← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 19

Sashe 18

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kinsan dama saboda jikin nata muka dawo daga US. are maganar daidai lokacin da ta ari sa wurin Esherh ba tare da ta zauna ba kuma bata saki kunnen nata ba. Ajiyar zuciya Esherh ta sauke jin bayanin da Eaman in ta yi. Da muryarta irin ta marar lafiyar da bai gama warkewa ba ta furta. Hmph ai kuma kin kashe min kalamaina bani da abin fa a tun da dai mutuwa ta wuce komai, Allah Ubangiji ya yi ma Granny Rahama, ke kuma yanzu ina tsaraba ta kin san dai kwa ayi irin namu masu farfa o wa daga ciwo. Esherh ta kai zancen tana murmushi. Murmushin ita ma Eaman ta yi tare da furta. Tabbas ni kuwa nasan kwa ayi irin naku shi ya sa nazo miki da tsaraba na musamman! are maganar tana clapping hannunta fuskarta auke da murmushi. ofar akin a ka yi Esherh da ta yi fa are tana jiran ganin an fara shigo da abin da i ga tsananin mamakinta sai gani ta yi Fawaz ya bayyana sanye cikin kakinsa na soji, sakin baki Esherh ta yi tana dubansu duka su biyun daga Fawaz in da ya ari so ciki har Eaman da take ta faman sakin murmushi dan a ganinta ba aramin abin a yaba ma ta ta yi ba da har ta iya sakawa Fawaz ya baro aikinsa mai muhimmanci da yake ya dawo Nigeria domin ya ga Esherh'n domin kuwa tun lokacin da ta fa a masa halin da Esherh take ciki ta e-mail gaba aya ya ru e yaji ma gaba aya aikin ya ishe shi so yake kawai ya dawo yaga halin da Esherh'nsa take ciki shi ya sa suka tsara da Eaman yadda zasu yi ma ta surprise na ban mamaki. Suprise! Cewar Fawaz yana murmushi. Yayin da ita kuma Eaman ta furta. Ta-da!! Esherh kuwa da ta yi shiru tsaban mamaki tama kasa furta komai ga bakinta da ta bu e cikin ready na a ka wo ma ta kayan kwa ayi da kwalama rasa abin fa a ya sa ta kwashe da dariya ta kuma ci gaba yadda kasan ta sha i laughing gas, idanu Eaman da Fawaz suka ha a cikin mamaki sai kawai suma suka biye ma ta suna she a dariya. Tsabar dariyar Esherh har da hawaye sai da ta yi ma'ishi sannan ta tsaya tana dubansu sai kuma ta ce. To mene ne kuma na dariyar. Sake ha a ido Eaman da Fawaz suka yi ai kuwa suka ara kwashewa da dariya Esherh ta zuba tagumi hannu bibbiyu tare da zuba musu ido tana jira su gama suna cikin haka sai ga Maah ta turo ofar ta shigo da sallama sai ta yi turus tana kallon ikon Allah. Esherh da ta amsa sallamar tare da juyawa tana dubanta ta ce. Maah ari so mana dama yanzu nake shirin kiranki daga kije ki dawo gaba aya kin barni cikin kewa. Esherh ta fa a a shagwa Ita kuwa Maah sai cewa ta yi. su kuma wa an nan alansu?. Hmph ina fa da alama sun an ta u ne. Esherh ta fa a tana oye dariya, sai lokacin suka saita kansu, Fawaz ya an du a yana gaida Maah. Amsawa ta yi tare da ara wa da. Sannu da ari Soja mazan fama yanzu saboda Allah shi ne ka baro can asar ka baro duka aikin dake gabanka ka dawo? Murmushi ya yi yana an sosa kai ya ce. To ya za'ayi Maah ai haka ya zama dole ne gaba aya hankalina ne ba'a kwance ba, But I'm so glad that now she's okay! Ya fa a yana satar kallon Esherh. Zama Maah ta yi cikin alfahari da nuna auna da Fawaz yake ga ar nata sai dai matsalar aya ne shi ne mahaifiyar Fawaz in Maah tana jin badan ita ba da ta da e da aurawa Fawaz Esherh domin ya cancanta duk da ita Esherh'n bata ta a bu e baki ta ce tana son shi ba. Zama duk suka yi suna an ta a fira da yawanci Maah da Fawaz ne suke yi su dai su Esherh sai dai suyi us ita da Eaman wani lokacin su ha a da dariya har da tafawa da suka ishe Maah ta dube su tana fa Ai shikenan kuma kun ha u babu kwanciyar hankali an tasa gulma ko wato har kinji sau i ai kuwa sallamarmu za'a zo ayi. Cike da shwaga a domin har ta manta da ba su biyu ba ne a wurin Esherh ta ce. Laaa Maah Allah ba gulmar kowa muke ba kawai fa Eaman tana bani labarin reunion da aka yi na an class mate namu na secondary school da ban sama zuwa ba shi ne take fa a min yadda wasu suka koma har tana nuna min hotunan da su kayi ina ce ma kin san wani da nake yawan baki labarinsa lokacin muna secondary school shi ne aramin ajinmu gashi ba iba kuma ba girma har hakan ya sa an class in namu suke kiransa da Smolley shi ne fa yanzu bakiga yadda ya koma ba wai har ma bleaching yake ya yi iba ya zama wani Alhaji shi ne fa abin ya bani dariya. Esherh ta are maganar tana ara fashewa da dariyar tare da nunawa Maah hoton dake screen in wayar Eaman dake hannunta. Tun da Esherh ta fara maganar Maah ta yi shiru tana saurarenta gefe guda kuma tana hamdala ga Allah Ubangiji da cikin lokaci ani yarinyarta ta dawo da cikakken lafiyarta duk da har yanzu Esherh'n ta i ta sanar da ita ainihin dalilin da ya saka ciwon nata ya tashi amma da sukayi magana da Joddah ta fa a ma ta komai a kan Lateeb ne sila, a lokacin da suke tsaka da tashin hankali na halin Rayuwa ko mutuwa da Esherh take ciki kwatsam kira ya shigo ma Maah a kan sun sama Approval na ganin Dr Sameer da suka da e suna fatan hakan, a lokacin da Maah ta yi ido hu u da shi bayan taji cikakken sunansa da a baya bata sani ba domin da Dr Sameer kawai ta sanshi, matu ar tashin hankali da mamaki ta shiga na ganin zallar kamanni da yake da Mutumin da ba zata ta a mantawa da shi ba Rayuwarta baya ga wannan ga sunan Family aya da suka ha a hakan ya tabbatar ma ta da dole suna da ala a da shi, sai dai kasancewar a halin yanzu samun lafiyar Esherh shi ne a gabanta shi ya sa ta bar komai a kan gaba baya zata bincika domin sanin ainihin gaskiya. Tana shirin magana a ka turo ofar da hakan ya sa gaba aya suka mayar da hankulansu domin ganin mai shigowa. Dumm! irjin Esherh ya bada sautin bugu na razana da kuma tsoro na ganin fuskarsa da ta yi hakan ya sa ta ame hannun Maah am idanunta kafe a kan Lateeb da ya shigo Room in babu ko sallama tsaban rashin mutunci irin nasa sai ma cewa da yake. Sweetie ya da haka ke kuwa dama kinji sau i amma wancan ar ba in cikin tsohuwar ta i ta sanar dani wato ana ba in ciki saboda kar na sani ko bayan ke in tawace amaryata zaki zama nan bada jimawa ba. Wani irin duba Maah takeyi masa cikin wani irin takaici ganin yadda gaba aya Esherh ta ru e ta kuma fita hayyacinta daga ganinsa, shi kuwa Fawaz kallo guda ya yi masa ya fahimci a buge yake wato tsaban rashin ta idon nasa har ya kai ya dinga buguwa yana shiga wuri na jama'a irin asibiti dan saboda yaji da in zubar wa da Familyn suna. Ita kuwa Eaman shiru ta yi tana dubansa duk da tasan shi ne Lateeb sai dai ha u war da suka ta a bai fi sau biyu zuwa uku ba amma bata san abin nasa ya kai har haka ba. Lateeb a buge kake kayi gaggawar barin akin nan tun kafin ranka ya aci kana firgita min Maah ta fa a cikin danne acin ranta. Shi kuwa Fawaz sai da ta yi maganar sannan ya lura da halin da Esherh'n ta shiga ransa ya aci dama yaji ra e-ra in Lateeb in shi ne silar kasancewarta a halin da take ciki. Yah Lateeb Esherh bata bu atar ganin ka kamar yadda Maah ta fa a kawai ka tafi karka ara tayar mata da ciwo! Fawaz ya fa a yana arin tare Lateeb in da ya wani tunkari Esherh gadan-gadan kamar mai shirin kai ma ta runguma. Kam bala'i wato kai Fawaz kana ganin har idonka ya yi kaurin da zaka fa a min magana to ka sani ita ma da ta fa a san ranta ba kyale ta nayi ba kawai dai na kauda kai ne a matsayinta na uwar matata. Lateeb ya fa a yana ture Fawaz dake arin ri e shi sai dai Fawaz in da yake shima namiji ko gezau bai yi ba. Ita kam Esherh ma har ta fara fita daga hayyacinta domin har ga Allah tsoro ma Lateeb in yake bata. Suna tsaka da haka lokaci guda suka ji wani sassanya kuma dadda amshi ya mamaye Room in kafin mamallakinsa ya bayyana shigowa Room in ya yi da sallama ciki-ciki sanye yake da shiga na cikakken likita ya aura farar kar in lab coat saman kayan jikinsa ga wani medical kuma kana gani kasan expensive ne Glasses White rufe da idanunsa hannayensa zube cikin aljihu ga wasu nurses biyu suna take masa baya da alama yana tsaka da duba Patients in sa sai ya yo nan Gaba aya mutanen Room tsayawa suka yi cak kowa da irin kallon da yake yi masa ita dai Maah tana kallonsa ne a matsayin wannan Babban Likita wanda badan taimakonsa ba da yanzu Esherh wani labarin daban a ke gefe guda kuma sunan family da kuma kamanni da yake yi da tsohon mijinta wato Mahaifin Esherh. Ita kuwa Esherh wani irin zaro ido ta yi cike da mamaki tana dubansa ganinsa sanye da kayan Likitoci mutumin da bata da wani ma iyi a halin yanzu da ya wuce shi wai ma shin me hakan yake nufi
Chapter 18 · 0% Book details