← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 19

Sashe 12

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

i a naku Companyn da kora?! Ya fa a cikin wani irin low voice yana dubanta. in mutunci su ake ma tarba ta karamci amma ba in da suka zo da tsiya tarbar su a ke ta yaren da za su fi ganewa. Ta bashi amsa kanta tsaye tana gyara tsayuwarta tare har e hannu dan ganin inda drama in nasa zai are. Lallai ba shakka naga alama sai dai ba wannan ya kawoni ba domin nazo ne na mallaki wannan Company ta salama da mutunta juna sai dai ganin tarbar da a ka yi min yasa na canza shawara... Ya yi maganar yana mi e wa tsaye tare da ari sawa dab da ita har suna iya sha ar numfashin juna. Ki rubuta ki a je ni _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's_ zan mallake wannan Companyn kota halin a koda kin shirya ma hakan ko baki shirya ba. Wani irin karkata kanta ta yi tana dubansa cike da haushi domin ya an kereta tsayi. Da kyau Mister Playboy fatan nasara amma ka sani zakayi shirin ya i ne da Esherh Kalthum Jeddy's AkA Sweety saboda haka ka shirya shiri mai kyau kuwa dan ba aramin ya i ka taro ba. are maganar tana sakin wani shu'umin murmushi dan ba zata tsaya yana gaggaya ma ta magana ba tare da ta bashi amsa daidai da abin da ya fa a ma ta ba koma fiye domin wani mugun haushinsa takeji da ta rasa lokacin da hakan ta kasance. Well you're right da alama kin san abubuwa da yawa a kaina kin ga ke nan bani da bu atar sake tunatar dake waye ni. Exactly na sani wannan dake tsaye a gabana shi ne dai wannan tantirin an kasuwan da baya iya samun sukuni har sai ya dur usar da sauran an kasuwa kamarsa ba iya nan ba oye fuskarsa yake saboda ya san shi in Mutumin banza ne da baya iya taimakawa sai dai lalatawa sai dai ka sani Bayan giwa sai barbaje kuma nan da kazo komai kwakwakon ka haka zaka ha ura ka kyale domin Esherh ta wuce tunanin duk wani tantiri. Tun ba yanzu ba yana son challenging irin haka shi ya sa zai biye ma ta yaga iya gudun ruwanta duk da Yarinyar ta bashi mamaki domin yanayin Innocent face nata idan ka kalla ba zaka yi tunanin zata iya fa in wa an da kalami ba sai dai koba komai ta burge shi dan ta nuna masa ita ma jaruma ce sai dai zai tabbatar ma ta da kalamansa ya kuma nuna ma ta da _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's_ take challenging. Biye ma ta ya yi suka ci gaba da ya awa juna ba en magana son ran kowanensu domin Esherh ji ta yi ciwon kan nata ma ya tafi nasa wurin daban. Well kamar yadda na fa a ne ki zuba idanu kisha kallo. Ya fa a a arshe tare da juyawa cikin takunsa na izza zai bar room Ba ka ji ba! Ta fa a da arfi lokacin da ya kusa ofa, dakatawa yayi sai dai bai juyo ba. Hausawa suka ce; Abin wani da wuya, nemi naka. Kuma sannan Birnin kura ba a sa kare dillanci. Anan ni ce kurar ka tuna da hakan. Ta fa a tana yi masa nuni da kanta. Juyowa ya yi yana fuskantarta karo na farko da ya saki wani malalacin murmushi kafin ya furta. Maraya ba ya shakkar mutuwar uwar wani. Ki jira ki gani zan tabbatar miki da hakan sannan idan kece kura ki sani Zaki nake uban gayya akwai ban tsoro ki ri e wannan, Har a na asa ungulu ba ta rama gayyar zabuwa. Yana gama fa ar hakan ba tare da ya bari ta lalubo abin fa a ba ya yi ficewarsa daga Room Yayin da Esherh ta yi tsaye tana bin bayansa da wani irin mugun kallo kamar idanunta zaku zazzago sai bayan fitarsa kuma taji ciwon kan nata ya dawo komawa ta yi ta zauna tana faman sauke ajiyar zuciya kafin ta mi e tare da ari sawa ta bu e Fridge ta auko bottle na rowa ta bu e murfin ta hau sha sai da ta sama nutsuwa sannan ta koma ta zauna tana dafe kanta. Kusan minti biyar tana a haka kafin taji an bu ofar an nufo ciki takun tafiyar ya sanar da ita ko wacece saboda haka ba tare da ta ago ta dubeta ba ta furta. Jameela Auwal Nasib bana bu atar wani takura a halin yanzu please. Cikin girmama wa Jameela ta furta. Sorry Ma'am dama ba uwa kikayi shi ya sa nazo na sanar dake kuma mai muhimmanci ce sosai. bana cikin yanayi da zan iya ganawa da kowa ki sallame ta kawai. Esherh ta fa Jameela bata sake furta komai ba ta fita sai dai tana mamakin abin da ya faru lokacin da _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's_ ya shiga Room in har fitowarsa bayan wani lokaci da kuma barin Companyn da motocinsa suka yi. Esherh tana nan a inda take ta sake jin alamar an shigo Room in ba tare kuma da sallama ba, sa anin Jameela da ta saba muddin zata shiga da sallama sai dai bata yi tunanin ba Jameela'n bace saboda taga bata da e da fita ba. Jameelaaaa wai me na fa a miki ne? A barni na huttt..... Kasa ari sa maganar da ta yi cike da wani irin zallar mamaki ta ware manyan idanunta tana duban wacce take tsaye gabanta tana sakar ma ta wani kyakkyawan murmushi ba shiri Esherh ta mi e tsaye baki na rawa ta furta. Be..Be...Bestie! _ Page 7 "Bestie miey tarh?" Ta sake ambatar sunan a karo na biyu cike da Mamaki sos in dai. an murmushi me fa i Eaman Sufyan Turaki tayi tana ara sa shigowa cikin office in tare da furta. "Yeah ni ce dai in ba wata ba Bestie Mee tarh!" an gumtse bakinta Esherh'n tayi tare da furta."kuma shi ne ko ki fa in min zaki zo, hala ma saukar yaushe? Yau she kuma a gari?" Zama tayi kan rug tana me furta. "Da farko dai bara na fara wa kaina mazauni tunda yau Bestie bata ba bestien bestie'nta wurin zama ba.!" Tayi maganar tana zare eye glasses in dake manne a idonta. Hararan ta tayi bayan ta janyeta a jikinta tana me furta, "Ai fushi nayi sau a babu notice haka but kawai sedai na ganki kwatsammm...... Komawa zaune tayi kan sofar office in bayan ta direwa bestin nata juice da madara me masu sanyi. Shigowan ira wayanta ya sanya ta mi ewa tana nufar window'n office nata woyar manne da kunnenta da duk kan alamu wayar me muhimmanci ce. System in dake gaban table na Esherh'n ta janwo zuwa gabanta tana cire password in kai, wani kalan zaro ido Eaman Sufyan tayi ganin abinda ta fara cin karo dashi, dan haka ta juyar da kallonta zuwa kan Esherh dake wayar ta hankali kwance. "Bestieee kin...san..kuwa girman kasadar..da kike tare da shi? Da har kike ajje pisc nashi a woyanki? Kin san kuwa girman hatsabibanci irin na _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's kuwa? Bestieee........ Chakkk Maah dake ma Esherh magana ta dakata sakamakon sunan da taji ya wani irin dakar tsa iyar irjinta yana gilmata kana ya wuce. Tana mi ewa daga zaunen da take duk da cewan bata da tabbacin ko me sunan ne. Ita kanta Esherh'n data zubawa Eaman Sufyan Ido itama kusan daskarewar tayi tana kafe Eaman in da ido, jin ko sunan waye ta ambata mata acan cikin zuciyarta take ayyana cewan dama batayi Removed email n shi da komai ba har fadeelan ta sama damar kalla. "Are You Okay kuwa Sweetie? And kina jina ma kuwa?" Maganar da Mammah ta mata ya sanyata dawowa daga duniyar tunanin data lula tana ara sa dawowa daidai in ta har tana sa in ijiyar zuciya. "don't worry my best wishes Mammah, Lubna Sufyan kemin magana ne" wani gauran numfashi ta sau e tana komawa zaune bawai dan abinda ya gitta zuciyar nata ya lafa bane tare da mata sallama tana cewa idan ta dawo gida sa ara sa maganan da suke kan maganar ganin babban likitan da aka bata tabbacin tabbas yana a cikin garin Abuja'n be kai ga barin asar ba.... A natse ta koma tana zama kan kujerar data tashi tana sar e hannayen ta biyu tana kallon cikin tsa iyar idanun Lubna Sufyan in....... "Oya tell me bestie Ina ki ka san wannan Mr arrogant in?" Kai tsaye ta jefa mata Wannan tambayar tana juyar mata da system zuwa gabanta. Juice energy in dake hannunta ta an yi sipping tare da sanya left hand nata tana an sha Re zuba duk kuwa kasancewar akwai ac a office Gyara zamanta tayi tana jan wani mayen numfashi zuwa cikin cikinta tare da soma fa "Ko da yake ba abin mamaki ba ne idan kin ce baki san ko waye SAMEER OTHMAN KAMPALA's ba ko a pisc, so amma nayi Mamakin da ko sunan shi daya gama kare e duniyar a ce baki sani ba. The great Billionaire kenan kana MONSTER a duk abinda yasa gaba. Kwarai mutum ne hatsabibi bana wasa ba a fannin kasuwancinsa. Se dai bawai hatsabibanci irin wanda kowa ke zata ba. Wasu mutane ne daban suka bashi wannan sunan bawai dan hakan yake ba!, Hasali ma shi mutum ne me wani irin tausayin talakawa domin kuwa ALLAH ya bashi wata irin zuciya ta rashin son ganin wani na rayuwa irin ta anci. Yakan sadaukar da farin cikin sa domin al'umma se dai bai bari suna ko pisc nashi su bayyana kan wannan abinda yay in. Kuma kome ya ayyaka baya son a San shi ne yayi na Alkhairi. Ba kamar wasu daga cikin aykun mutanen mu da idan sun yi wani abu na kirki suke post da kansu cewan sun yi abu kaza sun yi abu kaza ba. Domin shi ya sha ayyaka abin Alkhairin mutane su juyar dashi zuwa akasin hakan sedai samm hakan baya ta a damunsa sabo da shi da kansa da aka ta a fira dashi sau aya takkk a wata mujallar gani da ido ya ce _Sa'a tana tafiya ne da tarin alubale na Rayuwa bisa bigire na addara
Chapter 12 · 0% Book details