Sashe 17
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Arikice nurse's tare da doctors kusan biyar sukayo kan Esherh in kawai dake kula da ita suka araso suna amsarta. Cikin gaggawa su kayi ciki da ita domin ceto numfashin ta,Wani irin yarfar da hannuwansa Omer yayi yana jingina da jikin motan tare da kulle idonsa kansa na wani irin sara masa. Tabbas yana jin cewar Esherh ita ce duniyarsa itan babu ta shima yana jin babu shi. Cikin wani irin tashin hankali likitoci da nurses in asibitin suka rufa kan Esherh'n dake cikin private aminity emergency, Can kuwa waje Wani irin kuka Mammah ta fasa na tsananin tashin hankalin da Esherh'nta ke ciki Esherh'n da take jin itace Rayuwarta kuma sabo da ita ne take Rayuwa. Jaddah kuwa wani irin rawa Jikinta yake ganin yadda jikinta ke rawane ya sanya manyan zaratan yaranta maza kewayeta daddy majeed na ri o hannunta cikin nashi ya matse da arfin daya sanya jaddah'n agowa. Idanunta da suka jaaaa ta zubama yaran nata kafin cikin wani kalan mugun tausayin Maah in data kanta ita ka ai ta tur ushe babu kowa wurinta. Dan haka ta sanya left hand nata tana janye hannun daddyn cikin nata tare da nufar Maah in. Hannunta ta kama tana amkewa a nata wanda kai tsaye koba a fa a wa mahh in ba tasan wannan umin hannun mahaifiyar ta ne. Hakan ya sanyata fa awa jikinta tana me sake fashewa da wani irin cunkushashshen kukan da tun farko ya i zuwar mata me ciwo da ona zuciya se yanzun... "Jaddah ki ce mata kada ta tafi ta barni ita ma, karta rabu dani kamar yanda mahaifin ta ya rabu dani. Ku ce mata zanci gaba da kulawa da ita da bata kariyar da duk ta rasa tmtsayin rayuwarta.jaddah idan bata tashi ba nima bazan tashi ba mutuwa zanyi mu duka mu huta da wannan ....... Kuka take sos i jikin mahaifiyar nata kukan da yake fitowa tun daga hasalin zuciya da Ruhinta,kukan da duk wanda zaiji to kuwa Tabbas dole ze tausayawa me yin sane. Wani irin kuka ne me karya zuciya da onewa... Isowar Doctor NAINERH ne tana arasowa harabar inda duk suke tsaye babu wanda ya iya ko zama a cikinsu ne ya sanya jikin kowa sake yin sanyi. kallon Mammah'n dake jikin jaddah tayi sai kuma ta an saki ijiyan zuciya tare da fa "Sorry ma'am you have to wait here and please calm your self IN SHA ALLAH she'll be fine we'll do our all best just pray for her! And dan ALLAH ma'am ki dena mata kuka adda'an ki ita ne abu na farko da Esherh zata fara bukata First!" Tana fa in hakan ta juya ta shige tana auke guntuwar kwallar data tarummata tare da wasu nurses biyu da suka zo shigewa da gudu suma zuwa emagency room in da Esherh'n ke ciki. Baya Maah dake jikin jaddah tayi cikin tsananin tashin hankalin daya sake riskarta tare da fashewa da wani sabon kukan ganin yadda likitoci ke gudu suna shiga akin da Esherh'nta take. Daddy dake gefen su ne yayi saurin taro su su duka biyun kafin cikin arfin hali ya bu e bakinsa da yar shima yasamu iya furta ma Mammah'n cewa. "Please Mommah ESH ki dena kuka only just pray for her kinji and kiyi ta mata du'a kuka baya ta a maganin damuwa okay?" Wani sabon kukan ta sake saki tare da rintse ido tana me furta. "Yaya majeed na gaji! Wllh na gaji da Wannan rayuwar, na gaji da ganin Rayuwar Sweetie Kullum cikin mugun ha ari. Zuciya na! Ina jin zuciyata tamkar zata buga ne ko kuma ta faso irjina ta fito ta dena aikinta kowa ma ya huta yaya....... Saurin rufe mata baki majeed in yayi da sauri yana kallonta da idanuwansa da suka ka a sukai jajir tsabar tashin hankalin da suke ciki ga wani mugun bugu da wani irin sanyin da yaji yana ratsa masa har cikin jikinsa. Shi ka ai a cikin zuciyarsa yake furta ALLAH yasa wannan karon Mummyn lateeb bata da hannu cikin tashin jinyar Esherh'n. Juyawa Maah tayi ahankali ta kalla gefenta daidai isowar wata nurse in daban a arikice ko gani sosai batayi tsabar tashin hankali tana isowa ta tsaya cak tare dabin kowa na wurin da jajayen idonta. Kallo aya dr Nainerh tayiwa Maah ta auke kanta wani hawayen da batasan sanda suka tarun mata ba na cika jajayen idanuwanta itama, domin itama a yanzun tazama tamkar family na JEDDY's ne duk wani harkan lafiyansu na rataye ne a wuyanta. Irin kallon da Maah taga Nainerh ta mata da yanda walla ta cika idinta ne yasa nan take taji gwiwowinta sun gaza aukarta ta zame daga jikin jaddah ta na zubewa kan gwiwowinta tare da rufe fuskarta da tafukan hannayenta wasu bala ay'un hawaye na tsinke mata masu zafi da ciwo... auke kanta jadda tayi daga kallon Maah in tayi ganin halinda da take ciki zuciyarta na ara sa yin nauyi sosae itama. Har hawayen da take ta arin dannewa na neman gangaro mata daidai lo acin da ta ago kanta tana ora idanuwanta kan Mah. Kafin Ahankali idanuwanta suci gaba da sau a kan duka mutanen da suke tsaye cirko cirko har Idonta yakai karshen kan LATEEB dake tsaye hannuwansa goye da bayansa sai kaiwa da komawa yake ya ha a wata uwar zuba ta tashin hankali.... "I'm so sorry ma'am! Munyi duk wani arin mu na ganin koda numfashin ta ne ya dawo se dai hakan is to late ALLAH be nufa ba, yanzu haka numfashin ta na a matakine na 0:015 wanda muka ara sa bugar da shi domin gudun shima kada ya gudu!..... Se kuma ta dakata domin wannan kalmar ta nemar wannan kwararren likitan masanin cutar numfashin shi ne kusan karo na biyar kenan da suke ta fafutukar neman ko ganin sun sama koda sunan shi ne.... A mugun hankali Maganar ta na rarrabe wa ta sake furta.... "A...aaaa....wan..nan... Ka...karon... dole ne.. muna da bu atar sa!!! Mu na da bu atar taimakon sa.....domin babu wanda ze iya ceto rayuwarta In ba....shi...ba!" Rinannun idanunta Maah ta ago tana sau ewa akan Nainerh dr tare da fara magana cikin muryanta da itama yake numshin ke gab da barinta ta ce..... "Ko a wacce duniya yake, ko nawa zan kashe! Ko da kuwa ace katafanin dukiyana zata are kafff ban damu ba indai za'a samo likitan!! To kuwa ban damu ba kai ciki harda rasa tawa rayuwar Lallai nan da 24 ina bukatar ganin wannan likitan gabana ko da kuwa se kai ga urkusa masa ne zanyi in dai har a wannan karon ze ceto min Rayuwa da Numfashin bugun zuciyata ban damu ba maza a baza nemansa ko da kuwa yana a birnin sin ne lallai akwai bu atar ya bayyana a wannan karon kamm............ Cikin son bama Maah in hope ta bu e bakinta tare da cewa. "Sunan sa *SAMEER OTHMAN KAMPALA's, samm ba mazaunin Nigeria bane aikinsa kawai yawon zaga duniya ne, kuma shi ne wannan shahararren MONSTER an kasuwar da ambatar sunan sa kawai kan haukata zuciyoyin ma iyansa THE Billionaire Sameer othman kamfala's, se dai bana da tabbacin yanzun haka yana ko yana a wacce duniyar neee.... Kanta Maah ta ri e sunan na mata kama da wani wasu data ta a ji kota ta a gani, sunan da bata ara jin koda kalan sa bane se a Ranar da Eemaan Sufyan ta ambaceshi.... Wannan tunanin datay ya sanya brain nata fara loosing itama take dan haka tayi baya luuuuuu.................... *BY NAINERH KD and AMMEY LAYLERH Via phone Only WhatsApp 08104493215 07067953066 _ P9&10 24hrs later. *_Nisa Premier Hospital_* _Abuja, Nigeria._ *_Dr Sameer Othman Kampala's, Consultant Neurosurgeon_* Zaune yake hamsha e cikin katafaren Office nasa dake asibitin ya mayar da hankalinsa kacokan ga files da yake dubawa na marar lafiyar da zai yima aiki nan da mintoci masu aratowa, duba file in yake yana nazartar komai daki daki dangane da rashin lafiyar nata har ya zo kan suna da marar lafiyar da za'ayi ma aikin. Esherh Kalthum Jeddy's! Ya fa a a zahiri zallar mamaki yana cika sa sai kuma ya juya ayan shafi na file in take hotonta ya bayyana. Shiru ya yi yana an nazari sai kuma ya basar ya ci gaba da nazartar rashin lafiyar da take da matakin da take har zuwa lokacin da ya yi daidai na shiga aikin, misalin arfe takwas da rabi na dare suka shiga aikin yayin da Dr Sameer Othman Kampala's ya kasance ya jagoranci aikin cikin nasara sun kammala aikin ba tare da wata damuwa ba hakan ne kuma ya kwantar da hankulansu Maah dake a tashe tun lokacin a ka shiga aikin. Sameer kuwa yana kammala aikin yabi ta wata ofar daban ya fice daga operation room in, da yake aikin shi ne ka ai wanda ya rage masa a asibitin shi ya sa bai ara mintoci biyar ba zugan motocinsa suka fi ce daga asibitin. ______ 3 Day's later! Alhamdullilah za'a ce domin sosai jikin Esherh ya yi sau i tun bayan aikin da aka yi ma ta sai dai ba'a bawa su Maah damar ganinta ba har sai da ta cika kwana biyu da yi ma ta aikin sannan Dr Sameer ya tabbatar musu da ba za'a sallame ta ba har sai ta cika sati guda a asibitin sai kuma wasu sharudda da za'a cika bayan an sallame ta. Da sallama auke a bakinta Eaman ta tura ofar Room in da Esherh ke ciki sannan ta shiga, Esherh da fitowarta daga Bathroom ke nan ta dubeta ta watsar da yake fushi take da ita, amsa sallamar ta yi sannan ta ari sa ta zauna ba tare da ta kuma cewa Eaman in uffan ba. Murmushi Eaman ta yi dan tasan laifinta hakan ya sa tun kafin ta ari sa ta yi saurin kama kunnenta cikin muryar lallashi ta furta. Ayya am so sorry bestie i know you're mad at me and it's all my fault, an yi miki aiki guda amma ban zo ba har sai da a ka yi kwana uku nima ba haka naso ba Granny in mu ce Allah ya yi ma ta cikawa shi ya sa muka tafi can KD in ta'aziya kuma