Sashe 3
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
e tana juyowa gaba ayanta. "Ina kallon Woje ne Maamah!!!" Ta furta tana son fuskewa abinta. Daidai kuma da lo acin da yake shigowa har cikin bedroom in, Kuma kai tsaye mayen amshinsa ne ya fara sanar mata da hakan wanda baya ta uya koda kuwa a cikin dubu yake. Daga bakin bed in Maah ta koma tana zama gefe da inda yama kansa mazauni. A kan cushion in dake gefe dap da gadon ta zauna tana sake lafewa luff tmkar wata ar mage. cikin nutsuwa ta ce. "ESHERH KALTHOM JEDDY's wannan ba lo aci bane na oye wata damuwa daga gareki ko dan lafiyan jikinki! Ina so duk wani tunanin da baya da amfani a cikin rayuwanki ki shafe babinsa daga cikin brains naki, inason kamar yacce na sanki da jarumtaka da shanye komi to a wannan karon ma ina so ki tsaya sosai ki jajirce ki yi aiki da tunani da kuma hankalinki kinji Shalelena, INSHA ALLAH babu abinda ze farun min da rayuwanki Shalelen Maah in ta" Kan ta tai nooding kamar kan adangaruwa alamar ehhhh ta auki komai. "Good girl, to kada ki yi wasa kin ji? Maza ga Fawaz nan yazo bara na barku Ni zan fita ne yanzu tafiya ta kamani zuwa Lagos" idanunta manya da har yanzu suke ba a daidai an su ba ta gya a tana jim e hannuwanta wuri guda. Har taje dap da afan fita ta dawo cikin an hanzari tana furta "Shalele kinga ma Omer na irana mebi kuma ya kira taki woyan ne a kashe se kuyi magana" daga haka ta sanya kanta tana barin bedroom in ba tare da tayi duba da sanda yanayin fuskan Fawaz ta sanja ba. Zubama woyar idanu sosai ESHERH tayi tana kallonta tamkar me nazartan woni abu daga cikin ta, "Wannan ba arin bane na biye shirmen banza oya maza bani magungunan ki" haka taji dakakkiyar muryansa me kama da bada umarni.A kuma daidai lo acinne wani sabon iran ke sake shigowa woyan dake gefe da bed in.tsamm ya mi e tsaye yana nufar saman mirro'rnta da kai tsaye ya hanji tarin drug's nata. Wani kalan yatsine farar fuskanta tay tana juyar da kanta gefe. A kuma lokacin yake dawowa. "Uncle Fawaz pls ka bari zuwa anjima" ba tare da tasan se tanka mata ba ya furta. "Ya jikin ki?, hope dai kan ya rage ciwon sosae kuma idon baya miki shi wannan zogin?" Wani kalan sake lafewa a cikin cushion din tay tana janye idanunta baya.......... Thank you for sharing your nuvel with the world and enriching our lives with your beautiful fam . May this special day bring you as much happiness as you bring to others. Wishing you love, success and fulfillment in all that you do. All my love *BY AMMEY LAYLERH & *NAINERH KD _ Page 2 *OMER POV.* Karka afa yake sannu a hankali yayin da idanunsa ke kafe bisa screen na wayar hannunsa, zuwa wannan lokacin da ya yi ma ta kira kashi-kashi yafi ashirin, amma ko aya bata a ga ba duk da wayar tana ringing shi ne abin da ya yafi ata masa rai musamman da ya tuna lokacin da yaji dirirar motar Fawaz da kuma sanda ya le a yaga ya da e da shiga Apartment in, shi ya sa a Haukace ya fara lalubar lambar ESHERH tare da danna kira wai dan ma kar Fawaz in ya riga shi jin dadda ar kuma sassanyar muryarta a wannan safiyar sai dai duk a banza domin bata a ga ba, da ya gaji da kiran nata ne ya kira Maah in ta sai dai ita bugu aya ta auka bayan sun gaisa take tabbatar masa da ESHERH na nan Qlau bayan ya tambaya har ma take ara wa da fa in. Ai Fawaz yana wurinta magani yake bata. A lokacin da ta fa a hakan da yar ya iya yi ma ta sallama, tsabar kishin da ya cika masa zuciya da jin wai Fawaz yana can wajen ESHERH. To ko uban me yake yi?. wannan tambaya da mai bashi amsarta ita yake ta maimaita wa kansa yana jan tsuka lokaci-lokaci sannan bai ha ura da kiran layin ESHERH ba amma ba amsa. Omer! Omer!! Wai lafiyarka kuwa tun azu sai faman sakin tsaki kake kai aya kana kuma danna waya? Matarsa dake lura da duk takunsa ta fa a tana yi masa wani irin rikitaccen duba duk da tana arin danne ba in kishin dake taso ma ta dan tasan a kan abu aya yake wannan abu, da kai tsaye zata kira da hauka wato a kan wannan dai figaggiyar yarinya mai shegen kyau ESHERH Allah ya gani ta tsana Yarinyar irin sosai in nan. A maimakon Omer ya bata amsa sai ma tsaki da ya kuma ja tare da tashi tsaye daga kujerar Dining in da yake a Haukace ya mi e hakan ya sa kujerar ta yi baya ta fa asan an tudun benen Dining in. Basma da ta bi kujerar da kallo sannan cikin acin rai ta sake a gowa tana duban Omer da tamkar bai ga abin da ya yi ba ta bu e baki tana shirin ta yi magana sai dai kafin ta kai ga furta komai sai gani ta yi a fusace ya juya fuuu ya yi hanyar ofa tare da ficewa daga Palon a hanzarce gaba aya su biyun wato ita da iyarsu mai kimanin shekaru hu u a Duniya suka bi shi da kallo zuciyarta tana ara una da zarar ta tuna duk a kan wata mace daban yake wannan haukar sai dai kafin ta kai ga tunanin komai taji tashin Motarsa ya fice daga apartment Da dayake Estate in da suke Rayuwa gaba aya Ahalin JEDDY's in a ciki wani irin hamsha i kuma erarren Estate ne iya ganinka da a ka zubar da ma udan ku e wurin samar da shi Apartment ne iri-iri kamar a asar turai ko wanne da nasa tsarin ginin da yanayin sa mai burgewa domin ha un villa ne ta ko'ina iya ganinka. Bai gama daidaita parking motar Ba ya fito a hanzarce da kuma sassarfa ya shige ciki domin yadda zuciyarsa ta azalzalesa ya sa baya shakkar komai zai faru indai a kan ESHERH ne yaji ya gani kuma zai ga uban abin da wancan Fawaz in yake yi tun azu a wurinta. ESHERH! Ya fa a a fusace kuma kamar da an tsawa lokacin da ya sama nasarar haurawa akin ta da yake ofar a bu e yake shi ya sa ya shiga cikin sau i ba tare da ya ata lokacin kwankwasawa ba. Daga ESHERH da ta kawar da kai gefe daga arin mi a ma ta magani da Fawaz ke yi har shi kansa Fawaz in da ya an du a domin bata maganin sai suka juya da sauri jin wannan uban kira da a ka kwala ma ta duk da sun san Mutum aya ne zai iya hakan Wato Omer ille kuwa da shi suka yi arba yana tsaye sai wani sakin huci yake kamar wani gumurzun zaki. What the fuck! Are you out of your stupid mind da zaka shigowa mutane haka akatatan babu checking excuses ko sallama da shirmenka na banza kana nema ka tsorata ar mutane?! Wannan kalaman da Fawaz ya jefe sa dasu su ne suka ara hura wutar tafarfasar da zuciyarsa ke yi amma da yake ba ta shi yake ba kuma badan shi ya zo ba shi ya sa yake ganin tsayawa bawa Fawaz in amsa ma tamkar ata lokaci ne hakan ya sa shi kauda dubansa a kan Fawaz dake yi masa wani fusatacen duba sai dai a nutse ba'a harzu e kamar yadda shi yake ba, mayar da duban nasa ya sake kan ESHERH da har lokacin take lafe a kan Sofa ta ame ko nace ta yi ma tattausan cushion runguma na musamman tamkar bata san abin da yake faruwa ba, tun kallo guda da ta yi ma Omer sannan ta watsar sai ma janyo wayarta da ta yi ta shiga what'ssapp da yake mafiya yawan lokuta da wifi da ya kasance kusan kowa na Estate in yake amfani da shi ita ma haka ne, shi ya sa yanzu ma da shi ta yi amfani sannan ta fara duba sa onni domin Akwai wanda take muradun gani sai ta watsar da lamarin Omer tamkar bata san da wanzuwarsa a wurin ba. ESHERH what on the earth are doing da tun azu nake faman kiranki ashe ma kina gani amma baki auka ba? Ya fa a lokacin da ya yi daidai da ari sawarsa wurin da take zaune sannan ya sa hannu ya wafce wayar dake hannunta tare da shiga contacts ya nuna ma ta uban kira na babu adadi da ya dinga buga ma ta. Kallon screen in wayar ta yi sannan ta dubeshi ba tare da ta furta komai ba ta sake mayar da dubanta kan Fawaz da zuwa lokacin Allah ne kawai ya tsare bai kaima Omer kyakkyawan naushin da zai saka ganinsa da jin sa na an lokaci suka bar gangar jikinsa ba domin da alama allurar tasa ta Soja ta motsa lura da hakan da Esherh ta yi ne ya sa cikin taushin murya da kwantar da hankali ta furta. Uncle Fawaz nasan kana da abubuwa masu yi muhimmanci da zaka gabatar a daidai wannan lokacin ba? To Please ka tafi dan banason wannan shirmen ya sa ka rasa kyakkyawar lokacinka a kan abin da bashi da amfani. Duk da kasancewar da biyu ta yi maganar na farko dai domin untatawa Omer kuma taga alama ya sha a na biyu kuma tana gudun kar Fawaz in ya kasa ri e fushinsa yaje ya illa ta Omer in a akinta lamari ya kwa e shi ya sa ta furta wannan tausasan kalamai da hope in Fawaz in ya tafi dan shi Omer bata auke shi a matsayin wani ajawali babba ba dan tasan ta yadda zata tafiyar da shi cikin ruwan sanyi. Taya kike tunanin zan iya tafiya na barki tare da wannan psycho in da bai san inda keyi masa ciwo ba. Fuck! Fuck! Ni kake kira da Psycho saboda ka mugun duban yanayina? Lallai ma Fawaz kake ko