Sashe 14
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
da zube hannuwansa cikin aljihun long sleeve in dake jikinsa yana soma zagaye room in. Wani munafikin numfashi a wahale ya fesar tare da furta... "Kowa yay fa a da damisa ya duba jikinsa. Kuma ko an kashe biri, biri yay arna gaba zaki baya damisa, kowa ya yun uro kubarshi ya doso In kaji ana hadari malafar duniya to ni ne! Kuma nasa gabana inda nake so babu me iya tare ni bare kuma tunkarana,duk kuma wanda yay yun urin hakan guguwar dake na unshe ta na e mutum idan bayyi Sa'a ba ma ta baje dashi inda ko makamancin labarinsa babu mai iya ji balle gani, dan haka ka ringa gyara wasu kalaman naka Neil right and understanding?" Daga haka ya fice a akin yana sake jaddada masa cewan lallai a goben yake da bu atar sabbin bayanai dan ga ne da Esherh'n..... Around 9:20am. Tun da ta dawo gidan ta shige akinta babu wanda ya ganta ciki kuwa harda Maah, dake can ita ma ta a jinyar kanta. Daga gaisuwa babu abinda ya sake ha ata data mutanen parlour'n dan haka abincin kawai taci ta mi e tana barin musu wurin. Duk kuwa da cewar yadda lateeb yaso ko magana aya ce suyi. Shi kuma Fawaz wani aikin ujila ne ya taso musu a headquarters nasu dake Lagos dan haka tun sassafiyar ranar yabi jirgi zuwa Lagos in. Omer kuma yau basu fito ba wanda da dukkan alamu Umar iyan sa ce ta hana hakan dan yana son matarsa babu arya sedai son da yake jin ya na Esherh'n ya zarce nata sau cikin masaki... Da i ma taji sema hamdala ha i da godewa ALLAH da tayi, yau kawai ta tsinta kanta da son zuwa wurin mohjaddan'ta. Inda take sanye cikin wasu half ready made play gown fuscia pink colour. Me tsayi sosai da fa i wanda ya an bu e daga saman daya bama ugunta damar bajewa ta ciki. Amma fa kai tsaye baka isa gane ainihin hakan ba se har in ka ure tane da ido...... Babu zata babu tsammata taji an wani fisgi hannunta aya dai dai lokacin da take dap da shiga parlour'n mohjaddan'ta......... *BY NAINERH KD and AMMEY LAYLERH _ Page 8