Sashe 35
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ibrahim ne yayi 茩arfin halin cewa "dama Baba munzo ne domin mu baka hakuri akan Jamila dan Allah Baba a tausaya ayafe mata hannun ka baya rubewa ka yanke kayar duk lalacewa yar kace ko ina taje kuma duk abinda zata aika ta aduniya dole iyayan ta suna da kamashu aciki...
Hannu Baba ya 蓷aga mai dan haka yayi shiru
"Bismillah Alhamdulillah dukkan yabo ya tabba ga Ubangiji Mai kowa mai komai ,naji duk bayanan da kuka yi abinda nake so ku fahimta Jamila 拼ata ce ta ciki na kuma duk duniya ba wanda ya kaini sonta abinda ya faru wanccen lokacin mu茩addari ne fushi da 蓳acin rai tare da ba茩in cikin rasuwar mahaifiyar ta sune saka sa harna kore ta amma tun bayan tafiyar ta ba wanda ya kaini shiga tashin hankali domin lokacin da 茩ananan shekaru abin ya faru
Na kore ne bayan laifin da ta aika ta daga baya zuciya ta ta cika da zullumin cewa yanzu na bata lasisin yin yadda ta ga dama ,ako da yaushe addu'a nake Allah ya dawo min da ita lafiya sauda yawan lokaci nakan kulle kaina a 蓷aki nayi kuka sabida bansan halin da take ciki ba ,tun daga ranar da tabar gidan nan ban kuma sake samun farin ciki ba irin na yau nayi matu茩ar farin cikin ganin ta cikin koshin lafiya Sannan abinda ya kuma kwantar min da hankali na cewa bata fa蓷a mummunar hanya ba shine da naji har aure tayi nayi farin ciki mara misaltuwa ,ke kuma Rufaida Nagode Miki Allah ya saka da mafificin alkairi domin wajan shekara uku kenan da nasan cewa kuna tare da Jamila kuma na samu labari akan ki yarinyar kirki ce Allah ya biyaki abinda kika mata
Ke kuma Jamila nayafe miki duniya da lahira ba tun yauba na daina fushi da ke
Wani irin kukan farin ciki ne ya kwace wa jamsy sosai ta rungume Ummi tanayi
Kasan cewar yamma tayi Baba yace bazasu tafi ba sai sun kwana anan nan fa sabuwar hira ta 蓳arke tsakanin su matan inda Baba kuma suna waje shida su Ibrahim
Anan ne jamsy take jin mijin umma Hassana mutuwa yayi shine Baba ya aure ta ,itama Ummi tayi aure yanzu tazo gida ne a cikin garin Kaduna gidan ta yake
Washe gari da safe haka suka tashi cike da farin ciki hatta mutanan gari sunji jamsy ta dawo sai zuwa ake kallon ta Bama kamar yadda ta zama 茩atuwa fatar ta tayi kyau alamar jin dadi kowa ya ganta yasan tana cikin kwanciyar hankali
Son je gidajan yan uwa an gaisa a tsaitsaye inda tun da suka dawo kuma zazza蓳i ya rufe su su duka ukun pharmacyn da ke cikin garin suka je inda aka tabbar duk su ukun suna da ciki da wannan farin cikin suka dawo gida ai kuwa zo kaga mura wajan Baba da umma Hassana sosai umma Hassana ta kula da su sai da suka kuma kwana saboda jikin nasu kamin suka kama hanyar tafiya Kaduna tare da Ummi suka tafi dan itama zata koma gidan ta
An rabu zuciya cike da farin ciki da kewa ta karbi numbar Baba da zasu dinga waya da kuma ta umma Hassana ta Ummi kuwa duk su ukun suka karba
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Shalele ce馃拑
Paid page 89&90
____________Kamar koyau she yauma sanye take da hijja bi har 茩asa tana tafiya cikin nutsuwa gaban ta kawai take kallo duk inda ta wuce kunji yara na fa蓷in Malama sai gobe a haka har ta karaso gidan su da sallama ta shigo gidan cike da gajiyar koyar War da ta dawo
"Mama虏, fitowa maman zeey tayi daga kitchen tana fa蓷in wallahi kekam jidda zanga ranar da zaki girma kullum shekaru 茩aruwa suke amma lamarin ki 茩ara lalace wa yake to yanzu kuma kiran me kike min daga shigowar ki ?
"Wallahi mama wanka nake so nayi na gaji ruwan dumi nake so ne nasan babu wajan umma
Kai mama ta girgiza tana fa蓷in
"Idan kikai wani abun kamar ba Malama ba yanzu fa kika dawo daga koyar da yara amma kinzo gida kina shagwa蓳a abinda kike ko 蓷an ki Arif bayayin sa
Dariya jidda tayi tana "to ai mama idan banyi muku shagwa蓳ar ba wazanwa ku kadai ne da ni ,ni kin tunamin bari na kira sister dazon ta kirani ina aji ban daga ba
Wayar ta ta ciru daga jaka ta fara kokarin danna kiran zeey ,sallamar da akai agidan ne yasa ta daka ta tana amsa sallamar mata ne su biyu suka shigo gidan da kallo jidda ta bisu ganin kwata kwata bata san fuskar ba Musamman wadda taga fuskar ta ta kone ,gwarama 蓷ayar tana mata kallon sani sai dai ta manta a ina tasan ta
"Jidda baki gane mu ba ko ?
Da sauri ta 蓷ago jin kamar tasan mai wannan Muryar to amma idan ta santa a ina kenan ....
Umma ce ta fito daga 蓳angaren ta sabida kiran da take tayiwa jiddan taji ta shiru ,tsayawa tayi ganin wasu sababbin fuskoki agidan
"Bayin Allah ku kuma daga ina haka ?umma ta tanbaya dai dai lokacin da ta 茩ara so inda suke tsaya
Aunty wacce tuni idon ta ya ciko da hawaye ce ta fara magana
"Nice Auntyn su jidda da Zainab a SECONDARY SCHOOL
Amatukar razane jidda taja baya ganin abin kamar a mafarki Aunty ya akai ta koma haka ,umma ce ta shiga kiran mama nan da nan ta fito
"Dan Allah ku bamu waje mu zauna muyi muku bayanin abinda yake tafe da mu ...
"Malama daka ta waje awanne gidan kenan duk abinda kuka shuka abaya bai isa ba shine watakon zaku debo jiki ku tawo har kuma maganar a baku waje to wallahi tunkafin na 茩irga uku maza maza ku ficemin agidan idan kuma kunki to lallai zakuga abinda zai biyo baya domin kwata kwata bazai muku dadi ba
"Dan Allah mama kiyi hakuri wallahi wannan karan bada mugun nufi muka zo gidan nan ba hasalima munzo ne domin mu bawa su jidda hakuri akan abinda muka musu arayuwa duk da nasan kwata kwata ban can can ci su yafe min ba amma su dubu girman Allah suyi hakuri,ko iya haka Allah ya nuna ishara domin tun a duniya na fara girbar abinda na shuka dan Allah dan Annabi jidda kuyi hakuri kuya femin nasani na cuce ku arayuwa
"Jidda ki dubi girman Allah kiyi hakuri hakkin ku nasan bazai barmu ba arayuwa amma idan kuka furta kunya fe mana to zamuji sauki ta wani wajan duk da nafi cutar ki wallahi sharrin shaidan ne da kuma san abin duniya da burin ta rawa sai gashi tunkafin aje ko ina rayuwar ta juyamin baya,kuma ni nasani hakkin kine wallahi yake bibiya ta
Dubi yadda nazama ba wanda yake iya gane ni koke sanda muka shigo nasan baki gane ni ba ,bayan cutar da na kamu da ita
Tunda Aunty ta fara magana gaba 蓷aya jikin su mama yayi mugun sanyi ganin yadda gaba 蓷aya Aunty ta koma kamar ba ita ba duk kamanni ta sun canza sai ma da ta bu蓷e musu wani sashi daga jikin ta da ya kone sai da tsigar jikin su ta tashi
Tabbas Allah ba azzalumin bawan sa bane kuma duk daran dadewa sai Allah yabi wa wanda aka zalunta hakkin ta,ga dai shi tun kafin aje ko ina Anty ta fara ganin ishara ko da iya wannan kunar aka barta to taga rayuwa
Shiru jidda tayi tana tuna abubuwan da Aunty tayi mata arayuwa tabbas duk da Aunty ta lalata mata rayuwa ne amma tasan Aunty tana son ta tsakani da Allah ,a baya tayi alkawarin bazata taba yafe mata ba komai zai faru sai dai kuma ayanzu da ta ganta gaba 蓷aya sai taji jikin ta ya mutu wani mugun tausayin ta ya kamata
Baban ta da abban zeey ne suka shigo gidan nan suka tarar da abinda ke faruwa sun tausaya wa rayuwar su Aunty kuma Baba ka musu nasiha sosai da sosai ka 茩ara tsora tar da su domin duniyar nan ba abakin komai take ba
Sannan a matsayin su na iyayan su jidda sun yafe musu abinda sukayi musu kuma sunsa baki akan jidda tace ta yafe musu
Shiru jidda tayi kamar bazatai magana ba domin gaba 蓷aya komai dawo mata yake cikin 茩wa茩walwar ta sabo fill
Umma ce ta shiga bata baki akan ta furta taya fe musu domin itama mai laifi ce awajan Ubangijin ta kuna ta nemi yafi ya ya yafe mata dan haka itama ta yafe musu sai ta 茩ara ganin haske a rayuwar ta domin Ubangiji yanason mutum mai yafiya ako da yaushe duk abinda akai ma kaya fe sai Allah ya saka ma cikin ruwan sanyi
Kanta ta matsar gefe domin kwata kwata bata son gani ko inuwar Aunty kamin tace
"Na yafe Allah ya yafe mana baki daya
Sosai Aunty suka shiga godiya kamar wadan da akayi wa bushara da gidan aljanna kamin suka tashi suka bar gidan ,inda suka bar su mama da mataccen jiki domin duk sunyi sanyi da lamarin duniya
Daki jidda ta shiga ta dokko wayar ta wani irin hawaye ne ya shiga bin kuncin ta wanda bata san nameye ba kawai kukan taji yazo mana ba yanda ta iya haka ta saki kukan
Sai da tayi iya isar ta kafin ta kira zeey inda ta shiga bata labarin abinda ya faru sosai itama taji wani iri kuma tace itama ta yafe duk abinda suka musu
BAYAN SHEKARA BIYR
************* Gida ne babba sosai iya ganin ku cikin gidan na shiga amma sai kai ne aya kulle ganin gidan part uku ne to kenan gidan hayane ko me ,ko kuma dai mata uku ne da mai gidan ganin ba Ni da mai bani amsa hakan yasa na nufi part din tsakiya inda daga nan nake jiyo hayaniyar yara falon ta bude ba shiga Masha Allah na furta sabida ya tsaru sosai ba wani kayan 茩yale 茩yale aka saba kawai komai mai tsada ne kuma color da ta dace da falon