← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 19

Sashe 5

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

airport Su kuma wa an nan samudawan jami'an na aikin su na take mai baya da bashi kariya. cikin sauri manyan security'n dake zagaye da airport in suka shiga bashi kariya wa kallon da jama'ar airport in ke binsa dashi. Don kuwa kallo aya zaka masa ka kasa auke idonka a kanshi. Kyakykyawan Matashi ne ajin farko sedai ba fari bane can can amma kai tsaye ma iya kiransa da farin duba da yanayi na murjewan fatar jikinsa dake wani kalan shining na zallar hutu da jin dadin rayuwa. Ahankali yake taka Fararen sawayensa da tamkar wanda bai ta a taka asa da su ba haka suke, don tsananin taushi da kuma yadda suke sumil luwai....Yana Sanye cikin wasu ha un American suit blue black,kansa sanye cikin p-carp blue black sai facemask dake saman kyakkyawarn fuskarshin da ya mai wani irin kyau bana wasa ba, jikin sa kuwa sai tashin fitinannen amshi yake hannun sa na aure da diamond watch kyawawan kafafun sa na sanye cikin Hermes Birkenstock sandal wadda a kalla ku in sa ya kai $97000, kasan cewar takalmin launin baki ne sai ya yiwa farar kafar sa bala'in kyau na ban mamaki Hannunsa aya kuma na ri e da ipad nashi dayan kuma na ri e da wata munafukar mini bag ta chanel se jacket in Dior black dake ore akan suit in dake sanye jikinsa ta. amshinsa ne ya tsananta yana sake gaurayewa da iskan wajen ya baje kowa na sha arsa hadi da sanyin wurin. Wanda iyaka amshin sa dashi kawai ya rikita yan matan wajen. daga yanayin yadda yake takunsa ka ai ze isar maka cewan Ehhh lallai shi in Matashi ne dake ji da tashen samar taka wacce ku i da kuma jin da in Rayuwa suka taru suka ma taron dangi tsabar gata. Wani irin yuuuuuu duka jama'ar wajen suka bishi da ido masu manyan aji na wurin da kallo aya suke yimay su rena kansu suma in dai sun gaza janye kallonsu washi wannan matashin saurayin. Babu Esherh dake tafe tana an sauri na kamo Mamma in ta ne taji tamkar an ja mata mayafin da tayi Rolling dashi. Chakk ta tsaya tana gaza yin gaba ganin dai da gasken vail nata ne ya sa ali lug bag in dake ri e a hannunsa. Samm samm shi kam ma besan da hakan ba seda ya kusa jin tsaiwar mutum dab dashi domin woyarsa yake yi hankali kwance, fuskar nan awace da smile duk da kuwa cewan ido da fuskan duk a oye suke. lumshe mata idanu yayi kana ya bu e su calmly akanta. Da kallon miya faru kuma? Ya bita dashi hakan ya sanya ranta shegen aci da rainin Hankali guy in nan. "Vail.... Ta furta muryan tan cen kasa tana masa nuni da inda yake sa ale da lug bag nashi.kallon inda ta nuna nashin yayi se kuma ya an fuskanceta tare da lumshe idanunsa kana ya bu e su ahankali ya sau e akan vail nata har zuwa zara zaran fararen yatsun hannunta da yabi da kallo. "Sorry!!!" Ya furta yana zare mata vail in yaci gaba da tafiya abinshi escort din na biye dashi. Wani kalan lango e kansa yayi tamkar yana a gaban me wayar ne ya furta. "OUMMUY SAMEER yunwa ko break fast ban yi baaa! Kuma yanzun muke sau a ganan ma se yanzun zan nufa Hotel In dana yi booking" daga ta can angaren me iran kuwa banji abinda akace ba amma dai naga shi ya an yamusta kyakykyawar doguwar farar fuskan shi wanda hutu da kuma jin da in duniyar suka gama ratsawa. "O'ohhh oummy Sameer kar muyi haka,na ce miki bana zuwa gidan su already ma na rigada na kama Ho tel nikam" daga haka ya yanke iran yana ci gaba da tafi cikin wani irin zati da cikakken arfi irin na mazajen gaske yake takun nasa. Sedai kai a idonka baka isa kace wai sauri ko tafiyar arfafa yake ba domin kuwa a natse normal yake takun nasa me cike da asaita da kuma zarra..... Gaba aya hankalin duka jama'ar dake cikin airport in ne hankalinsu ya dawo kan wannan matashin..... _SAMEER OTHMAN KAMPALAH, Kenan Cikin Dr kuma shahararren an kasuwar nan da duniya ke Masifa masifan ji dashi. Domin wani irin wasu irin maku an Mahaukatan Dollars in nera in da yake da. Se dai a zahirance kowa da iyaka an kasuwar kawai ya sanshi dan be yadda duniya ta gama sanin shi ne wannan shahararren Dr in ba. Dan ko ayki zeyi to kuwa zaka kalle shi ne da facemark ko kuma Nosemark a tare dashi da kuma shade in da yake toshe idansa dashi. Duk inda ya gilma tafiya yake da hankulan zafafan an mata kuma an manyan dake cikin airport in. Sabo da sammm sammm ya manta da wani batun cire pcap nashi dayay lokacin da sukaci karo da yarinyar tare ma da shade in da koda yaushe yake toshe da idanuwan san. Shi kuwa hankali kwance yake ci gaba da taka dogayen afafun shi cikin wurin escort in da suka zo aukan shi na zagaye dashi. Lumshe kyawawan fararen idanunshi yayi a karo na ba da i domin kuwa mayen amshinta kawai ofofin hancinsa ke jiwo masa, tamkar wani yaro an 3years ya wani zama pink lips nashi na asa yana an taunewa bada yawa ba ka an. Kafin kuma ya dafe saman irjinsa wanda kawai yaji yana masa bugun da baima san dalilin yinsa ba. Tamkar wacce aka umarce shi ko akace kalla cen haka ya sake hangota lafe jikin matar da yake tunanin Mom nata ne, Sake ware idanunsa yayi a cikin zuciyarsa kuma yana ayyana (fita mana!!!) Kafe ta da lumsassun idanonsa yayi yana cigaba da kallon ta ganin yacce gandamemiya kamar ta na zuba shogo a gaban dubban mutane. A ranshi ya furta. {Oummuy Sameer zo ga Wanda ta fi Sameer naki iya rigima} a fili kuwa auke kansa daga kallonta yayi dan wani ba on yanayi daya fara jin kansa dangane da iyaka kallon tan da kawai yayi. Fuskanta da skin nata fresh na asalin ar hutu da aka haifeta ta ta taso a cikinsa yake sake kalla. Kalla yake tamkar yasan wannan face in ko dai ya ta a ganin me kama da ita. Ita kuwa amshinsa ne ya tsananta a gareta yana bugar mata da zuciya da ciwon irji. amshinsa me sanyi da da i ne dan haka ta kasa janye kanta daga kallonsa.. Tsoki a ransa yaja a bayyane kuma yana zube hannuwansa cikin suit in dake jikinsa. Esherh kuwa goge wallar da suka idaniyarta tayi na kawai missing Maah da zata yi na iyakar yau ka ai yau in ma kuma bawai kwana ne zata yi ba tunda ta ce mata zata gana da wani babban Dr ne da suka da e fata da kuma burin samun sa a cikin duniyar su dan kawai ita kadai in ta Esherh'n... Dai dai da inda yaja ya tsaya daidai da sadda wasu irin tsadaddun motoci kusan uku na sanyo kansu cikin airport in. Mahaukatan manyan jifa jifai ne guda duka uku kowaccensu ba e ne wulik dasu. Se wata walli dayan wata kafurar Black blue in Mercedez Benz aka bu e masa. Suka auki hanyar wannan ha en Hotel in nan da yayi booking tun a daren jiya. Dake babu wata tazara tsakanin support in da kuma Hotel in se abu nisa cikin cikin abinda bai wuce 35 minute ba suka isa ayataccen hotel in... A gaban wani Mahaukacin KidCity Hotel Abuja suka yi Parking car's nasu. A gaban wani irin Mahaukacin Vemble Apartment Suites Suka yada zango ashin wata welpeper screen tithy. _Welcome to Vemble Apartment Suites_ Shi ne sunan dake walainiya ta saman welpeper screen tithy in dake haskaka ginin duka Hotel's in In difference color's. Shi aka fara bu e ma car in kana sannu a hankali harya gama fitowa baki ayansa yana tsaiwa kan diga digansa jikinsa na ingarman namiji na sake bayyanuwa. Cikin takun jan hankali da mazan taka yake takunsa. Domin kuwa taku yake yi irin na cikakkun jarumai ko baka gan shi ba kaji sahun takun sa kasan cikkaken namiji ne mai jini a jika kuma. A room me lamba 105 Sameer ya auka su kuma duk suka rarrabu daban daba. Yana isa cikin masau in nasa kai tsaye bedroom ya wuce yana zare rigar jikinsa da fresh skin insa fari tas ya bayyana yana daukan idon wani irin hutu dayake bayyane a ko'inan sa. Bayan ya gama bincike komi ya kuma yadda da ingancin komi in kuwa. Sabon fari tass in towel ya bu e wanda ka'idan hotel in ne haka. A ugunsa ya ora toewel in yana fa a wa toilet ya sakarma kansa ruwa yana rufe idanuwansa ahankali gudun kada ruwan su shigagmay. Yana fitowa kai tsaye ananun kaya marasa nauyi ya sanya yana kwanciyar sa kafin lokacin sallar zuhr yayi. Alhamdulillh kam zamu ce domin kuwa maah ta sau a lafiya se dai kuma ya riska rashin sa'a domin kuwa tana sau a wanda suka yi da shi ze ha ata da Dr Sameer othman take gaya mata ay yama bar Lagos in. Wannan magana itace ta kusan tashin hankalin Maah domin kuwa Esherh na dap da kaiwa matakin karshe a jinyar nata.wanda basa fata ko ka an ace yau wannan mummunar ranan ta riskesu ba tare da sun ga wannan wararren likinta ba. Tana jin haka ko zama bata yi ba ta sake biyo jirgin daren ranar ta komawanta Abuja. *BY NAINERH KD and AMMEY LAYLERH _ Page 4 Sai washegarin ranar Esherh take sanin Maah a gida ta kwana domin koda Maah in ta dawo dare ya yi kuma tuni Esherh ta yi bacci shi ya sa bata tashe ta ba sai da Safiya ta yi misalin takwas lokacin Esherh ta fito cikin shirinta tsaf na fita aiki ta sakko asa. Versace woman suit ne jikinta launin pink da ta yi matu ar dacewa da ita riga da wando ta ri e coat in a hannu afafunta cikin wasu arnun ankle strap heels, sai amshin perfume na Le Labo Kawai take fitarwa gashinta da ya sha gyara in upsweep style kuwa na e cikin veil
Chapter 5 · 0% Book details