← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 36

Sashe 24

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan an idar da sallah ne kamar yadda aka saba duk sati malam mai musu wa'azi ya fara bai dade da fara wa ba yace Akwai" bawan Allah yazo jiya yace yana son magana da mu akan wani abu da ya aikata kuma yake so ya fa蓷a sabida ya zama izna ga iyaye domin a kula ,to amma mun bukaci mutumin da ya fadi abinda ya faru kuma ya fa蓷a mana inda insha Allahu zakuji daga bakin sa kamar yadda muka masa alkawari

Magana mutumin ya fara cikin rawar murya
"Assalamu alaikum jama'a fatan anyi sallar juma'a lafiya nine nine wannan bakon mai ni茩an da nazo na zauna a yayi na gudu nabar garin nan ba tare da kowa yasan meye dalili ba sai dai kuma ance alhaki kukuyo ne maishi yake bi dama kuma shi sharri dan aike ne duk inda ka tura shi zai je ya dawo,dan Allah idan iyayan indo suna nan ina neman afwar su domin kuwa nine nayi mata cikin da ke jikin ta amma wallahi hakan ba halina bane sharrin shaidan ne kuma a kanta na fara kuma daga ita na daina dan Allah dan Annabi kuyafe min itama ta yafemin nadawo kuma a shirye nake dana aure ta

Tunda ya fara wannan maganar gaba 蓷aya wajan ya dau haya niya sai surutu mutane suke yi banda inna da tunsan da ya ra maganar take kuka tabbas tayi ganganci yaka mata ace tun da indo ta fara zumudin zuwa wajan mai ni茩a ace ta gano abinda ke faruwa amma ina hakan bata faruwa ba sai da mai afkuwa ta afku

Jin yadda suke hayaniya ne yasa malamin da ke wajan ya daka musu tsawa wadda ita tasa suka yi shiru kamar ba mutum wajan
Kallon mai ni茩a yayi sannan yace "cigaba da maganar ka

"Amma sai dai ba nine silar shigar indo cikin wannan halin ba face iyayan ta domin ko sanda na fara neman ta ta riga da ta bu蓷e kanta da kanta da hannu ita da bakin ta tace min tana ganin yadda Baba da innar ta sukeyi suma shine take so..
Daga haka malam ya daga mai hannu jin maganar zatai yawa tabbas maganar ta daki malamin kuma ta girgiza shi wanda har sai da takai da hawaye ya fito daga idon sa jin yadda iyaye suka yi sana diyyar jefa rayuwar yar su cikin masifa da bala'i

Magana ya fara yi a hankula dan gaba 蓷aya jikin sa ya mutu"(innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wannan wacce irin masifa ce muka shige ta ace iyaye sune zasu zama sanadin fa蓷a War yaran su a hallaka,dan Allah dan Annabi muji tsoron Allah musani watarana da Allah zai tanbaye mu akan kiwon da ya bamu kuma wannan kiwon ba komai bane face 拼a拼an mu ya muka tafiyar da rayuwar su ya muka basu tarbiyya ,taya kina uwa ta gari amma ace kece silar lalacewar 拼a拼an ki yaran yanzu ba kamar yaran da bane yanzu da wayon su ake haifar su zakuga yaro dan shekara biyu amma yasan anyi mai mai kyau ko mara kyau ba kamar yaran da ba
Ya kamat ace komai namu da zamuyi muna yinsa da lissafi bawai muyi ta yin abu kamar daddobi ba domin sune suke rayuwa haka kawai kara zube ba wani lissafi da zaran kin tara 拼a拼a to ya kamata ace kin tsara wani plan na yadda zasu tafi da rayuwar su kema kuma daga lokacin dole zaki canza wani abun na daga 蓷abi'ar ki domin duk abinda kikayi yana kallo kuma da wannan abin zai tashi a ransa bar ganin shi yaro, 茩wa茩walwar su tafi ta manya domin kuwa su fresh take ba wani tunani ko wata damuwa acikin ta,ya kamata ace daga lokacin da yaro yayi wayo iyaye su raba shinfi蓷a da shi,misali yaro yayi shekara daya haka kunga ai lokacin zai iya zamana ya fara tafiya iya magana da dai sauran su to sai iyaye su koma kwantar da shi a 茩asa a samai katifar sa da ban idan ma yaron ki kinsan ba mai farkawa bane idan yayi bacci zaki iya kaishi dakin 拼an uwan sa in kuma shi kadai ne to yan daga kasan nan duk wani motsinsa kinaji,kuma dole sai kun rage sautin ku kuna saduwa da mai gida ya kamata a daina ashhhhh da washh don yanzu ba ku kadai bane idan bazai yiwu ba sai a toshe bakin
Yaron ki daga zarar ya shekara biyu sai ki samar mai wajan kwanciya ko daki idan ma ciki da runfane sai ki dawo da shi falo amma dan abin kunya kuga yaro godai godai dashi a kan gadon iyayan sa wai sabida shi kadai ne
Haka dai malamin yayi ta hakan hankali akan iyaye )

Sosai inna tashe kuka kamar ranta zai fita tabbas tayi kuskure ba 茩arami ba domin kuwa indo har tayi wajan shekara biyar suna kwana daki daka saboda kar wani abu ya same ta
Lokacin da suka tashi daga wajan ne mai ni茩a yabi bayan ta ba tare da yasan ita ce mahaifiyar indo ba har gidan suka je kasan cewar indo ta ta蓳a mai kwatan ce ta haka ne ya gane gidan, sai da suka je kofar gidan yaga inna zata shiga sannan yayi mata magana

"Sannu Baba dama inaso ne zanyi magana da indo dan Allah
Kallon shi inna tayi sannan ta ciro indo 茩arama da ke cikin hijjabin ta ta mi茩amai ,tsayawa yayi kamar bazai kar蓳a ba sai kuma ya amshe ta,kallo ta yake ganin yadda tayi kama da indo to kenan indo ta haihuwa cikin bai zube baa
kenan

Muryar inna ya tsinta saman kanshi tana fa蓷in
"Ga abinda indo ta tafi ya bari nan domin kuwa ita ta koma ga mahaliccin ta tun ranar da ta haihu
Tana gama fa蓷a ta shige gida sabida kukan da ya kwace mata ayau tabbas mutuwar indo ta dawo mata sabuwa ,Baba yana zaune tsakar gida yana jiran dawo War da kallon ta yayi ganin ta shigo hannun ta ba indo 茩arama kuma tana kuka

"Aaaa mairo ina kuma kika baro Indon nagan ki ke kadai ?
"Malam Mahaifin indo ne yazo tana wajan sa wanda indo take kai ni茩a wajan sa shine ya mata ciki,malam ina dana sanin kasan cewa ta uwa domin ban zama uwar ta gari da kowanna 蓷a zaiyi alfahari da ita ba,ina jin ciwo a zuciya ta da yafi wanda nake ji da ina jin zafi da yazama mune sanadin zaman indo haka yarinya daya Allah ya bamu kuma munyi wasarairai da rayuwar ta mune silar lalacewar rayuwar ta bana tunanin Allah zai yafe mana wannan abun....kuka sosai inna take abin tausayi dak mai imani sai ya tausaya mata yadda gaba 蓷aya fuskar ta ta kumbura saboda tsananin kuka,ko lokacin mutuwar indo batai haka ba

"Kinga mairo dan Allah ya isa haka tashi maza ki shiga ciki bare naje wajan

Lokacin da inna ta fadawa mai ni茩a maganar mutuwar indo kadan ne ya rage bai kida ta kaba sabida yadda maganar ta da ke shi ,maganar tayi matukar girgiza shi indo ta mutu innalillahi wa'inna ilaihirraji'un tabbas mutum baya mutuwa sai lokacin sa yayi amma ni nine sanadin mutuwar indo yanzu ina zan ganki indo na nemi yafiyar ki
Zubewa yayi kan guiwar sa yana ri茩e da indo 茩arama ahannun sa kuka yake sosai domin ya dawo ne ya nemi yafiyar indo sannan kuma ya aure ta idan ta amince mai gashi yanzu bata nan indo ta mutu baza ta ta蓳a dawo wa ba

Baba ne ya fito ya same shi a wannan hali ya fito ne da niyyar ya mai cin mutuncin ci amma yadda ya ganshi da kuma yadda yaji yana surutu sai gaba 蓷aya jikin sa yayi sanyi tabbas yasa ni kowanne bawa yana da tashi jarabawar to ita ta indo haka Tata take kuma dai a halin da ake ciki yanzu Tata rayuwar ta kare dan haka hakuri shine magani da fatan Allah ya jikan ta da dukkan Musulmi baki daya

*********Yauma sai da jamsy ta bi Ibrahim zuwa wajan aikin shi sosai ya nuna mata 蓳acin ransa da kuma bibiyar Rayuwar shi da take kallon ta yayi cike da 蓳acin rai sannan tace

"Wai dan Allah Jamila ana dole ne soyayya a da naso ki amma yanzu banayi to kuma sai ki damu rayuwa ta ki hanani sakat dan masifa duk kinbi kin isheni duk inda naje sai kinje ,a hakan kike tunanin zan so ki baki da aji kwata kwata idan kina son yin mutunci da daraja a wajan saurayi ki bari shi ya biki bawai ke kiyi ta bin shi ba har wani gari

Sosai maganar Ibrahim tayiwa jamsy zafi sai dai kuma bata tunanin wannan ihun nasa sai sa ta daina binshi domin kuwa sosai take kuma tayiwa kanta alkawarin sai ta aure shi ko ta halin 茩a茩a ne ko da kuwa zatai yawo tsirara

Tana gama wannan tunanin ta juya ta fice mai a office ba tare da tace mai komai ba da karfi ta buga mai kofar
Da kallo ya bita yana tsana tsaki hadi da fadin"ace mutum sam bashi da zuciya a rayuwar sa

Haka Ibrahim ya wuni da abubuwa kala biyu a zuciyar sa tunanin jamsy da Rufy sai dai kuma na Rufy yafi karfi domin idan ya tuna ta a yadda sukayi yau da safe sai ya tsinci kanshi cikin wani irin yanayi mai wahalar misal mutuwa idan ya tuna yadda tace mai Please sai kawai yaji jikin sa yahau wani irin yamami
Tsintar kanshi yayi kawai da son siya mata Chocolate din da take so dan haka ya tashi daga daga cikin masu aikin wajan ya aika ya siyomai kwalin da 蓷aya sai bayan ya aika ne kuma yake ganin to wai meyasa ma yake son siya matan gashi tunanin ta duk ya dame shi ganin abin yana neman kamar yin karfi ne yasa ya tashi office din Hafiz ya tafi ko zai samu ya man ta

************Tsaf Rufy ta zaiya newa Farida yadda sukayi da Ibrahim yau da safe ai kuwa sun sha dariya kamar me nan Farida take 茩ara bata wasu shawarwarin, sannan kuma ta kawo mata wasu daga cikin irin turaren da itake amfani da shi
Chapter 24 · 0% Book details