← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 19

Sashe 16

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

se yay gade fyai e a gaban idon jaddah'n kuma ya aure tan da take ikirarin ba zata bari hakan ya faru ba in yaso ai wannan shi ne arshen fita a rayuwar,In yaso in ma bugawa zuciyarta zaiyi to ya jima beyi ba sedai ta buga ta fa i ta mutu.... A mugun ufule yakai ma iska naushi ha i da wani kalar furzar da iska yana lumshe idanunsa yana sanya hannunsa cikin aljihun wandon sa ya zaro cigarettes da leiter ya na kunna wuta. Wata irin muguwar su a yama cigarrate's in tare da wani lumshe ido yana fita a Room cikin wani mugun fusata..... *ESHERH KALTHOOM* Suna shigewa bedroom in ta zame tana tur ushewa a wurin idanunta na wani kalan ka awa yayi ja sosai na tsananin kewar koma waye mahaifinta da take ciki. Idanunta ya ka a yay jajir tana son tayi kuka amma ta gaza domin ji tayi zuciyarta ta mata wani irin nauyin da ko kukan ba zata iya auka. Wanda idan har batayi wannan kukan ba ciwonta da dama yake gaff da tashi na iya tashi take a wurin.... Ganin yadda jikinta a lokaci guda ya fara rawane ya sanya hankalin jaddah'n tashi tana nufarta... Zaune takai tana kamo kafadarta zuwa kan afafunta tare da kife hannuwanta biyu saman face na Esherh'n, kafin cikin muryan da yafi kama dana tashin hankali ta shiga fa in.... "Yi kuka! Kiyi kuka ESHERH yi kuka dan ALLAH!!!. Karki bari hakan ya ta a BRAIN naki inason kema ki auka duk wani damuwanki ki ajje gefe ki auka komai kamar ba komai ba ki auka hakan kamar ha uwar hadarin kakane ya ha a,kuma ya baje ya ace att kamar komai ba'aiba. Karki bari abinda yake faru da Rayuwar ki yayi tasiri a ranki dahar zai yi pinning inki down. FIGHT SHALELEN JADDAH'N TA fight the feeling and move on maza plsss ESH KALTHOOM JEDDY's.... Chakkk kuma ta dakata dan ganin yadda Esherh'n tayi wani kalan yun uri kamar zata tashi se kuma ta koma yarabbb bata ko numfashi... Idanunta taja tana lumshewa Sakamakon wani kalan bugun da zuciyarta ya mata, wani abu me kama da a shi na cake makwallaton ta. Itan ma numfashinta taji Yana neman tafiya amma ta i bama hakan dama se ma cikin wani kalan tashin hankali ta furta. *"ESHERH!!!......* Ihun iran sunan daya kara e ko ina da ke gidan kasancewar lokacin dare ya soma wajajen sha aya ne da rabi... Dan haka sucurites in dake zagaye da gidan sune suka fara isowa angaren JADDAH'N. Se dai basa da iko ko izinin shigar mata bedroom dan haka sukay cirko tsaitsaye suna ma parlour'n awanya da bashi garkuwan idan ma wani abu ne me cutuwa yake a ciki ta yanda yana fitowa zasu fasa kansa... Daddy majeed shi ne ya fara isa bedroom in, kafin Abban Omer Wanda kusan tare ma suka shigo da Mammah suma suna jan turgwasuwa a inda jaddah'n ke zaune dirsham tayi zaman ori ga Esherh kwance a jikinta babu rai ya tafi.. Wani irin rawa afafun Maah suka fara kafin tamkar kiftar ido ta koma ta fita a guje tana komawa passes nata. Only 1 minute se kata ta dawo hannunta ri e da car key. Daidai lokacin da daddy ke mata aukan jarirai kawai sukayi waje suna fa awa cikin car in da Maah tayi Parking nata dap da ofar parlour'n.... Da wani irin mugun speed Omer daya amshi key na car in daga hannun Mammah yaja motar yana ficewa daga baki aya passes in jaddah'n.... Kai tsaye wasu motocin su jaddah suna fa a suma suna rufama motar data auka Esherh baya. A harabar building in clinic in Manyan Mercedes Benz black biyun da suka rufama motar baya ko kyakkyawan parking basuyi ba sukai saurin fitowa Babu Wanda hankalinsa ba'a tashe ba sabo da tsananin tashin hankalin dake cikin zukatansu na ganin yadda Omer in ya shiga da Esherh clinic in, yayinda wasu oyayyun zukatan suke jin Allah yasa nesace tazo kusa Ashshe ta gaida umma bi ma'ana ta mutu ma kenan.... Mutuwar data kasance riga ce ga kowa ko kayi fata ko karka fata dole dole dolen dole dole ne kasan zaka mutu kai ma dan ba gadin duniyar za'a bar maka ba, tun dai ita mutuwar nan aya ce in akayita ba'a ta a dawowa har gaban abada abadan, don me kuma zaka ma wanin ka fatan ya mutu in...
Chapter 16 · 0% Book details