Sashe 2
So Dan Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_What an amazing trailer launch it was yesterday! A huge shoutout to the entire team for making this such a special moment, one that will stay with us forever! Still can t believe it s finally happening, yay! enjoying a peaceful life after the successful heist in Venice. However In a surprising turn of events, one of their own betrays the team.Feeling super proud to be a small part of this LOVE cast and crew who ve absolutely nailed touching LOVE, Every character is perfection, and I really hope people fall in love with this Novel as much as we did while making it! Babu ladama a tafiyan....._ _Shi S0 A duk inda waya aya ne takk kuma kan Mutum aya shi wannan SO in yake fa awa, Se gashi Rayuka da yawa da yawa dai akan shi wannan SO waya ayan da mutum aya ne ze iya Mallaka, A cikin su kowa yana kallon SO DAN RAYUWA ne dan kuma baima abinda Zuciya take da muradi wato SOYAYYAR ESHERH KALTHOM. A.K.A SWEETY Sun yarda sun auka kasadan WASA da SO dan me Rabo ya samu shi da ita su Rayu, sedai kuma lo aci aya ba zato ba tsammani wata zuciyar ta kutso cikin jerin gwanon masu farautar wannan SO in don shima tashi ZUCIYAR datai mugun kamuwa a matsayin aunarta tashi ZUCIYAR ta RAYU ga zuciyar da yake jin shima itace tashi bugun Numfashin dama rayuwarsa ma baki aya. Soyayyar da kowa yake bu ata dan rayuwa, SOYAYYAR da kowa ke son ta zamo tashi dan cikon wani kudiri ko ceton numfashin juna. Wannan dai shi SO in shi ne suke ganin zayyi sanadin R yuwarsu su duka wadda kowannen su yake jin zuciyarsa ba zai iya rayuwa batare da bugun numfashin wannan SOYAYYAR BA a cikin irjinsa ~Ku sani cewa ita zuciya tamkar abari ne, wanda yake cikinsa shi yasan abin dake damunta, kamar yadda bakasan ranar mutuwarka ba, haka SO yake shiga zuciya ya zauna daram, SO tamkar tsawane cikin damuna baka sanin lo acin da yake fa owa, SO tamkar jini ne ajikin ko wanne an Adam kamar yacce babu zuciyan da zata iya rayuwa batare dashi ba, SO halittace da baka iya gane gabansa ko bayansa, SO tamkar iskane baka sanin lo acin da zaka shake shi, SO halittace yana cikin jikin duk wani abu me rai awannan duniyar, SO shine kesa mutum ya kasance cikin farin ciki alo uta da dama, SO shi ne ke sanyaya zuciya kuma shi ke zafafa zuciya kuma shi ne ke sa mutum kukan fili dana oye, SO shine ke sa mutum ya zama tamkar mahaukaci, An halicci so tun farkon kafa duniya ko an kashe kowa SO na nan ajali baze ganshi ba, Abu mafi girma a zuciyata shi ne addarar soyayyar wani wanda kuma shi in ba nake bane ya hau kanka a hasalin nan ake gane bugun bugun ZUCIYAR Wanda ya kamu da SO dan ALLAH kuma SO in ba nashi bane~ labari ne mai cike da soyayya, yaudara, jarumtaka, Cin Amana, A cikin wannan labari za a ga yadda soyayya ke iya zama mafarki mai yau ko kuma mafarki mai ban tsoro, dangane da wanda mutum ya za a ma kanshi. Shin wa an nan sauran zuciyoyi zasu gane cewan ba su bane a gabanta kafin lo aci ya ure? Ko kuwa zasu ci gaba da sake zurfafa kansu a inda ba nan ne muhallin su ba?* _Shin tayaya kuke kallon zasu fuskanci rayuwar da atoton alubalen dake gabansu su dukan akan SO waya aya?_ Karfa ku Manta sunan wannan zazzafan LITTAFIN naku # Reader's FAN'S # reelschallenge Page 1 *ABUJA* _Lekki phase 1_ Kwance take saman ayataccen bed in ta da ya gama jin ha uwar duniya d kuma wani irin gyara na musamman kai ba kace Mutum me Numfashi na rayuwa a wurin ba. Mayuka da sabulan gyaran jiki kala kala masu kyau da tsada. Dan juyi ba da yawa ba tayi kafin Ahankali ta shiga bu e sleeping eyes nata da suka mata wani kalan nauyi kana kuma suka ance, dishi dishin da take gani acikin su ne ya sanya ta maida idanun nata ta rufe su ruf, sosai taji kanta na wani irin bala'in sara mata, wanda take da ta cikakken tabbacin rashin baccin da bata samu ba ne a daren jiya ya haifar da hakan. dan haka take jin gaba aya jikinta yayi weak ha i da kasalan jiki ga kanta da take jin har yanzun yana mata wani kalan fitinannen ciwo. Hannu tasa tana an dafe kan dake mata ciwo kaman zai rabe biyu,still idanunta masu gama da na mashayiya ko kalan like irin wanda aka janye su in nan, Ahankali ta an motsa jikinta tare da soma arin aga kanta da takejin yayi mata nauyi sosai, wanda kuma tasan hakan bai rasa na saba da tsakanin tunanin da ta kwana yi,jingina bayanta da jikin fuskar gadon tayi tare da sakin ajiyar zuciya tana mi ewa da yar tare da nufar bathroom in dake cikin bedroom nata. Shower kawai ta sakamar kanta tare da tokare hannuwanta duka biyu da jikin toiletry in. haka ruwan shower'n ya shiga dukan jiki da kuma kanta, jin numfashinta na neman aukewa ne ya sanya ta janye jikinta da yar. idanunta jajur alamar har yanxu komai nanan daram a yadda take jin komai im kuwa. Ahankali ta fara ziro fararen sawayenta daga cikin bathroom in, aure da towel me an girma komi ahankali takeyi, Anutsenta tazauna gaban mirror kan stool, blow drying gashin kanta tayi tai parking nashi a asan eyarta, ta auki wasu sprays masu tsada da amshi ta feffesa ma gashin,kai tsaye ta nufi wurin clothing nata da jibgin kayanta ke ciki, walking slowly take tafiyan fuskar nan babu walwala samm ko ka an a saman kyakkyawar fuskar tan, Kaya marassa nauyi ta sanya kasancewar tasan yau in babu inda zata ta fi.Sosai take jin cunkushewar zuciya tattare da lamarin da har kwanan yau bata iya samun damar cikakken me bata amsar WAYE MAHAIFINTA? Kafin tabar duniyar don rayuwarta saura iris Numfashin ta na dab da barin gangar jikinta, Shi yasa take son kafin wa'adin ta yau ko gobe ya cika tasan waye ainihin MAHAIFINTA? Bawai taci gaba da amsa sunan mahaifiyarta a matsayin Mahaifinta ba. Tana son koda iyaka sunan shi ta sani koda bata ganshi ba tana son jin sunan sa ta yacce Rana daya takk sunanta ya tashi daga ESHERH KALTHOM JEDDY's ba. Ta na da tsohon burin ganinta zagaye yau da dangin pa'apah'nta wanda tun kamin tasan zata ganshi a cikin zuciyarta take iransa da hakan. Wato PA'APAHH!!!. Tayi nacin bi diddigin ahalin Maama'nta kaff su fa a mata koda iyaka sunan mahaifinta ne amma abu aya take fuskanta daga gare su shine acin Rai, acin Rai shi ne take fuskanta daga kowa na Ahalin mahaifiyarta,sunce meta nema ta rasa a cikin duniyar ta da dolen dole take son Sanya ma kanta cutar rashin mahaifi a kusan ta? Sun ce a cikin wannan duniyar meta nema ta rasa? Sun bata duk wani kalan jin da in duniyar sun zagayeta da tarin aunarsu gareta. Sake lafewa a cikin lallausan fari in duvet cover in ta tay tana yi shiru, tana sake lulawa duniyar tunanin gano koda gaskiya ne daya daga mahaifin tan, Sama ta sake ura ma idanunta sosai tamkar wata mai kallon wani abin ko wanne anan ne zata sama duka amsan tambayoyin da suka mata karen tsaye a ahon zuciyarta. Wata arfar ajiyar zuciya ta kawo lo acin da taji jiniyar car's nashi sun kara e gaba aya gidan wanda take da tabbacin har dama cikin qnguwar baki aya. Daga can compound na gidan kuwa wasu shegun jiga jigan manyan motoci ne suke ci gaba da sakin jiniya a cikin ESTATE in. Mahaukaciyar Black car in da tafi kowacce kyau da tsaruwa a cikin su wani soldier yay saurin bu e masa wata shegiyar luxurious car sanfurin irar Roll *R* Rayce Sauran bodyguards din dake tsaitsaye gaban manyan motocin da suka kasance launinsu bakake tikk su kuma suna san amewa. Tsaye ya tsaya cakk kan diga digansa lo acin da matashin saurayin mamallakan wadan nan tarin car's din ya fito.Sara may sukai lo acin da ya gama bayyana kansa garesu suna sake red na hannayensu dake ri e da wasu shegun bindigu irin wa an da basa sa a saitin nan Cikin nitsuwa Matashin dake tahowa sanye da farin rigar sport designer ta companyn NIKE mai auke da cap da dogon wando alaman daga street warming execise ya ke, tun da yanzun sanyin safiya ne hakan ya sanya kai tsaye nan ya fara nufowa kafin komawa gidansa dake Barack. Ko ina ya auki shirun safiyar ranar ga sanyi irin mai ratsa jikin nan sosai. Daga inda take tsaye bayan jin tsaiwar motocin nashi zuciyan ta ta i ci gaba da bata ha in kwarin gwiwan kin kallonsa. Sosai ta ura masa kyawawan idanunta daga yanayin yadda yake takunsa da cikakken arfi na hasali zaka san cewar ehhhh lallai shi in matashi ne mai ji da lafiya, cikakken namiji ne wanda a kallah zai iya kai 33 year's haka a duniya, hair'nsa yana kwance ya sha gyara irin na Manyan soldier's din nan masu ji da gayu da kuma samartaka. Yana tafe yana shafan woyansa me irar apple iPhone, ayan hannun nasa kuma na aure da wani ha adden diamond watch, Cikin tafasar jini yake takunsa yana sake nufo ganinta kai tsaye, Wani irin ajiyar zuciya ta sau e tare da ara mannewa da jikin door window'n tana jin shin a wanne mataki ne ma ya kamata ta sanya shi? Tabbas tana jinsa sosai har cikin zuciya da ruhinta sedai gangar jikinta ya i bata ha in kan jin kasantuwa tare dashi a matsayin ashin Inuwa daya. "What are you doing there Shalele? Inata ta magana shiru baki jina!" Haka taji sau arn muryan mahaifiyanta take tsaye a bayanta tun azun tana ta mata magana shiru. A an tsorace ta juyo don batay tunanin wanzuwar maama'n ba a irin wannan lo acin, tun da tafi kowa sanin cewan ita ba mutum bace me karya dokan da duk ta riga ta gindayama kanta. Ijiyan zuciyan hakan ta sau