← Book details So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 19

Sashe 11

So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lafiyayyun manyan motocine babu kalan da babu irinsu Black Bentley, Ronge Rover,Rolls Royce Dawn, ba e wulik dasu ke sharara uban gudu saman shimfi iyar kwaltan wata nabin wata har guda biyar cifff a jere.duk Inda suka ratsa suka wuce se kaga an bisu da kallo domin kuwa kallo aya ma zaka ma motocin kasan cewar sabbi ne dadal mebi ma yau aka fara hawansu.Wanda hakan kan jefa kokwanton cikin wasu zukatan al'ummar na tunanin ko waye mamallakan motocin da babu cikakkiyar number a jiki kamar ta kowanne abun hawa,sai wasu takaitattun haruffa da kuma lambobi da sukazo a jere data sauran kowacce mota dake bin ar uwarta jeren. Wan da kai tsaye hanyar company'n _ETHEREAL KREATIONS JOIN_ Suka nufa... Tun daga yanayi na gudun tashin hankalin da motocin keyi ya saka security'n dake bama kamfanin tsaro mi ar da manyan bindigunsu. Suna ma motocin alamar su dakata. Escort in dake cikin sauran motocin ne suka fara dirowa aya bayan aya suna cira hancinan nasu bindugun sama. Dan haka suma na cikin company'n suka sake zaburowa duk da sun jijjiga da ganin wa an nan in dan har da wa an da ba asar ba. Shi kuwa mamallakan motocin a alla seda ya kwashi wasu mintina kafin cikin azama da zafin nama wani soldier aya ya isa ga motar dake tsakiyar biyar in nan me irar Bentley da duka ofofinta suke a kulle yayi knocking ba in glass na car in tare da wata magana cikin caku den wani yare... Kafin ya an zuge glass na car in ka an ba da ya wa can ba, kafin shi kuma wannan soldier ya zagawa angaren me zaman banzar motar ya bu ofar yana ja baya cikin girmamawa don bawa mamallakin motar damar fitowa. Seda ya ebi wasu sakanni masu an dama kafin farar afarsa ta fara fitowa cikin wani almurun kyakkyawan black in takalmi irar kamfanin hermes na asar Syria,sai aukar idanu yake saboda tsananin kyau da tsafta wanda ya bayyana kalan Dollars in daya lasa kafin a mallakesa, Se da ya sake aukar wasu sakannin kafin ya sanyo dukkanin jikinsa zuwa waje yana tsaiwa kan diga digansa. kyakkyawar farar fuskarsa mai cike da wani irin kwarjini da haiba da cikar zati a dinke tsaf babu alamun fara'a ko ka an tattare da ita wanda ma yake kamar a fusace ya fito in kuwa. Saurin meda Eye glasses in daya sanya domin tare rana yayi sakamakon ranar data auke idon nasa wanda kwayar cikin su take nan tamkar gwal aka jefa aka in ke. Ya subhanallah domin kuwa iyaka an zare Glass in da yay seda Tsakanin kwarjinin da suke cike da idanun suka dake ni. Wannan kwarjinin da a kullum yake lullu e da yanayin da ya gama riga da ya zama jinin jikinsa wato zafin Kai.... A yadda yanayi na amshin da jikinsa ke fitarwa kuwa yasa ko yaya ka kayi kusa dashi kana iya sha ar dadda amshin turarensa da ba lallai ka gane ainihin wanne irin turare bane,saidai yakan sanya nutsuwa ga duk wanda ya sha eshi,ya kuma ara kwarjini ga ma'abocin amshin, Duka hannayensa suna zube ne cikin aljihun trouser in dake cikinsa se riga armless in daya sanya yana ora jacket saman armless in irin me hular nan amma kuma pcap ce ata cikin kafin ta sanyin ta biyo baya... Tun daga kan yadda aka tsara ginin company's in yake kalla cikin nazartan komi a mizani na hankali da nisan tunani. Su kuwa escort nashi ko nace samudawansa da suke ame cikin shirin amsar kota kwanar kar ar umarni daga gareshi suke. Iska ya an furzar me zafi kafin ya fara taku zuwa jibgegen get na kamfanin. Dan hakan ya sanya mutum biyu daga cikindu take masa baya biyu na saurin yin gaba tamkar masu masa jagora,sauran kuma suna sake baibaye wajen dan bashi cikakkiyar garkuwa. Kai tsaye inda securities in suke ya nufa cikin wani kalan tafiyansa da yafi kama da Sarauta in ba Sarauta kuwa to lallai zafin kai ya sama zama a wurin Malam. Wani matsiyacin kallo aya ya musu kafin cikin yaren English in da shi kansa yake kamar ba yaren yake ba ya nuna musu ID card nashi yana cewa idan sukai wasa duk se sun rasa duk wata offer ta aikinsu. Yana cewa idan kuma kaff cikin su akwai wanda ya isa dakatar dashi daga shiga company'n to Bismillah yazo. Dan haka tin daga sunanshi ka ai da suka kalla suka wani kalan sara masa suna kasa da kawunansu suna neman afwa, Da afarsa yay amfani wajen takawa har zuwa cikin shahararren company'n. Wanda kaff ma'aikatan suka firfito domin suna kallar komi ta hanyar Camera's in da duka ke auke da sassuna na industries in, Kowa ya shiga bi da wani lalataccen kallo kafin cikin wani kalan lalataccen sauti shima yace dasu ina me masana'antar take? Dan haka julailah'n ce dole ta mi e tana ce dashi tana Natural 2nd floor. Ba tare da ya sake bi ta kan kowa ba direct ya nufi deposit living room in da aka ce da shi tana ciki..... Wanda ya sanya duka ma'aikatan wani kalan zaro idanuwansu woje suna dafe irji. Kafin a wani kalan mugun tashin hankali julailah'n data san ko wa ye shi ta furta. "Ku dakatar dashi shi ne.... _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's_ arfin daya kara e duka Industry in......... *BY NAINERH KD AND AMMEY LAYLERH _ Wani irin tsayawa suka yi cak gaba ayansu kamar wa an da aka yi ma bishara da suna ara taku aya bomb ne zai tarwatsa su, cikin wani irin rikitaccen kallo duk suka juya suna duban Jameelah Auwal Nasib da ta yi maganar cikin tashin hankali sai dai ganin sun tsaya ne ya sa ita ma take yi musu duba irin na mamaki da kuma alamar tambaya a saman fuskarta. What the hell are you waiting for?! Cewa fa nayi ku dakatar da shi daga shiga wurin Madam Esherh!! Ta yi maganar a tsawace ita sai yanzu ma da ta sake magana taga irin matsanancin tashin hankalin dake fuskokinsu sai kuma taji jikinta ya an yi sanyi dan ta fahimci dalilin tsayawar nasu tun da har ta furta masu waye shi wato _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's_ dole su jijjiga su kuma kasa aikata komai ko dan su tsira da ayyukan da mutuncinsu sunansa suna ne dake jijjiga hantar cikin manyan an kasuwan na Duniya haka za sunansa wani irin suna ne da kowa ya san da shi masoya da ma iyansa kuma ko da sunansa a ka furta take jikin ma iyansa kan hau kyarma, bare kuma a furta yana wuri, sunansa ya yi wani irin shahara fiye da yadda fuskarsa ta yi domin ai kun mutane ne suka san cikakkiyar fuskarsa. oye fuska kuma da yake wannan kuma wani ra'ayi ne nashi na daban. Kwance take cikin yanayi na kwanciyar hankali cikin living room in idanunta a lumshe ta mi ar da santala-santalan afafunta saman doguwar kujerar da take kwance ta yi hugging na matashin Kujerar irin tightly in nan wani irin azababben ciwon kai take fama da shi shi ya sa ta kwanta ta an samu relaxing kafin ta ci gaba da ayyukan dake jibge suna jiranta. Lokaci guda taji doorbell tare kuma da alamar bu ofar living room in da kuma jin taku a nutse ana tahowa ciki da yake bata fara baccin ba shi ya sa ta iya jin arar takun mamaki ne ya an kamata sai kuma taji ranta ya aci saboda ta riga ta sanar ma Jameela kar kowa ya shigo muddun ba wani abu ne mai muhimmanci ba saboda hutawa zatayi kuma koda abin ne mai muhimmanci sai Jameela ta fara sanar da ita sannan amma takun da ta ji da kuma wani rikitaccen amshi da ya kara e living room in ya tabbatar ma ta da ba Jameela bace hakan ya sa ta ware fararen idanunta a hankali tare da mi e wa tsaye daidai lokacin da shima ya bayyana. Oh What the Heck, Jameela mene ne ya fa.... Sauran kalamanta suka tsaya a ma oshinta sakamakon idanunta da suka sauka a kan sa ya yi tsaye har e da hannu a irji yana yi ma ta wani irin duba duk da bata fahimci duban da yake mata ba sakamakon Shade in dake fuskar nasa. Who the hell are you and who let you in? Ta fa a ba tare da da ta iya control na fushin da taji yana ara taso ma ta ba. Wani irin tsitt Room in ya yi kafin ya wani irin nodding kansa, a kaf rayuwarsa da wannan kalmar ya taso ana yi masa wannan tambaya na waye shi sai dai baya ta a bu e baki ya bada amsa domin kafin ya bayar sunansa ya ziyarci kunnen mai tambayar saboda haka yanzu da ta yi masa tambayar sai yaji ta zo masa a wani kala daban kamar ba yadda ya saba ji ba, bai ce da ita komai ba cike da izza sai da ya ari sa saman aya daga cikin expensive luxury sofa dake jere a wurin ya zauna afa aya kan aya lokaci guda yana zare Shade in da ya yi ma idanunsa shamaki da duban tsakiyar nata idanun. _SAMEER OTHMAN KAMPALAH's_ sai dai an fi ganewa idan na ha a MONSTER sunan da aka la abamin ta arfin tsiya a Duniyar kasuwanci. Ya wani an ta e baki irin He doesn't care in nan. Anyway kallon da ake min ke nan kuma hakan nake... Get out! Ta fa a dan zuwa yanzu ya gama ganar da ita wanene shi ne in tsaurin idanunsa take gani da har ya iya kawo ma Companyn ta ziyara bayan burinsa ya kwace Companyn ya siyeshi ta arfin tsiya dalilinta na cewa ya fitar kuwa shi ne ranta ya gama aci bata so zaman ya kai su wani mataki daban shi ya sa domin gudun kada ta fa a masa mara da i salin'alin ta ce ya fita dan kuwa so yake yaga ya tada Esherh Sweety da hakan ba zai musu kyau ba gaba aya wannan Esherh'n gabansa ba Sweety ba ce domin mugun Sweety ta farga tafiyar ba za yi musu da da i ba. Woww haka ake tarbar ba
Chapter 11 · 0% Book details