← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 19

Sashe 19

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ne ya akai ta ganshi da kayan Likitoci ne ya akai a ka haihu a ragaya? Eaman kuwa duk da tasan shi in Dr ne bayan kasancewarsa an kasuwa amma ta razana ga ganinsa a zahiri ga wani madaran kyau da yake da. Fawaz da Lateeb kuwa a matsayinsa na an kasuwa suka san shi amma ba'a Dr ba shi ya sa ganinsa yanzu ya matu ar basu mamaki. Hey, Hello, Salam, Please zaku iya fita ina da bu atar duba Patient ina! Ya fa a can asa da muryarsa mai tafe da wani irin amo da kwarjini na ban mamaki. Da tsananin arfi Esherh ta cije labbanta na asa jin kalamansa tambayar kanta takeyi wai shin wacece Patient in tasa?. Sorry Bara mu fita. Cewar Maah da Eaman a tare shi kuwa Fawaz har ya kusa ofa Lateeb kam bashi da niyyar fita Dr Sameer yana sane da shi sai dai bai bi ta kansa ba dan sauri yake ya ari sa wurin Esherh da ta kafe shi da ido tanayi masa wani duba. A ka kuwa ci sa'a suka ha a ido ya sakar ma ta wani malalacin murmushi da ita a nata angaren ta fassara hakan da wata manufa daban shi kuwa ya yi ne kawai da ganin irin kallon shock da take yi masa da yake ba wai kasafai yake shigowa dubata ba kuma mafi yawan lokuta idan ya zo tana bacci sannan duk bayanin da yake yi ma su ma a office in sa ne. Madam gyara za'a yi allura Ya fa a tare da juyawa ya amsa allurar hannun nurse aya bayan ta zuba ruwan allurar airbubles ya fitar tare da mayar da dubansa kanta sai lokacin ya lura da idanunta dake kafe a kan sa kamar za su fa o shi har ga Allah ma dariya taso bashi. I don't get it fa? Ta sama kanta da fa what? Ya tambaya kamar bai san abin da take nufi ba. ba'a ta a cewa za'ayi allura ba duk zamana a asibitin nan all of a sudden kuma sai yanzu wai ma ina likitan da yake dubani ne. Ta fa a iya gaskiyarta domin bata gama yarda da cewa shi ne likitan da yake dubata ba. Hey ya ne Bahbah ban e gane ba ne kana nufin kaine zakayiwa Matar tawa allura to Alkur'an ba zata sa u ba tun wuri ma kwara a nemo likita mace. Lateeb da ya i fita ya fa a yana wani tunkarar wurin kamar zai kai wa Sameer in bugu. Shi kuwa Sameer jin kalaman Lateeb sai bai bi ta kansa ba sai kallon Esherh da ya yi ita kuma ganin kallon da yake ma ta kamar wani na zargi ta yi saurin girgiza kanta wai tana nufin Lateeb ba mijinta ba ne. Kai wai ya ne ina maka magana ka wani shareni zan.... Lateeb ya sake fa a yana wani dam e hannu zai kai ma Sameer bugu sai kuwa Sameer in ya kauce Lateeb ya bugi iska sai dai bai dandara ba ya sake arin kai masa duka lokacin Sameer ya uka zai yi mata allurar sai ya tuna bana kafa a ba ne na baya ne hakan ya sa ya mi e shi kuma Lateeb ya riga ya kai masa duka ai kuwa Lateeb ya goce tare yin ky akkyawan bugu da bango Ya kuma bugi hancinsa tsaban taurin kai bai dandara ba ya sake juyowa a fusace tare da dam e hannu zai kai ma Sameer wani naushin ai kuwa a bazata Sameer ya juya tare da dam e hannun nasa ji kake ass! Ya karya ashin sannan ya yarfar da shi gefe a yashe yana ihu. Esherh kuwa wani irin da i ya kamata ganin abin da a ka yi ma Lateeb tsaban farin ciki ya sa bata ma san lokacin da ta juya ya yi ma ta allurar ba sai zafin shigar allurar ne ya dawo da ita hayyacinta shi kuwa yana gamawa ya nufa ofa. Am bakaji ba? Kamar ba zai juyo ba dan ya yi tunanin orafi zatayi a kan karya hannun Lateeb da ya yi. Thank You? For what? Ya tambaya yana kallon fuskarta. Sai da ta kalla Lateeb dake yashe yana ihu, ta saki kyakkyawan murmushi sannan ta furta. Da ka arya masa hannu da kayi. Daidai lokacin kuma Fawaz da Maah har da Eaman da ihun Lateeb ya sa suka yo akin a tare dan ganin abin da ke faruwa suka shigo a ki ime hakan ya bawa Sameer damar ficewa ba tare da ya amsa wa Esherh ba sai wani killer smile da ya saki. ashi! ara a ga akuya ga kura!!! Wai me kuke tunanin zai faru ne ta ko wanne angare fa abin ba sau 1. Shin waye ma ainihin wannan Sameer in ne meye dalilin rabuwar iyayensa? 2. Ga kuma Maah da nata rikicin wai shin wanene mahaifin Esherh ne? 3. Me ya sa kuma sunan Familyn su yazo aya da na Sameer? Hakan na nufin suna da ala a ke nan 4. Jira jira jira ma wai me ya sa Fawaz yake shakkun har wani kamanni Esherh take yi da Dr Sameer, wai shin mene a asa? 5. Karfa ku manta Sameer da Esherh manyan abokan gaba ne ko nace ma iya ta fannin kasuwanci, wai shin wa kuke ganin zai yi nasara a cikinsu? Ita ma fa Esherh ba kanwar lasa ba ce 6. Ga kuma fitinanne Lateeb, shin zai ha ura da abin da Sameer ya yi masa ko kuwa zai nema aukar fansa? 7. Lateeb fa ikirari yake da Esherh Matarsa ce wai shin kuna ganin hakan zai ta a faruwa kuwa? 8. Ga fa Omer da Fawaz a gefe sun kasa sun tsare haka ma zalika Basma matar Omer ta kasa ta tsare. 9. Hmmm akwai rikita rikita fahh!!! Mu dai ha e a paid page's kawai ga wa an da suka cire kyashi suka biya!!!! This is the last free page's. Saboda haka in kuna son ci gaba karatu sai ku biya ku in ku Naira (500) domin ci gaba da karatu. Ku Tura Ta Wannan Details 8081129487. Sabi'u Khadija, MoniePoint Mfb. Sai ku tura shaidar biya ta nan. Chat via WhatsApp. 07067953066. Ko kuma 0810 449 3215 Sai munjiku. NainarhKD Ammiey Laylerh. SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData Infinix X682B TECNO LD7 WPS Office Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ e0059ac249f94aa382c27c053957f375
Chapter 19 · 0% Book details