Sashe 30
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin Farida ta kira wata yasa nan take Rufy taji wani irin zafi a zuciyar ta (Akace kishi kumallon mata)to shine ya motsawa Rufy dan haka cikin sauri tace
"To nidai fa蓷amin abinda zance na gani mu bar maganar wata
Ganin yadda lokaci 蓷aya tayi ne yasa Farida sakin dariya bata shirya ba tana fadi.
"Waiii irin wannan kishi haka Rufy anya kuwa zaki bar shi nan gaba ya 茩ara aure daga misali kin bi kin rikice
"Ni ba wani rikice wa da nayi kece dai kike gani haka,kuma ai ko nayi kishin mijina ne
Jin haka yasa Farida ta kuma sakin dariya tana fa蓷in ,"aaa lamarin ki babba ne
To daga nan ne ta fa蓷a mata abinda zata ce idan Ibrahim ya dawo gidan sannan ta mata sallama ta tafi domin hafiz bazai zoba bare su tafi tare
Lokacin da Ibrahim ya dawo ta gama girki tayi wanka dama kuma trollyn kayan ta suna falo basu mayar ba dan haka ta dau kayan da take bu茩ata ta sa
Riga da wando ne wandon dogo ne kayan pink color ne masu laushi sosai suka karbi jikin ta, sannan tabi ko ina ba shafe da turare mai da蓷in kamshi
Ruwan wanka ta fara fa蓷amai yayi sannan ta zuba abinci Kowa da nashi suka fara ci suna hira jefi jefi sai dai gaba 蓷aya hankalin ta yana kan yadda zai dau maganar da zata fa蓷amai take
A wannan zaman da sukayi a Kano yasa sun saki jiki da junan su har hakan yasa suke hira
Bayan ya gama ne ya zauna yana kallo kasan cewar yanzu yasa musu tv wajan shadaya ya tashi ya nufi 蓷aki zai kwanta dai dai lokacin ruwan sama ya sakko
Harya shiga 蓷aki ya tuna wayar sa ya barta a falon dan haka ya dawo lokacin Rufy ta kasa fa蓷amai dan haka tayi tunanin kwanciya kan kujera koda zai fito ya ganta yayi magana
Ai kuwa yana ganin ta yace
"A'a bazaki tafi 蓷aki bane kika zauna anan ga ruwa kinaji an fara !
Cike da fargabar abin da zaice mata tace
"Dama 蓷azu da muna gyarawa ne muka ga kunama kuma kafin mu kashe ta ta gudu to shine nake tsoron kwana cikin dakin karta harbe ni
"Kuna ma kuma acikin gidan nan? To ai kwana anan bazai miki ba tashi muje 蓷akin na gani ko zan ganta
Jin abinda tace ne yasa da sauri tace
"a'a kawai kaje ka kwanta a 蓷akin ka ni zan kwana anan idan yaso da safe ka duba
Jin haka da yayi yasa ya gyada kai yana juya wa ya nufi 蓷akin sa ba tare da ya kuma cewa komai ba
Ganin ya juya yasa ta bishi da kallo hawaye yana cika idon ta kenan har yanzu Ibrahim bai fara son ta ba tunda bazai iya cewa ta tawo 蓷akin sa ta kwana ba ya barta a kan kujera
Harya kai bakin kofa zai shiga yaga kamar bai dace ba idan ya barta anan dan haka ya juyo yana fa蓷in
" To kizo mu kwanta tare mana idan ba damuwa
Daga haka ya shige cikin dakin ba tare da ya jira abinda zata ce ba
Jin haka yasa ta kama kallon shin harya shige ciki
Kenan bazai iya jerawa da ita bane yasa ya wuce ya bata guri ko me hakan yake nu fi
Tana cikin wannan tunanin ne yaji wata irin tsawa gashi an dauke wuta kuma ba fitila a hannun ta dan haka da sauri ta nufi 蓷akin sa ta shiga
Lokacin tuni ya kwanta jin abin gadon da tayi yasa ta gane tazo bakin gadon dan haka ta hau ba tare da tunanin komai ba
Duk motsin da take yana jinta sai dai yayi kamar baya kan gadon ,ya fahimci tsawar da taji ne ya shigo da ita dan har 蓷an bigewa tayi kuma da ta hau gadon hadda sauke ajiyar zuciya
Lamo tayi a gadon tana sha茩ar 茩amshin turaren da aka sawa bedshet din take tana cikin wannan abinne aka kuma wata irin tsawa da harshi Ibrahim din sai da ya tsora ta
Batare da ta sani ba jin wannan tsawar yasa ta murgina inda yake,tsawa aka kuma yi dan haka ta juya da sauri batayi aune ba a wannan juyin sai jin bakin ta tayi ya sauka cikin na Ibrahim
Kenan inda ta juya shima nan yake kallo da sauri tayi 茩o茩arin matsawa sai dai kuma tuni yasa hannu ya riko nata idon shi tar akan fuskar ta yana ganin yadda ta zafi ido ta ikon Dan hasken da ke shigowa ta window
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love& romantic story)
Shalele ce馃拑
Paid page 75&76
____________Washe gari da safe gaba 蓷aya Rufy kasa hada ido tayi da Ibrahim sabida wata irin kunyar shi da take ji,shi kuwa gogan ko ajikin sa harkar gaban sa kawai yake sai dai jefi jefi yana kallon ta yana tunawa da wani abu, lallai jiya yasha romance sai dai bai zurfafa ba ganin yadda bata saki jikin ta sosai ba
Tunawa yayi cewa tayi ma'amala da wasu mazan awaje take yaji irin azababban kishi ya taso mai wani irin haushin ta ya kamashi ganin yadda jiya jikin ta yake rawa kamar sabuwar budurwa kuma yasan ba haka take wa wa蓷an can ba
Jin kamar idan ya cigaba da tunanin za'a samu matsala ne yasa shi katsewa da ya tuna cewa wa蓷an can ma da abin ya faru ba laifin ta bane
To amma ai yasan gaba 蓷aya sun gama kwashe kayan gonar yanzu ba abinda zai samu sai ciyayi
Sallamar hafiz da Farida ce ta katsemai tunanin da yake nan suna zauna suna ta蓳a hira har ya gama karyawa sannan suka tafi aiki suka bar matan agidan
Bayan tafiyar sune Farida ta taimaka mata suka gyara gidan sunayi suna hira
Anan ne Rufy tayi tunanin ko ta fa蓷a mata yadda sukayi da Ibrahim ko kuma dai tayi shiru tunda sirrin tane ita da mijin ta
Ganin bata da wata hanya da ya wuce ta fa蓷a mata ne yasa ta bata labarin yadda sukai ,sosai Farida ta nuna jin dadin ta ganin komai ya kusa zuwa 茩arshe sannan ta kuma bata wasu shawarwarin da suka dace
Tunda suka fita yake bawa hafiz labarin yadda sukayi da jamsy sai dai bai fa蓷amai suwaye suka lalata mata rayuwa ba sabida gudun zubewar mutuncin iyayan su anan ne hafiz yake cewa mai zai hana Ibrahim ya ha蓷a auren su fai manajan su na wajan aiki dama matar shi ta mutu ga yara biyu ta barmai idan har jamsy zata ri茩e yaran sai suyi auren su
Da wanann shawarar suka 茩ara sa wajan aiki sun nemi Abdullahi domin su tattauna kuma sun fa蓷amai budurwa ce sai dai tsautsayi da ya fa蓷a mata akai mata fyade iyanan kawai suka tsaya
Batare da tunanin komai ba yace ya amince domin yasa iyayan gidan nashi bazasu mai mugun za蓳e ba
Lokacin da Ibrahim ya dawo gida da yamma yake bawa Rufy labarin yadda sukayi da Abdullahi sosai ta nuna farin cikin ta anan take ta kira jamsy tana mata albishir da ta samu mihi,ta nuna jin dadin ta duk da zuciyar ta ba dadi tana son Ibrahim matu茩a sai dai tasan yayi mata nisa sai hakuri
Tun daga wannan ranar Rufy ta dawo kwana dakin Ibrahim har yanzu kuma ba abinda ya kuma shiga tsakanin su bayan wannan romance da sukayi zadai suyi baccin su wani zubin su tashi su gansu rugume da juna
Cikin wannan yanayin ne suka kuma shakuwa da junan su sosai kuma suka sake fahimtar juna
Jamsy tazo Abuja inda suka hadu da Abdullahi a gidan Rufy sosai kowannnen su yayiwa 蓷an uwan shi ba tare da bata lokaci ba tunda auren za'a yi shi ne matsayin na bazawara dan haka aka tsaida rana matsayin Ibrahim yayan jamsy
A wannan karon ma Farida tayi rawar gani wajan ganin ta gyara jamsy duk da haryanzu zuciyar ta bata kwanta da jamsy ba ango ya bada kudi yadda ya kamata wajan gyaran amarya
To fa wajan gyaran jiki na musamman suka samu suka sa mazajan su biya inda ke musu su duka ukun kullum na tsawan sati
Ai kafin wani lokaci duk sun canza kamar ba suba Bama kamar Rufy da tayi 茩iba sai ta zama kamar wata hajiya wani zubin har tsokanar ta Ibrahim yake yace ta zama 茩atuwa
Kasan cewar wata biyu aka sa bikin nan da nan lokaci yayi iyayan ango Abdullahi suka zo aka daura auren a masallaci anan gidan Rufy akayi walima inda suka gayyaci makotan su
Da kudin sadakin ta da wanda ta samu lokacin barikin ta ta ha蓷a wajan siyan kayan gado inda shima Ibrahim yayi nashi bajintar yasai mata abinda ba za'a rasa ba shida hafiz
Abdullahi yana da gidan shi dan haka suka je suka jera kayan anan cikin Lagos ,tunda aka fara shirye shiryen tarewar ta take cike da ka蓷ai ci wanda a da kwata kwata bata tuna cewa tana da mahaifi bare 拼ar uwa harkar ta kawai take amma yanzu sai taji inama ace akwai wani nata sai dai kash ba kowa sai wadan da suka hadu a gari sune suka zamar mata yan uwa
Alhamdulillah yau ka kai jamsy dakin ta na aure kamar yadda addini ya tanada kuma sosai Ibrahim ya mata fa蓷a akan ta sani yanzu ita din matar aure ce akwai nauyi da yake kanta wanda da babu kuma duk abinda zata ai kata yanzu za'a rubuta mata zunubi fiye da baya lokacin tana budurwa ,sosai ya tsoratar da ita inda ita kuma Farida ta bata shawarwari da zasu amfane ta idan tabi su
Zaune suke su kadai a gidan su abinci suke ci sai dai gaba 蓷aya hankalin ta baya tare da ita da alama ta lula duniyar tunani kallon ta yayi yan gyara zama kafin ya fara magana
"Tunanin me kike haka ya kamata ace komai yazo karshe zuwa yanzu jamsy ce dama matsalar kuma itama tayi aure to yanzu ya kamat ki fuskan ci mijin ki ,ki bashi kulawar da ta dace ,ina sane 蓷azu nake cewa akwai ha茩茩i akan ta sabida kema ki tuna da naki don baki sauke ba haryau