← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 36

Sashe 28

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ya isa haka Alhaji ba wannan ne ya kawo Ni ba nazo ne na shai da ma ina 蓷auke da ciki wata biyu da wani abu kuma ina da tabbacin cewa cikin nan naka ne domin kafi kowaa cin duri na dan haka a san abin.....

"Daka tamin
Alhaji Mamman ya fa蓷a da 茩arfin gaskiya

"Karki zomin da zancan banza zancan wofi ko dan kinga an sakar miki fuska shine zaki mai da mutane basusan abinda suke ba kinje can wani 茩aton banzan ya 蓷irka miki ciki shine zaki zo nan kice nawa ne to Allah tun wuri ki nemi ubansa tun kafin na lalata rayuwar ki

Kallon shi na tsaya yi ganin yadda yake masifa kamar ba shi ba dan haka nima cike da ranshin kunya ha蓷i da kunar zuci na fara magana

"Wallahi Allah Alhaji baka isa ba taya zakamin cikin sannan kace ba naka bane to idan ba naka bane na uban waye kuma da kake cemin yar iska ina kaine ka fara lalata min rayuwa sannan batun zaka lalata rayuwar to na nawa kuma ta sanadin ka na rasa mahaifiya ta sabida ba茩in cikin abin da kayi min ka lalata min tarbiyya a da ina ganin haduwa ta da kai alkairi ne ashe bani da hank......
Jin saukar mari da nayi ne yasa nayi shiru ba niyya kuka yana kwace min mai cike da nadama

Haka a wannan rana mahaifin ki yamin korar kare tare da kashe din kadaa ya sake gani na
Ina kuka haka na koma gida a lokacin na na kuma samun wani tashin hankalin domin kuwa mahaifina na samu yana watsa kayana waje sai na bar Mai gida koka nake sosai ina rokon shi ya yafemin na tuba Amma ko sau rara ta baiyi ba haka mutanan unguwar suka hadu anaa bashi hakuri amma ina yasawa idon shi kwalli yace lallai sai na tafi domin baze yiwu yadda ba茩in ciki na ya kashe uwa ta shima ya kashe shiba

Haka ina kuka na hau ha蓷a kayana ba tare da nasan ina zani ba domin kuwa yan uwan umman mu ba a nan suke ba yar Maiduguri ce ya aure ta shi kuma dan Niger ci rani ne ya kawo shi Nigeria har yayi aure ya zauna

A haka na kwana ina gararam ba a gari ba tare da nasan ina zani ba ina cikin wannan halin ne kawai naji ana min hon da mota a lamar na kwauce sai dai kuma hankali na gaba 蓷aya ba ajikina yake ba hakan yasa na kasa gane ina zanyi
Sai ji kake kiyyyyyyyyyyyyyyyy karar motar to daga nan ban 茩ara sanin ina nake ba

***********Bayan sallar magariba liman yazo har gida domin duba jikin jidda anan ne ya gane akwai aikin sihiri a jikin ta da kaai mata da ba茩in aljani sosai ya tausaya mata inada yace akwai rubutu da zai bata sai turare insha Allahu komai zaizo da sauki

Washe gari zeey tazo gidan sabida taji labari anga jidda dama kuma tunda aka mata auren bata zo ba sai ranar wanda auren wata hudu kenan zuwa lokacin ta hakura ta kar蓳i mijin ta a matsayin Tata jarabawar suna zaune lafiya har abokiyar zaman ta

Badai tayi 茩iba ba irin ta amare sabida zuciyar ta ba a tsaye take waje 蓷aya ba haka ta wuni a gidan kadaran kadaran maman ta bata wani sake mata sosai ba kuma ba kamar da ba

Sosai ta tausaya wa jidda ganin yadda ta koma 茩aramar mahaukaciya Allah ya isa kuwa ta jawa Aunty yakai sau dubu domin itace silar komai ta lalata musu rayuwa

馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love & romantic story)

Shalele ce馃拑

Paid page 71&69

____________" A wannan ranar ban sake sanin inda kaina yake ba sai da na kwana biyu sannan na farka
Tashin farko a asibiti na tsinci kaina sosai abin ya bani mamaki to meya kaini har gadon asibiti haka ,ina cikin wannan tunanin ne naji an turo kofar wani babban mutum ne ya shigo cikin manyan kaya

"Sannu baiwar Allah
Shine abinda ya furta kenan

Tashi nayi zaune ina 茩are mai kallo domin kuwa nidai a iya sani na bansan wannan fuskar ba dan haka nace
"Bawan Allah dan Allah waye kai kuma meya faru na ganni a gadon asibiti?

"Da farko dai sunana Alhaji badamasi nine wanda a bisa tsautsayi na buge ki da mota wanda a bisa wannan dalilin ne kike gadon asibiti yanzu haka
Kuma a bisa wannan ne nake baki hakuri da kiyafe ni ba da gangan nayi ba,sannan likitoci yan tabbatar min da cewa cikin dake jikin ki ya zube
Ya 茩ara sa maganar yana sunkuyar da kai

Sosai naji wani abu ya soke ni a zuciya da ya cemin cikin ya zube kobaa komai naso ace na haife abinda ke tare da ni domin kuwa ban sani ba ko iya shi ka蓷ai ne rabona a duniya
Kafin na ankara naji hawaye ya wanke min fuska

"Baiwar Allah dan Allah kiyi hakuri wallahi ba da nufi nayi ba ,ki kira mijin ki nayi masa bayani insha Allahu nasan zai fahimta kaddara ce bata wuce ranar ta

Kallon shi nayi ina share hawaye na sannan nace
"karka damu bakomai dama haka Allah ya 茩addara bazai zo duniya ba bare ya tarar da 蓳acin ran dake cikin ta kuma yaji mummunan tarihin yadda akai aka same shi

Kallo na yayi alamar bai fahimta ba sannan yace
"Bangane ba mai kike nufi ?

"Karka damu Baba wannan ba abinda ya shafi rayuwar ka bane yanzu tai mako daya nake neman dan Allah makaranta nake so zan shiga sai dai bansan ya zanyi ba idan da hali dan Allah ka taima kamin

Kallo na yayi naya fa蓷in
"Karki damu na fahimta acikin rayuwar ki da akwai wani tabo insha Allahu zan taimaka miki akwai aboki na yana da makarkata zanmai magana

"To da wannan taimako da mutumin yamin ne na samu shiga makaranta har muka hadu da ke kuma abinda baki sani ba har muka gama ban ta蓳a biyan kudin Makaranta ba kyauta nayi Alhaji badamasi ya taimaki rayuwa ta fiye da tunanin ku da farko yaso na zauna agidan sa amma baki yadda
Na nemi gidan aikatau inda anan nake kwana duk wata kuma zasu bani albashi da shine nake duk suwa bu茩atuna kuma har izuwa lokacin mahaifina bai neme ni ba shida 茩anwata

Lokacin da na gane ke 拼ar waye sosai naso na juya miki baya amma da nayi shawara da yarinyar gidan da nake aiki ita ta hanani na cigaba da kulaki amma zuciya ta cike take da tsananin tsanar ki

Idan baki manta ba akwai lokacin da kika gyai ya ceni gidan ku bayan munje sai na ce miki nidai zan tafi kikayi kikayi na fa蓷a miki ya akai nace ba komai
To lokacin naga hoton Alhaji Mamman ne tare da ku gaba 蓷aya wanda hakan yake nufin ke 拼ar shi ce,bayan nabar gidan ku Company mahaifin ki nawuce inda na fa蓷amin ke 茩wata ce kuma yadda yalalata min rayuwa to tabbas kema sai na lalata taki

Yamin kashe di akan na fita harkar ki ko yasa a 蓳atar dani ton daga Lokacin na sake sabon shiri akan ki
Uncle bash saurayi nane kuma abokin dadiro na lokacin da na fa蓷amai kudiri na akan kine yace zaija hankalin ki wajan cika burina

Rufy Allah shine shaida ta ban shiga rayuwar ki da niyyar na cutar da ke ba amma abinda mahaifin ki kayimin ne ya ja miki

Lokacin da naji zaakiyi aure sai da nayi kamar nai hauka sabida kwata kwata banso hakan ba naso ace kinyi cikin shege a gaban iyayan ki kamar yadda nima nayi domin Mahaifin ki yaji yadda nawa iyayan suka ji

Nayi ta kokarin ganin na lalata maganar auren inda anan ne na gano wanda zaki aure ba kowa bane face dan gidan Alhaji Musa a bokin ai kata masha'ar mahaifinki sosai abin yamin ciwo sun lalata rayuwar 拼ar wasu amma suna so su gyara ta 拼a拼an su

Gaba 蓷aya jikin Rufy har rawa yake sabida tsabar kuka tabbas iyayan su sun cuci rayuwar su sun bar musu tabon da bazai ta蓳a gogewa ba

Ibrahim kuwa gaba 蓷aya jijiyoyin kansa sun tashi fuskar nan tayi jawurr idon sa abin tsoro sabida tsabar yadda yayi jaaa

Jamsy ce ta rarrafa inda yake tana fa蓷in
"Ibrahim kayiwa Allah da Annabin sa ka aure ni wallahi ina sonka da zuciya 蓷aya kuma na maka alkawarin baza'a samu matsala daga gare ni ba insha Allahu
Ta fa蓷a tana kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro

"Noo jamsy bazan iya ba,jamsy bazan iya auren kiba domin ko na aure ki bazan ta蓳a samun kwanciyar hankali ba amma tabbas kin cancanci zama matata sai dai bazan iya shiga gurin da mahaifina ya shiga ba abin da kunya
Ki samo duk wanda kike so namiki alkawarin aura miki shi kuma zan bashi aiki idan bashi da shi

Daga haka ya tashi yayi hanyar waje ganin Rufy bata biyo shiba ne yasa ya dawo da baya da kanshi ya daga ta sabida gaba 蓷aya jikin ta ya saki idan banda ajiyar zuciya ba abinda take yi

Tunda suka koma gida ba wanda ya iya cewa da kowa komai duk suka zube a falon Ibrahim kuka yake son yi ko zai samu sassauci a zuciyar sa sai dai ya rasa jikin wa zai jingina ya samu yayi kukan yadda ya ke so

Da rarrafe ya matsa inda Rufy take takure kanshi ya dora a kafadar ta kawai ya saki kuka mai ta蓳a zuciya jin kukan shine yasa Rufy ta yi shiru da wanda take
Ba shakka iyayan su sun cuci rayuwar su

A haka suka kwana a wajan ma茩ale da juna baccin ma 蓳arawo ne ya 蓷auke su su duk sai asuba Ibrahim ya farka yaga yadda suke sannan ya tashe ta

Haka suka wuni ranar kamar gidan mutuwa ba abinda kake ji sai 茩arar fanka kamar ba mutane agidan
Da daddare ne yace ta ha蓷a kayan ta zasu tafi Kano

************Alhamdulillah jikin jidda aiki yana ta samu domin yanzu ta rage wannan neme neman da takewa momcyn ta ba kamar da ba
Chapter 28 · 0% Book details