Sashe 15
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baki ta bu e da niyar fasa ihun auki da neman temako taji an kuma rufe bakin shi ma tare da janta can ta baya wajen balcony na bayan angaren. Suna zuwa tsaka nin mararrabar dake tsakanin balconyn da kuma second floor in dake wurin ta tirje. Tsaida ta akan diga diganta yayi yana sau e wani oyayyen numfashi har kuma lokacin hannunta na ri e a nasa. Idanunta ta bu e tarrr kuwa se gasu akan lateeb elmaska, Wani irin shegen acin rai me taji ya mata dirar mikiya tana jin brain nata na neman ara sa juyewa tun da dama bawai tana a mood me da i ba ne. Dan haka ta wani irin Fisge hannunta idanunta na wani irin cikowa da ruwan hawayen takaicin abin da lateeb elmaska'n ke mata. Ja da baya da baya ta soma shi ma yana sake kusantota, "Ya teeb ka de na min kalan wa an nan abubuwan da kake min domin neman soyayyata!, Domin a hakan da kake kallar so kaka ka gina kanka da fadar ka a wajena to ka sani ire iren hakan da kake min ba komai yake janyo maka se na ruguza fadar naka da kake yi. Muddin ka ce haka zakaci gaba da min to kuwa tabbas ZUCIYANA na dap da jin tsanarka ne Ya teeb!!!." Ta kai arshen maganar da ihu tana toshe kunnuwanta ta re da kaiwa ushe a wajen tana fasa wani kalan kukan da ya sar afe mata irji..... "I hate all my life! I hate all of you about it!!, Wllh na tsanake bazan ta a son kaba Ya teeb, bana son ka, kuma har gaban abada bazan ta a son ka baaa....... Shiru tayi da duk maganganun da take ya o mishi dan haka babu zata taji ya wani kalan fisgota ta fa a saman jikinsa har tana jin yadda zuciyarsa ke bugu da hucin acin ran ba en maganganun ta gare shi. Itama a kufulen ta sake kwace jikinta tana jin wata irin tsana me arfin gaske na taso mata ga duk mutumin dake gangancin ta a koda yatsar hannunta ce. Sake yowa kanta yay dan haka ta ja afarta baya tana tirjeta tare da huna masa yatsarta manuniya tana furta. "Stop, and dare don t touch me, me ya sa ba zaka fita daga cikin rayuwata ba? Na ce ka rabu dani kafita daga rayuwa na ga ba aya! let me be right there" ta fa i tana juyawa zata bar wurin a guje sedai taku aya tayi a na biyun ya kuma cimmata tare da sanyata a tsa iyarsa yana dafe hannuwansa duka biyun da jikinta da take tsaye. Kallonta yay da rinannun idanunsa da suka juye zuwa kalan acin rai... Wani numfashi me zafi ya fesar tare da furta. "I hate love some body ask me why???. Sometimes I just hate my life and all the decisions I made along the way, because that's why I'm in so much pain right now?....Am glad we will soon get married da kike fa in hakan, bayan kin kusa zama mine and Ina son da ga yau ki dena duk kalolin wannan haukar right?" Ya maganan ne kuma Yana neman matse jikinta da nashini. "I hate you Ya teeb!!!" Ta sake fa i tana yin asa da niyar son zamewa ta gudu. Hannuwanta biyun ya ago tare da mi ar dasu sama yana bin ta da wani shegen kallo. Kafin ahankali cikin wani murya ya ce da ta, "Uhm- uhm let me feel u" wani shegen haushi ne ta ji ya sake cikata har tana jin kaman ta auka wu a ta lumamai. Bata tsammata ba Se sake jin sau ar kalamansa tayi tamkar daga sama yana me sake fa in.... "My dream is to spend my life with you nice you can't imagine how much I love you sweetie, I always think of you I can't stay a minute without talking to you every day i keep holding my pillow thinking about you nice you are so precious to me! you are my half i can't be happy without you message me now I really want to spend some beautiful moment together I WILL Really love you too*ESHERH KALTHOOM* I can't live without you and I have forgotten everything about me, including her mind, nafi kowa son ki a cikin WANNAN DUNIYAR Swee flower piey..... Yay maganan tamkar wani zararre yana janye hannuwansa daka rumfar daya mata yana nuna mata zuciyarsa tare da fa in. "Duk wani Namijin da yay arin keta min iyaka da soyayyata na rantse se na ga bayansa se na kashe shi ko waye domin ke in you're mine!!! Ke ta wa ce har arshen abada Esherhhhh....... Sos i jikinta ya fara rawan tsoro ganin yadda yake ta dukan irjinsa seti da Heart nashi a can asan zuciyanta ta (Shi ke nan allurar mahaukatan ta motsa ALLAH ka kawo min auki) tayi maganan da iya zuciyanta tana sake yin baya da baya har ta sa e shi ta wani irin kwasa ana kare tana shigewa angaren mohjaddan'ta.... "Subhanallah ke Eaesherh wai lafiyanki kuwa kike shigo min da irin wannan gudun dalilin ki arasa kassaramin afafu!" Zama tayi tana sau e ijiyan zuciya ta re da furta. "Jaddaty na wllh tsoron hanyar kawai na ke ji!,shi ne fa nayi gudun nan" kallon ban yarda dake ba tsohuwar ta mata tare kuma da cewa. "Duk uban securities in dake ba je a gidan har ki wani ce kina jin tsoro? Sannan ganan haske kamar ka yada allura ka sunkuya ka auka har ma ki ce kina jin tsoro kya ma fa i gaskiya ne yarinya" tayi maganan tana aukan ruwan rowa ta shanye duka. Ta bu e baki da niyar magana kenan ya shigo akin dan haka jikinta ya soma rawa ma ud ta ha iye maganar da tayi niyar yi in tana zamewa ta kwanta tare da kwantar da kanta saman afafuwan jaddah'n Tata... Zama yayi kan Sofa yana gaida tsohuwar kallo aya ta masa me tafi da harara tare da cewa. "Duk da baka zo gaida nin ba seda kaga wannan faratun na nan, to ta shi kaje bana son haisuwar nata ja'iri kawai..... Sumar kansa ya an shafa yana son bama kansa nutsuwar data kwace mishi yana sau e ijiyar zuciya ha i da fesar da numfashi ya na cewa. "Babu laifi hakan ma jiddoh in dan itan ma nazo sabo da I LOVE YOU MORE THAN ANYTHING'S, gaba aya nake son ta da zuciya da Ruhina ina son mallakar Esherh a matsayin Matar Aure na! Pls jiddoh ki sanya baki dan ALLAH ko su daddy zasu fi yarda ayi maza ai bikin nan ko zuciya na zata fi samar nutsuwa plsssssss" ya wani karasa maganar yana janye sautinsa sos i idanunsa na shigewa ciki. "Kai ALLAH Rabani! Ina ni ina sanya baki ai Wllh Esherh batay kala da matar Auren da zaka aura ba, In Sha ALLAH miji zata samu me sonta tare da dangin sa dan kullum cikin ro ar mata ALLAH nake kan ya auki Raina ya mata mijin nunama tsara. Tun wuri ma kwanta ka fidda rai da ita wllh lateeb uwarka bata son ta kaga kenan ba amfanin hakan. Ni ban nuna mata iyayya ba amma ita take numa gudan jinina kamar kuma a koda yaushe take son muzantamin A da JIKA wllh ko Ni bazan bari Esherh ta Aureka ba LATEEB....... Ta ara sa maganan hawaye na wanko mata fuska domin sos i take jin babu da i akan duk maganganun da Mummyn lateeb in ke ya ama Mammah'n da Esherh. Ita ce mutum ta farko data fara da sama Esherh mummunan ciwon da akaron farko ya kusan tafiya da numfashin ta. Kuma dan me zata bari an ta ya auri yarinyar da a kullum kwanan duniyar velinbing na rayuwarta take yi. In sha ALLAH zatyi duk iyaka bakin arin ta na ganin lateeb in be mallaki Esherh'n ba, kai dama kowa dake cikin Family'n. Domin kuwa kowa yana da nashi matsalan akan hakan. Shi Omer Matar sa basma,shi ku ma Fawaz mahaifiyarsa, shi in ma dai lateeb uwar ta shi matsalar sedai tashi matsalar tafi ta kowa yawa, domin su sauran ba koda yaushe ma suke nuna wani abu game da Esherh'n ba. Kuma ko auren ne gwanda ta auri fawaz in tun da duk yafi su cikakken hankali da nutsuwar da zai dinga nesanta lefen Esherh in ga mahaifiyar nashi. Kuma da can baya kafin lalacewar komai da ita Mummyn fawaz in da ita Mammah'n Esherh'n awayene sos i.... Kuma har kwanan gobe sukan gaisa harma da ziyartar juna kasan cewar ita Maman Fawaz in ita da daddy Majeed suna Lagos ne da zama. Wanda shi ne a na biyu a JEDDY's FAMILY. Wata kakkaurar Ajiyan zuciya ta sau e daidai lateeb in na agowa ya kalla jaddah'n da idanunsa da har wasu ruwa ruwan bala'i da masifa suka tara ta cikinsu. "Kika ce ba zaki bari na mallaki aunata ba jaddah? Kin kuwa san babban zunubin da kika bari bakinki ya furta? To ni kuma na miki al awarin indai ina numfashi a cikin WANNAN DUNIYAR sena mallaki ESHERH KALTHOOM JEDDY's ko da na dare aya ne koda ace na Rana aya I promise you Wannan in al awari nane jaddah ina son ki Rubuta hakan ki ajje komin........ Sau ar marin da yaji saman lafiyayyar fuskar shi ne ya sa shi tsayawa chakkk tare da ha iye kalamansa na arshen da yay niyar fa in.... "Idan baka da hankali toni inada hanyoyin dawo da kai kan daidai in ka lateeb, wllh kafff zuriyata ba'ay tantirin da ze zo har gabana kan ido na yana fa amin muggwan kalamai irin haka ba!ko ita uwar taka ina rabuwa da ita ne kawai domin duk abinda kama wani kai ma In Sha ALLAH se an maka. Kuma daga yau ina son ka ace att gaba aya daga cikin rayuwar Esherh, tamkar ha uwar hadarin kaka da kuma bajewarsa do You understand?" Jaddah'n ta fa i tana kama hannun Esherh suka shige cikin lafiyayyen bedroom nata suna barinsa tsaye ri e da face zuciyarsa na wani irin umbura, yau da ace bason Esherh yake ba wllh da