Sashe 7
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
ka yi meeting in da su tayi cike da takaici tare bawa ma'aikaciyar wasu kyawawan tagwayen maruka biyu sannan ta ara da tabbatar ma ta da korarta a aiki da suka yi dalilin wannan abu da ta yi kana ta juya tana duban Esherh da ta juya tana shirin barin akin taron. Bakiji ba? Juyowa Esherh ta an yi domin taji mai zata ce. Cikin sanyin murya Matashiyar ta furta. Zamu iya magana a ke e Please?! Shiru Esherh ta yi tana yi ma ta kallon nazari sai kuma ta jinjina kanta. _____ Ga wannan Matashiyar ta fa a tana a je ma Esherh Maltina a kusa da ita sannan ita ma ta zauna zaune suke cikin wurin hutawa da kuma cin abinci dake Companyn. Na gode. Esherh ta fa a sai kuma suka yi shiru ita Matashiyar ta ame bottle na fiji water dake hannunta yayin da Esherh ta yi shiru tana jira taji ta inda zata fara da dalilin son sun ke ance Am sorry again about what happened earlier Wallahi nima ban san haka abin yake ba. Matashiyar ta fa a tana a gowa suka ha a ido da Esherh sai Esherh taga ashe ma har hawaye take yi. Karki damu ba wani abu komai ya wuce kuma ba laifin Kamfanin ku ba ne amma duk da haka ku dinga kula. Esherh ta fa a tana duba Tiffany & Co wristwatch dake auke a tsintsiyar hannunta. Cike da murmushi Matashiyar ta yi ma ta sallama sannan ta ari sa wurin motocinta dake jiranta suka bar Companyn. Sai yamma li is Esherh ta koma gida shima badan lokacin barinta Company ya yi ba sai dan jikinta da yake yi ma ta ba da _ Page 5 # BE A PERSON # WHO WAS # MONEY IN POCKET # POWER ROCKED # KNOWLEDGE IN MIND # KINDNESS IN HEART # CONFIDENCE ON FACE # RESPONSIBILITY IN SOUL # LOVE ROMANCE SCENE # ESH KALTHOOM LUXURY