e yana nufar inda take. Ganin inda kai tsaye ya nufa ya sanya Omer
arin mi
ewa shi ma sedai almirun matarsa basma ta hana hakan ta hanyar kwaruwar
arya tana dam
ar hannunsa da
arfin da dole ya dakata. Jama'ar parlour'n na jera mata sannu "Are You ok kuwa Princess? Kamar jikin ki ko?" Yay maganan yana kama hannunta
aya wanda tayi saurin zamewa daidai kuma da lokacin da aka tura doorhandle na room
in. Duk wanda yace gabansa be buga ba to kuwa tabbas ko waye a cikinsu yayi karya da ganin wanda ke tsaye gaban nasu kan diga digansa. Ciki kuwa harda ita kanga Esherh
in *LATEEB EL-MASKA JEDDY's * kenan shi ne jika na farko a gidan shi ne kuma wanda kafff
in sa suke masifa masifan tsoro kaf
in su amma banda Fawaz domin in hauka yake ji tashi haukar ya zarce nashi duk da cewan shi ma
in dai Air Force ne..... Kai tsaye inda take yama kallo
aya kafin ya fara takawa cikin shigarsa na bakaken trouser
afarsa sanye cikin shoesandals na maza. Hakan ne ya bama fararen zaratan sawayen sa bayyanu ta cikin sandals
in da yake black shima. Ganin yanda gadan gadan yayo kanta ne ya saka Fawaz saurin janye Esherh'n daga gabansa yana tura baya tare da fa
in. "Buddy are you okay kuwa? Ya da haka daga shigowanka?"
"Bani hanya Malam ba kai nazo gani ba idan na gama da ita sena dawo kanka" hannunsa yakai da niyar ture Fawaz
in amma mohjiddoh ta dakatar da hakan ta hanyar buga musu tsawa tana fa
in bata son shashanci kowa yazo yayi abinda ya fito dashi kafin ransa ya
aci yanzun a gurin nan. Kowannen su zuciyansa na huci suka janye Fawaz na sanyata gabansa suka nufa dining
in har hular jacket
in na sau
a daga kanta hasalin yaluwar data sanya daga ciki na bayyana itama tana
an zamewa ka
an bada yawa ba. Gefe da Maah
in ta zauna Maah
in na tura mata
pancake dinnernight
in da ta fi so with honey zuwa gabanta.
kasancewar Esherh
in bata cika son abu me nauyi ba da dare. ta gefen idon ta kalla lateeb
in daya kai zaune kan plastic chairs
in daga facing da nata. Wurin ne ya sake
aukan shiru kowa na rige rigen gaida babban yayan nasu wato lateeb elmaska'n. Ta gefen ido ta
ara kallan Jannah data wani irin tsu
e fuskanta kuma tasan hakan baya rasa nasaba da ja'in jar da akayi yanzun akan tsakankanin mazajen biyu. Kanta ta
auke ko ka
an bata nuna wata alamar damuwa tattare da lamarin ba ta soma cin abinci. Mi
ewa Momy'n lateeb
in tayi fuskanta babu alamun Rahman ko ka
an ta wurgama Esherh
in wani mummunan kallo me kama da garga
i, kafin cikin gadara da jin ta isa da
an da itace ta haife sa ta kawo sa duniyar ta furta. "Lateeb karna yadda na sake maka garga
i kan wannan guntun jinyar, In banda ma mayta irin ta wasu mazan har miye jikin wannan tsibarin lahun da kullum kuta raba hali akanta mara asali da tushe haka uhummmm da ubanta ya kori uwarta akan cikin shegen.....
"Saraaaaaa" Mijinta Elmaska JEDDY's ya daka mata wata uwar tsawar data sanyata ha
iye guntun kalamanta, tana barin wurin fuuuuuu tana jan wani mugun tsuki wanda yasa wurin sake
aukan wani irin Shiru na wani
an lo
aci kafin ka fara jin sau
e numfashin wasu mara sauti. Jikin Maah har wani
ari
ari yake da mohjiddoh ta ri
e ta bata bari yau
aya dai taci uban Sara ba. Dan haka ta wani kalan kife kanta kafin ta
ago jajir da Idonta da yanzun suka koma kalan haka tana zubama fuskan Esherh
in ido wacce ta wani kalan lafewa cikin kujarer da take tana ta
arin ganin ta shanye duka maganganun da mamy'n tayi domin ba wannan bane karon farko. Saurin
auke idanunta da itama sukayi Jann tayi tana mi
ewa tsamm da niyar barin wurin basma ta sakar mata wani shegen murmushin da karaf akan idanunta, wani numfashi mara sauti ta sau
e tana wucewarta bayan kamar daga sama taji Fawaz da shi kansa lateeb
in na ha
e baki wajen furta mata.
"Sorry.."
Zune takai gefen bed nata tana saka hannunta duka biyu tana kama kanta da taji wata zufa na tarun mata. A cannn cikin ranta ta shiga ambatar sunayen ALLAH domin kawo mata sassauci da sau
i cikin rayuwarta. Dan haka se tayi
arin cusawa kanta duba tarin reports na acct histories na duka companies nata tana ganin yanda komai ke sake ha
aka kansa, Ciki kuwa harda
*ESHERH KALTHOOM LUXURY PRODUCT* (EKLP) Wasu rubutu masu
an tsayi tay kafin ta mi
e tana nufar inda tarin drugs nata suke daidai da lokacin da Mammah'n ta ke sanyo kanta cikin
akin zuwa lokacin wajajen sha
aya saura. Kamota tayi tana zaunarwa kan sofar dake kallon gadonta tana fara bu
e mata magungunan
aya bayan
aya. Ita da kanta ta bata ta gyara mata beddings
in dake shimfi
e saman gadon tana shiga da ita toilet ganin hakan yasa ta gane nufin Mammah
in alwula ta
aura ta bacci ta sake kamo hannunta se da ta kwantar da ita kan gadon muryanta a wani mugun slow tong ta furta "Sorry too my love, kiyi bacci me kyau banda tunane
right?" Kanta ta iya
aga mata kawai goshinta ta sumbata tana ja mata bedroom
in tana ficewa zuciyan ta
arin fasowa ta fito....
Cikin bed
in ta nutse bayan ta rage haske
akin tana janwo wayarta tana sake kunna data Domin ganin abinda ta tura ko an dawo mata da amsan. Se dai abinda aka turo mata
in ne ya kusan sake harmutsa yanayinta dan haka tama yi off na wayan gaba
aya tana rasa abinda ke mata da
i, domin sa
o ne na kai tsaye daga wurin sakatariyar Jameelah Auwal nasib. Wanda ta turo mata sabon bayanai dan gane shere's
in suka ha
a da wani
oyayyen company'n da akayi covering nashi komi a lullu
e. Dan haka bacci
arawo shi ne yayi nasarar sace ta ba dan ta shirya amsan shi ba..
Ko a washe garin ma haka ta sake tashi domin da samm sammm bata niyar fita ko ina amma sega fitan yanzun ya kamata dole. Dolen dole haka ta
arfafa kanta da jikinta yau kamm ko inda dinning yake bata kalla ba iyaka cake kawai taci da meat gas ta wuce Company bayan tama Mammah'n ta sallama. Yau da biyu kawai suka fita dan tace ba zama zasu yi ba suma biyun bata so ba se dan tasan bata da yacce zatayi ne kawai umarnin Maah ne hakan bata ta
a fita ba tare da escot
in ba. Kai tsaye suna nufar katafaren company'n ta.
Yau kamm tana sanye ne cikin wani Mahaukacin exclusive lace kalan skyblue. Wanda kalan yanayin lace
in ya wani irin dacewa da yanayin jikinta , wanda aka ma
inkin doguwar riga wanda ya bu
e sosai daga
asa,daga sama kuma ya zauna mata cas kamar dama can dan ita ka
ai aka halitta lace
in dama
inkin baki
aya. Sai vail jel
in data yane kanta dashi ba tare dako
an kwalin lace
in bata
aura ba hakan shi ya bama kwantaccen gashin daya kwanta daga gaban goshinta daman bayyana ka
an ba can ba.
afafunta kuma na sanye cikin wasu lafiyayyun plate shoes na kalvin clain wanda ya dace da kalan handbag nata
irar company'n saint laurent, Hannun
aya
aure cikin wata rantsatstsiyar wriswacht samfurin
irar handbag nata.Wannan kyakkyawar fuskar nan babu koda
igon fara'a bare rahama ne domin kuwa dama cann Esherh muguwar miskilace ta a mutu kar ay Rai.....