Sashe 26
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baisan ya akai murmushi ya kufce mai ba yana fadin "nayi mana amma waya kawo ki nan 蓷in?
Ya fa蓷a dai dai lokacin da ya 茩ara sa inda take tsaye
"Kai yaya dan Allah haka zaka sau茩i bakin ka yanzu ko zama bayi ba bare ka bani wani abu nasha harka fara tanbaya ta yadda akai to zan koma inda na fito kawai
Ta fa蓷a tana juyawa da niyyar zata fita daga office din
Da sauri yasa hannu ya riko ta yana fa蓷in haba sorry karki koma kinji wallahi yanzu haka ke nake tunani a raina muje ciki ki zauna
Da kallo ta bishi duk da ta fahimci baisan yayi wannan maganar ba amma har zuciyar ta taji da蓷in jin hakan ko ba komai yanzu tasan yana sonta ko kuma tace ya fara sonta kamar yadda itama ta fara
Lemo da ruwa ya kawo mata mai sanyi sannan ya zauna a kusa da ita kasan cewar a kwai kujera two sita a office din
Sai yanzu ya lura ashe da basket ta shigo a hannun ta food flas ya gani a ciki dan haka yasan da abinci ta zo
"Yawwa dama kamar kinsan yunwa nake ji wallahi ba abinda naci tunda na baro gidan inata fama da aiki shi kuma wancan dan rainin hankali kwata kwata ban ganshi ba yau
Murmushi kawai tayi ba tare da tace komai ba ta fara zubamai abincin dambun kuskus tayi yasha kayan lambu da hanta sai tashin kamshi yake
Tun kafin ya fara ci ya hadiyi yawu sabida yadda kamshin girkin ya bigi hancin sa tabbas shi shaida ne Rufy karshe ce indai wajan iya girki ne to tabbas anzo wajan
Cokula tasa guda biyu a ciki alamar itama zata ci dan haka baice komai ba suka fara ci,kowan nan su fuskar shi dauke da murmushi wanda da za'a ce kowa ya fa蓷i abinda ke sashi murmushin basu sani ba
Kawai dai sunsan suna jinsu cikin wani irin farin ciki mara misaltuwa da annashuwa
Suna tsaka da cin abincin ne yaji an shigo cikin office din ko Sallama babu,kansa ya 蓷ago yana kokarin yin magana wadda ya gani a tsaye ne yasa yaja bakin shi ya tsuke
Jamsy ce tsaya cikin kananun kaya riga da wando taci kitson 茩ari akan kamar ba 拼ar hausawa ba
Sosai taji shokin ya shige ta ganin Ibrahim da Rufy suna cikin abinci a kwano 蓷aya me hakan yake nufi Ibrahim ya shirya da Rufy kome
Da sauri ta 茩arasa inda suke tana fa蓷in
"Gaskiya ka bani mamaki yadda kake nuna kai namiji ne ashe ba haka abin yake ba yanzu ka yadda mazinaciya karuwa ta zaman matar ka!kai da kanka kake fa蓷amin bazaka iya rayuwar aure da ita ba sai gashi yanzu kanayi kenan kai makaryaci ne..
Tun sanda ta shigo office din Rufy ta tashi tsaye banda ogan da ya cigaba da cin abincin shi hankali kwance kamar baisan da zaman su awajan ba,sai da ya gama cin abincin shi tsaf sannan ya tashi tsaye kallan su yayi su duka sannan ya fara magana cikin kausa shashshiyar murya
"Jamila naji duk abinda kika fa蓷a amma inaso ki fa蓷amin inda kika san cewa Rufaida ba budurwa na aura ba sannan mazinaciya ce ni kuma nayi miki alkawarin zan aure ki domin kuwa nasan ni da ke bamu ta蓳a wannan maganar ba
Kame kame jamsy ta hauyi domin batayi zatan ze mata wannan maganar ba rasa abinda zata ce mai ne yasa ta cewa
"A gari naji waye baisan wannan maganar ba
Kallon ta yayi tsaf ya gama karantar ta da alama ta manta shidin dan sanda ne dan haka tun sanda ta fara raba ido ya gane bata da gaskiya kwata kwata Hannu ya daga mata yana fa蓷in
"Karya kike domin da ace akwai mutanan gari da suka san wannan abun to da tun sanda za'a daura mana aure za'a ji maganar dan haka ban yadda da ke ba
Juyawa yayi ya kalli Rufy da jikin ta yake ta rawa sosai zuciyar ta take mata zafi tabbas duk macen da bata ri茩e mutuncin ta ba ta gamu da 蓳acin rai sosai kalmar mazinaciya da ake kiran ta dashi yake dukan ta duk da tasan ba 茩arya sukayi ba
"Kinsan Jamila ne ?
Ya jefa mata tanbayar ba tare da ya kuma kallon ta ba
Cike da sanyin jiki ta daga mai kai alamar eh
"Malama ki bude baki kiyi magana ko akwai kurma ko bebe ne anan
Ya fa蓷a a hassale
Bakin ta na rawa ta furta
"Eh nasan ta tare mukayi candy
Kallan ta ya Kuma yi yana karantar yanayin ta sannan ya jefa mata tanbaya
"Wacece ita a wajan ki banason 蓳ata lokaci ki fa蓷amin gaskiya idan ba haka ba kuma....yaja 茩wafa batare da ya 茩ara sa maganar ba
"Ita din 茩awata ce tun muna jss 1tare muke kuma tare mukayi candy ..........
Gaba daya Rufy ta kwashe rayuwar da tayi da jamsy ta bashi labari sosai lamarin jamsy ya bashi mamaki to wanne abu Rufy tayi mata haka da take so ta dau fansa a kanta
Jamsy ya kalla da haba 蓷aya ta gana tsumewa a wajan cike da dana sani hadi da nadama
"Keeeeee....da daka mata tsawa sabida gaba 蓷aya sai yaji ya tsani jamsyn
Cikin rawar jiki ta 蓷ago tana kallon shi
"Fa蓷amin gaskiya uban waye yasa ki ki lalata mata rayuwa domin daga ji wannan abun da biyu aka yi shi fa蓷amin waye yasa ki
"Wallahi Allah Ibrahim ka yadda dani ba wanda yasani nice nasa kaina nayi ne domin na dau fansar abinda maihaifin ta yayi min
Gaba daya 蓷agowa sukayi suna kallon ta jin abinda tace
"Abba na kuma ?Rufy ta tanbaya cike da kafuwa
"Kwarai da gaske Rufy nashigo rayuwar kine badan na cutar da ke ba ina son kine tsakani da Allah sai dai kuma daga ranar da na fahimci 拼ar waye ke zuciya ta ta canza akan ki
Ayau zan fa蓷a miki abinda baki sani ba game da ni
Da farko sunana jamlia Yakubu kamar yadda kika sani ni haifaffiyar karamar hukumar Bagwai ce dake jahar Kano mu biyu ne a wajan iyayen mu daga ni sai kanwa ta, mahaifin mu ba mutum ne mai hali ba hasalima abinda zamuci wataran gagarar mu yake muna cikin wannan rayuwar ne mahaifiyar mu ta fara doramin tallan gya蓷a mai gishiri ina zagawa a haka har nakai shekara sha biyar a da ina tallana iya cikin kyauyen mune amma da na 茩ara wayo sai na fara zuwa cikin gari
Sosai Allah yasawa sana'ar albarka har muna samu muci abinci sau uku a rana ,fara zuwa na cikin gari ina ganin yadda 拼an mata suke rayuwar su sai abin ya fara bani sha'awa har na fara kwadayin shiga makarantar boko duk da ko primary ban gama ba
Ina kicin wannan haline Allah ya hadani da wani Alhaji Mamman wanda kusan kullum sai ya siyi gyada ta gaba daya yace nayi sadaka,ana haka har takai da mun fara sabawa da shi idan yazo zamu zauna muyi ta hira abin mu ganin hakan ya sa nayi tunanin fa蓷amai abinda nake so ko zai taimake ni tunda naga yana da 茩ir茩i
" Alhaji dama wani taimako nake so kayi min dan Allah
Wanda ta kira da alhajin ne ya kalle ta dama kuma can idon shi yana kanta da alama akwai abinda yake kallo ajikin ta
"Ina jinki wanne taimako zanyi miki haka jamsy 拼an mata
Ya fa蓷a yana wani kalar murmushi
"Amm dama wallahi inaso naga na iya karatun boko shine nakeso kasani ko baza biyamin kudin littafi ba sai na biya da kudin gyada ta
Tunda ta fara maganar yake kallon ta yana sa茩a wani abu aranshi dan haka yace
Ai kudin gyadar ki bazai isheki karatuba sai dai idan zakiyi wanni aikin da ban
"Alhaji wanni aikin kuma kamar wanne kenan?
Kallon ta yayi yana kunna motar shi zaibar wajan yake fa蓷in
"Gobe idan nazo mayi magana yanzu sauri nake ana jirana
Daga haka yaja motar yabar wajan
Kwance yake a kan gadon shi sai juyi yake yana tunanin ta tabbas yarinyar kyakkyawa ce kuma gashi tana da kayan hutu ajikin ta idan ya same ta to lallai zai huta da ita ba ka蓷an ba
Yana tsaka da wannan tunanin ne matar shi ta shigo 蓷akin dan haka ya aje komai sai da safe
Washegari da wuri tazo wajan da suke haduwa sabida da maganar ta kwana aranta ita dai burin ta tayi karatun boko itama
Yana zuwa wajan ta ko gaisawar da sukeyi bata bari ba ta fara tambayar shi
"Alhaji ya maganar karatun
Dariya yayi yana fa蓷in haba jamsy mai kyau ki bari mu gaisa mana sai muyi maganar
Kunya ce ta kamata da ta tuna ashe basu gaisa ba
Bayan sun gaisa ne yake cewa kiga aikin ba wani mai wahala bane shara ce da goge goge zakiyi a Company na zan dinga baki dubu goma duk kwana talatin kinga ai ya isheki ko
Ido ya zaro waje tana fa蓷in dubu goma Alhaji duk wata ai kuwa zanyi wallahi kaga har murja kanwata sai na saka a makarantar
Shi dai kawai dariya yayi yana binta da shu'umin kallo yana ayya na abubuwa da yawa akan ta
To da jamsy ta koma gida bata sha wahala wajan fadawa iyayan ta aikin da Alhajin ya samar mata ba a Company din sa kuma sunyi farin ciki sosai tare da fatan Allah ya masa albarka domin ya taimake su
Wajan da suka saba haduwa idan ta fito talla yazo ya dauke ta suka wuce Company ya nuna mata iya inda zata dinga sharewa office 蓷insa kawai dan haka taga ai aikin ba yawa
To ahaka na fara aiki a 茩ar茩ashin Company mahaifin ki ba tare da nasan yana da wata manufa a kaina ba suna jamsy shine mutumin da ya fara kirana da shi