Sashe 16
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kinga ba wannan ba dan Allah dan Annabi ki taimaka ki koma abinda kikamin arayuwa ma ya isa basai kin hanani zaman aure ba kwata kwata kin hana rayuwa ta farin ciki wallahi ina dana sanin sanin ki arayuwa
"Au danasani harkin fara kenan to kishirya da saura dan bakiga komai ba wallahi
"To dan Allah menayi miki haka ki fa蓷amin sai na nemi afwar ki kawai shikenan
"Ina aiba batun afwa wallahi,kuma mafa ni ba'abin da kikamin kawai dai laifin wani ne ya shafe ki
"Kamar ya kenan ban gane ba laifin waye ya shafe ni haka?
"No,idan lokacin yayi zaki sani ne yanzu dai bani hanya na wuce ciki dadirona nake jira watakon mijin kiii
Da kallo kawai Rufy ta bi jamsy ganin wannan irin bariki haka agaban ta take cewa mijin ta dadiron ta,ko da yake ba 茩arya tayi ba shine amma ai taji kunyar ta koba koma
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Shalele ce馃拑
Paid page 47&48
-----------------Duk abin da ke faruwa tsakanin jamsy da Rufy Ibrahim yana kallo ta window kasan cewar yana 蓷aki dama kuma yasan da zuwan jamsy dan sai da sukayi waya yace mata yana gida sannan ta tawo
Ibrahim mutum ne Maison mace yar gayu mai yawan amfani da kayan 茩yale 茩yale sannan yana son mace mai aji sai dai kuma kwata kwata jamsy bata amfani da wannan kayan 茩yale 茩yalen
Bai kuma san dalili ba kawai dai yasan yana son jamsy har Yana iya jin kamar bazai iya rayuwa ba ita ba
Zakuyi tunanin Ibrahim da jamsy suna kusan tare junan su sai dai kwata kwata abin ba haka yake ba hasalima bayan romance ba abinda ya ta蓳a shiga tsakanin su
Ada Ibrahim yayi neman mata amma tun sanda aka ce zaiyi aure ya daina ya tuba sai dai shigowar jamsy cikin rayuwar sa ta nemi mai da shi ruwa duk da har yanzu ha茩an ta bai cimma ruwa ba
Aduk sanda Ibrahim da jamsy suka kasan ce waje 蓷aya tana kokarin ganin ya kusan ceta sai dai har yanzu abin ya茩i yiwuwa duk da shima Ibrahim abin yasa ransa amma da zarar yayi yunkurin kusan tar ta sai yaji abun ya fita daga ranshi
Abun da baku sani ba shine Ibrahim yana tsoron jamsy kamar Mala'ikan mutuwa kwata kwata baya son 蓳acin ranta wannan yasa jamsy take yadda taga dama dashi
"Wai dama kana ciki amma kana kallo matar ka tana neman tamin rashin kunya,koma dai kai kasa tane?
Jamsy ta fa蓷a tana tsare shi da ido
"Haba dai ya za'ai nasa ta tayi miki wani abu ai kema dai wasa kike ina kallon ku dan inga abinda zai faru idan naga zata wuce gona da iri na taso
"Uhmm kamar gaske sai wata magana kake sanin kanka ne nidai nafi karfin wulakan ci wallahi
"To yanzu kuma wani abun ne ya faru ke da baki raina abin magana ko kadan!
"Shike nan naji bakomai ai ni nakawo kaina watakon matar ka kake karewa ko bakomai , yanzu dai ya maganar zuwa shopping din?
"Chabb kinsan Allah na manta na miki alkawari kuma yanzu haka karfe takwas na dare jirgin mu zai daga zuwa Legos zanje wani aiki
"What?kasan zakaje wani waje sannan kamin alkawari,tukunna ma kai da wa zakuje naji kana maganar jirgin ku?
"A'a bangane ni dawa ba da nida waye acikin gidan nan kinsan dai ba yadda za'ai na tafi na barta ita kadai hasalima iyayan mu nayi musu karyar muna can kusan wata biyu kenan
"Kaga malam banason kwane kwane da gulma kawai ka fito fili ka fa蓷amin ka fara son matar ka shine kake neman watsar dani amma in ba haka ba kace na shirya mu tafi mana idan har son da kace kanamin gaskiya ne
"Jamsy ba haka bane na fa蓷a miki wallahi tafiyar lokaci 蓷aya tazomin amma idan baki yarda ba ki shirya sai mu tafi tare ba shike nan ba
"Kace a jirgi ai zaku tafi ni kuma baka yan karmin tiket ba ai?
"Kinga dan Allah kiyi hakuri banason 蓳acin ranki idan har tiket ne bari na kira wani ya sai miki shike nan ai ko
Daga haka ya dauko wayar sa abokin sa ya kira ya fadamai abinda yake da bu茩a ta sannan sukayi sallama
"Yauwa baby yace yanzu zaije ya sai miki shike nan an daina fushin dani ko
"Allah ya taimake ka yace zai je da yau kaga fushina
Ta 茩arasa maganar yana fari da ido
"Shike nan ai yanzu wannan maganar ta wuce tashi muje kiyi shopping din kafin lokaci ya kure muyi maza mu dawo
Rufy na zaune suka wuce ta gaban ta ko kallon ta basuyi ba suka fice suna tafe suna hira ri茩e da hannun juna kamar mata da miji
Har sun kai mota yace wa jamsy yayi mantuwa yana zuwa ,bai ganta a zaune inda ya barta ba sabida tunda suka fito taji zuciyar ta na mata zafi hakan yasa suna fita ta tashi ta nufi 蓷akin ta dan har hawaye sun fara zubo mata ,ta sani batason Ibrahim amma tanajin wani iri a duk sanda ta ganshi da jamsy ko dai kishine? Ta tanbayi kanta
Da sauri ta girgiza kai "ai ba'a kishin wanda ba'a so kawai dai ina ga ko dan nasan halin jamsy ne shiyasa
Dai dai lokacin da takai kofar dakin ta tashi shirin budewa ta shiga tajiyo Muryar sa yana magana
"Kafin naje na dawo ki ha蓷a kayan ki a akwati karki 蓳atan lokaci
Kafin ta juyo har ya juya yayi waje,gaban ta ne ya fa蓷i innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ta furta da karfi shike nan nasan ya sake ni jamsy ta kashemin aure hankalin ta ya kwanta taji dadi, wallahi wallahi ina dana sanin sanin ki arayuwa ta jamsy kin cuceni kin rabani da farin cikin da na taso aciki
Sosai ta shiga 蓷aki tana kuka,tunowa da yace zai dawo kuma karta ta 蓳atamai lokaci ne yasa tayi sauri ta fara ha蓷a kayanta tanayi tana sharar hawaye
Tunanin abinda zata ce idan taje gida kawai take aure wata biyu da kwana ki ace ya mutu to laifin me tayi haka,idan kuwa yace zai kaita da kansa kuma ya fa蓷i abinda tayi to ba shakka baban ta dake kwance yana fama da cutar 蓳arin jiki zai 茩arasa dan bazai juri wannan bakin cikin ba ace 拼ar sa ce
Sosai jamsy ta jidi kaya kamar mahaukaci sabida an samu kudin banza, sannan suka wuce wajan cin abinci bayan sun gama ne suka kana hanyar tafiya gida
Zuwa lokacin kuwa Rufy taci kuka harta gaji gaba 蓷aya idon ta sunyi luhu luhu sunyi jawurr tunda suka shigo ya gani dan harsai da gaban shi ya fa蓷i ganin yadda ta koma daga fitar su sai dai kuma bazai iya tsayawa tanbayar ta ba dan haka ya shige dakin sa tashi trollyn ya jawo ya fito da ita sai da yazo dai dai inda take sannan ya tsaya
"Tashi muje.
Ya fa蓷a cikin sanyin murya sabida ganin yadda idon ta ya kumbura ta matukar bashi tausayi duk da baisan dalili ba
Ba tare da tace komai ba ta tashi tajowa nata kayan wasu sabbin hawayan na zirya a fuskar ta
A waje suka sami jamsy tana waya shiyasa bata shigo ciki ba kuma da alama wayar ta sirri ce dan tana ganin su ta kashe wayar
A napep zasu je airport din sabida babu wanda zai dawo da motar idan suka tafi a ciki
Tanda Suka shiga cikin ba abinda akeji sai ajiyar zuciyar Rufy alamar tasha kuka da yawa, sai jamsy dake wa Ibrahim hira duk da ba biye mata yake sosai ba sabida gaba 蓷aya ya shiga cikin damuwa ganin kukan da Rufy tayi baisan na meye ba shi kuma bazai iya bude baki ya tan baya ta ba
Jamsy ganin ya share ta itama sai tayi shiru ta fara chatting da 茩awayan ta tana fa蓷a musu tayi tafiya Lagos ita da babyn ta
Rufy bata san ina suke ba har sai da taji napep 蓷in ya tsaya sabida idon ta da yake arufe ta lula duniyar tunani inda zata nemawa kanta mafita,jin alamar suna sauka yasa itama ta bu蓷e idon ta,ganin su a airport ne ya bata mamaki to ina kuma zasu kenan? Ta tanbayi kanta
Sai da suka sauka ne Ibrahim ya tuna bai tanbayi tiket din jamsy ba,dan haka ya ciro wayar shi ya danna kiran abokin nashi dama kuma tare zasuyi tafiyar da matar shi shima
"Abokina ga munan 茩ara sowa, abinda aka ce daga cikin wayar kenan aka kashe
Basufi minti biyar ba suka 茩ara so gaisawa suka yi sannan Ibrahim yake tanbayar shi tiket din
"Kasan Allah aboki na duk inda nasan zan samu babu sabida jirgin ya cika ba wani sauran tiket da yayi ragowa duk ya 茩are,kuma ai kaima da sai ka fa蓷a da wuri a nema tun yamma amma yanzu ai kasan ba samu za'ai ba
Shiru Ibrahim yayi yana tunanin yadda zasuyi da jamsy dake tsaye da jakar kaya
"Wai baby naga kayi shiru baka ce komai ba
"To me kike so nace bayan kinji abinda yace babu
"To ba sai a bani na Rufy ba tunda idan taje bata da wani amfani kaga ai sai ta koma gida dama kuma ba'a son tafiya abar gida ba kowa koya kace?
Juyawa yayi yana kallon Rufy dake zaune kan akwatin ta ba ma su take kallo ba da alama akwai abinda take kallo,inda take kallon ya kalla mai Chocolate ya gani da alama kuma shi take kallo
Hannu ya 蓷aga mai alamar yazo kar蓳a yayi guda biyu dai dai lokacin da aka fara kiran fasinjoji da sauri ya mika mata Chocolate din,tsayawa tayi tana kallon shi
"Ki kar蓳a mana kika tsaya kina kallo na maza 蓷akko kayan ki muje gashi can Yusuf sun wuce
Jamsy kuwa tsayawa tayi ta saki baki ganin kamar yama manta da ita a wajan,gani sun wuce ta ko kallo babu hakan yasa ta kira sunan shi da karfi juyowa yayi yana fa蓷in
"Baby kije kawai kinga babu tiket idan muka tsaya jirgi dai tafi ya barmu ne sanin kanki ne baya jira
Daga haka suka shige cikin inda jirgin yake