← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 36

Sashe 18

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda ya fita bai dawo ba sai 蓷aya na dare kasan cewar yaje siyayyar abinda zasu bu茩ata ne,lokacin da ya dawo gani bata falon hakan yasa ya aje abinda ya siyo awajan dakin sa ya shiga shima ya kwanta asuba tagari

Da asuba sanda ta tashi gaba 蓷aya wuyan ta yayi sanyi sabida kwanciyar da tayi a takure gashi ba fulo haka nan tayo alwala tayi sallah azkar tayi sannan ta fara karatun Kur'ani kasan cewar tana da haddar izu arba'in,har karfe takwas bata koma bacci ba ganin garin yayi haske yasa ta fito falon ahankula cikin sanda kamar wadda za'a kama hijabin da tayi sallar ne ajikin ta kasancewar bata ta蓳a zama ba hijjab idan yana nan tun suna Kano

Ganin ledojin da tayi awajan ne yasa ta tafi tunin ta bu蓷e taga meye ko ta bari karya zo yana mata masifa da gorin da yasa ba mata,jin karar bu蓷e kofa yasa ta juya da sauri sanye yake cikin jallabiyya ruwan 茩asa,gaishe shi tayi ya amsa bayabo ba fallasa

"Ga kayan amfani nan ki 蓷auka maza kiyi abin da za'a ci sabida fita zanyi sauri nake,anutse ta fara kwashe kayan tana kaiwa kitchen din yayi kyau sabida akwai kitchen cabinet

Tunda ta fara kwashe kayan yake kallon ta sama sama tunani yake anya yana ta蓳a ganin ta ba hidda bi kuwa dan shidai bai ta蓳a ganin wuyan taba tunda yake,to amma meyasa take sa hijjabin me zata boyemai bayan duk an gama kwashe wa

"Wata kila kayan mar marin kirjinne suka 茩are shiyasa bata fitowa haka sabida karka gani ,zuciyar shi ta yaramai

Tsaki yaja yana fadi,"aikin banza kawai kowanna ango ana kawo mai abu acikin ledar su shizai 蓳are amma shi inna sai dai ragowar wasu ya samu

Gani tunanin zai 蓳ata mai rai yasa ya tashi ya shiga 蓷aki ya shirya kafin ta gama

Sultan cheps tayi sai kuma copy da yawa ha蓷a mai shike nan hakan yasa tayi saurin gama wa fitowa tayi dasu akan tire ta aje afalon,ba da蓷e wa ya fito cikin shirin fita,zama yayi ya karya tsaf ya gama sannan da zai fita ta tanbaye shi abinda zatayi
"Koma meye kiyi da rana kici da daddare kuma kiyi tuwon semo

Haka rayuwar su ta kasan ce tsawan kwana bakwai kullum zatayi girki ta gama da wuri kafin ya dawo ta shige 蓷aki ta kwanta dan haka da safe kawai suke haduwa hakan sai ya rage yawan 茩yarar ta da yake gashi kuma dama babu jamsy da take zugashi

Yau weekend ne Dan haka ba inda zaishi yana gida kuma yaune suke da sati da zuwa Lagos, tunda randa sukazo suka rabu da Hafiz da matar shi haryau bata kuma gani wani mutum ba sa蓳anin Ibrahim,tunda ta tashi take fama da mura kasan cewar garin kusan kullum cikin ruwa suke gashi bata kwana waje mai 蓷an 茩auri maganin mura take so sai dai ta rasa yadda zatai dan haka dole ta yanke shawarar fa蓷a mai ya bata idan yana da shi

Zaune yake a falo yana danna computer nesa dashi taje ta tsugunna
"Dan Allah idan kana da maganin mura kabani zansha ,ta fa蓷a cikin Muryar ta da tariga ta dashe

Kallon ta yayi yaji mai tace amma jin Muryar wani iri yasa ya nuna kamar baiji ba dan haka ta sake mai maai tawa gane cewa murar ta kama ta sosai ne yasa yace

"Am not a doctor Dan haka bani da magani ki ha蓷a shayi kisha,daga haka ya mai da hankali kan abinda yakeyi
Ganin haka yasa Rufy ta tashi ta nufi kitchen kamar tayi kuka, shayin ta ha蓷a sannan ta tafi 蓷aki

Bayan sallar isha ya shigo gidan wanka yayi ya dawo falon da niyyar yaci abinci sai dai kuma baiga komai ba kuma a 茩a'ida idan ta gama zata ajiye anan ta shiga 蓷aki,zama yayi yana jiran fitowar ta amma yaji shiru ya zata wani abu take ko kuma bata gama bane
Jin shirin yayi yawa shi kuma gashi yana jin yunwa hakan yasa kawai yayi tsaki waje yaje yaci abincin sa ya koshi ya tawo da niyyar yi mata wula kanci

Tunda ga falon yake jiyo nishi yan tashi ya zata munshari ne dan haka yaja tsaki ya samu waje ya zauna, jin abin bana 茩are bane gashi hadda kamar kuka kuka yake ji hakan yasa ya nufi 蓷akin ta

Yana bude kofar yadda yaga tana rawar sanyi ne gashi da alama da茩er take numfashi yasa ya shiga dakin da sauri tsayawa yayi yana 茩arewa inda take kallo ganin kan 蓷an abin da take kwance tasa hijjabin ta taa rufe 茩afafun ta amma ina sanyi takeji dan garin sanyi ake sosai

"Rufaida ya fa蓷a da dan karfi sosai yaji wani iri sabida yaune ya fara kiran sunan ta dan ko a rayuwar su ta Kano sai dai yace mata keee

Da 茩er ta bu蓷e idon ta da suka yi mata nauyi gashi duk sunyi ja kan hancin tama yayi jawurr kamar an shafa mata barkono
"Tashi muje asibiti kina nan zaune da ciwo salon ki mutu ace nine ko

Ba abinda take fahimta sabida numfashin ta 蓷aya fara kokarin 蓷auke wa ,ki tashi nace ko kika tsaya kallo na

Mi茩ewa tayi jikin ta na rawa sai dai gama tashin ta keda wuya wani jiri ya dibe ta ta tafi luuuu zata fa蓷i da sauri ya riko ta jikin sa ta fa蓷o jin alamar kamar ajiyar zuciya ne yasa ya kalle ta da sauri bata numfashi ya fa蓷a da karfi

Jijjiga ta ya fara yi sai dai ko matsawa batayi gaba 蓷aya jikin ta ya saki nan fa zuciyar shi ta shiga bugawa " kardai ta mutu,ya fa蓷a cikin tsoro...
Ganin abin bamai yiwuwa bane yasa ya rungume ta yayi waje da gudu da ita a kirjin shi.

KANO TA DABO TUNBIN GIWA

______Tunda jirginsu ya tashi take tsaye a wajan kamar an dasa ta ta rasa mema zata ce Ibrahim ya watsa mata 茩asa a ido gaban Rufy bazai kar蓳i ticket din ta ya Bata ba shine Suka tafi suka barta awajan

Kuma ma har Chocolate ya siya mata a gaban ta sai tayi magana yace ba sonta yake ba ,ai kuwa wallahi bai isa ba duk abinda zai faru sai dai ya faru dan san naa biku Lagos din nan domin Ibrahim ba da Rufy ya dace ba dani ya dace
Ta fa蓷a cikin karaji wanda ya janyo hankalin wasu dake wajan kanta,ganin an fara kallon tane yasa ta bar wajan

Tafe take cikin napep amma tunanin abinda zata cewa 茩awayan ta take zasu 蓷auke ta ma茩ar yaciya ko kuma su ce dama Ib da take cewa bata ita yake ba

馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love & romantic story)

Shalele ce馃拑

Paid page 53&54

_____________"Rankaya dade ka kwantar da hankalin ka munyi nasarar ceto rayuwar ta kuma munyi nasara alhamdulilah yanzu haka bacci take yi

Ajiyar zuciya Ibrahim ya sauke afili sannan ya kalli likitar dake mai bayanin yace

"To amma likita mai ya kawo 蓷auke War numfashin nata haka lokaci ka蓷an?

"Eh abisa binciken da mukayi ya nuna mana cewa limoniyar da take fama da ita ne ya haifar mata da haka muna abisa alamu tana amfani da kayan sanyi ko ruwa ko kwanciya cikin Ac da makaman tan haka

"Limoniya kuma?
Ibrahim ya fa蓷a a fili ba tare da ya sani ba domin a iya sanin sa iyayan Rufaida basu fa蓷a mai tana fama da wannan cutar b..

"Rankaya dade ko bakasan tana da cutar bane naga kamar kana mamakin jin hakan?

Kallon likitar Ibrahim yayi yana tashi daga kujerar da yake yana fa蓷in
"A'a bakomai nasan da ita...amma yanzu zan iya gani ta

"Eh bamatsala zaka iya zuwa amma kada ka tashe ta a barcin sabida ana bu茩atar ta samu hutu i sashshe

Cikin 蓷akin da aka kwantar da Rufy ya shiga kasan cewar asibitin na kudi ne dan haka a special room aka kwantar da ita ita ka蓷ai ce aciki
Ahankula ya shiga ciki sabida kada yayi motsi 茩wa茩茩wara ta tashi,zama yayi yana kallon ta abinda ya bashi mamaki yadda ba'a fa蓷amai tana da Wannan matsala ba

Tashi yayi ya nufi gida zai dakko mata kayan sawa sabida na jikin ta na bacci ne da ta sa doguwar riga yana zuwa gida direct 蓷akin ta ya nufa dai dai lokacin hafiz ya kira shi a waya sabida kwata kwata baiji shiba tun jiya da yamma gashi har gari ya waye fa蓷a mai yayi Rufaida da ce ba lafiya suna asibiti zasu zo shida matar shi yace mai sannan sukayi sallama

Bu蓷e trollyn ta yayi doguwar rigar atamfa ya daukar mata tunanin daukar mata yayi ta samu ta canza na jikin ta bra ya daga sama sosai abin ya bashi mamaki ganin ta babba me hakan yake nufi kenan tana da nono kome,ganin tunanin bazai kai mai bane yasa ya dauka kawai zai fita kuma sai ya tsaya yana 茩arewa 蓷akin kallo

Kwata kwata baiga katifa ba sai wannan kafet 蓷in daya gani kenan hakan na nufin akai take kwata ba tare da shinfi蓷a ba,jiyayi tausayin ta ya kamashi domin baiyi zatan haka take kwana ba ya zata akwai katifa a 蓷akin
nata

Yana fitowa ya shiga taxi wayar shi tayi 茩ara baban sa ya gani dan haka ya daga da sauri gai sawa sukayi yana tanbayar shi ina Rufaidan

Shiru yayi yana tunanin ya fa蓷a mai ko yayi shiru kawai sai ya yanke shawarar fa蓷amai Dan haka yace
"Baba dama Rufaida tana da limoniya amma su kawu basu fa蓷amin ba?
Ya fa蓷a kasan cewar haka yake kiran mahaifin Rufaida a matsayin sa na abokin baban shi

"A'a Ibrahim ni nasan Rufaida tana da wannan matsalar kuma lokacin auren ku sai da kawun ka yace na fa蓷ama dan yasan baka sani ba amma sai na mance yanzun wani abune ya faru da ita?

"Eh dama... shiru yayi domin baisan me zai ce ya sa Meta ba

Eh me naji kayi shiru wani abunne?

"Dama Baba ban sani bane ita kuma bata fa蓷amin ba kasan Lagos da yawan ruwa ga sanyi da ake fama dashi shine take mura da mukaje asibiti ake fa蓷amin
Chapter 18 · 0% Book details