← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 19

Sashe 10

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Zaune yake cikin wasu shegen riga da wando crezy ya lume cikin rug
in da yake zaune akai ya jinginar da bayan da jikin rug
in, Fuskan shi a matu
ar tsu
e ya
aga kansa yana kallon babban yaronsa wato Personal person nashi Neil. Cikin wani natsatstsen sautu ya furta.
"Oya tell me now the girl, wa
an da bayanan ka gano a kanta kana dame da menene suka mallaka ita da baki
aya ahalinta. Wani nannauyar ajiyar zuciya me
an sauti Neil
in ya saki domin kuwa duk yanda ze ganar da Boss
in suma fa wa
an nan family ba baya bane a garin dama kasar yasan ba ganewa zaiyi ba dan haka kai tsaye ya soma da fa
in....
"ETHEREAL KREATIONS JOIN (EKJ)
sunanta *ESHERH KALTHOOM JEDDY's* wannan shi ne full name nata. Family'n JEDDY's
in kuwa suma kansu wasu ginannune a
asar nan bama iyaka Abuja da kewayenta ba. A yanzu haka ita kanta Esherh jeddy's
in na
aya daga cikin world billionaires da duniya ke ji dasu ta gama zama cikakkiyarn attajira a lo
acin data mallaki manyan company's dake tashe a
asashe daban daban. Bare azo ga ahalinta kai tsaye kuma sedai duk inda na kara
a na ratsa kowa besan ko waye mahaifinta, a takaice ma dai wasu kan kyautata zaton bata da uban ne
arfin ikon da suke shi ke
atar da hakan a wurin kowa. Kana ita ce zuciyar duka alhalin JEDDY's family
baki
aya! Sannan kuma duka wasu campanies da zaka kalla na E.L.P na tane ma'anar hakan Directly shi ne *ESHERH KALTHOOM JEDDY's LUXURY PRODUCT* Kamfanonine da suka lashe ma
udan dukiya wajen
iran campanies
in kawai.
Wanda bako wanne kamfani yasamu irin wannan shaharar ba bayan latex cars da campanies nata suke
era ma duniya. Kana tana da hannukan jari a companies da dama. Akwai wani E G da kawai ta bu
e shi kawai wajen sarrafa laptops, iPhones da suke
erama duniya da duk wasu nau'o'in na'urori kolo daban daban! Sannan....... Chakkk ya tsaya sakamon dakatar dashi da Boss
in nashi yayi idanunsa ya
ago kafin ya sau
e masa wata bahaguwar harara tare da cewa. "Kuma duk ni na ce da kai ka samo wa
an nan shirmen baya nan ba?" "Sorry Boss" yayi saurin bashi ha
uri yana janye system nashi daga gabansa wanda harda pisc na Esherh'n se dai samm sam be kalla ba domin ba me Company
in bace a gabansa, company
in kawai yake son mallakewa baki
ayansa....
Tun da suka shiga company'n take tsaye jingine da car nata tana
arema ko ina na cikin companies
in da kallo tana kallar yadda komai yake nan need . Very interesting komai na
Company
in a tsare yake cikin wani tsari mai burgewa. Isowar sakatariyar Jameelah Auwal nasib ce ta katse mata tunaninta, "Madame ke
ai ake jira a meeting room
in" Ajiyar zuciya ta sau
e tare da bata jakarta dake hannunta suka nufa katafaren
akin zaman meeting
in...
Directly kujerar dake tsa
iyar kujerun ta nufa inda nan ne wurin zamanta, kallon kowa dake wurin tayi rai sama da mutane 50 ne a iyaka
akin banda
ananun ma'aikatan da su banda su. Kasa tayi da kanta tare da furta "Jameelah Auwal nasib ki sake maimaita mana maganar da kikayi dani daren jiya!" A natse Jameelah'n ta mike bayan ta kawo gaisuwarta wame kamfanin kafin ta fara da cewa...
"A yanda naji an ce shi
in For as I know, dodone akan harkar duk abinda yasa gaba! Everything you've heard about him, Is pretty much true!. Domin kuwa kusan duk abinda zance akansa ko kukeji to haka abin yake. He weakness the power of every competior.... Yana da
ushe duk wani abokan takarar kasuwancinsa... and leaves the country only after they are totally destroyed...and If he's heading to a country companies are there quake with fear Dan ya ruguza manyan
an kasuwanni ba ka
an ba dan haka duk inda ya hara suke cikin tashin hankali se gashi yau da hannun jarin da mune da kanmu muka amsa daga gareshi....and Kenan muma ze biyo ta kanmu dan haka. At this juncture you may here guessed the purpose of this emagency meeting. Domin musan ta yacce zamu dakatar dashi tun da wannan a yanzu... This Target may even be our company, Amma idan muka nuna jajirjewa da kwarewar mu akan hakan mukai tsaiwar dakai In Sha ALLAH komai zai zo mana da sau
i, kafin fara komai kuma se munyi aiki da
walwa dan dole ne mu dakatar dashi... Think of how we can stop him dole dan shi
in HE IS A MONSTER, Amma a yanda zakaji ana yabonsa da cewa He's such a Playboy but he's cool abin saiya baka mamaki....
Takai
arshen zancen da kaiwa zaune domin a iyaka jiyan datay
an bincike a kansa ita kanta a ru
e ta
ke. Dan haka cikin za
uwa da son sunan ko waye
aya daga cikin manyan ma'aikatan ya mi
e tare da fa
in....
"Waye wannan
in, a ina yake wannene company'n nashi?"
Sake mi
ewa tsaye tayi tare da cewa. "Samm sammm baya zaman Nijeriya yawon zagaya
asashe kawai yake amma mahaifarsa Lagos ne. Yana da uba baya da uwa" Esherh da tunda aka soma maganganun bata ce komai bace ta mike tare da fa
in. "Ki bamu cikakken bayani game da company'n?" System nata ta bu
e tare da furta. "PEOPLE*TEACH GROUP OF COMPANIES. Inda jerin duka wa
an nan companies
in duka suke cikin
ashin inuwarsa ne. Kamar.
_People teach construction_
_People teach agree industries_
_People teach pro channels_
_People teach pharma industries_
_People teach minning Mills_
Ya Tara masu maku
an shegun ku
en dashi kansa besan iyakarsu be ta
a aure ba a yanda na gani Matashi ne dake juya masu gidan rana wanda ya cika ya timbatsa a pannin arzi
i yana da lasisin zaman ko wacce
asa domin kowa so yake yaga ya ha
a hul
a dashi se dai ance baya da kyau akan kasuwancinsa dan karku manta nace muku shi His a monster neeee" tayi maganar da turawa Esherh system nata domin sake duba jadawalin sa. Wani kalan
aukewa taji numfashin ta na
arin yi sakamakon tozali da idanunta suka mata da Wannan matashin da daren shekaranjiya sukai karo dashi....
"Tabbas shi ne" ta furta ba tare da tasan kalaman sun kwace mata ba wanda yasa duka ma'aikatan suka zubo mata idanu. Mazewa tayi tamkar bata ga irin kallon da suke binta dashi ba dan haka ta aro jarumata ta yafawa kanta tana mi
ewa hannunta ri
e da Ipad nata tana me furta, "daga yanzun zan fara binciken cikakken sirrinsa dan haka kowa ya koma bakin aikinsa Ladies and gentlemen... Tare suka fita da julailah ta rakata har wangamemen office nata.
an sake rusunawa julailah'n tayi gaban Esherh tare da cewa "madame don ALLAH kiyi ha
uri karkisa komi a ranki pls kiyi forget na komi daya faru Kum......
an rausayar da kanta tayi tare da fa
in. "Whatever julailah I need space don ALLAH kada a bar kowa ya shigo nan ina da bu
atar hutu pls!"
"Ok madame In Sha ALLAH"
Daga nan ta fice a office
in domin fara abinda ta sanya su. Ita kuwa tunda ta zaune da Ipad
in dake hannunta take ta faman kutse kutsenta. Nan ta ringa seach na duk wani abu na wannan guy
in domin kuwa taci alwashin In Sha ALLAH bai isa ganin bayan taba.
Chapter 10 · 0% Book details