← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 19

Sashe 13

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dan haka a kowanne hali muka tsinci kan mu to mu yi godiya ga Allah da Kyakkyawan ya ini akan hakan ma wata dama ce ta same mu na samun aukaka da kuma nasararmu.._ Kana yace. _Sunna ce ta rayuwa ga duk wanda yake son cimma nasara to kuwa dole ne ya saba da ha uri da kuma juriya, domin nasara ba a samunta cikin sau i, dan duk wata hanyar cim mata a cike take da tarin alubale na rayuwa, to mu auka cewar wa annan matsalolin dake riskarmu su ne matakan isa ga babbar nasararmu matu ar mutum bai sare ba_...... Kana da aka tambaye shi kan cewar me yasa wasu daga cikin mutanen da yake temaka basu godiya ga bisa abinda yake musu?, Kin san kuwa me ya ce musu?"........ Lubnan tayi maganar tare da agowa tana kallon Esherh in. "_Cewa yay kada kayi nadamar kasantuwarka mutumin kirki ga mutanen da basa godiya bisa hakan. Ayyukan kirki yakan bayyana kansa ta hanyar halayya, sannan halayyar mutum yakan bayyana asalin surarsa sa ne..... Kana yace kada ka damu idan ka yi alheri ga mutane kuma basu nuna godiya ba. Abubuwan kirkin da kake yi sune da kansu za su bayyana kansu ta hanyar halayen ka, kuma halayenka za su nuna ainihin asalin ka!!!. Ka na ya sake cewa. Halin mutanen kirki baya uya, kamar yadda halin mutane marasa kirki baya uya. Kai dai kawai ka za ma mai arfafa zuciyarka da juriya wajen ci gaba da aikata abin Alkhairin koda kuwa mutane basu nuna godiyarsu gare ka, kuma Ni duk abinda nayi ina yin sane ba dan a gode min ba, na yi ne sabo da ALLAH bawai don wasu cannn ekun mutane su gode min ba ko dan gobe....._ Kin ga kenan mutumin kwarai mutumin kirki kamar Dr Sameer othman kamfala's be chanchanta ire iren wa an nan kalamai daga cikin al'umma ba, nima nasan hakan ne ata dalilin yaya Adeel ne domin babban na hannun damar sane sos i...." Uban tagumin da Esherh tayi ta janye tana sau e wata zazzafar ajiyar zuciya me an sauti saboda wasu kalaman da taji sun shige har cikin kwanyar kanta. Can kuwa angaren Maah bayan ta katse wayar ta ura ma wayar ido cike da jin wani abu me kama da zafi zafi da taji yana nemar ta so mata iyaka tunaninsa kawai taya fa o mata domin kuwa iyaka ambatar sunan shi kan sanja duniyar tane gaba aya. Duk wannan uban SOYAYYA'R da take ma Esherh jin ta take bama takai kwatankwacin wanda take masa ba. Dan haka ta cillar da phone in kan gadonta tana cije le e wasu ruwan hawaye Masu tsananin zafin gaske na kwaranyo mata. Kuka sosai tayi a wannan lokacin domin duk sanda ta tuna hakan tana rasa hankalinta ne gaba aya shi yasa take taka tsantsan akan in wani abu da ze ko jin gina da sunan shi ne. Kanta ta ri e da hannuwa bibbiyu tana me furta.... " *MARAFA* wyh, you betrayed me bayan kasan da cewan I love you with all my heart!, why _MARAFA_ I soooo much hate you now, I hate you I hate you, his love has just been part of me a kan ka na san menene soyayya and his my first love kai ne ka ai mutumin da bana ha a son ka da kowanne irin namiji ne, who da na chanchanta haka daga gare ka? I love U and I hate you ~ MUHAMMED MARAFA KAMPALA's nayi ladamar auren ka nayi nadama is too let to correct her mistakes, duk da haka ba zan gaji da ro on ALLAH ba akan yasa kayi ladama! Kayi ladama!! Kai ta yin ladamar abinda ka aikata a gareniba I hate all off you wllh.............. *SAMEER* Kamar ko yaushe haka aya bayan aya manyan motocin nasu gaba aya suke kutsawa kan titin da zai sa dasu da katafaren Suite Lodge in da suka sau a , a yanda car's in suke tafiya sunyi convoy kawai abin su birge mutum ne. Tun da suka fice a cikin company'n lafiyayyun manyan motocinsa ke zabga guda tamkar tashin duniya, shi kuwa yana lafe cikin lallausar kujerar daya lafe sos i cikinta. Girma da tsaurin ido ha i da maganganun data ya a masa na arin birkita brain nashi. Dan haka yake a lafen shi ka in sa yake tsara yanda zai lalata komai in da take gadara dashi idan yace komi ya a nufin komai in kuwa ciki kuwa tunda yace komai in kenan yana nufin harta kan Rayuwarta ze iya bi ta kai ya danne..... Dan haka yana a cikin duniyar wannan tunanin yasa baima san sun ara so best Hotel in da ya sau a ba Wayarsa ce tayi vibration dake cikin aljihun wandon sa dan haka ya cirota tare da duba kan screen dan ganin me iran. *MY BESTEST* shi ne rubuce ar a saman screen in. Dan haka babu jin kirin komai ya katse iran nata yana saka sabon call na No "Hello My best Son!" From d other hand yace. "Yaeh Oum my the best in bestes" Yay maganan yana wani langwa e kansa gefe tare da shafar sukar kansa "How are I doing there? " Ta tambaye shi cike da kewansa da tayi, Wani kwa e face nashi yayi tare da cewa "Alhamdulillah Oum IN SHA ALLAH cikin week in nan i will b home,am eager to b home wlh I miss u Oum" "Miss u too my friend sos i Masoyiya tayi kewanka.... Daga haka suka shiga wani zancen daban har zuwa inda inda Parking car's na cikin suite in suke. Zuwa lokacin kuma sun kammala woyan da Oum nashi kamar kullum wannan fararen zaratan santala santalan afafuwan ne suka fara fitowa kafin me gaba ayan ya bayyana wato ganganr jikinsa. A nutse yake taka fararen zaratan sawayen sa idanunsa na sauya launi,wani abu da yafi kama da bacin rai na arin sake motsa zuciyarsa,yana jin in har be yi ragaraga da rayuwar yarin yar nan ba to kuwa Tabbas shi be cika jinin SAMEER OTHMAN KAMPALA's ba. "Welcome sir" Kattin samudawan dake aikin bada tsaron lafiya wa mutanen da ke wajen suka fa a suna rusunawa da kuma girmamawa, domin kuwa kowa ka kalla a wurin wani ne wanda asa ke ji dashi masu gidan rana. baiko amsa su ba hannu kawai ya cira musu aya kawai alamun ya sallamesu. Da left hand nashi yay amfani wajen bu ofar bayan ya ratsa wani hadadden balcony da aka awatashi matu a fiye da tunani,kyakkyawan falo ne na alfarma wanda ya kerewa duka sauran parlour da ma jerin suite Lodge din baki aya,komai da komai na cikin falon so neat komai na nan fes al kamar rai bata rayuwa a ciki, ga wasu shegun glasses out in da ya ma parlour'n awan ya duk inda ka gilma sai kaga fuskarka dama jikinka baki aya. Ba abinda parlour'n yake bayarwa sai wani irin ni'imtaccen amshin sa daya gama kama parlour'n ha i da kamshin air conditioner in da dama ba'a raba parlour'n dasu.... Tsaf Mahaukacin parlour'n da yafi kama da wani shahararren akin taron ya la ume saitin kujeru biyu na alfarma, banda sofa's in dake cilli tsakan kanin kuberun. Wanda iyaka wanzuwarka cikin falon ya isa ya baka wata irin nutsuwa da kwanciyar hankali na musamman. Lallai do le ne masu ku i suyi girman kai domin dai kowa yaga wannan guri yasan cewar ya kere tsara ne kawai.... Wata jimirar Glass door ya nufa yana me sake amfani da hannunsa ya tura ofar dake a wajen, Wani lafiyayyeyan babban bedroom ne ya bayyana shima da komai na cikinsa creamy white ne, kai tsaye katafaren tsararrren gadon bedroom in ya nufa me irar Italian da yasha wani shegen lallausan beddings fari all wanda har wani sky blue yake nunawa tsabar farin daya masa yawa sos i..... Kwance yakai daga gefen bed in komai nasa na kallon sama afafuwan sa kuma na a asa yana zubawa Pop tarts lafiyayyun fararen Idanuwansa.... A haka wani an bacci yazo yay gana dashi, ba shi ne ya farka ba se wajajen sha biyu da wani abu. Dan haka a gurguje ya fa a bathroom Yana sakar ma kan sa shower, wata fara in bathrobe ya sanyo yana fitowa faka slippers ya ziro masu taushi yana shigewa cikin clothes nashi. Sallah ya fita zuwa cikin masjed in dake cikin jerin hotel's in. Bayan sun idar kai tsaye Directly Neil yasa ira yana cewa ya same shi a living room meeting in daya ware wanda ke jere da bedroom in da yake ciki.... Cikin abinda bai wuce second goma ba sega Neil in ya shigowa Room in yana sanye da kaya na shan iska tamkar dai me gidan nasa da yake cikin wasu outpit na Calvin Klein. Zama yay Kan kujerar dake facing data Boss in nashi. Wasu yan latse latse yay tare da tura may Ipad in gabansa yana me sake cewa................... "Lallai duka bayanan yarinyar nake da ukata tun daga Ranar haihuwarta har zuwa matakin da take a yanzun" an zaro ido neil yayi tare da furta. "BOSS itama wannan girl in Family nata nada wani irin power sosai a cikin garin nan. Duk inda kayi kowa zancen irin arfin Ikon JEDDY's FAMILY kawai ake zance... Dan Family in kansa cike yake taff da zunzurutun matasa masu ku i sos i daga manyan soldier' se air Force se manyan an kasuwanni wanda su kansu matan cikin Family'n ba a zaune suke ba. So kaga ta aya daga cikin su na ha ari ne Boss, bare kuma ita kanta ESHERH KALTHOOM JEDDY's in, Kana a an bincikar da nayi kowa na gwada cewar ita in yarinyace mara hayaniya da i da ari ma samm bata da wani cikakken lafiya na ku zo a ga..... Wani shegen lalataccen murmushi mara an sautu Sameer in yayi kafin ya dafe hannuwan sa duka biyun kan dining in da Neil yake Idanuwan sa har na fidda wani kalan bala'i balain jin mugun zafin maganar da Neil in ya fa i wanda yaji kamar ma harda yabon yarinyar yayi. an kawar da kanshi yayi yana kuma janyewa daga du en da ya kai tare
Chapter 13 · 0% Book details