Sashe 11
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yauwa to ga leda can ki 蓷auka dazun mahaifin Ibrahim din da yazo ya kawo sai ki duba kigani
Bayan ta dakko ledar 蓷aki ta dawo ta zauna ba tare da ta duba abinda ke ciki ba
Sana'ar dai ta cigaba a haka har bacci ya dauke ta bata sani ba
"Assalamu alaikum barkan ka da dare
Kamar baze juya ba sai kuma yaji Muryar macece cikin sanyi da dadin saura ra dan haka ya juya a nutse
Kyakkyawar budurwa ya gani a tsaye gaban shi cikin riga da wando sai dai kuma rigar tazo mata guiwar kafa
"Wa'alaikumussalam yawwa sannu Barka, Ibrahim ya fa蓷a yana kare mata kallo dan besan fuskar ba
"Bawan Allah idan bazaka damu ba dan Allah inaso ne ka ragemin hanya naga kamar tafiya zakayi wallahi naje unguwa ne kuma nayi dare ga ba abin hawa
Tsayawa yayi yana binta da kallo ba laifi akwai sura kuma da alama ba wata babba bace can dan bazata wusha shekara ashirin da daya ba
"Ammm 拼an mata zuwa ina kenan kike so na kaiki bangane ba?
"Karka damu indai ka fito dani titi shike nan dama cikin lungun nan ne damu wa ta
"Okay bamatsala bismillah amma zaki jira sabida nima sako natsaya kar蓳a
Ya karasa maganar yana bu蓷e mata gaban motar ta shiga
"Karka damu zanjira ni da za'a taima ka
Mata tayi tana zancan zuci ,"kakusa zuwa hannu tabbas ni 蓷in mai Sa'a ce a rayuwa komai yana zuwar min da sauki basai nasha wahala ba
Jamsy bata gama wannan tunanin ba ya bude mazaunin direba ya shiga ba tare da ya tanka Mata ba duk da cewa kwalliyar ta ta mishi kyau amma shi mutun ne mai aji dan haka ya basar da ita acikin motar ,a haka suka dau hanyar barin unguwar anutse yake tafiya dan ba wani gudu yake sosai ba
Jin shiru yayi yawa ne yasa jamsy ta fara magana cike da yaga ha蓷i da iyeyi
"Sunana Jamila amma friend 蓷ina suna cemin jamsy naji dadin haduwa dakai sosai dan banyi tsammanin kyakkyawan saurayi kamar ka zai kulani ba harya dakko ni a motar
Juyawa yayi yana kallon ta Yadda take maganar a nutse cikin daukar hankalin mai saurara
"Ahh haba dai yanzu nine kyakkyawa tsokana ta dai kike ko
Ya 茩arasa maganar yana kallon kanshi ta miron cikin motar
"Aa wallahi bawani tsokana gaskiya na fa蓷a matar ka bata fa蓷a ma? Jamsy ta fa蓷a cike da murnar ganin zaizo hannu cikin sauki
"Hmmm aini bani da mata sai dai idan kece zaki zama matar tawa
"Gaskiya kana da abin dariya kamar kai dai handsome guy ace ba budurwa!
"Eh mana ko kina mamaki ne ?
To haka dai hirar tayi ta tafi tsakanin Ibrahim da jamsy inda a karshe har kofar gida ya 茩arasa da ita kuma sukayi musanya number waya
********"Indo kin fito cikin 蓷akin nan ko sai nazo 拼ar banza sai rashin jin tsiya maza kizo nan inason magana dake
Indo dake cikin daki kuwa tura baki take kamar Inna na kallon ta
"Wallahi Inna bazan tsaya ki dakyen ba dan nasan wannan kiran yanzu haka wata gulmar aka kawo miki Kum...
"Wai kuwa indo zaki fito ne ko sai nazo nan na sameki!
Inna ta fa蓷a daga tsakar gida inda take zaune
Fitowa indo tayi tana ta faman hade rai kamar mutuniyar kirki
Nesa da inna ta samu ta zauna tana zumbura baki take fa蓷in
"Inna gani kuma Alqur'an idan 茩arata aka kawo miki sharri akai min
"Auto kinsan me kikayi kenan ko?
"Nifa Inna ba abinda nayi
"Shike nan naji amma da waye aka cemin an ganku acikin shingen malam karimu kun fito?
"To ni kwata kwata banyi hanyar shingen nan bama yau kuma duk munafikin da ya fa蓷a miki zamu hadu wallahi sai ya gane kuran sa
"Kinga ya Isa haka tashi kije ki hadamin wuta zan dora sanwa sauran kuma idan na shiga ciki ki fice baki gana ba
Tashi indo tayi ta nufi 蓷akin da suke girki da kallo inna ta bita ganin yadda kugunta ya bude yarinya karama zancan zuci ta hauyi
"Ji yadda kugun yarinyar nan ya bude kamar tana karbar jele gashi naga kwana biyu nonon ta yakara girma kar dai abin da mutane suke zargi ya zama gaskiya fa
Kai haba dai yaushe ma aka haifi Indon da har zata san wata bura kuma ma a sakarcin indo zata fa蓷a min kawai makiya ne suke so su samun 拼ar a gaba kuma Allah ya fisu
Daga haka inna ta shige 蓷aki abinta inda ta tarar malam yana kwance yana bacci zama tayi kusa da shi nonon ta ta ciro ta samai a baki ai kuwa ya kar蓳a ya fara sha kamar dama jiran ta yake
**********Shirye shiryen tafi makarantar su jidda ya kan kama inda a nasu 蓳angaren suke cike da farin cikin samu damar yin rayuwar su yadda suke da bukata dare da momes din su
Malam Sale Yaya ne ga mahaifin jidda kuma mutum ne mai san 拼an uwan sa yana da burin ha蓷a 蓷an shi da 拼ar dan uwan sa aure dan haka yau yayi al茩awarin zuwa wajan 蓷an uwan shi su tattauna
Zeey ce zaune tana ta faman chatting da friend din ta jidda ce tashigo 蓷akin zama tayi kusa da zeey tana fa蓷in
"Besty mufa mun gama shirya wa jibi monday zamu yi aure ni da momsy dan haka muna gyaiya tarki
"Jidda kinyi hauka ne wai dama da gaske kike abinda kike fa蓷a nifa wasa na 蓷auka
"Wasa zaki ga wasa ki bari Monday tayi zaki tabbatar wallahi aure zamuyi shike nan kinga mun huta mun riga da mun mallaki juna mu
"Gaskiya ban ta蓳a sanin baki da hankali ba sai yau idan iya yanmu suka ce mufito da mijin aure sai kice musu me?
"Abu mai sauki sai nace ni banason auren idan kuma zasu matsamin shike nan tafi nono fari sai na koma gidan momsy dama kuma haka muke so kinga shike nan mun samu damar kasan cewa tare kullum
"Ahhh lallai yau kam na tabbatar kin samu matsalar kwakwula idan ba haka ba ta ina kika ta蓳a ganin mace da mace sunyi aure idan ba a garin ga蓳a ga蓳a ba to bari kiji idan zaki yiwa kanki fa蓷a kiyi dan wallahi ni ina samun mijin aure aure na zanyi ato dan abin da mukeyi ba rayuwa bace
Daga haka zeey ta fice ta bar mata dakin
"Oho ke kika sani aure ne dai ba fashi sai munyi shi in yaso duk abin da zai faru ma ya faru
****************Alhamdulillah yaune dubban al'umma suka shaida 蓷aurin auren Rufaida da Ibrahim akan sa daki dubu hamsin auren da ya samu halartar yan uwa da abokan arziki ciki kuwa hadda babbar 茩awar amarya watakon Hajiya jamsy mai abun mama ki
Sosai 拼an biki suke ta shagalin su ranar amma banda amarya dan ita jitake kamar Mala'ikan mutuwa ya kawo mata ziyara dan batasan yadda zata fuskanci wannan ranar ba
Ko wacce amarya tana farin ciki da irin wannan ranar amma banda ita,duk wata amarya tana zumudin zuwa gidan miji amma ina banda Rufy bayan farga ba da tashin hankali ba abinda yake cikin kirjin ta domin batasan yadda zata kare kanta yau ba
"Ina matukar dana sanin sanin ki arayuwa jamsy , kece kika zama sanadin nigata duk wani tashin hankali da nake ciki kin cuceni kin cuci rayuwa ta tsakani na dake sai dai Allah ya isa ,wani kukane ya kwace mata
Jin ana buga kofar ban蓷aki yasa tayi saurin wanke fuskar ta dama wanka tashigo sabida an fara shirye shiryen tafi kai amarya
"Wai dan Allah amarsu me kikeyi ne aciki tun 蓷azu ko duk wankan ganin angon ne haka abu kusan minti talatin
Muryar jamsy ta jiyo tana wannan maganar ,ba tare da ta kula taba ta bu蓷e ban蓷akin ta fito kayan da aka fito mata dasu ta 蓷auka ta fara shiryawa anutse amma cike take da fargaba
"Gaskiya besty baki da mutunci wai duk yadda muke amma baki ta蓳e ha蓷a ni da ango mun gaisa ba ko awaya ko tsoro kike ji karna yimiki kwace ne!
Ba tare da Rufy ta 蓷ago ba bare ta kalli inda jamsy take ta fara magana
"Dan Allah dan Annabi jamsy kifi ta arayuwa ta abinda kikamin ma ya isa haka kibar ni na huta gaba 蓷aya kin shigo rayuwa ta kin lalata min farin ciki to dan Allah ya isa kaha kowa ya kama gaban sa abotar ta isa
"Au Rufy ni kike kora yau sabida kinga yanzu ba matsayin mu daya ba kenan ni zaki wulakan ta sabida kinga ke kinyi aure to wallahi bari kiji duk wanda yaci tuwo dani miya yasha,naji kuma zan fita a rayuwar ki amma kisani zamu hadu a gaba
Daga haka jamsy tasa kai tayi waje
Zaman 拼an bori Rufy tayi tana fashe wa da matsanan cin kuka
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Shalele ce馃拑馃徎
Paid page 35&36
-----------------Kamar yadda kowa ya sani abisa al'ada idan ankai amarya za'a tafi abarta ita kadai ta zauna zaman jiran shigowar ango to hakan ce ta kasance akan Rufy
Tun bayan tafiyar yan kai amarya take cikin zullumi da tsoro ga shidai duk wani magunguna tashi sannan tayi wa kanta treatment daya dace amma dole sai wajan ya banbanta dana budurwar daba tasan namiji ba
Jin karar shigowar mota cikin gidan wanda yake nuna alamar isowar ango ce ta kara fa蓷ar mata da gaba nan da nan jikin ta yahau rawa kamar mazari kafin wani lokaci kuwa tuni zazza蓳i mai mugun zafi ya rufe ta rawar sanyi kawai take
Tana nan zaune a bakin gadon ango ya shigo 蓷akin,"Kizo falo yanzu muna jiranki
Iya abinda yace kenan ya juya batare da ko kallan inda take zaune yayi ba
Haka cike da rashin kwarin jiki ta tashi ta biyo bayan sa, abokan sane da suka rakoshi ne zaune afalon dan haka tayi sallama suka amsa mata,nasiha suka musu ha蓷i da shawarwarin zaman aure sannan sukayi musu sallama
Yanda ya tafi rakasu haka ya dawo ya same ta awajan ko motsawa batayi ba dan haka ko kallan inda take bayyi ba ya nufi dayan dakin da yake kallon wanda aka kaita