Sashe 4
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wa na rantse da Allah ka dena ganin kai in Soja ne domin duk Ranar da ka sake kirana da Psycho to fa abin ba zai tafi mana daidai ba domin zan nuna maka cewar ni in cikakken mahaukacin ne na gasken gaske ma! Fawaz zai sake magana amma Esherh ta yi masa alama da ido a kan ya yi ha uri, kwafa ya an ja sannan ya ciro wayarsa da ta fara ruri ganin MOO-tee (Mom shi ne Mutti in German ke nan) ke kiransa. Ohya zo kisha maganin kafin na wuce. Ba musu Esherh ta ari sa ta kar a maganin duk da ba son sha take ba amma haka ta sha. Sannan Fawaz ya fita ba tare da ya sake duban inda Omer yake ba. Ita kam Esherh komawa ta yi ta zauna ba tare da ta ce masa komai ba. Me kike nufi dani ne Esherh? Tajiyo muryarsa yana fa in hakan sai dai wannan karon ba cikin tsawa ba. Kin san fa ina son ki me ya sa kike son azabtar da zuciyata ne haka ta hanyar kula mutanen da basu dace ba? ara fa Wannan karon dubansa ta yi Allah ya gani magana ma batason yi a wannan ta in dan ya gama ata ma ta rai dama ta tashi sai a hankali ya zo da shirmensa da yake kira so ya da a jagula ma ta rai. Yah Omer please ka tafi zamuyi maganar zuwa wani lokacin! Ta fa a bayan ta mi e tare da ari sawa wurinsa ta kar a wayarta da ya ri amma...! Please ka tafi kawai. Ta katse shi daga arin sake magana da yake niyya. Sannan ta koma ta zauna tare da lumshe ido hakan ya sa Omer fita dole badan yaso ba. Ajiyar zuciya ta sauke sai da ta ara a alla mintuna goma a haka sannan ta mi e fitowa ta yi daga akin kai tsaye ta wuce na Maah in ta, da sallama ta shiga Maah da fitowarta daga Bathroom ke nan tana zaune gaban mirror ta amsa ma ta sallamar tana juyowa murmushi mai kyau suka sakarwa juna sannan Esherh ta ari sa tana fa Ai nayi tunanin ma tuni kin shirya ko dai kin fasa tafiya zuwa Lagos in ne? Esherh ta are maganar lokacin da ta ari sa sannan ta auki Dryer ta fara drying hair na Maah in cikin kwarewa. Zuwa sha biyu ne tafiyar yanzu kuma goma da wani abu ne shi ya sa na tsaya na shirya da wuri. Maah ta bata amsa cikin kulawa. Na kuwa ji da in hakan domin koba komai nayi fira da Maah ina. Murmushi kawai Maah ta yi jin abin da Esherh in ta ce. Hmm wato Maah ashe ma kina jina da su Yah Omer shi ne ko kizo ki kwaceni ko? Esherh ta fa a tana an kwa e fuska. Ai bari nayi ki dinga solving matsalarki sa kanki. Maah ta bata amsa. Hmm wallahi Yah Omer mugun ciwon kai ne gaba aya na rasa gane kanshi! Esherh ta fa a tana an dafe kai. Ki nutsu dai kiyima kanki za en da ya dace domin ba zan hanaki kula su ba duka an uwanki ne amma ki nutsu ki kuma san abin da ya dace ke ba Yarinya bace Esherh shekarunki ashirin da biyu baki da bu atar sai na shiga miki komai a rayuwa domin kin kai Matakin da zaki ji da komai naki! Maah ta fa a cikin siga ta bada shawara, domin Allah ya gani ba wani son Omer da iyar nata take ba kwara ma Fawaz bashi da wata matsala sai dai Mahafiyarsa wato MOO-tee ita ce matsalar domin sam basa ga maciji da Maah kuma ba komai ne sila ba sai ba in ciki da hassada da take yi ma Maah in sai dai sam bata kulata kuma bata auki tsana kamar yadda ita MOO-tee in ta auka ta aura ma Esherh, ita Maah bata aura a kan an ita MOO-tee in ba kuma sosai suke shiri da Fawaz domin ko ka an bai auko halin mahaifiyar nasa ba. Shiru Esherh ta yi dan ta rasa ma mai zata ce Allah ya gani kaf cikinsu ba wanda zata ce tanayi ma wata aba wai SO abin da ta sani shi ne tana girmama su Matsayinsu na an uwanta especially ma Fawaz sosai take bashi girma. Kawar da zancen ta yi da fa Ba ma wannan ba kin san fa yau ni da kaina zan rakaki har airport. Da gaske? Sosai ma kuwa Maah Tah! Esherh ta fa a tana dariya cike da nisha i domin Maah ita ce Mutum na farko da Esherh take zagewa suyi fira da nisha i sosai daga ita kuma sai mutane biyun nan da suka biyo baya wato Kakanta Sai kuma babbar awarta Eman da a halin yanzu bata asar. _ Page 3 A natse cike da aunarta me zurfi Maah ta an shafa saman kanta fuskanta awace da kyakkyawan murmushi ta furta. "Haka nake son ganin farin cikin Shalelena fiye da komi dake cikin duniyar, kuma zanji da i ace yau best friend nawa ce da kanta zatayi driving nawa zuwa airport" an kwantar da kanta jikin Ma'amah'nta tayi tana wani lango e mata tare da furta. "I love U Best Mammata! Ina sonki sos i tare da pa'apahh maaa" tayi maganar cikin sanyin murya me auke da zallar rauni. A hankali Maah ta janye hannun ta dake cikin gashin in yanayi na face nata na sanjawa daga wannan farar'n dake cike da fuskan. "Me yasa sau da tari kike son sama ranki abinda bazai ta a iyuwa bane ESHERH?, Idan har kinason farin ciki na da gaske to kuwa tabbas dole ne ki cire maganar mahaifi a cikin rayuwarki!!!" Daidai da gama maganar nata ta mi e tsaye tare da rataya handbag nata tana nufar doorhandle na room in, Tun da Ma'amah'n ta soma mata maganan kanta yake du e hawayen da ita kanta bata san da zuwan suba na zubo mata. A fakaice ta sharce hawayen tana saurin mi ewa tare da aukan car key data gani kan rug tana rufa mata baya da sauri da sauri, dan tasan Maah in nata kaifi aya ce bata jurar Raini ga kowa bare Maimaita zance aya. A Mahaukacin parking house car na gidan ta tarar da Maah in na shirin shiga wata motan daban. "Ma'amah!" Ta kiranyi sunan cike da rauni sosai a muryanta, chakk kuwa Maah ta dagata daga shirin shiga motar tayi tana juyowa ta kalleta. Kafin ta kawar da kanta daga kallonta domin zuciyarnta sammm bata iya juran kallon Shalelen ta cikin yanayi na damuwa. Cikin takunta me sanyi da nutsuwa ta araso har gaban motar a sanyeye ta kama tafin hannun Maamah in tana jim ewa da nata hannun. "Pls so sorry Ma'amah bazan...." Saurin taryar numfashin ta Ma'amah'n tayi ta hanyar sake ri o tafin hannuwan Esherh'n tana furta. "Please kada ki sake cewa komai nasan kina jin tsananin zafin hakan a cikin zuciyarki amma everything will be fine _ESHERH_ will be fine kinji. I promise you zan maida kukanki zuwa farin cikinki, zan maida acin dake bisne cikin zuciyarki zuwa madawwamin farin ciki" ta arasa maganan tana rungume ar nata. Wani sanyi ne Esherh taji yana ratsa cikin zuciyarta A hankali cikin laushin da muryanta ya sake auke ta furta "Ngd Best Friend" an bubbuga bayanta Ahankali Maamah ta shiga yi tana ta son sarrafa kanta daga wasu shu un lamura baya can masu nisa da suka jima da shu ewa. "Best friend I wasn't alone anymore babu godiya tsakanin mu duk matsalolinki nawa ne and I will do my best to see na kauda damuwanki, har gaban abada ba wanda zan bari yayi hurting naki akan Mahaifi saidai in bana numfashi, just take care of yourself. Dan nasan shi ne tsoron dake dan are gareki Shalele" Wani kwanciyan hankalin maganan Maah in Esherh taji yana kamata, domin ta riga da ta sani koma tace tafi kowa sanin halin Mommah in ta kafff da kowa, dan haka taji wani kwarin zuciya da gwiwan ci gaba da Rayuwa na kamata,Hannun Maah dake cikin nata ta sake amewa gamgam tanajin wani kaunar mahaifiyarta na sake kamata ta furta. "Nagode Sweet Maah! Ina aunarki and really miss Mee kafin ki dawo" daga haka taja hannun Maman suna nufar wata futinanniyar narkyakkiyar Rolls Rayce Spectre Blac car. Itane ta bu e mata back side kafin ta nufi driver side ta shiga tana sanya ma motan lock tare da yin reverse tana janta ba da speed da yawa can ba. Slowly taci gaba da jan motar hakan har suka araso babban airport na Abuja. Tun kafin su ara sa airport in ta hangi wani mugun tsaron da aka bama airport in. Wani kalan bugawa taji zuciyan ta yayi hadi da karyewa duk a lokaci guda, domin ita ba mutum bace me son ganin ko taron cincirindon mutane bare kuma jami'ai. Amma ta danni kanta tana arfafama kanta gwiwan hakan. Ita Maah in duk kusan tare suka fito kowa ya bu e na kansa da kansa. Motan ta rufe suna fara tafiya sedai tarin uban jami'an data kalla suna sake bema Kamar wani mutum garkuwa ne ya an so bata Mamaki ma ita kammm. Duk da cewan hakan bawai abin mamaki bane tunda gidansu ma haka yake da wannan bala'in tsaron. Kuma ma ganan uncle Fawaz nan shi ma kusan sakk haka ake bashi kalan wannan tsaron amma kuma se take jin wannan in wani irin daban ba tare da ita kanta tasan dalilin na zurfafa kanta har haka ba. Ata cennn angaren jami'an nan kuwa shi kansa airport in kewaye yake da tsaro na musamman. Wani Kyakkyawan Matashin saurayi ne ya sanwo kansa daga fitowa daga cikin jirgin da kusan shi ne last ma daga cikin passinger's da jirgin ya sau e dan wani an nannauyar bacci ne ya sure shi jirgin na dap da sau a. Shi ne ma dalilin daya sanya seda ya ara sa watstsakewa ma kana ya fito a jirgin. Ahankali cikin takun izza dajin kai ya fara tako matakalar benen. Cikin wani irin nutsuwa haka harya dangana diga digansa wa an dandanin