← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 19

Sashe 8

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Kai tsaye katafaren dogon ginin da kai tsaye zamu iya
iransa da aljannar duniya tarin motocin nata suka nufa. Babban Mention ne wanda yake nan estate guda wanda a yanzu haka yana daga cikin best and top mansions dasuke most expensive and attractive a cikin fa
in Abuja daya zagayenta don kuwa ko yaro jariri ne ka tambaya ko su waye JEDDY's LUXURY MENTION to kuwa se baka amsa ne da the peace and respect kenan lamba
aya a duka nahiyar Abujan. Shi kansa irin yanda aka gina tsari da ha
uwar Mention
in ma ai
ata time ne. Abinda kawai zance wanda kuma na sani shi ne cewan gidane ha
e tsararre kuma
erarren dayake gari guda a girma.
A Parking car's house na gidan suka perkar duka manyan motocin nasu cikin sauri wani gurds yaya saurin bu
e mata
ofar Motar. Cikin rashin jin cikakken kuzari da rashin
arfin jikinta sosai ta
auka iya ka phone nata se ha
en diary nata data rungume a
irji ta soma taka farare sol
afafunta. Ba tare da ta ko bi takan jakar laptop nata ba da wasu documents da zata duba su a gida.
Cikin rashin kuzarin ta nufa
ofar da zai sadata da katafaren parlour'n gidan bakinta cike da adda'an kar ALLAH ya ha
ata da kowa harta shige part nata. Se dai cikin rashin sa'a ne ma zata ce ko mene ta tarar da grend mother nata wato annie Mojiddoh zaune
afarta
aya kan
aya saman sofar parlour'n hannunta
auke da newswelpeper tana dubawa idanunta sanye cikin farin gilashin
ara
arfin Ido. Dan haka ta
an sake matse fuskanta tana sake komawa kalan taus
yi ziryan tana
ara sa shigowa parlour'n. Tun kamin tsohuwar ta mata magana ta karasa inda take daga zaunen tare da mata sallama tana zama dap da ita tare da
an zamewa tana kwantar da kanta kan
afar tsohuwar tare da cewa. "Mohjiddona na sameki lafiya?" Tayi maganan a
agauce domin ta fara jin numfashin ta na soma seezing sama sama."Ya Rahman ESH KALTHOOM JEDDY's badai jikin bane ke son tashi? Ya ALLAHU naji muryanki is so shaking Right?" Ta sake fa
i da suke newspeper
in dake hannunta gefe da ita tana ciro fuskan Esherh
in. "Kin kalla relax mohjiddo Naaaaa,
alau na ke ba jikin bane kawai dai yanayi ne na gajiyan da nayi amma babu komi bayan haka!" Ta fa
i da
arin son dedeta muryanta domin duk abinda zai tashi hankalin mutanen dake zagaye da family
in bata SO domin kuwa ita ka
ai ce idan tana a hali na ciwo suke shiga cikin wani irin mugun tashin hankali. "Kin tabbata?" Mojjiddo'n ta jefa mata tambayar zuciyanta kaman bata amsa yanayin ba kwarai....
Mi
ewa tayi domin tana jin yadda
irjinta ke sake nauyi da hakan ta kama hanyar upstairs nata tana me furta mata "Really appreciate tsohuwa" tayi saurin shigewa don
umama kai da jikinta da taji ga
inta sun fara
aukan wani irin sanyin da babu jimawa mebi zasu fara mata rawa wannan shi ne matakin farko a jinyar nata.
Chapter 8 · 0% Book details